← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 312

Sashe 41

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Alhaja Nadiiiiiyaaaa.
U talk too much. Basai mutum yana maitane zai zamo spiritually dangerous ba..this girl halisa...Her spirit is too strong, her tears alone can break any curse.

Batasan ya akayi Tsaki me uban sauti ya subuce daga bakinta ba. Kusan a hatsale ta kalleshi
"Abeg ur pardon Alfah pls dont tell me dat crap, halisa mansa is a curse herself...kawai inde customerka ce ka fito foli ka gayamin kawai kadena kwane kwane amma bangane kanamen kacemin Halisa is sumting else ba. She is just a girl we picked up frm the dirt.

Dariya yay sosai snn ya dauko duwatsun ya zuba agabanta yay wani irin lound incantations ayayinda kowani dutsi ya dau haske yace mata ta leka kan duwatsu taga meyene akai.

Tana lekawa kansu nan taga kowanne da sunan wanda aka kira akai ya nuna bororo harda hoton fuskar khaleel, na kudin nasu ne bai bayyana dakyau ba dan ganin kudin ma tay a dore da wasu irin chains ajiki, ashe wanda baici wutar ba shine aka kira sunan halisa ajiki hoton halisan ya nuna amma babu fuskarta sai keyarta.

Arazane hjy nadiya ta doki kirjinta Innalillahi na shiga uku alfa meye hakan yake nufi kenan.

Ya harde ransa Yace ohhh saida na nuna maki ne zaki shiga hayyacinki? What happen to the time Ure accusing me of being on her side alhaja nadia?

ACikin sauri ta sauya fuskarta kalar tausayi "oya naaa, am sorry now, Alfah u knw am just worried abt my doter.

Inkin damu da yarki just do as i say Ya fada mata a tsawace saida tay shiru dan fargaba

Cikin bambami yace..im tired of protecting ur life nadiya Bcos ure bcoming soo disrespecful to me.

Cikin sauri ta fadi kasa ciki saukar dakai tafara bashi hakuri sosai.

Sanda ya dan huce yace dutsin da aka jefa dominta never get burnt hakan yana nuna cewa she is spritually protected.. Idan da ace spirit dina baida karfi da sai abun ya dawo kaina. Kije kiyi bincike dukan wanda suka nemi suga bayanta muddin ta hanyar asirine to yanzu haka suna cikin damuwa da tsanani.

The only harm u can bring to her is physically but not spiritually....ita ba irin mutanen nan bane da akewa asiri ta kamasu. Kije ki bincika kiyi tunani ya akayi ta samu daukaka ta samu damammaki snn tay arziki batare da wani ko wata yay asiri ko ta samu koma bayaba? Ai tana da business enemies da competitors, akwai ma masu jin haushinta haka kawai..ni shawara shine Tell ur doter to adjust her plans.

Jikin hajy nadia yay mugun sanyi tunani ya cikke mata brain nata zucyarta baqi qirin ta daure dai tay masa godia sann ta kama hanya ta fice ta doshi inda meenal din take zaune.

Tun fitowarta memeta zancensan kawai take a brain dinta harta isa gaban motarsun.

Sosai zucyar meenal ya tsinke data kalle yanayin sanyin jikin da momynta ta taho mata dashi...

Tana isowa motar tahau tambyarta mummy lfya? Tinda tace mata lafya sau daya suka zauna batace mata uffan ba,

rayuwar halisan kawai tasaka agaba acikin kwakwarlta tanata tunani akai frm top to bottom har suka iso makeken gidanta dake can anguwan ikoyi batace ma meenal din komi ba.
DO NOT READ PAID NOVEL. INKINASON BIYA KI KIRANI KINDLY CHAT ME 08060712446..
**** suna isa gidan ta nemi waje ta zauna daga bakin gadonta ta rafka wata uban tagumi.

meenal na tsaye agaban kitchen island tay shiru dan Yanayin hjy nadiyar ya rikirkita mood dinta bana wasa ba sam ta kasa gane meyene ya faru da ita data shiga wajen Alfan.

Fridge ta bude ta dauki water ta jawo glass cup snn zuba akan ice blocks aciki tabishi da ruwan ta fito tare da shi.

Hjya nadiya na zaune daga bakin gadonta ta rafka uban tagumi saiga nan meenal din ta shigo dakin da ruwan a hannun ta looking abit confused

Ahnkli ta zauna agefenta muryanta sanyaye tace "mummy ga ruwan sanyi.

Ajiyar zucya me nauyi ya kufce ma hjy nadiya rai a dagule ta saka hannu ta amshi ruwan takai bakin ta slowly ta kurba kadan sanyin kankara ya dan ratsata ta lumshe idanuwanta ta budesu cikin kara sauke ajiyan zuciya.

Jin hannun meenal din tay a gefen kafadunta yasaka ta juyo ta kalleta suka hade idanunsu waje guda, meenal tace ". "mummy is everything alright?.

Karamin murmushi hjy nadiar ta saki ganin yadda meenal din ta dan damu snn tace "Yah, Karki damu, Komi lafya Amina kawai Alfah ne ya gaya min wata magana dabanji dadinta ba sam.

Meenal tace Ohhh, toh wai Meya ce miki ne haka mummy?

Cikin lumshe ido da budewa tace babu komi kawai Bansan mesa nakejin na tsani yarinyar nan ba.

Meenal tace wacce yarinya fa?

Muryanta akarsashe Tace Halisa mana.

Meenal batace komi ba sai can hjya nadiya ta juyo ta kalleta tace can u believe that mutumin yana cemin wai baza iya mata asiri ba?? I mean ive neva doubt him sabida accuracy na aikinsa baitaba fadin abu ba dede ba, amma gaskiya nayau din nan sai naji kamr ba gaskiya ba. kode kawarkin tana bin manyan bokaye da malamai ne?

Meenal tace "Wa? Halisan...no no halisa bata wann. Ita ko church dinma bata zuwa inkin ga taje to ta raka vicky wajen pastonta ne ko munje biki. But Wait mummy waishine yace miki asiri bazai kamata ba but why???

Sounding frustrated hjy nadiya tace mtswww I dont knw why. Naga asiri ya kama Annabi me daraja ma bare wata arniya banza kazama.

Meenal bata wani nuna ta wani girgixa ba cikin kyabe baki tace nide ki gayamin abunda yace miki kawai mummy

Nan ta zauna ta soma mata bayani bata boye mata komi ba Meenal din batace uffan ba tay shiru cikin nazari.

Sai can Cikin son ta sshantar da zancen tace mumy cmon Amma ai kinsan baban halisa cikakken dan benue state ne kuma tunda ance yana shan giya halama yana ci harda naman karnuka..kuma dama naji ance masu cin naman kare asiri baiya kamasu.

Hajy nadiya taja tsaki me hatsalallen tsayi meenal are u trying to annoy me?Da fushi sosai tace "Wann wata iriyar banzan magana ce ke Zanci ubanki fa. Ana maganan gaskiya kina kawo shashanci aciki ko.

Meenal ta sunkuyar dakai tana dariya kasa kasa akabar hajy nadiya da jan tsaki cikin tsanani takaici.

"haba No no mummy of course not bawasa nake miki ba..Kawai de banga wani abun daga hankli bane anan. Inma kariyar Allah ne kona juju bashine zai hanani komi ba fa. besides kefa baki san menace alfan yayi akanta ba.

Rai abace hjy nadiya tace toh ai da sanninki kika ki fadamin komi akai nida nasan hanyan da zanbi a samu biyan bukata akanta Amina. Bazai fa yuwu ace asiri baiyin tasiri akanta ba yarinyar nanma cutar da rayuwarki kawai zatayi, inbanda tsabar mugun hali yarinyar da haryau bata bari kinsan yawan arzikinta ba?..makirace wallah.. Nide so kawai nake Arabaki da ita har Abada.

Meenal ta mike tsaye da dagon murya ayanyinta
Tace Mummy stop badama akawo magana sai kin sako zancen nan
..nace miki bazan iya rabuwa da halisa bako?...

Tsaye ta mike itama cikin bacin rai Tace Meyasa Amina? Halisan uwarki ce... inde har son tsakani da Allah take miki aida iyanzu kinsan komi nata.

Agajiya meenal Tace "Mummy toh meye bansani nata ba..inde akan maganan arzikinta ne nima ai batasan yawan nawa ba. Kuma har raina banajin halisa tana da irin kudin danake dashi ynxu. Forget dat she is a diversified business woman nina san babu abunda zata iyayi ta kamoni.

Cikin katseta da sauri Hajy nadiya tace Okay, meenal will you Stop underestimating these poor girls???kefa wata rana magana kike kamar na wacce bata da kwakwala, ai zucyar talaka baida kyawu duk mutumin daya taso cikin talauci Mugu ne a aboye.
Ki guji mutumin da zai iyayin komi fa. She sells, she produce, she imports she exports, she buys shares. She was a model. Godddddddd!

Cike da shashantarwa meenal tace and so what mum nifa arzikina a ajiye yake, dollars makil acikin bankin germany..okay abar maganan kawai aje toh naji. In har hakan kike tunani let just make more and more money mummy inaga hakanne zai solving miki all these emotional rush.

Hjya ta dafe kai acikin takaici wato maganan danake miki banza ne ko
Toh babu damuwa..let it be. Tana fadin hakan ta nemi waje ta zauna cikin daure fuska meenal di ta dawo gefenta ta zauna ta kureta da idanu..sai can snn ta riko hannunta ahnkli cikin lallashi

"mummy pls. Kiyarda dani Babu wani Abu na halosa da bansani ba. Har yanayin tunaninta na sani..Kidena sakata aranki har haka..she is nothing. Kema kinsani Inda ace zallan mugunta zan mata wallah da saina maidata cikin bolar data fito acikin dan kankanin lokaci. Dan Kodede na lkci guda bantabajin rayuwar halisa ya tsaremin gabana ba dama ace nabarta ta aure zach din ne toh da sai ace wani abu zai canza. Amma in har wannan wawan me aikinta uztaz din ne data dorashi akan harkokin business dinta i highly doubt in yana making mata wani tangible achievements ynxu. Tunda na khaleel yay ai shikenan hakan ma zaifi dadi.

Cikin sauke ajiyar zuciya badan ta gamsu tace toh shikenan naji..uhmm hakane kuma fa. Kinsan na tsane inga ire iren yara irinta wanda bakomi ba suzo wai suna gogaggaya da mu shiyasa duk na ji na hatsala na tsaneta. Amma Toh bari nayi wanka sai mu fita muje muci Abinci a restaurant ko? I hope ure hungry

Meenal tace yeah i am yawwa mumy Sai mubima mu amso yajin nan ko..

Tace ehh..i have more to give u inkinaso..inada maganin saka mutum ciwon ciki ina da na saka mutum zawo. Ina da na saka mutum rikicewa

Meenal tay murmushi kai mummy... lets just go nide, sai naga yaddda abun ta kama tukuna.

Daga nan hjy nadiya ta kyabe baki ta shiga wajen wanka meenal ta zauna abakin gado tana daddana wayarta cikin kwanciyar hankli.

*********

After few hours dagata bangaren victoria zagaye take da make kwararrun make up artist dinta da suka shahara wajen iya tsantsara kwalliya me daukar hankli da tsare numfashin duk wanda yaci karo dashi.
Chapter 41 · 0% Book details