Sashe 20
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
So where was he when she was tryng to kill herself??? Lallai wasu matan sai ahankli,.. yaja wata arniyar tsaki mai tafe da tsinannen haushinta aransa
So is true dukkan wann lamarin data tsoma kanta aciki sabida zaach ne bama dan sabida abunda yake damunta na rayuwarta na baya ba.
God damn it a tunaninsa halisa ta gama wuce ajin da zatayi wa namiji wann makahuwar soyayyar..
Shidai tun baisan menene acikin takardan ba yagama sawa aransa cewa soyayyar zach ce kawai yake haukata kwakwalr halisa yake kuma ratsata wanda ahalin yanxu yakeji aransa cewa babu tantama sai ya kawo ajalin wann soyayyar...
Batare da ta sani ba ya zame bar wajen ya koma office dinsa anan ma ji yay ya kasa zama zai jela ka dawo yake yanamai tuno da dukkan munanan kalaman da zach yay ranar akanta amma sai yasha mamakin ganin wai halisa ta rungume sakonsa tana zubda masa hawaye sosai wann abin ya taɓa masa zuciyarsa bana wasa ba
A office dinsa ya zauna har wajajen goma na dare bai zago ya dubata ba..wa jasmine kawai ta nunawa letter datazo mata sallama zata koma london tanada fashion show, tabi ta haɗa ta da letter danma kar ya fadi wani yaje ya karanta san tace mata taje ta kona matashi acan intaje
Now she have all the evidence na cewa meenal ne ta aikata mata komi daya faru aa ita sede kalar hukuncin da zata yanke akanta ne haryanzu bata sani ba dan ita ire iren mutanen nan ne da sukeda wani irin nagartaccen zuciya.
Wacce komin sharrin mutum kafin nan suyi tunanin sharrinsa daya sai sun tono da alherinsa goma wanda hakan yasaka takejin kamr bazai taba yuwa ta iya yanke ma meenal talba wani hukunci ayanzu ba.
Tun bayan tafiyar jasmine sai ya kasance su meenal din ne kawai awajenta kusan kowani lkci suna muhawwara akan lamarinta dataki tace musu komi akai.
Yau kusan kwananta uku kenan a asibitin Izuwa yanxu har sun gaji da tambayarta matsalartan sun zuba mata idanu.
Meenal tay zuciya sosai dan gani take kamar itace akabarta da damuwar tsoron kar asirinta ta tonu, Allah Allah take taji raayin halisa kodama zata samu nitsuwa acikin ranta.
Bata rai ta dingayi wai koda ma halisan zata sauko da nata daure fuskan ta kulata amma kuma sai taga halisan tay kamar batasan tanayi bama.
Haka kawai jiiknta yake ta bata cewa kamr halisa ba lafya take ba.
Abun na matukar bata haushi Musamman ma da halisan ta lallaba su vicky akan da sukoma bakin rayuwarsu kawai she will be fine kuma basai an dauki wani fansa akan zach ba.
Wann furucin nata yay ma meenal dadi har ranta bana wasa ba، Duk dama sauran kawayen sunta daga mata jijiyar wuya akan ko kareshi kawai takeyi saboda haryanxu tana boye sonshi aranta.
Itade batace musu komi ba kowa ya gama masifarsa yay shiru kusan dukkan abunda yake faruwa khaleel yana lura sosai.
Shikansa jiyake kamr its becoming too obvious for him cewa halisa is still in love with zach.
Tun ranar Kullum in ya fita sallahn asbh sai ya tsaya ya leka koda zai ga mutanen zach din sun sake dawowa ,tunanin hakan zai iya sake faruwa yasaka a daren ranan ya rubuta sallama duk dama bata gama warkewa sosai sedei ba gidantan yace wuce da ita ba
Already yay ma uztaz umarnin cewa yakai masa ita gidansa ta zauna tare da matarsa meenal na dan wani lkci da zimman cewar bazasu sake kyaleta ta zauna ita kadaiba harsai ta samu cikakken sauki. babu tantama uztaz ya amince masa sosai.
Daga fannin meenal da halisan gabaki dayansu babu wanda yake da masaniya akan hukuncin daya yanke musu....
#SURAYYAHMS
NOT A FREE NOVEL..
08060712446
Monday post #SURAYYAHMS
▶️1️⃣3️⃣
Waje ya rufa sosai ana neman wajen karfe 9.45 na dare khaleel ya shigo dakin da halisan take kwance, ya shigo shi kadai da tray din Allura a hannunshi batare da nurses din san ba wani irin Shiru wajen ya dauka dashi naban mamaki harma bazaka taɓa iya cewa da mutane atare da halisan alkcin ba.
As usual da meenal da vicky da shemaun ne ke zaune awajen kusan kowaccen su tay shiru da abubuwan da take saƙawa a aranta game da sauyawar yanayin halisa mansa musammn akan yawan shiru shirun data soma musu ynxu gashi nan dai jikin nata da dan sauqi sauqi amma sam bata son magana bare kuma doguwar hira saidai ta kwanta tay shiru....
wani sassanya kuma takaitaccen Kallo duka suka bi khaleel da shi ayayinda ya dauke kansa yanamai sakin sallama da normal voice dinsa mai sanyin dadi da ratsa xcya.
qamshin mixed designer perfs dinsa ne ya gama sakasu bashi atenttion din dole da kuma yanayin burgewan da nitsuwan da ya taho musu da shi
Daga vicky sai shema'u acikin wayanda suka amsa masa sallamarsa banda meenal dan Lkcin halisa tay nisa acikin tunani batasan ma ya shigo wajen ba bare ta juyo.
Ayayinda meenal take binshi da wani irin kallon ban haushi, mai dauke da wasu mutsamutsan damuwa da baqar kishin shi datakeji aranta wanda itakanta batasan iyakarsa ba, sosai kishin nasa ya chakke kahon zcyrta dan ko iya daga idanuwanta akansa bata iyayi ba har ya taho gefen gadon halisan ya aje tray dinsa agefe snn ya fara ciccire mata stips din dake hannunta yana stitching wajen harya kammala ya soma hada ruwan Alluran da yazo dashi batace mai uffan ba.
Satar kallonsa dukansu suke dan khaleel din ya hadune iya haduwa, He's very captivating tun daga yadda yake ajiye hannun sa mai dauke da agogon luxury designer patek philipe and co har izuwa yadda yanayin nitsuwar sa datake wanzuwa bisa kan abunda yakeyi acikin kwarewa.
Sanye yake da wata dim milk colour shirt mai dan karan laushi da wata kafurar takalminsa na hermes sneakers mai fatsi fatsin chokolate brown sai sheki layin sajen sa yakeyi da alaman tasha gyara.
a yadda ya karkace sai Brown wandon nasa ya dada bayyana idanun sawonsa na sunna duk dama baiyi cuping legs dinsa ba, Gashi dai very simple a shigar nasa amma bakaramin kyau tay masa ba..
Kallonsa hakan ma yasa meenal jin kamar tasaka kuka don ko kallon ta baiyi agaban kawayen nata ba duk sai taji hanklinta ya soma ta tashi ta rasa nitsuwarta tanajin kanta daban dan wann karo ne na farko da halisanta ta fara shareta a rayuwa ga nan khaleel ma ya soma mata irin wann attitude din har agaban mutane musmmn ma data lura kamar tun dawowarsa daga Abuja ne yazo da wata kalar shariya da masifa ayanayinsa data batagane kansa ba kwata kwata..
Dacan dai tasan khaleel is all over her sai abunda tace masa amma yanxu bazama ta iya cewa komi akansa ba
Gulma yasaka shema'u kure ma yanayinta kallon tana dan kyabe baki ganin Duk ta kasa aje nitsuwarta waje guda dan kuwa irin feeling din nan ne najin she cant afford to lose the attention of the two ppl data saba manipulating arayuwarta yake neman hautsinata aynxu.
Ahnkli take maida makalallen huci ta ciki dan sai ayanxu take cizon yatsa, Duk tarasa meyasa ma taki biyewa mumynta suje wajen Alfa akan khaleel ranar, ji take da ko bazata mallakesa da sihiri ba da tuni takai kararsa an dan rage mai girman kansa snn abi a shafe zach a brain din halisa dan ji take kamar bazata iya jurar ganin dukan yanayin da suke sakata aciki na zullumi samun rashin kulawarsu ba.
She is a chronic attention lover in a evil way..
Masu irin halayyarta sunfi kowa yawa a cikin alummanmu yanxu.
arayuwarta tana mutuwar son ace ta samu cikakken kulawa da yardan mutanen da take cutarwa ko take munafurtarsu abayan idonsu cos it gives her a strong feeling of power and posessiveness datake zaton zcyrta baida shi a zahiri.
Tanason ta kasance tare da mutanen da suke da kyau, ilimi, arziki da kuma muhimnanci but She preys on thier weakness and emotions to survive.
Snn ya zamto koda ace tagama wargaza maka rayuwarka, tajaka baya, ya kasance dai itace agefen ka nakusa dakai ta inda duk wani motsin rayuwarka tana sane dashi, toh dacan bata wani damu ba dake tafi kowa sanin yanayin kyaun zucyar halisa, khaleel kuma dama can yana biye mata sosai yana kuma nuna mata dukkan so da kulawar datake bukatar gani aryuwarta musmn ma da sukayi aure, sede aynxu da asalin halinta ya dada bayyana masa azaman auren nasu nan ne take ganin yawan sauyawarsa akanta Duk dama bata ganin lefinta ko daya aciki.
ayayin da dan adam ya kasance yana da narssicistic bahvr irin na meenal toh babban burinsa shine ayayinda ya kashe to shi a rayashi.
Mummunn Son kai da son zuciya sune jagora na farko acikin rayuwarta da tunaninta.
Satar kallonshi ta dingayi kfin nan ta bude wayarta tay scrolling kasa kadan snn tay dialling number mummynta yana fara ringing ta Mike tsaye cikin sauri da wayar a hannunta snn ta fita waje can can inda babu kowa.
Halisa dake kwance ta juya musu baya lkcin Dik tinani ya cikata tayi lumi kan gadon tana kokarin calming rage dinta taciki wanda baiya mata da sauki aranta sam.
tasani sarai mutane dayawa bazasu taba fahimtarta ba domin kuwa zafin cin amana da yaudara awajen wanda ka amince dashi da dukkan zucyarka har kake masa kallon dan uwanka na jini hits deep and differntly duk wanda bai tsince kansa acikin irin wann yanayin ba da kyar ne ya fahimce kalar abunda takeji aranta ynxu.
Alkcin da duniyar nan yay mata mummunan zafi tabi ta rasa mafaka bazata taɓa mancewa ba lkcinne kawunta yay mata ciki ya daketa snn ya koreta agidansa taje tana kwana a titi bayan
tazubar da cikin ga ciwo da yunwa da wahalar neman abun sawa abaki da kyar, gashi tanason tay karatu ga baqin cikin rayuwa daya kusa ya hallakata.
Adede wann lkcin datake cikin matsatsin rayuwa Meenal ce kawai tafara miƙa mata hannu domin taimakonta wanda tunda ta amshi temakon meenal yau kusan shekaru sama da ashirin kenan suna tare amma bata taɓa dana sani akai ba sai yanxu.