Sashe 63
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani abu fari me press buttons kamar head light ya dauko tare cream kamar maclean dan karami da ya dosho ta dashi baice mata komi ba ya dan tsaya daf da inda take Yanamai satar kallonta Dan banda latsa wayarta babu abunda takeyi, Miskilallen kallo yke binta da shi ganin bata san ma yanayi ba ya hakura yace..
"Xcuse me Can i see yr hand?
Tanajin shi batace uffan ba har saida ya sake memetawa snn ta dago kai suna hade ido taga girarsa na sama a dage
Yanamata wani irin kallo.
Dada harde ranta tay kamar yanda yay snn ta bashi hannun kamar bazata bayar ba ji kawai tay ya dan fixgo hannun da dan karfi sai da ta gyara zaman dole tana mai kallonsa ganin baiya ma kallonta tsirin tsaki ya kufce daga bakinta dada harde ransa taga yay da alama ya tsani ajamai tsaki.
Dede inda yake yawan mata Alluran ya zuba cream din yana saka yatsar shi akai zai shafa mata ta yi kicin kicin zata janye hannunta jin ya rikeshi dam dam yasaka ta hakura jin kirjinta na bugawa da dan karfi ta runtse idonta gam gam ta rike jikinta dake neman yay rawa rawa, wani yarrrrr din laushin hannunsan kawai ta keji na mata yawo ajikinta uncontrobly, ido ya kura ma lumsashen idanunta yanamai sauke boyayyarr ajiyan zuciya da alama kyaun fuskarta na balain rikita shi komin haushi datake bashi sai yaji ya gushe atake dan Saida yaci minti uku rike da hannuntan a shagale yanamai karewa fuskar nata kallo while her eyes are closed.
Ganin kamar bazata bude idanun nata nan kusa ba ya kyabe bakin sa ahankli yy murmushi me sanyi data kufce masa abazata.
ahankli ya fara shafa mata cream din a dede wajen yana lailaya mata jijyoyin dake wajen dake duk sun kumbura sabida anan kullum suke allura,.
Ahnkli yake mata yawo da yatsunsa awajen at same time yana dubar yanayinta ko zatay reacting dan sumhow akwai wani bangare na zucyarsa dayake mata kallon watsatsiya sanin cewa yanayin addininta da rayuwarta na zamani bai lallaine ya zame me doka me tsanani akan zina ba.
Halisa taki sam ta bude ido bare ta nuna masa yanayin datake ciki, iya dauriya tay dan har ji take kamar zata saki fitsari ajikinta yanayin dayake shafa mata man akan wajen.
Tun yanayi dan ya gwadata har abun ya soma tabashi batare da ya shirya ba dan abazata shima yabi ya lumshe idanunsan jin yadda tsantsi da laushin jikin nata ke jansa duk ya kasa iya dena kallon fatar ta dayake nan soo shiny and smooth kamar kullum gogeshi akeyi da ruwan zuma da madara..
atake idanunsa suka sauya kala sosai yafara jin wani iri iri aransa da gangan jikinsa wani abu yadingaji na masa yawo tun daga tafin kafafunsa har tsakar kansa..
Sihirtaccen ajiyar zuciya ya dinga saukewa ta ciki yana kkrin ya calming zucyarsa cikin kwatar makansa nitsuwa da karfi ya bude idonsa tare da sake wata nannauyar ajiyar zcya taciki sai gani yay har halisa ta bude idon nata tanata kallon yanayinsa suna hade ido yay sauri ya kawar dakai dan kuwa ji yay kamar ya nitse kasa dan kunya sai kuma yabi ya fuske yay kmr baisan me yayi ba kuma bai sake hakan ya nuna akan fuskarsa ba.
murmushi kawai halisa tay aranta tanamai cewa "namiji kenan" kallonshi ta dingayi dagangan dan mugunta sanin sarai kunyar yanayin data gansa ya lullumesa, cike da basarwa ya dauke kansa akanta da dan sauri ya dora headlight din akan hannun nata wani farin haskene ya bayyana akan dede inda ya shafa man ko minti daya baiyi ba tajiyo wani sauti daga cikin system control din kusan atare suka daga kai suna kallon screen din dayake nuna hoton wajen a screen din monitor din.
Its so amzing to see how her veins are arranged wansa shine ya janye hanklnta daga kansa dan bai dauketa wani lokci ba itama tagane wajen daya dan kumburar yay jaaaa kafin khaleel yace wani abu sai ga nan uztaz ya dawo da ledojin abincin da khaleel ya aikesa ya karbo
Yana qarasowa ciki ya taho kusa da ita ahnkli dan ya duba me ake mata itakuwa dadi taji dataga uztaz da abinci dan yunwa na damunta bana wasa ba, yana tsayawa ta pointing masa screen ahnkli tace mai look, uztaz yay murmushi, "ur veins?
Ta gyada kanta."i wish i can see my head.. dariya uztaz yay sosai. khaleel na jinsu baice musu komi ba. Ya gama danne dannen sa ajikin system din kafin nan uztaz har ya zubo mata abincin a plate ta saka hannu ta karba tana yatsina fuska dan harga Allah sam bata son cin wayann abincin itakam sede daga zarar ta tuna maganansu da jasmine sai taji karfin gwiwa dan haka ta dau fork din dake kai ta fara cakalawa har ta yanki kadan ta kai bakinta ta fara taunawa
Ahnkli kamar bazata ci ba.
Tanakaiwa loma biyu taga uztaz ya mike tsaye yana duban agogonsa.
Ji tay abincin ya tsaya mata a wuya..yace
"Boss, u need anything?
Hadiye abincin dake wuyarta tay snn Tace yeah, I need you.
khaleel yaji kalman har ransa batare da yasan meyasa ba.
Sauri kakeyi ne?
Aladabce yace "
Eh muna da bakin da zasu zo snn muna series of meeting yau din nan Yawwa boss did Rembr those...Tun bai karasa ba cikin katsesa tace no no don't tell me anything bana son kaina yay ciwo. I just want to go with u..tunda yanzu zaka tafi ga abincin nan sai ka ajiye ni na koshi..
Batare daya kalleta ba ya dubi khaleel snn ya juyo ya dan kalleta..da ido ta masa alaman akan ya gayawa khaleel zasu fita uztaz ya rasa me zaice ganin ta dage tana masa signal da ido ,ya lura kawai de girman kai da qwuiwar masa maganan ma takeji snn inya biye nata zasu iya bata lokaci anan sosai
hakan yasaka ya dan dago kai ixuwa kan khaleel yana juyowa kuwa suka hade ido caraf, kafin yay magana
Yaji khaleel din na cewa malam idriss ice cubes pls, Akwaisu acikin freezer a kitchen pls kataimaka mana dashi
..da sauri uztaz yace okay sai ya juya cikin sauri sauri ya fice ya je daukowa ya kyalesu subiyun a tunanin sa hala kafin ya dawo sun sasanta...
Bayan fitar uztaz Direct khaleel ya dosho kanta cikin nitsatsen takunsa aransa yana mamakin yadda halisa take iya kare masa takadadarren kallo, sau tarin yawa yakan ji aransa kamar kwarjininta girman kai ne, hakama wann rashin tsoro da boldnes dake cikin kwayar idanunta taurin kai ne bakomi ba.
Bai dena raya hakan aransa ba Har sanda ya iso daf snn ya tsaya ya riko hannun nata da karamin plaster a hannun sa duk ta sakankance zai manna ne ya tafi sai taga ya dan dofano da jikin couch din kurkusa da ita sosai ya zauna, gefe ta matsa jin Wani yarrr trr tsigar jikin ta na tashi musmn da qamshin turaren nasa ke neman shake mata numfashinta gabaki daya.
Ahnkli ta dada kau da kanta har ma bata so ta dubi meyake yin gabaki daya..
Idanuwansa nakan abunda yakeyin but deep within him he's battling with his self control dan duk wani motsin datayi sai ya duba, wai shin ma wani irin tsana ne yake mata da har yau bai gane kansa ba??? Da duk wani karamin motsin datayi in discomfort sai yaji zafin abun har cikin kokon zuciyarsa. A lissafin sa Halisa bata cancanci ya kulata da ita ba sedei a lissafin zucyarsa kuma jiyake kamar shine dan Adam na farko daya fara jin shaukin kulawa da matar daya tsana.
Yana kkrin kammala manna karamin plaster din bakinsa ya furta..
"U need to rest' ahankli sosai.
Ta rasa me zata fara cewa tay shiru for some time yana daf zai mike tsaye ta dago kanta da niyyar kallonsa sai caraf idanuwansu ya sarkafu cikin na juna small cute pouts din datay kamr na yar 4yrs ya daskarar dashi batare da ya motsa wani gaɓa daga jikinsa ba jin yadda zuciyarsa take harbawa da wani irin karfin tsiya. She is indeed effortlessly beautyful duk shirmen datay seyay ma fuskar tata kyau, is like duk sanda ya kalleta sai ta sauya masa da wani kamanni na daban, she have dis one sided dimple wanda inba ka kalleta da kyau bane bazaka gane tana da shi ba ma, ajiyar zucya me nauyi ya sauke ta ciki ganin ta kafe sa da ido kamr yar yarinya karama
dan ji tay Ta kasa dauke idanunwanta acikin nashin itama da suke nan cike da wasu kalar sakonni da sam ta kasa iya tantance su, lkci guda taji kanta ya cirke ganin irin kallon kurilla dayake ma kyakkwar fuskarta kamar be taba ganinta a rayuwarsa ba.
Wani abu kamar sihiri ke fizgarsu tare da nanar dasu acikin wann yanayi
Da kyar yay Rolling din idanuwansa calmy tare da sauke mata double smirks fuskarsa babu yabo babu fallasa kusan atare suka budd baki zasuyi magana shiya rigata da sauri yace "kinji me nace miki? Ta girgiza kai alaman bata ji ba...
Ahankli ya rangwafo Daf kan fuskarta yanamai kallonta cikin wata murya me kamar whisper yace i said , u need to rest ...cikin lumshe ido da budewa jin bugun kirjinta na tsanantawa kai tsaye tace "i know, "am going out too...ya kureta da ido sosai cos dis sentence bai yi kama da na me neman izini ba but she is boss lady sai abun bai basa mamaki.
Boss ladies neva ask for permission, idan mace ta kai ta cika all her words are bold and elegant they don't out needy...
Ko Meyasa ma yake tsammanin jin sumting as little as please daga bakinta oho, aransa yasan ma hala bazata taba furtawa ba.
Yana kammala raya hakan aransa ahnkli yaji tace "pls" din duk dama a kasae wuyrta ta furtashi
Girarsa na sama adage da mamaki ya kalleta ganin ko kallonsa batay Yace mmm, to where?
Ina zakije..