Sashe 266
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
a mugun raxane sosai matar tace "Ur mother? "ur mother?? Cikin barkewan kuka matar ta memeta...
hankli adan tashe Halisa tace yes did u knw her Da xakuwa a muryanta tace "Are u her friend..pls tell me bantaba sanin wanda yasan mama na ba.
Matar batace komi ba bakinta na bari bari acikin kuka mai tsuma tace Halisa, ure halisa doter of maryam..
A mugun rude halisa tace yes my mothers name is maryam, and dis is her grave , how did u knw, who are you, i am confuse..maamm
girgiza kai matar tafara yi da wani irin birkitaccen yanayi ta bangajesu cikin kuka tana cewa oh my god, da wani irin ihu tace..baba baba baba baba...baba..baba...halisa is alive da mugun gudu ta fita awajen tayi hanyar waje...
Halisa xata bita a guje kuma a rude mutumin yay wuff ya rikota lkcin xucyata kamar xai fita ajikinta tsabar bugawa dan gabaki daya hnklnta da xcyarta mugun rude yake ta kallesa tace let me go..
Yace wait wait madam
Wann matar fa sune masu kabarin nan Sune nake gaya maki sun bada ajiya kinsan su ne
acikin matsancin rudani tace no no pls Just let me go and see her first.
She knws my mother
Tunda aka haifeni bantaba ganin wanda yasan mama na ba sai ynxu... Bakinta na rawa rawa tace i hear my mums tone in Her voice, her eyes, she knows my name and my mothers name..tana kkrin fincekewa kenan sai taga xugan mutane sunkai su hudu abayan matar suna binta aggagauce tana tahowa wajenta da gudu dayan na bayantan tsoho ne futuk anrikesa suna tahowa dashi agaggauce
Tana isowa ta finciko halisan tariko ta tace musu i found her, she is our halisa, ta maimata hakan yafi sau biyar ajere. Jikinta na rawa rawa.
Kusan a tsandare halisa take kallonsu jin kamar ana sassaka mata gangan jikinta da xcryta alkci guda Dan tsohon da aka rikon bakaramin kama da mamanta yake ba like a spitting image of her mum kominsu iri dayane daga gani babu tanbaya.
tunda suka hade ido da tsohon ya fara bari kar kar kar snn ya fashe da kuka me radadi yanamai nuna ta da hannu..
Dayan dake gefen ta namiji ne ya rike shi yana cewa Alhamdullh Allahu akbr Allah me iko dama baka taba amincewa da batun mutuwar halisa ba
kuma Kasha cewa anan xaka sameta wata rana and this happen to be ur last visit gashi nan Allah ya bayyana maka ita...
dayar matar dake gefensu banda kuka babu abunda take dan har kasa kan gwairta takai tana kuka sosai Kamar ranta xai fita.
haliisa tana daga ido data kalleta sai taga kamr ma maman nata tke kallo Jikinta taji ya fara rawa rawa jin tsohon yana kiran sunanta dana mamanta yana kuma ce mata grand doter.
wanda ta fara ganin halisan kuwa ita kanta sai kallon halisa take tana kuka tanajin kamr ma mafarki sukeyi ba reality ba
Halisa bata iya motsi ba dan kanta taji yana wani irin juyawa sosai tanajin kamar xata yanke jiki ta fadi akasa.
Maryam ce tayi dauriya snn ta shiga tsakaninsu muryanta na rawa rawa tace pls musu we dont understand,who arr u ppl??
Namijin ne ya share hawayensa snn Yace
Sunana leut. Abubakr
Hakeem,This is my sister captain jamila hakeem, and our eldest sister hajiya Maimuna hakeem yanuna tsohon snn yace and this is our father
..The 100th general comander general of somalian army 1953.
and the woman lying under this grave is his youngest doter our sister maryam hakeem a decorated undercover of somalian army..we lost her 35yrs ago,kafin nan mukaji mutuwarta anan kasar. And We learn dat she have a child name halisa....and.
dede nan Halisa tayi kamar xata ynki jiki ta fadi Kasa dan ji tayi gabaki daya kanta ya kasa daukar komi.
dayan matar ta riketa da karfi ta fincike kamr me borin aljanu wani irin ihu ta saka masu saida karankaf makabarta ya dauka da kararta datayi shi a cikin tsananin rudani da tashin hankli
ranta kamar xai fice tafara kuka me tattare da tashin hankli da raunata da kuma rudewa aciki tace oh my god, i cant belive dat my mum had a family..numfashinta yahau yin sama sama ayayinda brain dinta yafara tunawa da irin wahalar da maman nata tasha, cikin kuka me tattare da xuciya me rauni tace "why, why, why did u do this to her...u left her to suffer, and die..
Da sauri leut. abubkar din yaxo xai riketa ta bangaje shi cikin kuka me karfi axuciye cikin rudani tace stop stop stop dont touch me...ure lyieng, u are lying..to me. My mum neva knws anyone, we were all alone and i tot ure all dead and she had to suffer alone, ..with sickness...and she died...she left me..duk kuna ina, u left her...ure suppose to look for her not wen she is dead..
dayan matar data durkushe akasa a raunace ta mike tsaye tana kuka mai rauni, tana kkrin rike halisa a mugun raunace halisan ta bangajeta ta kara fashewa da kuka me tsuma "Pls let me go, i am out of here, I dont want to see u dama ni basaninku nayi ba...leave my mother alone nd dont eva come back..bata taba ihun da jijiya ya bayyana akanta sai wann lkcin..
Gabaki daya saita basu mugun tausayi sabida kowa yasan bakaramin rudewa tayi ba.
tana gama furta hakan ta juya aguje xata bar waje dede lkcin mahaifiin khaleel tare da khaleel din da police da kuma kawun halisan suka iso wajen suma.
Ganin halisa sukay tana kuka Me kara tana kuma falfalowa da uban gudu duk ta yasar da takalmta abaya mutanen suna binta suma agggauce kawunta da yy kusan kamota yana riketa ta wani irin jan xciya kafin kace wani abu ta xube ajikinshi sumammiya.
Khaleeel ya fara isowa dan Kusan atare duk suka rufu akanta kawun nata leut. abk Ya dagota sama cancak suka fita waje da ita aggagauce nan gabaki daya aka dunguma aka bisu abaya har waje agaban wasu mahaukatan convoy da wasu sojjoji suka tsaya
Suna isowa aka bude musu cars din gabaki dayansu haka suka dunguma suka nufi babban private hospital dake garin.
Maryam databi motarsun itace taketa ganin ikon Allah dan atake captain jamilan tayi wani kira kafin sukai asibiti wasu kwararun likitoci na daban ma aka turo musu
Suka wuce da halisan ciki suka fara dubata.
Lokacin kusan kowa a rude yake khaleel da mahaiifyarsa da maryam suna tsaye awaje guda
Maryam din tanata kuka bata iya gaya musu komi ba.
Mahaifin khaleel kuwa atsaye yake da police da kuma kawun halisa da ya jejjeme yayy baki kirin ya xama kamar mahaukci
tunda yaga familyn maryam ya xama He was terribly shaking in terror and fear dan yariga yasan abunda yayi.
All the family of hakeems suna xagaye da special likitocinsu making sure dat halisa wll be stable as soon as posble.
Baifi minti biyar da hakan ba sai ga leut abk ya fito
Idanunsa sunyi wani irin ja kafin su hankara sukaji yy wuf ya kwamusho kawun halisan wani irin damka ya masa wuya wanda da xan iya cewa numfashi na karshen ma ba lallaine ya iya fitarwa ba.
Take take idanunsa yyi fari fall yafara kakarin mutuwa, rudani me yawa ya sake cike wajen dan Gabaki daya maxajen dake wajen haka suka xo dan karbnshi amma da kyar suka iya kwaceshi...
Ire iren su kawun halisan na da yawa acikin al'ummar mu na ynxu wanda son xuciya da son abun duniya yasaka su suke rike yayan wasu, snn suyi karyan sun mutu, suna masu rabasu da gatar su dan su more gadon iyayensu ko dan kwadayin qaddara ko wata dukiya.
Ana gama kwaceshi a hannun leut., kenan baiko dawo hayyacinsa ba, captain jamila tamasa wani irin naushi acikinsa saida ya gigice ya suma a tsandare, ana kkrin riketa data kwace ta masa wani irin duka akai saida atake ya farka da ga suman cikin rikicewa da gigita jini ya fara fita daga hanci da bakinsa.
the energy and the furiosity yasaka gabaki daya awajen cikinsu ya duri ruwa, Mahaifin khaleel nema yy karfin giwar tambayarsu meke faruwa.
Leut abbkar dake bari bari ransa a mugun bace yafara gaya musu irin tsinannen karyn da kawu ya hada musu for many many years yasaka suka aminta da cewa Halisa ta mutu tun tana yar karama. Har ya nuna musu wani hoton konannen mota sukace musu ai konewa kurmus halisan tayi a car accident ahanyar dawowarta daga schl ita da wasu mutane.
Shida mama g Sun jima suna boye halisa sabida su samu suci gadon ubanta da kyau snn duk xuwansu nigeria suna haduwa dasu amma bakaramin karya suke shinfida musu akan mutuwar halisan ba..
#SURAYYAHMS...
PAID BOOKThis was a very cruel and painful story to hear dan banda layi da jini dake fitowa a bakin kawu ko magana bai iyayi ba kuka yake jikinshi na bari yana cikin wani irin matsancin gurnanin axaba, ga tukukin kunci da nadaman da yakeji kamar itakadai ma axaba ce agareshi babba...
Ataikaice dai da kyar police da kuma mahaifin khaleel suka lallafar da maganan, har lkcin da Halisa ta farka..suka dunguma suka dawo wani katon gidan da bakinsu suke sauke.
Babban police din ne yakaisu can dake shidin musulmi kuma yasan mahaifin khaleel sosai yake darajashi.
Haka halisa taki fir ta kulasu, da kyar da lallami da nasiha da wayo sann ta hakura ta xauna acikinsu snn aka fara warware maganan.
Kawu aka taso a tsakiya yy kneeling kamar dan tsana yana confessing abubuwan daya aikaita.
Acewarsa asalin sunansa micheil mansa sunan babban yayansa robert mansa, sun taso su biyu ne kacal awajen mahaifinsu mansa wanda yakasance dan siyasa ne, mamansu ta rasu tun suna yan kananan yara shikuma sai Allah baiyishi me ilimi kamar robert mansa ba. Ya taso da kishin dan uwansa sabida duk wani abu me kyau a duniya Allah ya bashi..
Ga nitsuwa ga ilimi ga farin jini ga jarumta shikuma Allah bai bashi ko daya acikin wann ba..