← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 231 OF 312

Sashe 231

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wani army green scarf ya nannade kansa izuwa fuskansa da shi kamar rawani then he wore a very sexy looking black Aldo bianci shirt wanda button din saman rigab tawjen kirjinshi a dan bude take and soft black trouser da booth duka bakakake bakaramin kyau shigar ta masa ba.

Daga nesa yake kallon yadda take waige waige cikin matsuwa and his heart skip a beat sanin cewa shi take nema.

Tafiya suke masu gadin sa sun riko hefty guns suna binshi abaya daf har saida suka dan yi kusa snn vicky ta hango su, acikin damuwa take amma datagan siffarsa so young, so sexy, so classy, gashi yana dan cin karfe so he gats these manly structure.

zuciyar Vicky kamr zai faso waje ya fashe ganin hadadden gayen dake tunkarota dan har panic attack yaso ya kamata tana tunanin shine ko bashi ba, sai kuma taga earpod na waya daga nan bata san lokcin da ta runtumo da gudu ta iso gareshi ba tana isowa ta tsaya cak agabansa tana kare mai kallo zcyarta kamr zai fashe dan bugawar dayakeyi, he do call her angel or cup cake In suna chat ita kuma she call him honey or boo...bakinta na dan rawa Rawa tace "boo? Da sanyin muryansa yace hey Cup cake..tun bai karasa Ba tafado jikinshi ta wani irin kankameshi irin rungumar junan da sukayi me tattare da tsumayi tare da shaukin so da kauna yasaka saida security suka juya musu baya.

Makalkaleshi tay da dukkan zuciyanta tana barin bari ajikinshi tana mai cewa ohhh my god i cant belive ure here

Shima kankame ta yay in a comforting way and He didnt say a word sai wani irin nannauyar ajiyan zuciyan dayake saukewa.

Kirjinta na bugu ta saka hannu zata yaye veil din dan taga fuskansa ya rike hannunta yana kallon idonta yace mata are u sure u will be okay with this ? Tace what? Of course i am okay with u..
'Boo, u mean alot to me who u are, and what u look like, means nothing

Karamin scoof ne ya kufce masa Yace are u sure..da kwarin giwarta tace yes..

Ajiyar zuciya ya kufce masa again cikin sanyin murya da nitsuwa yace okay close ur eyes and then open it.

Sai yanxun nan ta fara shako muryan kayden amma kawai sai ta basar Kirjinta na tsananin bugawa sosai Ta saka hannu ta fara kunce veil din ahnkli harta kunce shi gabaki daya..

Cikin zaguwa sosai tace
"Can i open?

saida ya nitsar da zuciyarshi sosai akan abunda zai biyo baya snn Ahnkli ya furta yes.

Ahnkli ta bude lumsashun idanunta ta dorasu akansa tana hade ido da kayden jikinta ya fara rawa rawa wani irin shocking feeling mai matsanancin karfi yaso ya kwasheta kasa tay lu
luiii zata fadi ta suma yay sauri yatare ta fado ajikinshi ya riketa sosai

She started panicking immidietely irin ka rikice inn nan, nan ta kwace kanta ajikinsa tafara magana sauri sauri ihu ihu tana cewa you you kaydennnn, Seriously? kaydennn? Ohh my god na shiga uku.. and What the fuck did u think u were doing with me tanakai nan wa hawaye masu cike da rudani suka wanke mata fuska atake.

Kafin yace wata kalma he then ask his gurds to give them space.. suna matsawa gefe ya tsaya cak yanata kallonta.

lkcin tsabar rudani Vicky batasan sanda jikinta ya ragwabar da ita kan gwuiwarta tanata kuka sosai ba...

Kasar ya bita shima ya zuba agabanta akan gwiwansa, kansa na kallon kasa da muryansa me tsananin sanyi yace

Yes it is ne kayden
And "I am sorry.. i didnt mean to hurt u angel..der is no oda way for me to be close to u..ecxpet tru dis..ahankli ya karashe maganan cikin snyin jiki salon kashe mata jiki

Ranta a dagule sosai ta dago kai tare da kai masa duka kan kirji..
"i hate lies, u cant lie to me...how on earth wll u do this By lyieng to me.

Ya dada sadda kansa kasa a nitse sosai yace i knw u hate lies the most
,i m not asking for forgveness..purnish me if u most..

Cikin katseshi tace shut up banason inji wata magana wai ina wasa dakaine..how ..why did u made me do dis..i even tot ure...

Tun bata karasa ba yace i knw..u expect to see a mature man..like?

Hawaye na sauka idonta tace i bet this is a game,
Kayden, u playing games with me? What have i done to u..

Muryansa a nitse Sosai dan shi komin tashin hanklin dayakeji aransa baya firgici bare ya daga muryansa, ahnkli kuma a nitsen yace mata please
kidena kuka,this isnt a game victoria. "It was neva a game..

tsaye ta mike Cikin rudani tana hawayen a ahankli ta kalleshi kwarjinin sa ya cika mata ido babu halin ma tay masa wani masifa sabida yanayin sanyin nitsuwa dake tafe dashi, tace okay just get out, is enuf. Go home. now!

Tsayen ya mike shima yace ..'why?

cikin tashin hankli da rudani tace I dont have any business to do wht u young man, u lied, u were sumone else, just to play boss games with me and since u won, i dont want to see ur face just get out.

hannunta dake rawa rawa out of tension ya rike anashi fixing his warm eyes into hers wani irin yarr taji ya mamayeta da kyar ta Amince ta kallesa shima, cikin sauke ajiyan zuciya me sanyi yace " i lied for one thing.. which is i neva told u i was ur student. Amma sunan kamfani na, labarin rayuwata da duk wani abu da kika sani akaina babu karya aciki..el mario exist, i am elmario. Evrything is real
Victoria in karya zan miki bazan nuna miki fuskata yanxu ba.

Tunda yafara magann kallonsa take Cikin rasa abunda zata ce masa dan gabaki daya a rude take da komi ba dayake fada.. Babu bayanin da bai mata ba amma ina tuhuman nan yaki tsaya mata, Har saida ta dan dawo hayyacinta snn ya jawo ta yace mata suje ciki her brother's life is more important now.

Babu bata lokaci kuwa ya kama hannunta suka shiga ciki wajen na da dan nisa haka suka jejje ahankli cikin sanda..

karo na farko data fara gane cewa kaunar gayen yay nisa aranta kenan despite tana cikin rudani da haushin ganinsa amma sai gashi tabiyo sa abaya gashi kwarjinin sa Bakaramn swying inta yake dadayi ba musmn ma ayanayin ydda taga yake kareta sosai

suna isa wajen Suka samu anata ruwan wuta tabaya tagaba harbi yake flying tau tau an masu femi bazata haka aka harbe men dinsu kusan dukansu sune a kasa and few casualties ata fannin su..

Dukan mutanen da suka rage awajen haka aka capkesu lkcin ana kkrin matching dinsu out nan ne femi yay jarumtan kwace bindiga da karfi ya harbe hukuma daya ya kasheshi snn ya janye nile yay hanyar jejin dashi motar lucion ya jefa nile aciki yafara kkrin waskewa da shi haka aka dunguma ana binshi abaya. Su da kafa shida mota nan da nan ya waske musu kafin su zagayo aka samu har yay nisa sosai haka duka polisawan suka bishi

Dede nan halisa ta samu isowa suka rungume juna vicky tanata kuka kamr ranta zai fita Wani sabuwar tashin hanklin ga vicky jin cewa femin yasamu nasaran guduwa mata da dan uwantan gashi da aka fito da gawwakin wanda aka kashe nan ma suka ga lucio almost half dead acikinsu yana nishi da kyar.

Lucio ya rike hannun vicky yana ce mata karta bari femi ya tafi da nile it was his last words bfor he fainted kayden yasaka aka kaisa babban asibiti cikin gaggawa.

Halisa ce tare da ita haka ta dinga rarrshin vickyn da suka bi lucio har asibiti, lkcin men din kayden tare da police sun bazu agari suna neman femi Kowa yay hanyarsa..

shikuma kayden He was der with her a asibitin duk dama taki ta kulashi har yanzu, yana dai tsaye bai motsa yaje koina ba har sai can dare da Lucio ya dan farfado nan da nan likita ya kira kayden assirince dake kayden yace masa karya sake polisawa su fara shiga cikin dakin idan ba haka ba su femi zasu iya sakawa akashe lucio dan kar asirinsu ya tono.

Kayden tuni ya siya bakin doctor din dan ya masa wnn aikin assirnce ya kirasa shikuma ya tashi ya kira vickyn itama assirince ta kofar baya suka shiga dakin sun biyu..

nan Halisa ta tsaya awaje tana musu gadi dan kar azo akamasu.

lucio na hada ido da vicky yafara kuka yana mai basu labari tiryan tiryan na yadda abubuwan suka faru.

He was crying profusely dan tun Daga yanayin yadda vicky ta tsaya a tsandare tanajin lucio hawaye ke famar zubowa aidonta kamr ruwa daga nan zaka gane cewa her heart just torn into billion piecesss and more akan labarin femi

Ɓari bari jikinta yakeyi lucio nata kuka and he keep begging them to look for nile dan kar femi ya cika qudirinsa akansa.

Shock din labarin femi yakasa vicky sulalewa kasa ta rike kanta dake juyawa Tanaji kamar an sakata a engine markade ana juyata da sauri.

Ahnkli kayden ya kama hannun lucio yace masa ya kwantar da hanklinsa snn Duk yadda za'ayi yanxu suna fita anan shi yay prtending cewa ya mutu dan su fitar dashi araye, shi zai canza masa asibiti a boyesa if not kashe sa za'ayi dan kar ya tona ma su femi asiri.

Vicky da lucio sunajin yadda ya kira likita ya shirya komi snn ya rikota ajikinshi suka fito waje da sauri, nan suka koma wajen zamansu tare da halisa,zuciyar vicky nata bugawa da karfin tsiya kamr wacce ta kamu da ciwon farfadiya he had to hold her tight ajikinshin sabida she is in vibrant schock bata magana bata motsi hawayen ne kawai ke sauka a fuskanta kanta na juyawa takasa iya kai maganan cewa femi gay ne cikin kwakwalta dan ji take kamr she is about to break down compltely

Halisa tazo jikinsu ta tsaya akanta tana rarashinta amma sam bata gane kan vicky ba
Chapter 231 · 0% Book details