← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 259 OF 312

Sashe 259

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ranta kamar zai bar jikinta Tana kallon uxtax na tsula gudu zaije ya ceto su khaleel da Fadila, dan ya lura motar tan fadilar meenal suke hari kuma daga zarar an harba bullet zai iyayin exploding tunda already ya daku da kasa

Luckly fadila was alive amma seat belt dinta da airbags na gaban motar duk sune suka protecting inta and dats why is very good to wear all ur car and driving defences sabida ko da kayi hadari bazaka yi saurin kakkaryewa ko jin raunuka masu tsanani ba. Altho blood was gushing out frm her hands, mouth da kuma gefen goshinta, snn ta samu gurdewa kala kala amma duk batajin zafin kodaya itade Allah Allah take ta fita tun kafin motar ya kama da wuta,

..da mugun gudu uxtax yaxo wajen kafin yakai hannu Kan motar Kenan meenal ta saita bindiga tana harbawa taaa taaaa dan tsirarun mutanen da basufi hudu ba da suka xo taimakawa kaf duka suka watse kowa ya fara neman wajen boya, thank god bullet din yay miss bai samu komi ba

saukowa kasa kasa meenal din tafara yi ganin mutane duk sun razana sun fara guduwa

She feel she have the chance to shoot that bitch to dead. Dan ba zallahn kishi da haushin zargin soyayyar ta khaleel takeji ba she is also very angry abt her company, so take lallai yaau ace mata fadila bata duniya.

Wani irin Karfin Hali uztaz yay ya rarrafa aggauce ya isa ga motar fadila lokacin banda addua da kuka babu abunda fadila takeyi aciki duk ta gama cire rai musmm ma dataji harbin bindiga kota ina take jikinta ya bata cewa biyosu nan akayi.

Ganin uztaz ne ta samu karfin gwiwa, kkri ya fara na balle murfin motar tana tayashi ta ciki meenal na ganin haka
Ta bude wuta tata tata tata kamar yar ta'adda duk saida tasaka suka rasa yadda zasuyi wajen maajiyan man fetur take ta harba tana kkrin ganin ta fasashi

wani irin yunkuri Halisa tay tana turo murfin kofar da mugun karfi sai taga ya budu keys din gayen ne ajiki it probably worked amma kuma tuni karar bindiga yasaka suka gudu awajen..

kuka take idanunta kamr zasu fito waje babu takalmi akafarta ta
rikito kasa daga car din ta ruga aguje zata isa wajen bata damu da karar bindigar ba...

da Wani irin azama ga tsoro duk uztaz da fadila suke kkrin kwacewa kansu gashi baifi kafarta daya bane daya makale aciki, tun meenal tana saukowa dukansu suka ganta boro boro, karan bindigar meenal din ne ya farkan da khaleel, a dishi dishi ya fara ganin halisa nayowa ta kansu dake abun ya jefar da shi nesa dasu kadan, da mugun gudu halisa take tahowa tana kuka me kara daganan shikansa baisan ya akayi ya tashi tsaye kamr super man ba, Halisa na sharowa kuwa suka hade ido da meenal eye to eye ita da gang dinta su uku rike da bindigogi su duk sun rufe fuskansu itace tabar nata abude tanajin kanta ita isasshiyace sosai.

wani duhu duhu halisa tafara gani kirjinta na bugawa da mugun karfi A mamakance tace Amina.
Aa..minah...

meenal tana ganin halisan taji ta mugun tsorata hannunta yafara bari bari amma inaa da ace ankamata da lefi abanza gara ta cika babban burinta na kashe fadila, Zuciyarta a mugun dafe ta dallawa motar wata muguwar harbin da
kan kace kobo motar tay wani kara ta fetar da fadila waje ta gunguro gefen wani dutse a sume.

Halisa na gudun ceto uztaz bata san ya akayi Khaleel ya fixgota jikinsa ba gabaki daya kasa suka xube ya rungumota ajikinshi dan Isowarsu wajen kenan motar yay wani irin exploding ya tashi can sama snn ya daku da duwatsu rabin part na motar yabi cikin ruwan gadan in pieces, ta inda uztax ya riken kuwa wani irin balbalin ci da wuta yakeyi wanda kasan duk wanda ya kasance aciki saidai ace Allah ya jikin sa.

Meenal and her gang immiditely dissapear amidts confusion acikin gufun fanfalaki duka dau hanyar barin garin lagos

Khaleel ya ma halisa rikon fin karfi amma duk da haka janshi takeyi tana kuka me kara cikin iirin ihun da ta jima batay aryuwanta ba... Neman duniyan nan sunma uztax awajen amma ina daga jacket dinsa dake ci bal bal acikin wuta sai talkamansa da suke ci da wuta suma sosai.

Theres is no way dat u cud imagine he is not in dat buzzling fire...

Jikin halisa take ya sassare tanajin kanta na wani irin juyawa kamar ana wainata Sunan uztaz din take kira kamar xatay hauka ta shiga cikin wutan Khaleel ya rikkota ajikinshi hanklinta da zuciyarta ba ajikinta yake ba tana kiran uztax da karfi tana cewa idris please not u,, pls dont leave me, pls come out.. kayi alkwarin yaye min dukkan wani baqin ciki dan Allah kar ka mutu ka barni acikinta, idris you promised..tana kuka tana memetawa kamr ka mata kukan kaima.

tafi minti goma tana kuka tana firgici ajikin khaleel tana kokowar xuwa gaban wutar amma sam yaki yasaketa...

Kusan birgima take akasa tana cewa khaleel he cant die..its all my fault..i cudnt even save him,..hanklin khaleel a matsanncin tashe cikin kkrin dawo da ita hayyacinta yace halisa Halisa halisa listen listen to me, pls calm down okay, yana maganan dada kukan ma takeyi
muryansa kmr na wanda zai mata kukan shima

Yace...ki kwantar da hanklinki yanxun nan polisawa zasuxo su bincika am sure he is not dead...Cikin kuka me zafi tare da gushewar hankli hade da bacin rai me tsanani tace am not going to spare Amina
dan dansan me uztaz ya taba mata a duniya ba, i am not going to let her take him away from me,i saw her, itama ta ganni and then she shot the car.

A mugun tsandare khaleel ya juyo da ita ssn yace what? Halisa mekike cewa ne Amina kuma??? wata Aminar???

Idonsa ta kalla cikin yanayin kuka mai ciwo tace Amina Talba daka sani khaleel I swear to u i saw her. wallh itace take harbin nan she and oda 2 guys with guns,sun rufe fuskansu,..har na kirata ta juyo ta kalleni and then she shot the car...
cikin matsanncin kuka ta karashe maganan kanaji kasan babu karya acikin sa Dada rikota khalel yay jikinshi a tsandare ahnkl snn yace halisa pls calm down kinsan me kike cewa kuwa????

Dada birkice masa tay cikin kukan tanacewa i knw what i am saying, nan ta dada mrmeta masa labarin cikin matsanancin kuka tafara fidda masa abunda ke ranta akan meenal ba tare dama tasani ba
Kawai tanaso ne tasan meyasa meenal zata zo nan ta kashe su..akanta ne? Ko akan wani abu..
She didnt undestand why she went for her workers
meye fadila tay, meye uztaz tay..is she doing this hurt her bcos of money or bcs of khaleel
Tunani akan haka sunfi million suna yawo acikin brain dinta a lkci guda

gabaki daya ta rikita masa saitin brain din nasa shima saima ya fita rudewa a jirkice yake riketa kmar baida karfi yana dada tambayarta ko da akwai wani dalilin da xaisa ka meenal ta biyosu nan...

She begin to tell him duk wani zrginta da meenal tay akansa kwanakin baya. Then she told him dat fadila was her fomer employee..Ita batasn me ya hadasu ba. Amma dei tasan basuyi rabuwar arziki ba.

wann maganan ya jawo ta fara gaya masa asalin halayyar meenal da bai taba sani ba sabida ita kanta ba aciki hayycinta take ba..

tana kan kukan tace masa I know she hates comptetion ta tsani wani fita arziki da daukaka amma ban yi tsammanin zata iya kashe mutum ba..

she shud have killed me instead dama ta tsaneni..
all She eva do was to stab me at my back..

Nan Tafara basa labarin duk abunda ya faru data ke gidan su meenal din yadda taki sam taci arxikinsu tafita ta neme nakanta, har zuwa kan labarin rabuwarta da zach, da duk abunda ya faru, sai yau yaji cewa ashe akan meenal taje zata kashe kanta ranar ba akan zach ba..

kamar mutum mutumi khaleel yake kallon bakin halisan dan wani irin kuka takeyi tana fidda maganan.

Yadda zakasan labarin ya gigita masa tunani da hankli bai iya motsi ba sai innalillahi wa inna ilaihi rajiun dake futowa daga bakinsa ahnkli kuma acikin yanayin me rikita tunani.

AKan gwiwarsa ya dada zubewa cikin rasa abunda ke masa fadi a duniyrsa gabaki daya sai yaji kamar da can baisan wacece meenal ba.

halisa nakan kuka me cike da karayar zyciya takecewa i dont knw what i wll do if uztaz is dead..i caused dis, its all my fault..matarsa ta haihu he is happy..he shud have been with her and not me..ni me zance musu..i cant face dat woman and that little child to tell him dat his father died while protecting me. What i have i done khaleel me zanyi da raywuta im neva gonna be a good person to be arnd with. am alwys going to lose all the ppl that care abt me,..idonsa na fidda ruwan hawaye masu cike da rudani ya rungumota har saida polisawa suka karaso...

Aka dauke Statement direct khaleel yace musu Amina aliyu talba ce suka gani Da gang dinta...Atake atake aka bazama nemanta wanted
Kafin ta gama bar garin lagos the news is all over town. Hjy nadiya na gidan kawarta lucky enuf for her bata fita waje ba sai ta buya anan aka nemeta aka rasa itama

Gabaki dayansu aka kaisu asibiti, Halisa ta samu nervous break down aka saka mata engine taya numfashi

Fadila kuma aka yi da ita emergency...PAID BOOK
NA KUDINE TO JOIN CHAT 08060712446Bayan faruwar hakan Da kamar wasu awanni labarin neman da akewa meenal talba ya dada baza gari, lungu da sako aka baza polisawa suna nemanta, Ata bangaren meenal din kuwa tun ahanya suka bar motarsu suka sauka akan titi da kyar da gudu ajeji suka samu suka haye wata iyakar ruwa akabi dasu wata karamar kauye ta fake awani waje, gabaki daya jikinta rawa yake dan har saida abun ya faru snn ta dawo cikin hayyacinta anan take taji wani matsanancin tsoro ya rufeta.
Chapter 259 · 0% Book details