Sashe 36
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta kalle uztaz tace ka tafi da abincin kawai bazan ci ba tunda Har abunda zanci ma sai ya gaya maka I will not let anyone decide what and how i will eat.
Hanklin uztaz ya tashi ya nata bata hakuri amma taki sam ta kulashi.
Irin rikicin nan me tattare da baqar yunwa take yi shikansa yagane yunwa ya nakasata sosai.
Haka ya dau Abinci ya rike ya kasa fita waje dashi yanata kallonta intayi kuka ta gaji sai tay masa masifa kuma tace mai bazataci Abincin ba.
Da shagwaba da zafin ciwo sai Ɓari da jikinta ya somayi, zazzabi mai tsananin zafi ya rufeta ta aje kanta akan pillow tana hawaye tamkar marainiya.
Bayan kamar minti Arba'in Uztaz yana daga kai akanta sai ga kiran khaleel din ya shigo wayarsa ya dauka baice komi ba.
Atakaice khaleel yace masa "Whats going on?..
Sai ya dan ja gefe kadan yace uhhmm Dr she's not cooperating and she's weak dole ne zata ci abinci fa.
agogon sa ya duba cikin sauke ajiyar zucya yace its to 10 kana nufin har yanzu bata ci komai ba
Yace yess yess sir.. .
yayi tsaki can kasan makoshi yace bari kawai gani nan shigowa ya katse wayar a hanzarce ya bar inda yake ya dawo gidan cikin gaggawa, awaje ma yabar car dinsa, quickly majestic ya shigo cikn gidan, face nashi a daure yana tafiya nan ya iso sashen nata kai tsaye.
Knck dayay yay kafin nn Ya bude kofar suka hade ido da ita da sauri ta kau da kanta wasu tsabbin tears din ne suka ciko mata tabi ta hadiyeshi cikin sauri.
Hannu ya mika ya karbe plate din a hannun uztaz yabi ya kama hannunta yagyara mata zaman canula data cukuiyashi
..shikuwa uztaz sai ya ja gefe ya na kallon su..
Yanayin yadda ya rike hannun ta yana gyarawa ba ko tausayi ya sa ta juyo da fuskan ta fusace tana kallonsa ita sam duk abunda yayi mata zafinshi take ji fiye da na kowa sabida haushi da tsanarsa datakeji aranta
Shikuwa Haushi taurin kan nata yake bashi...
har idanunsa sun fara sauyawa izuwa jaaa yana sake hannunta yace zaki ci abinci yanzun nan ya hade rai sosai with a comanding tune ya gaya mata haka...
kafin nan ta bude baki ya dago abincin dake ajiye agefe ya mika mata..
"Eat"...ya fada tare da watsa mata daring looks.
Uztaz yana shiru shikam yana ganin ikon Allah ,ta dau 3 mints bata kalleshi ba snn ita batace komai ba kuma bata sa hannu ta amsa abincin ba..
lumshe idon sa yayi in anoyyance yace will u just take it?.kusan tsawa yay mata. "I said eat ur food my friend...ko bakiji..ure not a child for god sake.
Doctor khaleel please take it easy on her Uztaz yafada hakan da magiya da kuma alaman damuwa a yanayinsa.
Khaleel ya hade rai ya daga masa hannu irin enough dan yasan ba'a jinyar me taurin kai da lallami.
Koda taga yay nasara fahmtar da uztaz hakan Haka kawai taji kuka na shirin dawowa mata,
shirin jan cannulan takeyi again zata hade kanta da gwiwa amma yadda ya daure da dan zafi yasa ta kasa iya aikatawa ..
A nitse ya taho ya dangwala mata Abincin agaban ta suna hade ido cikin sauke murya kasa kasa yace mata idan baki dauki abincin nan kin fara ci ba zaki ga abunda zan miki, i assure u,..u and i are going to be spending forever in this house...very silly
...muryan slangs dinsa har ringing yake a kunnen ta tanaji kamr ta shakure shi..
Da kyar ta daure Muryan ta a dishe cikin masifa Tace "fine..you and i till eternity ni bazan ci abincinka ba ana dole ne.
Yayi tsaki wayarsa ya shiga zarewa daga wandon aljihunsu yace zaki san dole ne kuwa.
Tay banza dashi duk ta dauka baxai samu Dr Aseem awaya ba tunda itama ta nemeshi bata samesa ba. Sede Tana jin Wayar ya fara ringing tafirgita jikin ta yafara tsananta rawa ta ciki tyi kifi kifi da ido tana satar kallonsa dan batason ya jawo mata karin sati irin na dazu.
Harararta yay yace kin dauka kina ci ko sai na kirashi na gaya masa? U knw He is going to Add days to ur treatment ryt?
Wani irin taurin kai ne ke damunta amma tsoron yadda taga baida kirki ya ya sa ta jawo abinci ta rike a hannunta..
Shidai uztaz yana tsaye baison ma su hade ido
Halisa ta daga spoon tana juyawa tana jan shesshaka ahankli..
Khaleel Ya sauke wayar a kunnensa yace "eat"ta dago da sauri tana ganin yadda ya daure fuska ta sake hawaye mai sanyi wanda yay mummunan kashemai jiki.
Cikin basar da hakan kasar wuyarsa yace i just hate nonsense duba yadda kike bata min lokaci, batace mai komi ba ta soma dura ma bakin ta abincin batare da sani ba..
Wani Shiru ne ya ratsa wajen tana hawaye tana ci sunata kallon ta...
Aransa yace Indai dani zakiyi taurin kai zaki sha wahala cikin ransa ya furta...
Sai da tayi kusan loma 5 masu kyau sannan ya juyo ya karaso kusa da ita ko ajikin sa ya shiga hade ruwan allurarsa..
Idon ta ta dage tana duban shakurarren fuskansa har ya gama hade ruwan Alluran.
tsoro ya hanata sake kai abincin bakin ta...ai kuwa yana kammalawa ya juyo da wata stern devilish look...Suna hade ido Yace pls ki cigaba dacin Abincin ki...
kamar zata ja abincin a tsakar kanta tafitar da shesheka...slowly ta sake kai spoon wanda ya taho da hawaye sosai...
Yaji tausayinta aransa da yasan batajin dadi ko kadan amma ya fuske yace take more of it.. ya fada ayayin da ta cigaba da jan lokaci kowanne sai tayi masa hawaye....
Tana gamawa ya karbe plate din ya mika wa uztaz tun kafin ya juyo ta saka masa hatsalallen ihu ni kar kamin wani Allura ya isheka haka tafada shaking in anger and hatred...
Yayi mata shiru sai da ya zare kan syringe din snn yace.. if u dont relax is going to pain u....
"I hate you....ta furta masa so weak kuma hatsale...
Yaja tsaki ya zauna ta gaban ta ya matso ta jikinsa ya danna mata ruwan allurar..
shikansa sai da yaji nauyin fitinannen kuka mai dauke da disasshen murya din data sauke masa har ransa ya ji tausayin ta sosai..
A fuska yay kamr bai damu ba musamman daya ga ta birkice tana ce masa maye, mugu..ta tsane shi Allah zai saka mata Her just wonder wann wata irin sakaltacciyar mace ce at this age tana masa kukan allura haushi ma tabashi as usual ko sannu baice mata ba ya mike.
Uztaz ne ya matso kusa da ita yanata bata baki sai kuka takeyi sosai..
Khaleel bai tsaya ba ya kwashi wasu pack din vitamins na saka cin Abinci ya bude ya juye mata rabi acikin hanyar ruwa daga nan yana kade hannunsa ya fice ya fita baiko kalle ta ba..
Dai dai bakin kofa wayarta ya fara ringing bata iya daukawa sabida kukan datakeyi da uztaz kawai doc Aseem din ya gana shiya gayamai komi daya faru.
Tun khaleel baikai ga motarsa ba dr Aseem din ya kirashi yanamai tambayarsa jikin halisan yace its okay Sir aita ci abincin yanzu..
Yy murmushi yace "meyasame ta toh take kuka?
Kansa ya sosa kadan snn yace sir mata fa na tsoron Allura, she is probably crying bcos of that. bacci zatayi insha Allah.
Dr Aseeem Yaji dadi aransa da halisa ta zauna, dan ko kadan baison ya mikata wa kowa inba khaleel din ba.
yace toh shikenan kar dai kayi nisa sosai. Duk wani aikinka anan zan covering maka inna dawo we wll discuss abt the main points.
Khaleel Yayi murmushi yace its okay sir. Bayan nan ya katse wayarsa ya shiga motarsa ya wuce asibiti domin ya duba wasu abubuwan.
Kamar yadda ya fadan kuwa bai yi minti goma da barin gidan ba halisa tay bacci me nauyi.
Uztaz ne ke zaune agefenta har saida baccin yay nisa sann ya fita..DO NO READ PAID NOVEL. Page 19
#SURAYYAHMS
20: Kai tsaye izuwa eko Atlantic beach kyafaffiyar lexus din meenal talba ya tsaya dake shine kadai morden exclusive beach mai dauke da upscale Amenities dayazo dede da matsyinta da kuma ajinta na babbar yarinya wanda ta gaji dumbin dukiyar mahaifinta Alhaj Aliyu talba, bada wani jimawa ba meenal din tay parking snn ta dosashi wani luxurious private lounger domin ganawar sirri da mummynta hjy nadiya talba.
Yau Tamkar bazata taka kasa ba hakanan takejin kanta harta isa gaban wata eco friendly resort da akayishi da bamboo roofs acikinsa dagaban sa akwai luxury bar da cool chairs na relaxation, beach side restaurants da sauransu.
hajya nadiyar ce zaune akan wani farar chair na hutawa amma bazaka taɓa ganeta daga nesa ba sabida irin yanayin shigar da tayi na asalin wayayyun mata wanda ko angaya maka itadin babban macece me yawan shekaru bazaka taba yarda cewa zata amince ta yi irinsa a rayuwarta ba.
zaune take akan chair din tay dere dere daga ita sai wata riga mai longsleeve boturan gabansa adan bude, paired with black color soft damammen wandonta na jeans daya fidda dirinta na manyan mata cikakku, tasaka wani face cap. cikakken kitson attachtment ne akanta dark red in colour ya zubo mata har gadon bayanta ya kwanta tabi taci dark spec tana shan cold Brew drink dake baza qamshin cafeine sosai acikin kwanciyar hankli.
Kasaitaccen sautin takun meenal din shine ya dan janyo hanklinta bisa gefent.
Tana dage idanu suka hade ido nan ta sakar mata murmushi mai sanyi tare da mika mata hannu cikin nuna mata tsantsan soyayya da gata a fili.
Kusan a shagwabe meenal din ta karaso wajenta tabi ta zauna turus agefenta batace mata uffan ba tay tsinin baki tanajin kanta a matsayin sangartacciya kuma ƴa guda awajen iyayenta wanda tasan zasu iyayin komi akanta a duniyan nan..
Tun data nemi waje ta zauna shiru batace uffan ba bare tay gaisuwa.
Banda kallonta sama da kasa babu abinda hjy nadiyar takeyi cikin sauke ajiyar zucya snn ta kalle daidaikon mutanen dake zaune nesa da su wanda daga yaran masu kudi ne sai hamshakan iyayensu.