Sashe 208
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana kallonta yace u can tell me anything..tace i alwys do..amma ai kai bazaka iya gaya min komi na ka ba..Ya zuba mata idanunsa batare da yace komi ba.
cikin sauke ajiyan zuciya tace khaleel babu wani abu da baka sani game da rayuwata ba, harda ma wanda bai dace ka sani ba, and now u want a relshp with me but still u neva even let me into ur personal problems taya ne zamu yarda da junan mu har muce zamu kawo wani batun soyayya aciki?
Jikinshi take ya soma bashi inda ta dosa ya saketa ahankli ya juya mata baya baice komi ba
Biyosa tay har wajen ta tsaya abayan nasa cikin marairace mai murya sosai kai tsaye tace masa khaleel pls i want to knw why and what went wrong in ur life..
Ta dada narke masa da wata kalar murya,"champ bazan taba iya kulla wata alaka me ma'ana tsakani na dakai ba inhar bazaka iya gyara alaka tsakanin ka da mahaifinka ba, i knw u love him, and he loves u back. in har xaku kasance haka how i am i sure that our relshp will not end up like this??.
zuciyasan na masa wani irin zafi sosai yana shirin juyowa da ita domin yahanata maganan kwata kwata sede kafin ya hankara yay hakan yajita har ta fado kan gadon bayan nasa Ahnkli tabita ta kanannedesa da hannunta ta rungumesa ta baya sosai har baisan sanda ya lumshe idanunsa ba.
muryanta na fita a kakkaraye cikin sanyin nishi me kashe mai jiki tace i want to trust u, and trust the whole of u..i want to feel no iota of doubts abt u... no unfilfilled crevices acikin tunanin da zan yi akanka nan gaba, champ I knw is not ur fault amma inhar Allah yasaka xamu kasance tare da juna bana son auren mu ya kasance babu albarkan mahaifin ka aciki..ni sam baza'ayi haka dani ba, i dont want our marriage to look like wat u have btwn u and Amina..
Da kyar ya iya bambamreta ajikinshi ya jawota suka koma kan wani karamin sofa ya ajeta snn ya zauna agabanta yana kallon yadda ta rufe idonta tana kakalo mai kuka marar kara..
Hawaye yaji kamar zasu taru acikin kwayar idanun sa but he loved halisa more than she can eva imagine, itace mace na farko da har ya bude baki ya furta mata kalman so tunda yazo shi duniya he just cant let this come btwn them..
Ya dada matsowa ya zauna daf da ita batare da ya riketa ba cikin sauke nannauyar ajiyar zuciya ya fara bata labarin abunda ya faru.
Yace mata tun daya taso yana karami babu wani abunda yake darajawa yake kuma kauna a duniya sama da wnn mahaifin nasa, komi da baban nasa yayi yana burgesa, tsabar sun shaku har bacci tare suke yi in baida lfya haka zai goyashi shine yake masa komi har ya girma ya dauki dik wani step da baban nasa yake kkrin daurasa akai bai taɓa kwatanta saɓa masa ba
Har ya girma ya sauke qur'ani kafin nan ya gama secndry ya haddace littafai da dama baban nashi yana ji dashi sosai.
Yace mata bayan nan lokaci yazo da zaije shi karatu kasar waje sabida zaiyi karatun medicine his dad was Addicted to him bai wani so hakan ba amma dayaga ilimin yaron nasa kusan abun kwatance ne kawai saiya hakura ya turasa india aka kama masa hostel dan yay karatu acan.
Khaleel ya dago yana kallonta ganin har ta nitsu tanajinshi sosai yay murmushi hawaye ya cika idanunsa yanata kallonta har saida ya dan yi shiru ya dada nitsuwa kafin nan ya cigaba da cewa..
"i was the best student in my schl halisa, the entire board of medical studies in india knew my name dat year..saboda babana ya riga yamin horo na jajircewa akan komi so nakan saka nitsuwa ta da hankalina duka akan karatu, bansan Komi ba sai karatun Boko dana Addini...
bbygirl, baba na kullum sai ya kirani kamar sau uku arana, dan ya ji lafiyata snn ya jadadda min cewa na kama mutuncin kaina na, haka kawai ya tsani yaji muryan ya mace kusa dani koda wucewa takeyi so im alwys careful not to engage myself da kowacce ya mace komin kyanta komin kinibinta
tun a year dina na farko na Hadu da Dr Aseem saboda yanayin kokri na yasaka ya soma jana ajikinshi sosai har muka saba nakan bashi waya na suyi hira da babana.
Komi na tafiya min dede har nakai shekara daya na shiga na biyu, lokacin i was oll over the schll, gayu, yan mata, malamai kamar an musu magani akaina kusan kowa yana sona snn kowa da manufarsa akaina na shiga damuwa da takura sosai.
hakama Na shiga trap din malamai mata kala kala cos i was young and very handsome i ques..
..so alot of indian girls and oda girls can do anything dan na koya musu karatu, or just to be arnd me but i am soo scared of my dad bana tsoron mutuwa ta kamr yadda nake tsoron baba na. Haka na zama kamar wani prisoner, sabida na kare mutuncin kaina da mutuncin baba na am alwys running and hidden frm ppl just to protect my self..bansani ba ashe the more i distance my self the more these girls go more crazier abt me.
Samarinkansu kuma suka tsaneni kamar mutuwarsu, akwai wata tsiraren yarinya ana ce mata sonia, she was openly and crazily obsessed with me, infact she idolised me, har fan club take dashi akaina a schl din, inda take tara yan mata suna haukar su akaina. Zasuyi t shit da suna na su saka ajikin su da sauran matan haka zasuyi party komi nata da suna ne takeyinshi.
Tun ina damuwa ina kaiwa kara har nagaji na dena..
So imagine me being a devoted muslim kullum ina masallaci ina zama amma kuma kaf yara masu bautar gumakan nan da suke sonta idonsu nakaina, They hated everything abt me wani abun indan suka min Dr aseem ne kawai ke iya cire ni acikin damuwa..haka zan gaya wa babana..zaice min nayita hakuri zaizo ya dubani wata rana sabida
already ya budemin wani phameceutical store anan india dan haka ina zuwa ina saida masa drugs aciki kamr super market haka wajen yake.
So, one day, muna daf zamu gama exams na 2nd year, sai wasu gayu da muke zuwa masallaci tare dasu sukace muje room dinsa na koya musu human anatomy bcos is too bulky gashi gobe zamuyi..
there gang leada name was zayyad umar dan pakistan ne so yasha yunkurin kashe kansa sabida yana da sanyin kwakwalwa sosai a ajinmu ma shine yake cin na karshe dayaso kashe kansa sai doc Aseem yajashi ajiki yake yawan hadamu tare Dashi dan ina koyamai karatu, ranar i was so tired, gashi dare yay nayi aiki a shagonmu da babana nagaji amma haka nadaure na bisa mukaje hostel dinsu muka samu an kulle daki dare yayi shida abokansa sukace muje cikin wani babban hall mu zauna lkcin daidaikun motocine ke wucewa na yan makarnta, haka mukaje wajen duk schl yay shiru suka zazzauna na fara koya musu human anatomy dalla dalla.
har Munyi nisa sai wasu gayu sauka fara shigowa cikin hall din Daya bayan daya suna wani irin busa taba kina kallon su kinsan sun sha giya sun bugu sosai..tunda nagansu then so in my hrt i knw i have to leave dat place kawai sai nafara summarizing musu karatun sai gayun sukace mun su basu ganewa nace musu bacci nakeji sosai..so sharply zayyad yajuye min wani tea daya ciro acikin karamin flask dinsa ya kawo min tea din a cup yace min insha koda minti goma ne na kara musu, and that guy begged me with his life..
haka naji tausayinshi Na karba bansha ba sai kiran babana ya shigo wayana, dare ne ban tsammnin zai kira ba a mugun tsorace na dauka agabansu, banma iya karya ba muryana na rawa rawa nace masa ina hostel ina karatu yanxu zan kwanta dan already nasan ban isa ince masa ina waje awann lkcin ba..
haka ya sakamin albarka yamin wa'azi kadan ya katse wayarsa Tunda da na sauke wayar nace musu gaskiya zan wuce kawai suyi hakuri mu hadu gobe a masallaci da asubhi bazan iya ma babana karya ba..
I pack my books zan tafi basu ce min komi ba ina kaiwa kofa naga gayun sun rike min rigata, sum of them block the road, so, i got so scared sabida mun saba zuwa masallaci tare dasu zayyad wallh bantaba saninsu da wani halin banza ba.
To cut the story short nazo na gane gayu masu shan taba nan sune suka saka su zayyad suka kawoni wajen, i dont knw why..sai kawai naji naushi ta ko ta ina na sauka ajikina, and They force me to take d tea da suka saka kwayar LSD aciki tun anan na fara convulsing dan ban taba gani ko shan wani hard drug a rayuwata ba
..while i was uncounsios naji sarai lkcin da suka daukeni suka sakani a booth din motarsu but i swear to u baby ban sake sanin meyafaru daga nan ba.
Dede nan ya dena kallonta saboda rawan da muryansa yadan farayi hawaye ya soma yunkurin sauka a idonsa
yace ranar na ga tashin hankli da ban taba gani ba Halisa..they took me to a local motel, asalin wajen kazaman iska and they drugged me with more hard drugs, washe gari da safe, i just wake naga sonia naked agefe na and she look Dead
a mugun razane halisa tace 'what?..
Yace and worst part of it was she used me i was naked too my dried sperm was oll over her legs.. naga su zayyad suma akasa daga gani kasan suma kwayar aka dura musu aka cire musu kaya. The whole scene look like a gang rape..
kaina na mun tsananin ciwo lkcin bana ganin gabana sabida drug din yafi karfin brain dina
..tsananin tsoro yasaka na saka kayana ajikina ba acikin hayyacina ba amma kafin na gama dat is wen the full mission started..