← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 312

Sashe 65

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nan da nan suka musu jagora zuwa amalfi wellness area inda akwai steam room, massage spot, fitness area da duk wani abunda ake bukata na tattalin jiki da kara lafya ma gabban jiki.

Suna shiga wajen fiye da yan mata hudu suka iso dansu serving inta cos they have this tasty snacks, high teas, mocktails acikin famous gaby bistro bar dinsu anan ma babu abunda basu zagaye table dinta dashi ba, nan uztaz ya bata wayarta sukayi sallama ya fita ya wuce office kai tsaye.

Bayan ta sha ruwa taci salad ta dan huta suka bata kaya ta sauya snn namijin ya wuce da ita fitness center dan ta motsa jiki ta kuma dada toning shape inta while matayen suna kan har hada massage therapies
Da haven wato inda zata relaxing kanta sosai bayan angama komi.

Kafin kace wani abu Har halisa ta fara samun kalar kulawar datake bukata ma jikintan....

Ata dayan fannin kuwa wani babban conference hall ne cike da manyan mutane maza da mata majority awajen suna sanye da bakaken suits sai dedeku da suka sako native da hula anata famar tattaunawa.

Amina Ali talba ce zaune akan babban kujerar dayake fuskartan na kowa sanye da dark green classy suit dinta ta hakimce.

Daya daga cikin manyan sectaryn ta Rukayya ce agaban ta da wasu bunch of files ta dan rangwafo suna magana da meenal din kasa kasa wanda daga ganin idanun meenal din kasan ranta a mummunan bace yake, Wasu files take dubawa kamar kanta zai kama da wuta tanamai cewa "How comes? Ina tender of agreements dina?? Baki na bari rukayya tace Ma'am..
Cikin datsar numfashinta tace Shuttt up bitch kina haukane in babu shi fa bani da contrcs they will terminate it all... My tenders are my evrything babu wani kamfanin da zata saka sabuwar hannun jari dani in babu su... Go and Find them nowwwwww. Tafada a hatsale kamar zata hadiyeta dan fushi.

sectaryn duk ta rikice ta kasa barin wajen bayani take mata dan ita tun da ta fara aiki anan ma bata taba cin karo da files din ba bare taje ta dubosu.

Kusan Musu suka dingayi tsakanin ta da meenal din dan meenal tasan fadila tana amfani da tenders of agreement sosai wajen kwamuso musu contract masu tsoka kuma akan lokci tayaya kenan za'a ace mata yanxu babusu?.

kusn A hatsale cikin mutanen meenal ta daka mata wani kaskantaccen tsawa" keeee kina cika min kunne na just Get out...incompetent whore.
Da yanxu bibiyar maza nace kiyi da tuni kin iya just get lost...ouuutttt

Da sauri rukayya ta tattara file din har jikintaa na ɓari idanunta sun ciko taff da ruwan hawaye looking soo embrassed ta fice awajen da sauri sauri...

Kusan Kowa sai da yaji mata kunya bacin meenal din da bata ko daga ido ta kalleta ba bandama tsakin datakeja mai sauti dan sosai ya ranta ya baci bata da yadda zatayi hakanan ta danne zuciyarta taciki

Tashuwa tsaye tay kamar wani abu beifaru ba taje gaban majigin ta tsaya tahau bayani acikin jiji dakai kamar yadda ta saba nuna ita watace.

Bayan Alot of them sunsan bata da wani abu ynxu da zata nuna musu akasa dan tun da fadila tabar wajen babu wani sabuwar ci gaba da talba grp of companies suka samu dan haka ba wani bata attention dinsu sukeyi ba.

Harta kammala proposing din new business project dinta babu wanda yace mata uffan ba just few of them suka mata tambaya akan financial investments amma bayan haka basu ce mata komi ba, diff ta tsaya tana kallonsu tana murmushin karfin hali while ranta na tafarfasa tanajin kamar ta zazzagesu ta huta.

Mamaki take sha ganin babu wayanda take tsammanin zasu zuba kudadensu ayi abun atare duk sun nade hannu sun zuba mata idanu. jim kadan wasu suka tashi kai tsaye suka tattara files dinsu suka fita batare da sunce mata uffan ba.

Dedekun da suke ganin mutuncin ubanta suka barta da kalman they will get back to her on this.

Few of them da basu da wani mutunci bayan anwatse suke ce mata inhar zata arranging musu night shift da sectarynta dansu kwana da ita a hotel toh babu shakka zasu saka mata hannu.

Meenal ta rasa meke mata dadi sam, ganin komi na kamfaninta na neman rugujewa, yaune karo na babu adadi a rayuwarta data ji kufcewar fadila a kamfanin ya taɓa mata zuciyarta bana wasa ba.

Fadila has neva been dis slow. Komi takanyi shi ne akan lokaci kuma bisa qa'ida dan sosai suka kure wajen bata ilimin kasuwan ci a kasar waje wanda yasaka data dawo bata rike musu kamfanin su da wasa ba.

It kills her to rmber dat A karkashin fadilar manyan contract har saima ta zaba gashi bata komi hatta presntation da meeting fadila ce take yawanyi..

bada son ranta ba tay tagumi tay shiru, jin gashi yanzu ko daya bata kama ba bacin tsoffin datake dasu.

Gashi Bacewar tenders din ya saka kowa yaa tsame hannunsa daga kan sabuwar harkan business data bude. All she have now is her shares, and old contracts new ones din dai duk sunki kankama

Kasa zama a office din tay ta dau jakarta cikin yanayin takaici da damuwa ta fice fuuuuuu bata tsaya ko ina ba sai wajen mummynta hajiya nadia a gidanta dake anguwar banana island.

*********** The same day.

Yau ranar monday karfe 8 na safe prince Femi ya bude kofar dakinsa ya fito looking all glam acikin wata bakar yadi sharara da aka yi masa dinkin elegant half jumpa na kamfanin Marks weber me guntun hannu yay pairing look dinsa da hularsa me tsada original jan Dara data haska sulbabben farar fatarsa,..

black sandals na Dior ne akafafunshi jikinshi ya dau qamshin turaren versece eros da notes of licorise daya saba shafawa akowani fita.

Yana takunsa a nitse cikin girman kai da jiji dakai hade da shan qamshi yanayinsa kamar bazai koma ga Allah ba

Kayan ta masifar haske sulbabben farar fatar sa da tsabar tana samun kulawa har yellow yellow takeyi dakanta, Bakin nan tasa tayi wani irin dark pink colour mai daukar hankli femi bakaramin kyakkwan saurayi bane me jini a jiki ire irensu ke saka yan mata sumewar tsaye Dan Allah ya zuba masa kirane me asalin daukar hankali.

Bisa Gawurtaccen kwarjini mai tafe da jiji dakai yake dora takunsa mai tafe da sanyin kasaitar dake wanzuwa acikin yanayin hadadden shigar tasa.

Sashen vicky ya nufa kai tsaye dan Tun jiya da bai gane mata ba sai bai sake lekowa tanan ya dubata ba..a tunanin sa izuwa yanxu hala ta gama fushin ta sauko dankanta.

Acikin nitsuwa ya tura kofar dakin mamaki yaji dayaga kofar a bude ba rufeshi ba, kai tsaye ya shigo ciki yatsaya cak ganin ko ina fess fesss kamr ba nan ne jiya yaga ta kawata da decorations din anniversary dinsu ba, shirun dayaji yasaka sanin cewa bakowa A dakin hakan yasaka ya fara tunanin ko harta fita office ne bata nemesa ba.

Double scoof ya sake na ko in kula snn ya jira kadan yana mai karewa dakin kallo can ya tura Hannunshi cikin aljihun sa ya fito da wata customised golden iphone 15+ fuskar sa ba a sake ba yay dialling numberta snn ya jefa a kunnensa chewing gum din dake bakinsa yake taunawa a hankli, after while ya fixge wayar cikin takune fuska yanamai cewa "damn, now why is her line switch off? Vicky is such a...bai gama rufe baki ba yaga takardan data barmai akan madubi. Tsabar kirjin sa ya buga bai san lkcin da ya isa gaban madubin ba, agaggauce ya saka hannu ya dauki takardan da fargaba a xucyarsa yanata tsoron ta kawo zancen saki a tsakaninsu dan divorce dinsu dede yake da mafarin tonuwar asirinsa da chief okoro.

Bude takardan yay ya karanta acikin kiftawar ido jin mikin daya hargitso saman xuciyarsa ya sauka musmmn da yaga sako ne kawai na tfiyarta Abuja data bar masa ba na wani abun dayake tsammani ba.

Wani huhhhhhh huhhh ya sace sassanyar iska ta ramin bakinsa cikin lumshe ido da budewa ahnkli yay Firo da paper ya fadi kasa Snn ya kalle kansa a madubi yanamai dada karewa haduwarsa kallo..

Murmushi mai cike da jiji dakai da jin ya isa, sanin cewa yanzu ya kai wani matsayin da mace bazata iya rabuwa dashi dariyar mugunta yayi me sanyi ayayinda wasu double devilish smirks suke kufcewa akan kyakkwar face nashi.

Jiyan sosai yaji ya damu da sabbin dabiun vicky
Sede ayanxu duk wnn fargaban ya gushe masa

Hala maganan abokin sa henry ya iya zama gaskiya, kenan duk matan duniyar nan rayuwar da namiji ya basu na daula shine kawai prison dinsu inde hakan ne toh tabbas vicky ta tabbatar masa yau da cewa bazata taba iya rayuwa batare da shi ba.

Tun jiyan kokonto yake akan ko zatayi masa bori ta nemi saki ko wani abu awajensa baikuma samu cikakken nitsuwa aransa kamar yadda yakeji ayanxu ba.

If vicky is not planning to leave him gaba takaisa gobarar titi a jos...

Dama can yana da abubuwa masu muhimmci dayake son yaga ya basu lokcinsa sosai.

Dan Izuwa yanxu baida wani tsaiko ko damuwa snn dukkan wani abu na duniya dayake nema yana dasu, ga kudin nan kamar na banza ya tarasu, ga gidaje ,motoci, business deals, ga contracts, iya abun da bai mallaka arayuwarsa shine masoyin sa na asali wato nile williams.

Shide Kullum yana makale da fuskar yaron a kwakwalar sa,tun ranar dayaga nipples dake kan kirjin yaron be sake jin kansa dede ajikin na masoyinsa chief ba, with that mad and insane obsession na son ganin shima yay saurayin kansa wanda shine dakansa xa'a na cinshi yana kuma spoiling yaron da ababen duniya kamr irin yadda chief okoro yake rayuwa da shi.

Babban burinsa ne ya zama boss din kansa a wann harkan shima, duk dama yasan abu ne mai hatsari sabida sukansu sun san da cewa kishin ɗa namiji ba dede yake da kishin ƴa mace ba.
Chapter 65 · 0% Book details