← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 213 OF 312

Sashe 213

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sun jima suna wayar halisa na kkrin kwabarsa
Tana tuna masa cewa sharri nakan kowa karya tuhume qaddarar babaan sa kawai su hadu su kwantar masa da hankli dan tasan dolene abun na zai taɓa masa zuciyarsa bana kadan ba

Ahaka harta ci nasaran dawo da Aliyu cikin senses dinsa, sun gama wayar kenan ya kama hanya zaizo ta wajen shidai aransa yana son yaji baban su ya musu bayanin meyafaru..

Ahankli yake tafiya har ya iso ta kofar dakin ya samu akwai likita aciki yana kkrin masa allurai da alaman baban nasu yana kkrin farfadowa ne yanxu. Bayan tafiyarsa ayayinda ya kyalesu su biyu nunfashunsa na dan samun daidatuwa tun bei bude idonsa ba ya fara tsikayo muryan khaleel akansa tare da dukkan abubuwan dayake cewa.

Gabaki daya sai yaji rauni me tsanani ta rufesa duk da ya farfado amma bai iya bude idonsa ba jin yadda khaleel ya rike hannun sa yana masa addoin dumin hawayen sa na sauka masa akan hannu. He begin to rembwr how he treated him a wann lokcin, dum a tunaninsa hakan shine hukuncin daya daace da dansa dayafi kauna baisan abun haka yake da gigitarwa da kuma ciwo ba. Da girmansa da shekarunsa saida yaji ya girgiza da lamarin, inaga khaleel dinsa dayake cikin danyen yaranta dan da abun ya faru dashi lkcin ma baikai wani 21 zuwa 22 yrs ba. Tun bei bude idonsa ba yake kukan zuci, dan yasani har aeansa ya cutar da khaleel, ya tuna babu irin rokonsa da dansa baiyi dan ya sauraresa ba duk da yana cikin tsananin tashin hankli da rudewar kazafi da sharrin kisan kai da akace yayi. He tot he was grounding him but it appear to him as he fail as a father. Ya kasa danne dacin ransa da fushinsa, yana tunani yadda nashi uban ya masa in yay ma khaleel hakan zai saka yasan yay masa laifi dayay masa karya.. Cikin wnn yanayin ne numfashinsa ya fara sarkafewa, yanaji khaleel
din ya fita da gudu yaje ya kirawo likita ana dubasa. Aliyu na waje yana kallonsu sunfi minti goma akansa kafin ya dawo dede tun bei bude idonsa ba hawayensa suka sauko hannun shi na rawa rawa kalma ta farko a bakinsa shine "ibrahim..ibrahim..ibhrm
idon khaleel cike da ruwa ya taho ya rike hannun nasa muryansa a sanye yake cewa gani nan baba
pls try and relax..bazan je koina ba ina tare dakai.

Dada rike hannun khaleel din yay gam gam kafin ya iya bude jajajeyn idonsa dake cike da ruwan ya kallesa dashi Muryansa a rarrabe yace ibrahim ka yafemin, na cutar dakai ibrahim ka yafemin..
..Girgiza kai khaleel ya farayi hawayensa na sauke tare da rufe masa baki yana cewa Baba karkace hakan baka min komi ba baba..nine nayi kuskuren gajiya da baka hakuri..ni nasaka a matsayin dakaji bazaka iya yafemin ba..kayi hakuri da ace zan iya maida hannun agogo baya da ban maka wancan karyan ba..

Suna cikin wnn yanayin saiga mahaifyarsun ta iso Halisa ce ta gaya mata inda suke suna hada ido da Aliyu yay gudu yaje ya rungumeta ya fara mata kuka saida ta karajin hanklinta ya tashi sosai.., tana ru gume dashi tace...Ina baban naka yake" hannun ta yakama sukaje har dakin suka samesu ahaka, khaleel ya dan kwantar da kansa ajikin baban nasa, shikuma yana shafa kan sa ahankli yana dada bashi hkri yana mai gayamai yadda yake cikin matsanancin jin kewarsa a rayuwarsa.

lkcin har wani ajiyan zuciya me nauyi khaleel yake saukewa dan Its feels like dream to him bai taɓa kawowa aransa cewa wann ranar zata zo masa yana raye ba har da zaiji mahaifinsa na karban lefinsa yana kuma shafa masa kansa cikin tsaunanin soyayya ba.

Aliyu ne ya fara bude kofar kafin nan mahaiyar tasu ta biyo bayansa duk bata cikin hayyacinta amma saida ta jajantawa mijinta da jiki...

Tambayarsu tafara akan abunda ya faru, khaleel bai wani san komi sosai ba shikuma baban nasu a raunatace zuciyarsa take bazai ma iya memetawa ba dan haka Aliyu ne ya fara bata labari, tana jin labarin babu abunda take tunawa sai case dinsu da khaleel, ta tuna irin wahalar da tasha waje nuna masa gaskiya, rauni saiya kama mata zuciya

Take ta canza musu gear tace sam bata yadda ba, shima ya tuna ai ya mata karya yace mata bacci zaiyi meya kaisa waje ya gamu da yan mata harsuka biyosa, tafara bori, tace ai gara ma danta ibrahim shiba baiyi ganganci ba. Haka ya daure ya mike zaune ya fara mata bayanin dalilin dayasaka ya fita a daren ta bushe idonta tace sam bata amince ba ai shima bayajin dalilin kowa.

Tana kuka kusan duk maganganun daya gaya mata lkcin khaleel haka ta shiga memeta masa.

Aliyu da khaleel basu ce komi ba suna gefe tun fadar tasu tana sanyi sanyi harta fara kawo maganan abunda yay ma khaleel aciki tana kkrin ta goranta masa cewa baiyi ma khaleel abunda khaleel yake masa ayanzu ba.

Jin hakan yasaka khaleel din ya jawota waje sukayi ta wani waje, yaje ya dinga rarrashinta..cewa take bawai ban yarda da babanka yasa bake masa haka ba saidan shina ya dandana zafin abunda yay maka Ai ALLAH ne ya kamasa daya jarrabeshi shima. Khaleel yace mata ta bari, hakan sam bai kamata ba bai dace ba. Kartay amfani da matsalarsu ta kuntata masa, ba haka ake gyaran kuskure ba muddin mutum ya fahimce lefinsa ya kuma nemi gafara bai kamata a goranta masa ko a dinga aibatashi da shi ba.

Sunfi awa guda yana mata nasiha yana gaya mata cewa Duk babu amfani, dama shi babban burinsa shine familynsa ya dawo dede, gashi Allah ya kawo musu wann damar dan haka su gode ma Allah kawai a kuma mance duk wani abunda ya faru inba haka ba itama Allah zai iya jarabtartan da irin haka.

Haka ta danneta da sanyayar kalamai sai taji ya kara burgeta sosai..

Chan suka dawo dakin suka samesu zaune tare da Aliyu agefensa, ya bata hakuri, itama ta bashi hakuri maganan da khaleel ya gaya mata ta sake memeta musu ta gargade aliyu da cewa kar asake dago maganan a koina su mance komi su rufawa junansu asiri domin kare daraja da mutuncin familynsu gabaki daya. Rayuwa tamkar wasar kwakwiyo ce wani bin, yau kaine gobe wani ne, khaleel da babansa suka zamo silar da familyn zasu sake jin murnan karfafa alakar junansu. After few hours ana idar da sallah azahar Aliiyu yaje hotel ya tattara musu kayansu duka, halisa tazo da mota ta daukesu sukaje asibitin tun ahanya cikin murna yake gaya mata cewa ai khaleel sun shirya da babansu sanadiyar faruwar wann abun..daga tashin hankli suka dawo suna murna har cewa suke ashe gara da hakan ya faru.

suna isowa asibitin Halisa ta shigo tare Aliyu
suka rungume juna da Mahaifyar khaleel kafin nan taje wajensa ta zauna ta masa ya jiki
Sukayi hira kadan nna ta fara bashi labarin abunda ya faru wajen hidimarsu khaleel, they wer suprise to knw dat yasansan wasu abu akai, sumtimes he cant help it, duk fushinsa in abu ya shafe dansa yakan dan bibiya a boye ya gani koda bazai taba nuna ma kowa cewa yana sane da lamarukan rayuwan dansa ba

Around 4pm na yamma bayan sallahn asr suka wuce airpot dukan su Halisa tace ma khaleel ya bisu gida kawai ita zata tsaya da jasmine akarkare kome amma zata dawo gobe kayansa dake hotel ma duk tace mai zata dawo masa dasu,bai shirya ba amma haka ya jona familynsa suka dawo lagos suka samu maryam tagama daga hanklinta suna dawowa kuma sai taga kamar mafarki takeyi dataga khaleel da baban su sun dawo kamar da can. Ranar gidan gabaki daya ya musu daban farinciki da annashuwa kota ina, can da yamma baban nasu ya tarasu duka ya musu nasiha mai ratsa zuciya da shiga gangan jiki, daya zauna ya basu labarin nashi rayuwar kaf dinsu saida sukayi kuka.

yau din kusan Dare ne
wanda bazasu taba mantawa arayuwarsu ba
Duk zafinsa da tsaurin da sanda sukaji yana basu tausayi, soyayya mai karfi da kuma sabuwar shauki shiya ginu a zukatunsu duka akan juna kaf yaran haka suka yanke hukunci zamowa masu biyayya da kaunar iyayensu.

Halisa atacan ko kiran khalleel bata damu tay sosai ba sabida tasan familynsa na bukatarsa yanxu. She was happy for him beyond words duk sanda taga family irin haka sai ta tuno da nata itama

Washe gari haka gidan su khaleel ya zamo kamar ranar sallah baine ko ina ba agidan nasu ya kwana after soo many years rabonsa da shaqar farinciki acikin gidan ubansa, yafi kowa zumudii da farinciki tun asubin fari yaje wajen babansan sukayi karatun qur'anin yau atare. Kusan Shakuwarsu ta yanxu hat ji yake aransa zata iya fin na dacan. Shima baban abu kadan zakaji ya ambaci ibrahim.

Haka sukayi abinci kala kala na sadaqa aka kai ma mabukata, da kuma wanda zasuci dan su gode ma Allah daya basu wann daman...

tun sasafs maryam ta fara damun Halisa akan ta dawo da wuri suyi shagali agida halisa nata jin dadi aranta sai taga kuma jasmine was soo extra happy, batasani ba a mind inta murna take da plan dinta ya tafi dede akan mahaifin khaleel duk dama tasan inta gaya ma halisan tabbas zasuyi tashin hankli..

Haka suka saya tsaraba kala kala, tun 1 pm bayan wucewar jasmine paris shirin white weding inta, halisa ta tattara inata inata ta kama hanyar dawowa garin lagos, tana isowa Aliyu yazo ya dauketa a airpot yakaita gidan meenal din ta aje kayansu anan tay wanka ta saka dayan hadadden golden colour abayan da mummynsun ta bata tay kyau sosai, haka suka kwaso gifts din suka taho gida dashi..

It was a very joyous day for the hasheem's tamkar da karami reunion haka sukayi shi duk da sunsha wa'azi da nasihohi..
Chapter 213 · 0% Book details