← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 286 OF 312

Sashe 286

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dan tunda aka gayamai sakon nemansa a koton da akeyi suka shashantar suka cigaba da shagalin
bikin vicky dan wani irin exlusive outdoor white wedding akayi Na masu kudin gaske a gaban Wani white royal resort na tarihi anan ma suka sake haduwa da dukansu kusan ko yaushe sai anyi hirar lamarin meenal kowa tana mata fatan samun shirya da sauki masu zuga halisa akan karta taba yafewa sunayi masu bata shawaran ta
kula da makircin meenal din ma suna tayi...

halisa Duk ta hutaccar da kowa tace musu ita da mijinta they can handle meenal kowa kawai yay rayuwarsa dan bata son wani abu fatal yaje ya faru da wani tunda har meenal din tana amfani da yan daba batason haukarta yaje ya taba ran wani gara ya tsaya akanta da mijinta kawai

Duk yadda familynta na can somalia suka so su saka hannu akan case din Nan ma taki sam dan hatta kawu datake tunanin anyi bikinta da shi lafiya they still find a way to sentence him to 6 months in prison for the pain of raping her after the weding bare kuma meenal da bata san me zasu saka amata ba.

Hakananan dai ta lallamesu tace musu Subar mata komi harsai ta gwada sharia da meenal tagani inbazai yuba zata nemesu amma bayanzu ba sabida bata kaunar case din ya zama public topic wa dukansu.

She really wants to maintain her familys dignity both sides tunda ita meenal din bata san me ake kira da nitsuwa da tunani ba.
.

Bangaren meenal din kuwa tunda aka fara case taga alaman nasara sai tafara haba haba ta kasa nitsuwa ko hakuri itade tanason taga yanxu yanzu an samar mata nasara da sauki wanda izza da maganan banza kawai take yawan gayawa mum dinta daa lawyoyin yasaka suke samun tsabanin hankli tsakaninsu kusan kowani rana.

She was really desperate datazo nigeria amma datazo taji labarin cewa wai khaleel da haalusa suna honey moon dinsu a saudi one month kenan basu dawo ba sai taG dada jin tsananin kishi da haushi da razana ya kamata, she cant even eat or sleep kullum acikin bori take tana matsawa lawyrnta lamba na ganin lallai lallai sai an saka sun dawo anyi case din nan akan lokci kawai taga ta samu freedom na karawa dasu shine babban burinta ayanxu.

Kwana hudu da aka bada khaleel ya bayyanaa agaban kotun wajen meenal ganinsa take kamar shekara hudu.

Daga can US akayi bikin vicky da kayden aka gama lafiya tun anan Halisa ta fata gane cewa bata wani jin dadin jikinta amma kawai take barinsa akan stress din case din meenal din ne yake cinta ta ciki.

itadai bata budi baki ta hana khaleel su dawo gida ba amma Sai ta bari daf ranar da zasu dawon snn zata makalkaleshi tafara nuna masa tana matsatsin bukatarsa intimately knowing he cant resist her haka aka fasa tahowa ana mai bata kulawa.

...A ranar shiga kotu na farko meenal tafarka tanajin tsananin zumudi tare da jin dadi aranta kamar ranar datakejira kenan arayuwatta yazo.

Yaudin da wuri aka kawota gaban kotu suka sha zaman jiran ganinsu khaleel har aka gaji aka watse basu xo ba ranar haukane kawai ya rage ma meenal din dan kuwa taci ihu tay kukan baqin cikin rashin zuwan sun duk dama kotu tace mata zata dau mataki amma bakaramin zage zage meenal ta sauke akan lwyers dinta ba musmn ma da lwyern da aka daukar ma khaleel din yazo daga karshe ya kare batun rashin isowarsan ayau amd the sitting has to be adjouned fairly to 3 days maximum, yau sukansu masu gadinta sanda sukaji ba dadi dan basu taba ganin kuntacciar marar kunya kamar ta ba

khaleel ya rasa gane manufar halisa nakin barinsu su dawo akan lokci, ita kuma sarai ta san cewa meenal has a plan dan haka bata son ko sau daya su fada akan tarkonta, she is aware that in basuje akan lokcin da ake tsammanin zuwansu ba zai iya saka meenal rikecewa and that is wat just happen..rashin zuwan su has make meenal more furious.

Tsoro da kuma fargaba sai ya dada gumeta da tunanin ko suma acan din suna da wani abunda suka shirya mata ne..
DUK WACCE TA KARANTA BATA BIYA BA BANAJAN ALLAH YA ISA AMMA DAI KUSAN HAKKIN WANI YANNA HANA WANI KWANCIYAR KABARI KO??

LITTAFIN NA NA KUDI NE 08060712446 TO PAY

COMPLETE NOVEL WAIT LIST GROP IS OPEN

*_"MUFTARIQ"_*
BY SURAYYAHMS.
®Edited seriies.

_labarin wata tsaftacciyar Soyayya hade da rayuwar wasu yan mata kyawawa guda biyu da suka kasance yan uwan juna ɗaya ta kasance tamkar "hagu" daya ta kasance 'dama" wajen raayi da yanayin rayuwa, sun ci karo a acikin Duniyar_ _kokonto tare da banbance kiyayyar talauci da soyayyar gaskiya akan namiji guda ko ya abun zai kasance oho??_

*the book is ready* amma Will be out only...on *30th August*
Wanda suka booking dawuri will get discount on the document...

*Buy now sai asaka a wait list group..yana sauka a tura maka documents naka kasha karatu🤧*

Labari ne me cike da darusan rayuwa...

Dont miss it❤️❤️Hankalin meenal yaki kwanciya sam ta kasa samun nitsuwa bare bacci, daga nan kuma kullum lawyrn khaleel ya kirasa akan batun xuwansu nigeria sai yace masa they wll come befr date din amma Daga ranar yay halisa zata hana yuwar zuwan nan. Har saida aka yi hakan sau biyu da jikinta yadan fara matsa mata sosai ta hkra amince masa akan su saka ranar dawowa.

yau din kusan bayan kwana bakwai kenan da dawowarsu meenal garin lagos ana jiran khaleel da matarsa anan, gabaki daya meenal ta harzuka tay fushi duba da irin walakanci tare da jan ajin da suka mata wanda bakaramin ci mata rai hakan yayi ba...

Tay tunanin bisa ga kashe uztaz da tay zaisa halisa yin gaggawa wajen son haduwa da iya dan daukar fansa amma sai taga duk abun ba haka ba sai kuma taji brain dinta ya rude sosai.

Yau ma da suke tunanin zasu taho nigeria din wani maganin zafin zaxxabin jiki khaleel ya bata tasha kafin nan yazo yana lallabarta, a kunne ya rada mata kalamai masu mugun dadi yanamai rungume da ita ajikinshi yana kuma cewa I will keep you safe and warm babyna, lamo kawai tayi ajikinshin tana shakar kamshin shi me ddi da dumin jikinsa daya gama gauraye nata jikin yana saka mata kasala sosai

Idanunta ta lumshe sannan ta bude a hankali, fuskanshi yadaura kan gashin kanta da ke ta kanshi sabulan wanke kai dan tuni ta warware kitson a bikin vicky aka mata sabuwar gyaran gashi tana manne a jikinshi dan yauma tare sukayi wankar shiyasa ya manne mata yaki tashi.

Daga zarar ta tuno abunda zasu zo su tarar a nigeria sai kuma taji zafin mutuwar uxtaz ya kara mamayeta, koda uztazn din ya fado mata dan hawayen dake dada taruwa idonta ne ya sauko tafara sniffing dinsa ahankli cikin sanyin jiki.

jin hakan yasa ya juyo da ita ya zuba mata narkakkun idanunsa hawayen da ya gani idon nata yasashi yin murmushi yace kukan "meye kikemin kuma?"
Batace mai komi ba ta nuna mai cikinta dan bata son ya gane tana cikin irin wnn damuwar bare ya daga hanlkinsa

Shafe kan cikin yay cikin muryan lallami yace "my lady banace inmunje gida zamuyi gwaje gwajen mu can musan meke damunki ba..

lumshe idonta tayi cikin gyada mai kai hawayen dake tare ciki ya shiga gangarowa Dan ynzu bata fiye ce mishi komi kawai saitay shiru..

murmushi yayi yasa hannu yana goge mata hawayen da ya zubo mata, hannunshi ne ya kai kan lips dinta masu dumi, wani irin shock taji yabi spine dinta kuma har lokacin bata bud'e ido ba yana murmushi
ahankali ya shiga zagaye lips din nata da hannun shi har ya sunkuyo ya kai bakinshi dai dai nata tana iya jiyo saukar numfashinshi kan fuskanta kirjinta sai sama sama yake,ta kuma ki bude idon ko me ya tuna oho sai kuma ya mike ya kamo hannunta
sai a lokacin ta iya bude idanuwanta ta ganshi tsaye yana shirin mikar da ita...jikinta babu karfi tabi bayanshi har sai da suka sauko kasa har kitchen dinsu tukun ya sake mata hannu ya shiga hada mata favrite smoothie dinta na green apple,cucumber da celery data fi son qamshin sa yanzu,daganan suka dawo dakin yana bata a hankli hartagama karba snn tayi bacci.

Bata farka ba har saida akayi sallan azhr fitansa masallaci ya dawo lkcin ya same tana kwance tayi luff akan pillow tana maida nannuayr ajiyan zuciya Dama baccin fizgan ta kawai yake amma sam bata jin dadinsa sosai wani Juyi take tana murkusa yatsun hannunta slightly akan fuska kamar yar karamar yarinya.

Bayan uban hada dumin da jikin ta ya yi wani nishi nishi take saukarwa khaleel har yaxo ya zauna kusa da ita bai dena Observing din ta ba Daga bakin gadon ya zauna ahankli kafin ya dora Hanunsa asaman goshinta yana feeling zafin dake tashi awajen kallon ta kawai yake yana murmushi tareda jin tsabar mamakin hasken data farayi da fargaban yadda yaga jikin nata yaki warwarewa..

His mind is already telling him dat she is pregnant For him amma kuma baisom ma ya nuna a fuskansa bare yay freaking inta out yana son suje nigeria kawai koma me zai faru yasan she wll be safe around his family musmn ma inde da cikinsa ajikinta.

rangwafowa yay Cikin kulawa yace Hey my sleeping beauty..idonta a lumlumshe ta kallesa da shi cikin saukr masa murmushi me tsananin sanyi Snn ta kwanta ajikin shi tay lamo tare da rungumeshi sosai..

ahnkli ya dora kansa akan nata kaunarta na dada shigewa ruhinsa sunanta ya shiga kira Yana mai hura mata iska a fuskanta lunsashun idanunta ta Dan bude ta kalle shi dakyau yace are u still not feeling ok ne? inbakijin dadi sai mu fasa tafiyan..Da sauri ta girgiza kanta alaman no..
Duk dama batasan me takeji ba, buy she is quiet okay now batajin komi ynxu sai kasala da mutuwar gabobin jiki..
Chapter 286 · 0% Book details