Sashe 121
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
uztaz Baimasan dalilin ta ba amma haka ya saka hakan a cikin list din give aways da sukeyi na azumi amatsayin sadaka a asibitai dana marasa karfi snn ya turo ma team dinsu da suke nan nigeria aka fara shirin aiwatarwa izuwa zaure zaure na almajirai.
Duk dama khaleel bai wuni agidan ba amma dataga yamma yay za'a sha ruwa sai taji ta kasa zama, haka tay girki me dan yawa ta aje mishi a tukunya inda ya saba zuwa sata, snn ta bawa me gadi nashi awaje.
Kafin kace wani abu har hakan ya fara mike mata itade kawai tausayin su takeji aranta badan komi ba saidan gasu duk maza ga azumi ga aiki Bayan kamar kwana hudu da fara azumi ya
Nuna mata sabuwar routine dinta da zasu farayi.
Fannin vicky kuwa wann satin kusan itace on top anyi maganarta agari har angaji, gulma da baqin cikin da masu yawan tambayar femi suke cusa mai yasaka femin ya tattara kafafunsa yabar lagos ya je hutun huce haushi awajen chief okoro a abuja.
Tunda vicky ta fara zuwa new office dinta na lekki mahassadanta suka kara yawa ta ko taina kowa na neman jin ta inda tay magic ta samu shiga wajen elmario, dan shi hassada abune kamar na cutar hauka. Zautar da kwakwalr meyi yake acikin kankanin lokci snn ya gigitashi yana aikata wasu abubuwa kamr dabba ko mahaukaci.
Mata haka sukayi chaaa akan case din vicky masu zuwa cakka mata maganar safe daban na rana daban, da masu zuwa gulma da masu kiranta karuwa duk sun zo sun cika mata kunne.
wani bin shemau ko hadiza ko meenal ke karba mata baki dan daga zarar ta basu labari abunda aka mata Acikin su wata takan iya kirar mata ta tsefe mata ko suyi threthning peace dinta ta wani hanyar daban. Halisa ce kawai bata iya wann masifar ba, sede ta lallashi vickyn tace mata cigaba baya zuwa ma mutum batare da yawan kalubalen rayuwa ba..
duk da yawan tazarar dake tsakaninsu amma basu taba kyale vicky ita kadai ba They are sorely behind her in what ever battle da mata masu kishin rayuwarta suke kkrin ballo mata.
Dik da haka abun saida ya fara taɓa mata zuciyarta sosai musmm ma da tasan ko shi mijinta femi irin zargin dayake mata kenan.
She become soo soo confused with her self and her sanity, haka nan Tafara tambayar kanta shin abunda takeyi da elmario daidai ne ko badaidai ba a mtsayinta na matan aure..
Da abun ya fara mata nauyi aranta sai ta fara rage hiran dare dashi.
Sassaafe Taje church pastor yay mata special deliverance sabida yawan mutanen da suka kirata karuwa abun ya dameta bana kadan ba, she ask the pastor to deliver her soul frm the evil of bad mouths inma abunda takey ba dede bane tanason Addua ya zamo mata haske da kariya.
Bayan hakan datay still taji ranta be wani sake sosai ba, bayan tay tunani me yawa cikin dare ta tattara Kayanta ta nufi kauyensu cahn cikin edo state dan ta samu clear mind akan hakan kafin nan ta dawo.
bata gayawa kowa batun tafyar tata ba dan Aranta ta qudurta cewa zata katse commuication tsakaninta da kayden domin taga ko rudin shedan ne ke damunta ko kuma normal ne.
MU LEKO RAYUWAR HAFSA *********
tun bayan wayanta da mahmud da subhi taji zazzzabi me yawa ya rufeta sai Wajajen 12pm na rana snn ta farka...
Zama tai ta dukunkune kanta atsakanin cinyoyinta kafafunta na rawa rawa ga wani irin zufa dake keto mata ta koina sabida azaban ciwon kan dake juyi da ita, tun tana zaune har saida takai kwance awajen tana juye juye,
tsahon lokacin data dauka ahaka yasa ta jin kamar anyashe mata hanjin cikinta ne,tuni ta soma harsahen hala ba ciwon bane kadai harda yunwa dan rabonta da abincin kirki tun jiya da daddare da suka iso turkiya da hajya ,tashi tayi zaune a hankli tana waige waige ganin babu motsin kowa, gashi bata son shhiru yayi yawa yakan sakata tunanin lamarin aurenta da mahmud sosai.
A hnkli ta koma ta kwanta ta rufe idanunta gam gam zuciyarta ta na kkrin karanto Addua, cikin ikon Allah kuwa saiga wani baccin mai mugun dadi ya kwasheta da alaman hakan nada nasaba ne da wahalar datake sha na rashin samun cikakken nitsuwa ta zuciya..
Wuni tay jikinta babu wani karfi yau kwata kwata batasan lokcin da hajya bintan ta dawo ba gani kawai tay har an ajemata abinci da maganin zazzabi.
Sai can dare bayan ta dan ji daama dama sann taje ta gaisheta a dakin ta, anan ne ta ga wata tsohuwa tare da hajy ana ce mata inna Hajiya, cewar hajiya binta wnn tsohuwar mahaifyar mijinta ne dake zama dasu. Matar badai kirki ba, nn da nan ta saka aka mata hafsa allura aka saka mata ruwa dan ta samu karfin jiki da isasshen hutu.
Kusan sati tay a turkey cur a wann ragwabben yanayi na rashin samun nitsuwa da karfin jiki kafin nan jikin nata ya soma warwarewa me gabaki daya.
Bayan sati, 6:30am
Kwance take tsakiyar gado tayi lub ayanayin ruf da ciki idanunwanta duka biyu a lumshe..
Wani mayattacen qamshin turaren wuta ne ya tada ta Jin sautin sallamar hajya binta yasata mikewa zaune cikin sauri kunya yasa ta hau mutsike idanunta.
"..Tun kan tayi gaisuwa hajiya binta tarigata yin magana cikin sanyin murya tace hafsa kin tashi lpya ya jikinki kuma?
har kasa ta zame daga kan gadon cikin jin kunya da sanyin murya tace "lpya lau mama jikina alhamdullh
Zama hajya tay a bakin gadon daf da ita ta kara da cewa.. akwai inda yake miki ciwo ne?
shiru tadanyi kafin ta girgixa kai alaman a'a
Hajya tace Alhamdullhi..
Toh Yanzu za'a kawo miki sauran kayanki dana siya miki su jiya saikiyi sauri ki shirya ki same ni a kasa zamu fara tattauna batun zuwanki karatu, babu musu hafsa tace toh sannan hajya binra ta miqe ta fice a dakin tabita da sanyin kallo
Ajiyar zuciya ta sauke tana bin rufaffen door din da kallo can ta juya karaf idanunta suka cikaro da madubi.
Mikewa tay jiki babu kwari ta isa wajen ta tsaya tana kallon kanta, Wani irin kallo tayi makantan ganin yadda ta dawo babu marabarta da gwarngal tamkar ba ita ba,duk tabi ta fice a hayyacinta tsabar tunani
Ta kusa minti 10 a tsaye tana kallon kanta kawai.
Hawaye ne masu zafi taji suna shirin sauko mata amma data tuno da alkwarin data daukan ma hjya badiatu acan nigeria sai tayi saurin shanye hawayen tay shiru ,ajiyan xuciya ta sauke har sau uku cike da dauriya ta kau da idanunta a sadaf sadaf ta wuce bathrum ta tube kayanta karankaf bata tsaya kula xuciyarta dayake ta son zugata ta damu da yanayin zubewar jikinta ba, ta kunna shower ruwan dumi mai yawa ya soma sauka akanta shaaaaaaa
Lumshe ido tay sosai tanajin dadin saukar ruwan sabida hnklinta dayake dada kwnciya.
Sabulan wanka na zamani data gani a wajen ta gogga ajikinta dats so soft and silky tuni yadau qamshi da qyalli, Fuskanta ma sosai ta wanke sa da scrub din dake wajen ,tayi brush tayi marmaza ta kashe shower ta dora towel ta dawo cikin dakin tahau shafa mai da wasu body creams na farfado da yamishewar skin tayi sumul tayi laushi, dadin sa ya saka sanda ko inan ajikknta yaji man sosai ko wani powder bata shafa ba tahau saka dogon rigar abaya dataga an ajiye mata awajen.
Lokacin da ake siya mata su duk hanklinta ba ya kansu, bayan ta kammala sawa zama tay tana dubasu one by one kayan turkey din badai kyau ba, colourful materials, gowns da jallabiya ne na mata sunkai kala biyar biyar da inners da pad tampoons da panty liners. Da kayan gyaran jiki dana qamshi Kudaden da mahmud ya turo ma hajy bintan da su aka siye mata komi da komi na amfani..
Izuwa yanxu mahmud bata hafsa ko ta shemau yake ba, takan aikinsa yake aganinsa inya samu wann damar zai iya sakawo shawo kan shema har akan batun aurensa da hafsa, snn ya dedeta su da mahaifyar sa at same time ya rike musu amanan hafsa don cikin aminci da kuma kyautawawa.
Shiyasa tin daya kira sau daya bai sake neman a sake hadata shi a waya su gaisa ba saidai yaji matsalarta daga bakin hajy binta inya kira.
Shema'u kam ma ta dena kulashi a duniyarta kwata kwata tay blck nashi a social media dinta baiya ganinta a koina gashi bai iya kai kararta gaban iyayenta ba.
Kafin kace wani hafsa ta kammala kintsa duka sabbin kayayyinta kusan komin da hajy ta dauka mata me tsada ne kuma me shegen kyau da armashi sabida tanaso hafsat dib ta waye sosai
Tun da sukazo turkey haryau bata taba fitowa tsakar gidan ba dake kuma basu taba barinta tana tsinana komi agidan ba, toh ko gaisuwa ne saidai taga anzo an mata a daki, face yau da hjy ta umarce ta ta sauko kirjinta nata bugawa ta lullube kanta da mayafin abayar cikin sauke ajiyar zuciya ta bude kofa da nifin saukowa.....
Brown colour Flat shoe ne mai kyau marar kara daya kara haskaka kyawun smooth dark skin na fatar kafafunta ta fito sakale dashi.
a hnkli take takawa akn matakalar tana saukowa cikin saibin jiki da kasala dan tamkar wacce kwai ya fashe mata aciki haka take sauke kafafunta akan kowani step tare da saukar numfashi jin jikinta take yanayi mata wani iri a daddaure haka takejin kanta duk dama bata jin ciwo akoina.
Kaucewar ciwon kai da yawan jin gajiya dasu suke bala'in addabarta sukesa ta jin tagaji da komi kamar rayuwan ne kwata kwata baiya mata dadi sune yanxu suka sakota agaba.
da dar dar ta sauko jin yadda waje yy shiru yasata kara wara Fararen idanunta tana mai zubasu cikin sashen tana dan waige waige koda zataji motsin su Hajiy