Sashe 250
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
It seem like a perfect plan Amal was all excited abt it suna gama hada plan din basu bata lkci ba suka shirya suka saida abubuwan su da suka rage suka wuce niger awajen wata buzuwa me amfani da baqaqen aljanu wajen yin sihiri kwanansu shida awajen kafin suka samo abunda suke so suka dawo ko dakin kwana da kyar suka samu kudi suka kana makansu na kwana biyu. Wahalar da suke sha yasaka shema tace saidai kawai su fara aiwatar da aikin.
Kwana biyu takan kira hadiza tana janta da labari tanajin information akan yaushe ne alhaj kyarin zai shigo gari.
Tafiyar meenal baifi da sati biyu ba khaleel ya dawo nigeria Koda ya kikkirata saidai tay ta masa ihu akan ciwon mamanta bata ma tsaya ta saurare shi ba shikuwa tunda ya lura da hakan sai kawai ya kyaleta ya cigaba da abunda ke gabansa suna yawan haduwa da fadila akai akai suna harkan marketing proposal wani bin har yamma.
Ta fannin Halisa kuwa she is still trying to figure it out, musmmn da mahaifin khaleel din ya kirata ya mata nasiha da karin ilimi akan auren tun ranar duk ta kwanta bacci sai tay tunanin zantukansa. da can dik Sun dauka ko tanajin tsoron ko zasu karbeta ne ko bazasu karbeta ba sabida addini, ko tana tsoron lamarin aurensa da meenal amma duk dai ya warware mata su acikin nasihar da ya mata, snn yace mata ba laifi bane inshi ya zamar mata tamkar uba.
Ayanayin datake ciki wnn satin ta gama lissafi snn ta tura uztaz ta saka yaje shi garinsu domin duba mata kawunta koma yaye ne dai tanason takai maganan gida koda basu amsheta ba amma kuma gani take kamar right din su sucan cewa zatay aure, tun mutuwar grace ya zamo bata da wani hanyar samun wayarsa gashi bata san meyake faruwa acan ba.
Banda uztaz babu wanda yasan abunda take shirya wa, yau monday bayan sunje office ta rakashi ya wuce garin Benue din da zimman zaiyi kwana uku acan ya duba mata kawu
inyaso ko zuwa zatay wajen ta sameshi taji me zasuce bfr she rules her own decision.
Ustaz yaje benue da kyar ya samu location din gidan kawu badon komi ba saidan rushe gidan da akayi aka gina wani katoton shagon saida giya da gasashen naman alade awajen, a labarin da uztaz yajiyo shine mama g ta karbe gidan ita da saurayinta tace gadon yarta ce sun fitar da kawu ya shiga duniya a halin da ake ciki basu san inda kawun yaje ba.
Hanklin halisa yay mummunan tashi da wnan labarin, and she cudnt tell anyone not even khaleel sabida abune daya shafi familynta, ustaz ne ya dinga kwantar mata da hankali tare da ce mata zai zauna agarin har sai ya samu kawu snn ya dawo this whole situation remain a secrt btween them.
Ana cikin wann yanayi lamarin Amal da shema ya fara fitowa fili kusan koyaushe zasuje gidan hadiza shema ta dinga rudar hadiza ta karya cewa taji labarin cewa mijinta yana neman wata budurwa, ta riga tasan weak point din hadiza shine tsananin kishi, shema tana zugata a gefe kuma amal tana harhada chats din karya suna tura ma hadizan tana gani, hankaliin hadiza ya tashi sosai musmmn ma da alhaj kyari yadawo baiya samun time sabida harkan siyasa,. Acikin text din sun nuna na hadiza cewa ai auren da zaiyin ma a asrince zaiyi.
Kwana goma bokanyar ta basu suna zuba wata magani acikin ruwan shansa hakan kuwa akayi duk sanda shema tazo ma hadiza da maganan kishiya sai ta sanda yadda zatay ya zuba magani acikin ruwan shan alhaj dake dakin acikin private distillernsa. Kwana goman na cikawa haka tazo ta kama gyara ma hadiza daki na karya ta tsiyaye sauran ruwan ta saka sabo danma kar maganinsu ya lalace.
As usual cewa tayi zata taya hadiza zuwa wajen malamai dan haka kusan kullum tana gidan ita da Amal haka zasu jira har sai alhaj kyari yadawo tun baiya kula shishhigin Amal har maganinsu ya soma ci akansa ya soma bata fuska sosai.
Duk wata plan dinsu sun hadashi na yadda zasuyi abunsu smoothly batare da wata hayaniya ba, dake ma shemau nuna ma hadiza take kamar tana taimakon rayuwar aurenta ne yasaka suke abubuwansu a asirrince kamar yadda suka saba hadiza bata gayama kowa ba gashi ta aminta da shema dari bisa dari.
Tunda Amal ta samu shiga wajen alhaji ta fara tura masa nudes dinta a wasap kusan kowani dare saiya kwana yana chating da ita sabida maganinsun dayasha a ruwa yasaka ya zamo kamr baima san meyake ba, Dama kuma shi sihiri yakanzo ya tarda halin mutum ne, da kuma zuciyar da bawai ta nitsu akan ibada bace, bugu daya Amal ta gane cewa maganinsu yaci akansa sosai. Hankli kwance take trowing masa kanta abubwa nan suka fara damun hadiza sosai
Duk da tazo tana kuka haka shemau zata ce mata ai alfahnta yanakan hada musu magani karta damu. Gashi bakaramin amincewa da shema tay ba.
Yau ake cika sati uku da tafiyar meenal Abuja jinyar mummynta wanda ranar ne Amal da shemau suka zo gidan hadiza da wasu tarkace acikin ghana must go
Ranar juma ace da yamma liss hadiza tana zaune ko sallahn magriba ba akira ba suka jata dakinta suka dinga bunka mata hayaki suna dura mata magnguna akan cewa yaune zasu raba alhaj kyari da budurwansa. Tun suna mata hayakin tana gane kanta harta zo ta suma daga nan bata sake gane kanta ba sai bayan washe gari.
Tana farkawa taganta akwance akasa tana bacci, a firgit ta miƙe jin ta kasa tuna komi, haka ta fito rike da kanta dake mata wani irin ciwo da nauyi bataga shemau bare Amal duk sun kwashe kayan tsafin su, waje yay shiru duk sai ta rasa meya faru da ita jin gabobin jikinta gabaki daya babu karfi.
da sassafe ne dan haka Tafiya take ahnkli har takaita sashen mijinta dan ta dubashi zuciyarta na wani irin bugawa da tsananin karfi.
Isarta keda wuya taji sautukan muryan mace da wani irin sauti na kaman ana dambe aciki
A hujajan ta jawo kafafunta tayo wajen saida ta matso kusa snn ta shako ihun amal, tana ashhhh washhh wasshh a rikice ta dafe jikin kofar zuciyarta na bugawa da tunanin ko alhaj ya kamasu ne jiya da suke mata hayaki sam bata kawo cewa gurnanin sex bane ke tashi ataciki....
NA KUDINE 08060712446SURAYYAHMS
PAID NOVEL
zuciyarta na matsanancin bugawa Ta turo kofar kusan a tsorace ta shigo ciki tana daga idanunta sama kirjinta ya kara bugawa kamar zai faso waje jin ta kasa motsawa ganin pink nite gown dinta akasar floor ga Amal haihuwar uwarta akan gadon mijinta tay masa goho suna wani irin dirty sex, tafi minti goma a tsaye batare da tasan inda hanklinta yake ba.
Koda suka ganta su tsaya mana, amma ina wani abun ma da gayya Amal takeyi, Zuciya yadebeta ta taho zata finciko Amal din sai luiii wani hayaki ya turnuketa ta fadi kasa ta suma..
Allah kadai yasan irin maganin da jiyan suka ba alhaj kyari yasha duk da hadixa ta suma basu dena abunda suke ba har saida suka gama ya dawo hayyacinshi suka dau hadiza aka kaita room dinta aka kira mata likita ya dubata hadizan ta dau lkci sosai kafin ta farfado taga shema zaune a kusa da ita.
Hadiza ta shiga wani yanayi na rudani daga farko dake shema ta nuna mata cewa ai Amal ta mata wayo ne ta aiyawartaan da hakan
But bayan kwana biyu sai taga abun ya fara wuce tunaninta gashi bata iya tashi tsaye sabida ciwon da zucyarta ya fara mata
Kullum likitoci nakanta shema kuma ta hana ta kiran kowa. Intace a kira mata mijinta haka zataji shiru saidai shema ta mata wala wala.
Kan kace kobo sun tare da zama agidan hadiza.
Amal ta bude wata sabuwar shafi na sexual relship tsakaninta da alhaj kyari dake ita dama harkanta kenan duk ranan da ya kwana da ita
saita caski kudi ita da shema nan da nan suka fara cashing out da kudade manya manya shikuma baiya ma cikin hayyacinsa bai ma tunawa da hadiza agidan bare yajega tunata.
Ayayin da rayuwa ya kasance haka, Amal ta zama tamkar karuwar cikin gida wa hadixa, a satin farko shema ta siya gidan miliyan goma ta koma ciki tana zama, sunata jiran next cash out su sayi mota, ita kuma Amal tara kudin takeyi, duk sanda ta wage ma alhaj gindi ya ci takan samu 2-3, to 5 million at most, itakuwa tun da taga kudaden na zuwa mata kamar banza a wajen alhaj kyari tafara tunanin kawai saita aure shi koda shema tana so ko bata so.
Hadiza tana cikin matsatsin ciwon dayake neman ya taba mata zuciya tun a sati na farkon ta soma gane manufar shema amma ta kasa yadda da hakan face saida ta hada baki da likitanta yana mata recording komi dake faruwa ata waje kusan sau uku likitan tana musu labe tana kwaso ma hadiza information awaya. Tun da hadiza tazo taji recoding din kusan ince hadiye ranta ta mutu ne kawai batay ba dataji maganganun da shema da Amal sukeyi akanta.. the betrayl hits her soo deep dat she cant explain, sai yau take fahimtar cewa ashe shema da Amal are behind all this ibtilai datake fama dashi sai yanzu ta gane asalin dalilin daya saka shema ta hanata amfani da wayarta.
Zuciya ya kasa barinta tay hakuri shema tana shigowa dakin tana daga kwancen ta kama ta da dambe, amal din ce ta shigo ta rabasu, shema has no oda choice face ta gayawa Hadiza tarin abubuwan dake ranta akanta tun farko, da irin hasssadar data keji akanta, da irin abunda ta rasa ita anata rayuwar, ranar hadiza ta girgiza snn ta tay kuka bana kadan ba, Amal kuma tace yanxu ta fara zama agidan tare da alhaj kyari. Snn suka fara tsirata ta Amal tace ta saka aranta sai sun kashe likitan data kawo mata gulma. In kuma batason a kasheta to marmaza tace mata tabar garin snn karta sake zuwa jinya agidan