← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 204 OF 312

Sashe 204

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kyabe baki yay yace really ?? ta gyada masa kai ahnkli ta juyo ta kalle kwayar idanunsa tana mai masa wani irin sassanyar kallo me cike da emotions daya kusa sumar dashi a zaune irin kallo me tarin maanonin in nan, ajiyar zuciyace ta kufce masa Data riko hannunsa cikin nata sai dayaji dukan gabobin jikinshi sun amsa cikin sanyin murya tace Congratulation doctor, i am soo proud of u today..Bansan ta ya zan fayyace maka ba..yana murmushi Yace "u cried more than me thats when i know. Tay yar dariya i was just amazed by..sai ta kasa karasawa.
Girarsa na sama a dage yace uhum? Ure amazed by what or who?? Ta juyo tana murmushi tace by everything.. like ure so intelligent, confident, smart.. abun ma gabaki daya dakai kawai ya dace.

Wani irin murmushi yay yace Alhamdulllhi since u say so..i dont knw how to thank u for being der for me, and staying by my side..it means alot.. tace noo Dats what friends do i will alwys support u and be der for u. Ta gabanta ya dawo yana kallonta yana murmushin yace "forever? Tana murmushi ta gyada kai... "Yace "promise me". Cikin lumshe ido da budewa tace i promise. yace thanks, me kike tunani zamuyi anan gaba..

Jinjina kai tay kadan snn tace uhmm lets pop sum champainge..

yace hmm definately but its on me. "Sai me kuma?

Tace i don't knw kaine zaka fada Amma kafin komi ya faru ai zaka dan huta, so wen we get back to lagos saika huta acan dan jasmine zata inviting dinka aurenta so ina tunanin we can have a tour in paris koya?

wani abu ne yay crossing mind insa sharply yace "wow Okay..sai bai kara cewa komi ba, dan yana neman perfect lokaci ne da zai kafa nashi batun auren and he just want it to be at the right moment
Baison suja wani lokci ji yake kamar he cant wait anymore...

yagama raya akansa sai can yace yanxu sai angama traditional weding inne zamu tafi gida ko? adan shagwabe Tace mishi uhmm..can we? Yace yes anything for u babygirl, Lets go out and stroll saiki fara gayamin labarin abunda zakayi da kudin nawa ko tun da ansame shi yau. Tafara Dariya tace "okay lets go.

Kusan atare suka sauko daga kan gadon ya dauki wani white pure shirt na marks and spencer daya siya dazu awani boutiqe ya saka ajikinshi ita kuma ta saka face cap akanta sann suka fita waje. They started strolling down the queit street suna tafiya suna hira time to time haka zasu dauki drop ya sauke su a ice cream ko chokolate spot ko wajen cin nama suci abunda zasu iya hqr suka kai wani quiet place snn suka zauna anan suna tuno da gabarsu tadacan sunata dariya wa junan su bana kadan ba...

Tamkar wani mafarki gashi yanxu harji suke bazasu iya rayuwa babu junansu ba, can wajajen 1am na dare suka kama hanyar dawowa cikin su dik ya cika da ciye ciye bacci bacci ta faraji ya goyeta suna tafiya yana tambayarta ko zata iya aure yanxu, ko ta aure musulmi kamar yadda jasmine zatay, hirar da suke tay kenan har suka iso hotel din adede gate ya sauketa, ta rike masa hannu har suka shigo daga ciki sun hau lifter kenan yana kkrin rakata room din ta sukaci karo da mahaifinsa a hanya yanata sauri zai koma room dinsa ya fito daga wajen cin abinci bacci ya hanasa sakat..

Shiya fara ganinsu su basu gansa ba, suna ta shan sassnyar soyayyar su, lkci guda ya hade rai zai wuce yay gyaran murya Suna hade ido da khaleel yay saurin sake ma halisa hannunta ya dan sauke kansa kasa baice masa komi ba ganin Annurin fuskan mutumin take ya dauke
Ahaka khaleel din ya daure ya gaishesa ko amsa shi baiyi ba shima ya hade ransa sosai.

sanda ya gama kare musu kallo sann ya karkada kansa kawai zai wuce halisa tabi bayansa tahau gaishesa ya amsata da karamin murmushi..

Zai wuce cikin tsaresa da sauri Kai tsaye tace sir, congratulations..sir! tafada dan fargaba.

fuskansa babu yabo ba fallasa ya kalleta Yace Thank u my child, but on what?

Saida ta tattaro jarumta aranta snn ahnkli tace "Khaleel, sai kuma tace "ibrahim...And the arab contract...u must be very proud of him sir, its huge for the family..i.. i. i just wanted to congratulate u too sir..

Irin kallon daya mata itakanta tasan saida ya shanye abubuwa dayawa aransa snn yay mata murmushi. Bai amsa ba ya gyada mata kai snn yace its late malama halisa kije kiyi bacci.

aladabce sosai tace okay sir thank u ...gud nite.

Murmushi kawai yay mata snn ya barsu wajen
Yadda ya rufe kofarsa da karfi yasaka khaleel jan wata nannauyr ajiyan zuciya dan baison jin halisa tana kawo maganansa agaban mahaifinsa yasani sarai wata rana zata iya cewa zata tsoma baki aciki shikuma baijin zai iya daukan hakan cos he dont want to hurt her or make her cry.

kafin halisa ta juyo ta kalle yanayinsa har yabar wajen tana juyowa kuwa taga wayam babu shi

Ta jima atsaye tanajin babu dadi aranta dan batasan yadda za'ayi khaleel yay rayuwa me dadi batare da albarkan mahaifin sa agefensa ba. She knw she have to do sumtin crazy to bring them back koma yaya ne sai dai haryanzu batasan me asali zatay musu su biyun su dawo hayyacin su ba.

Tay ta tunanin ko taje wajen mahaifin nasa ne ita ta neman ma khaleel yafiya da alfarma but she is soo scared And confused musmn ma da batasan Asalin abunda ya hadasu ba.

jikinta a mugun sanyaye ta koma room dinta tay wanka ta dauki wayarta tay dialling numbersa taji shi akashe hmm kawai tace ta bi lafiyar gadonta da tunani dayawa aranta dan duk yadda akayi tasan ransa hala ya baci ne da maganan da tay ma baban nasa akansa shiyasa tunda ya wuce dakin baice mata komi ba..

da kyar ta iya bacci tsaban lissafi abunda zatayi dan ta dedeta su and these might be her last chance dan suna komawa lagos tasan abun zai iya mata wahala sosai...

Dagata dayan bangaren wata bakar motace ta parking agaban babban asibitin los angeles Hajiya nadiya ce ta fito tana tafiya a rikirkice tamkar wacce aka mata mutuwa. tana tafiya amma bata kallon gabanta tsaban duhu duhu take gani, Lkcin gabaki daya jikinta rawa yake babu abunda yake yawo a kwakwalta da zuciyarta face irin magnganun da don james ya musu dazu.

dakyar ta samesa and all he cud say is This is a game and their money is gone, like really gone babu yadda zaayi a dawo musu dashi, dan asarar da sukayin ma bana kadan bane acikin kashi dari kashi ukun kawai suka samu wanda baifi chicken change acikin abunda suka kashe ba.

ta gama haukarta da barazanarta duk abanza james already ya musu wayo ya sakasu sunyi signing abubuwa dayawa da zai hanasu iya kaisa kotu ko wajen hukuma duk basu san da haka ba saiyau da asara tahau su, hajya nadiya tay borin duniyan nan amma haka yasaka security sukayi masa waje da ita shi kuma ya riga yabar garin a jirgi.

tana tafiya a gigice tana share hawayenta dake kin sauka yarta meenal datake matukar kauna tunda ta yanke jiki tafadi kasa har yanzu bata farfado ba, Kai tsaye ta wuce ICU ta samu yadda ta barta haka ta zo ta sameta saima abunda ya karu. Likita yace mata meenal tana kkrn shiga coma, sabida da alama tana tuna wasu abubuwa dake gigita mata tunani
Inhar bata tashi zuwa nan da kwana biyu ba toh tabbas zata zarce coma wanda inhar ta shiga basu da tabbas cewa koma zata rayu...

A ragwabe hajya nadiya ta zauna tana kuka wi wi da hawaye tanamai tsine ma james din gabaki daya, duk yadda take kaunar meenal din nan wani abun dake jiransu a nigeria inta tunashi duk tsoro da fargaba sai ya turnuketa tadingajin dama mutuwa kawai meenal din zatayi dan tasan kwakwar yarta bazai iya daukar harkan talauci ko tozarci ba.

She have to do sumting
but she dont knw wat meenal ta kwashe kudi taci bashi kuma babban kamfanin su shine collateral rikicewa ta dadayi ta zube a kasa cikin matsanancin kuka snn tace wayyo Allah na shiga uku wayyo Aliyu talba ina kake yau na shiga karshen arzikin ka ya tarar damu. wayoo Allah ni nadiya ina zan saka kaina....na kudine
Chat 08060712446 no callsKuka hajya nadiya ta dingayi babu kakkautawa ko sallamawa har safiya yay bata masan yayi ba saida wata nurse baturiya tazo tadan dafata da sigar jajantawa tace madam is everything okay? U ave been crying all nite..

tashi tay ta harare baturiyar tana kallonta very rudely snn tace And so what? are u expecting me to dance while my only child is in der fighting for her life? Wani tureta tayi cikin bori go on and Mind ur own business..a mugun tsorace nurse din ta bar wajen jin irin tsawar data daka mata akai tana huci

Jikinta ya dau zafi tana wani irin huci ta shiga room din da meenal din take kwance shataf kmr matacciya tanata kallon ta da hawaye taf cikin idanunta wani kukan ne ya sake kufce mata cikin kukan tace na shiga uku na lalace Amina karki min haka nasan nice nay kuskuren jawo james gareki amma Dan Allah ki tashi nasan kina da wayo kina da kuma wata dabarar da zamuyi bazai taɓa yuwa mu shiga cikin talauci ba pls come back lets fight this battle we have to get back on our feet ko ta halin kaka ne Amina Dan Allah ki rifamin asiri karki mutu kibarni da basukan nan da kika ciwo ni ina zan saka kaina? wayoo Allah Tanakai wa ta dada rushewa da matsanancin kuka me uban kara.
Chapter 204 · 0% Book details