Sashe 145
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ajiyar zuciya yakeyi kadan kadan kafin nan suka sakar ma junansu sassnyr murmushi me taushi, kalamai ne masu yawa suka tsayamai a ransa da bakinsa wanda suke kkrin yin masa mugun nauyin furtawa duk dama wani abu kamar sihiri ke jansu, shaf suka kasa gane yanayi na tausayi, shauki da kuma jituwar farat daya da zucyarsu ya tsunduma aciki, hannun shi da nata sarkafe ana juna ahnkli suka lumshe idanuwansu snn suka budeshi kusan atare jin lallausar hannunshin tay a saman goshinta yana mai gyara mata tsillin gashinta da iska ke swaying dinshi yanamai taremai gani, kirjinta na bugawa cikin shako zazzafar numfashinsa dake sauke kan fuskanta ahankli tace "U have fever. Yana kallon cikin idonta ya Girgiza mata kai yace "karki damu dashi. rau da ido tay cikin jan ajiyar zucya tace "toh idan yay yawa fa,karamar smirks ta kufce masa yace "Bazaiyi ba,. tuno sauran herb din da suka siyo da vicky tay cikin matsuwa tace pls I can make it go away.
..murmushi yay mata me sanyi yana dada kallonta yace "but U already have. menene nake nema bayan fahimtar da kika nuna min ynxu? ta budi baki zatayi magana kenan yay sauri wajen rufe matashi da yar ytasarshi yanamai cewa "shushh" dont speak allow me, i'm really gratful, Nagode da kika fahimce ni. batace komi ba tafara kallon can kasa cikin rasa na cewa,acikin wata narkakkiyar murmushi dake kan wanzuwa a fuskansa yace "nayi tsammanin babu wanda zai fahimci abunda nake furtawa i dont even knw it cud make sense to u, har yanxu ina mamaki.
Dagowa tay dan Batasan sanda tay karamin murmushi cikin kyabe baki ba cikin sanyin murya tace meyasa kake mamaki dan na fahimce ka? hmm..c'mon u shud knw better...
Double smirks ya sauke snn Yace "i knw ryt? Evrything abt u is perfect except that U're sooooo stubborn.
"Tace ohhh u too,"mr stubborn 2:0.
Cikin wata sassnyar dariya yace "fantastic!! ashe de abun de haushi yake baki.
juyowa tay tana kallonsa cikin murmushi ganin yay dariya me dan yawa snn tace "haushi? bai amsa ba Yana murmushi ya jawo hannunta suka isa bakin ruwan sann ya zauna tare da ita a daf dashi, ruwan yake kalla ita kuma take kallonsa, snn yace "the hardest prison to escape is ur mind. And u did. ahnkli Ya juyo snn suka hade ido yace mata "ure brave.
Kanta ka kallon kasa cikin sauke ajiyr zuciya Tace maybe, or i just dont want to be manipulated..da can akance mana daga zarar munji gaskiya zamu gane shi amma ynxu gani nake kamar ba haka ba.
A nitse yace meyasa??... Cikin sanyin murya tace, i dint see u for who u are and you didnt see me for who i am, and its make us stupid.
Cikin datsar numfashinta da sassanyar dariya Yace "its hard to be stupid ryt? Tace uhum, yace Haka naji araina lkcin da na fara maki magana akan personal life dinki ranan I knw why it hurts to be misunderstood, and I deeply regret that!
Kallonshi tay da mamaki ganin babu alamar wasa a yanayinsa wanda hakan yasaka ta dan sauke idanunta kasa cikin jin sanyin kalaman sa daya furta mata yanxu
Tace Yarda, hakuri da yawan juriya yakan barwa zuciyar mutum tabo da ciwo kala kala wani lokci har yazo ya rude ya zamto bazai gane banbamci tsakanin gaskiya da karya ba..
Yace "Sanin gaskiyar mutum sai Allah,bazaki taba iya sanin gaskiyar mutum ba sai in Allah yasaka zaki gane haka
tuno da meenal tay snn tace yes, I agree.
Da narkakkiyar kallo ya bita wanda kusan atake ta lumshe ido ta budeshi sakamakon idon dataga ya zuba mata, girarta na sama a dage Tace mishi "what? Yay murmushi yafi minti biyu yana kallonta kafin can yace nothing. tace"Tell me ? Yace okay Zan miki tambayane fatan ranki bazai baci ba, tace "zai baci mana amma inaso ka gayamin, yace uhm ure so difrent wato zai baci amma kina son ji, murmushi tay tace uhm,
Gyara zama yay cikin tsareta da wani irin narkakken kallo kamar wanda zai hadiyeta.."So how i am going to knw u?
Cikin kyabe baki Tace ohhhh tambayar kenan?
ya gyada mata kai,"ajiyar zuciya ta sauke snn tace
"i dont think You can, but we will try our best to knw ourselves kafin na gama treatment. Yace shikenan "Deal"..? tana dariyar mugunta Tace eh amma ai kasan yadda ake treating din queens ko?Adan mamake Yace "yes, yes maybe..gefen kafadansa ta dan goga kadan snn tace in baka sani ba ka koya cos dats how my new friends treat me. Dariya yay snn ya cusa hannunsa a aljihu ya fidda wayarsa dake kara ya kalla. Sako ya gani a wayartasa ya karanta snn ya mike tsaye tare da mika mata hannu, ahnkli ta kama hannunsa snn ya dagata sama yace "we got to go home. Tace Is evrything okay? Fuska ba yabo ba fallasa yace" mama ne take son gani na a gidan mu ynxu. Ahnkli tace ohh okay. ni Motata na can gaba i wll see u at home
kallonta kawai yake baice komi ba ta juya cikin sauri harta fara tafiya tagansa yana biyota daf gaban motarta ta tsaya girarta na sama a dage, ya bude mata motar yace shiga mana.
Cikin turamai baki ta shiga snn ya rufeta tana kallonshi ta glass tace "Shine saika biyoni?..
Kika ce if i want to knw u i have to treat u like a queen that you are ryt?
karamar dariya ce ya kufce mata da wani irin big girl attitude tace "like seriously? Oh yeah, ure on point.."Drive safe"
yana mumurshi yace okay, and i wil be ryt behind u. Daga haka ya juya ya doshi wjen da motarsa ke ajiye bata dauke ido akansa ba har saida ya bude nasa motar ya shiga yay mata horn, da murmushi me sanyi ta ja motarta ta kama hanyar gida tana tukin tana jin zuciyarta very light kamar an yaye masa wani nauyin daya jima yanamai danne shi, ata fannin sa shikam gani yake kamar mafarki yake Dan ko sau daya be kawo aransa cewa akwai ranar da Halisa zata fahimce shi haka ba.
dan yaune karo na farko arayuwarsa da baiji wann feeling din nadamar bayyana sirrin aurensa da bacin ransa ma halisa dayay ba, Kusan a the same speed suke tukin kowa da irin abunda yake rayawa aransa dan tsakaninsu baifi tazarar mota daya ba. Dan haka kusan atare suka iso bakin gate din gidan duk dama ta riga shi isa 'kcin ana neman wajajem karfe 8 saura sun samu dede me gadi yana kkrin rufe gate ganinsu ya sakashi ya dakata, Halisa tana kammala parking kenan idonta ya hango mata motar meenal, tare da sauke wata hmmm ta sauko kasa me gadi ya gaisheta ta amsashi da sakin fuska kamr na kullum, adede nan khaleel ya kammala parkng motarsa ya sauko kasa, jiranshi tay ya iso snn suka karasa ciki tare, bata san ko yalura da motar meenal din ba gani kawai tay yana kallonta, wanda yasaka tace masa i am going upstairs, did u want a cup of coffe kafin ka tafi?
Kai ya gyada mata ahnkli tare da cewa "okay, but let me freshen up first and i will be here in few min..wani irin sanyin kallo mai narkrwa ta masa snn tace masa "okay. Da kyar ya iya dauke hanklinsa akanta kafin nan ya haura sama cikin sauri dan ya shirya kansa yaje amsa kirar mamansan da yakeji kmr wani bangaren zuciyrsa sam be kwanta akai ba.
bayan haurawarsa A nitse Halisa ta nufokan stairs tana tafiyarta cikin nitsuwa daf dede hanyar da zai sadata da room dinta ta tsaya cak cikkn jiyo sautin muryan meenal daya karade wajen tana wani irin bankada shewa tana babbaka dariyar me karfi me kuma fallasa tsantsar halin murna da farin ciki datake ciki..
Karkada kanta tay cikin kyabe baki da can kamar zata minding business dinta ta bar wajen sai kuma tajiyo muryan hajiya nadiyar ta ambace sunanta da alaman a speaker take...Da alama dada warning din meenal take tana cewa babyna kiyi hankli da yarinyar nan halisa kinji dai nagaya maki, yo Waya san ma dadi takeji da kike jibguwa inba haka ba ace duk irin wahalar da kikasha a hannunsa tana gidan bata tayaki kin rama dukan ki ba?
Meenal dake tsaye gaban madub tana canja kaya wayar na kan table a handsfree dariya tayi snn tace kai mummy kin damu da yawa yanxu kuma tanan kika dawo tun asubh fa kke tsinewa khaleel wllh ko uwarsa bazaata tsine masa kmr yadda kike tsine masa ba haba mummy ni wallh tunda kudina ya fito sai naji to hell with him.
Hajya nadiya tace yoh ai dole na ma damu nida ubanki bamu miki irin wann mugun bugun ba sai shi? akan me?Hmmm toh tsinuwa kam yanzu yasoma shansa awajena saura kuma ya bugeki wnn karon kiboyemin shashaha kawai...
cikin katseta meenal tace Nace miki Na fa dubasu duka basu nan is just me and u mum will u just chill..waike mesa kika damu da batun dukan nan ne bayan duk rashin mutuncin da kika yi ma uwarsa hahahaha.
azafafe tace Tab di ni akanki zan iya cin mutuncin uban kowa, wann ai karamin rashin mutunci na mata, just small barazana dana mata harta rude ta sakashi ya kirani yabani hakuri, wann fa kadan kenan tagani wallah jira kawai nake yay taurin kai ya sake dora hannunsa akanki wann karon toh saina gigita ma uwarsan hankli cos i have alot of ways to black mail her..
Dede nan halisa ta karaso daf tabakin door din ta tsaya tanajinsu dake meenal din bata wani rufeshi ba kana ganin cikin room din kasan a wargaje ta shigo.
cmn Mummy basai kin bata lkcinki kin karayi ma mumnynsa wani abu ba Dat woman is a saint bata san komi ba besides itace fa tadage masa saiya aureni shiyasa nake dan ragar mata aida badon haka ba da kalar zagin da zan mata ranar da sai yafi wanda na mata ta fita tana kuka, hmmm khaleel yanajin magananta fiyeda na kowa a duniyan nan kinga kenan batun duka yanxu angama shi kenan.