Sashe 137
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sede harta bar gidan jiya bata da wani cikakken tabbaci akan abunda ke zuciyar halisa, dan kuwa adacan da suke tare tasan inde halisa na nan tare da ita toh khaleel bai isa ya daketa batare da ta rama mata ba. Halisa was like a blood sister to her wanda akoina wani matsala ya sameta takan tsaya mata suyi fighting dinsa tare.
A wnn karon kuma sai taga Ko da anyi abun agaban halisan ido kawai take zuba musu dukansu batakuma cewa ko dayansu komi saidai ma ta girgiza kai tawuce daki tayi zamanta acan ita daya.
Babu kalar makircin karya da maganganun da meenal bata gayawa halisa ba amma har ta bar gidan daga uhm sai uhm dan batasan me zatace ba.
sumtmes She just think that they deserve each other ita da mijintan
Dan yau zaka gansu kamar mutanen kirki amma gobe idan sukayi wani abun sai kaji kamar basu ba.
Gara ma meenal ta riga tasan inda ta ajeta, dan 99% daga behaviours da furucin bakinta zallan makirci, yaudarace da kuma karya aciki.
Na khaleel duk yafi ci mata rai dan aranta batayi tsammanin hakan daga gareshi ba, She become secretly and furiously dissapointed in him for this violent behvr, wani bin har fada take zama tay ma kanta agabn madubi musmmn akan yawan cusa damuwarsa datakeyi aranta sosai..
Halin da suka shiga agidan kwana biyun bakaramin damun zuciyar Halisa yay ba shikansa khaleel yana sane da hakan amma ko akwalar rigarshi he feel dat she can think what ever she want to think he dont care duk dama dai babu minute din da zai wuce a rayuwarsa da baiji kewarta aransa ba.
Saura kwana daya tal ayi sallah Meenal tariga ta lalata masa dukkan wani shirinsa dayay aransa domin nunawa halisa godiya akn kulawa dashi datay ayayinda yake ciwo
Yarasa ta yadda zaiyi ma yanzu yafara tunkararta dake ko magana basuyi daga sun hadu saidai yaga ta ɓata rai ta dauke kanta akansa ko tana binshi da harara.
Washe gari jajibirin sallah amma ko tunanin hidimar bayayi dan kuwa yay jigilar zuwa wajen mumynsa a office dinta amma duk taki kulashi.
Haka yayta aukin tura ma kaninshi Aliyu text akan ya tayashi lallashinta.
Fannin meenal kuwa tun isar ta S.A take kame jikinta dan batason mumnynta taga yawan dukan datasha, babu dama kaga sun dan zauna daganan babu hirar da sukeyi saina zagin mahaifyar khaleel.
meenal har buga kirji take tana Cewa Taci dubu sei ceto,tace"mumy nasan shegiyar matan bazata sake zuwamin gida na ba Dama can itake nace masa Tana ruda masa brain dinsa akaina wallh mummy bakiji dadin danaji bane data fita agidan tana kuka matar munafukace dik na lura da take takenta so take ya tsaneni kuma idan har nabarsu suna shigowa rayuwarmu khaleel bazai taba bani irin kulawar danake so ba. He has to be with me alone, mumy bana son nayi sharing love dinsa, da time dinsa, da kuma attention dinsa da kowa har Abada. I will do wat eva it takes to keep him for myself dukansu basu isa suzomin gidana ba khaleel will be only mine.
Hajya nadiya ta buga shewa tace haka nakeson ji babyna wallh kinmin daidai.
Mtsss Dacan dayake cewa shi baisonki yanxu meya cinyeshi daya hkra ya aureki yake zama dake ai tunda ya hqra da taurin kanshi yaa aureki nasan munriga mun gama dashi kidauka kawai cewa da kedashi mutu ka raba.
wani murmushin jin ddi Meenal take yi hjy yace
itama jakar kawarkin ai tagani lkcin daya marekin ko? Tace eh mumy taga komi ai bakiji abubuwan da na zage na gaggaya mata akansu bane haha hahah yanxu nasan duk zata dauka gaskiya ne hahahahah hahahahahahahahahaha
Cike da nishadi hjy nadiya tay dariyar itama "goood, she will hate him more and more ai kinga shiknan kowa sai ya rabu miki da mijinki kema kuma sai ki dage kiga kin dada mallakeshi ke kadai Nide Allah Allah nake yarinyar nan tagama jinya tabar gidanki, u need to be the queen of that house yan baqin ciki sai dai su mutu.
Wani Mugun dadi meenal takeji in mummynta tana fadin hakan tana kuma yabata duk dama bata iya ta fayyace mata kalar dukan data sha ahannun sa ba, iyaka cewa tay ya mareta agaban halisaa da mumynsa, bata sake ta bata gagga gaggan labarin jibguwan azaba da tasha a hannunsa ba tin datazo kasar S,A, a cikin takatsantsan take da jikintan wanda ko wanka zataje sai ta saka babban bathrobe ta killaceshi wai duk dan kar mummynta taga tabon tabon dukan datasha ta tuhumeta akai dan tasani sarai mumynta bazata tabayin hakuri intagani ba.
duk wayon nata Bata san da cewa hajy nadiyar ta riga ta ganota tuntuni ba, yau saidai ta bari dare ya nutsa sunyi bacci snn ta farka ta hau yaye jikinta ta gaggani shatin belt kaca kaca a bayanta jikinta har na bari ta dau wayarta ta haskashi sosai snn ta dau hotonan wajen a wayarta..
Ahujajan tabi ta tasheta cikin tutsiyeta da balbalin masifa" bura ubancan uban waye yamiki irin wann dukan meenal har kike boyemin ashe baki da hankli..toh wallh ba aihaife wani da namiji da zai daka min yata ba.
duk da haka meenal saida ta kirkiro wani karyan ta shimfida mata tace mata sam tabon bana duka bane
hajy nadiya harna kunfan baki "meenal ki gayamin gaskiya ni din nan zan miki maganinsa, wai akan dan zagi uwarsan ne yay miki haka ko akwai wani abu?
tace Mummy walhi babu komi iyakar abunda nace miki shine ya faru.
Hajy nadia bata wani gamsu da karyan meenal din ba amma adan dolenta ta hakura da maganan Ta kyaleta saboda tasan meenal tsoro kawai takeji bazata taba amincewa ta barta harta aikata wani abun da zai jawo khaleel yace zai saketa ba.
Hjya nadiya kuma irin matan nan ne masu muguwar son yayansu daka taba mata jikin yarta gara ita ka bugeta yau kusan kwana tay da abun aranta yanaci mata rai.
safiya nayi ta fita can waje snn ta dokawa mahaifyar khaleel din kira tun basu farka a bacci ba haka ta dinga kiran wayar hqr saida suka farka ita da mijinta.
tare da tura mata hotonan jikin meenal ta inda take shiga bata nan take fita ba.
buga kirji take tana Cewa hajiya fatima saina tona miki asiri Annamimiya kema ai azzulama ce tunda burinki kenan kizo gidan amina kisaka danki yaci mutuncinta, aikin banza aikin wofi,saiki fake da cewa ke uwar marayuce me jin tausayin mata amma ai ganan babban danki ya zamo mugu shine opressor agidansa yanata azabtar min da yata da duka kamar shi ya tsuguna ya haifeta.
Toh wllh anyi na karshe duk sanda ya sake dora hannunshi akan yata toh kaf duniya sai sun san irin kalar tarbiyar dakika bawa danki.
Tana gama balbaleta da masifa taja mata tsaki ta katse wayar.
Hanklin mahaifyarsa yay mummunan tashi bana wasa ba, hawaye ke zuba a idonta dan already tagane mijinta Ya harzuka har ya tashi tsaye akanta yana mata wani irin kallon bacin rai dana tashin hankli.
maganaa zatay mayar masa taga hannunshi a sama cikin dakatar da ita
muryansa a dake yace
"Ni Banason naji wani abu daga gareki, da ke da danki ai yanxu kuka fara gani. To kukan me kikeyi bayan kinsan ya taba aikata fiye da haka ma ko yaune ya soma cin mutuncin mata arayuwarsa?Marar hankli marar tarbiya. Allah ya wadar naka ya lalace. Muddin kika sake tsinannen auren nan nasa ya jawo min wata musiba da rashin mutunci sabida ke to kisani bazai sake tako kafarsa gidana ba.
Nagaji da tozarta a idon duniya sabida shi wanda yamin abaya ma haryau ban iya manceshi ba to kisani wnn karon kam bazan lamunta ba, do wat eva it takes to clean up dis mess, ai danki ne..
ko alwala yau baiyu a dakin ba ya fice ransa a mugun bace ya koma sashensa. Duk ta rasa me ke mata dadi yar uwansa maryam dake meduguri ta kira sukayi magana kafin nan tadan samu nitsuwa.
Da sassafe ranar jajibirin sallah wayar khaleel ne ya dagashi daga kan sallayarsa. Yana daukawa yaga Yar uwansa maryam ce ta turomai da doguwar sako, da sauri ya bude ya karanta kansa na wani irin sarawa. Innalihhi wa inna ilaihi rajiun ne ya kufce a bakinsa ayayinda ya jefar da wayar akan gadonsa cikin sauri ya shiga wajen wanka.
Ko minti biyar baiyi aciki ba ya fito ya shirya kansa sharp sharp ya fito ya nufi babban office din mahaifyarsan aggaugauce.
Daga offishin yayi kusan awa guda a waje yana jira bata ce masa ya shigo ba an ajiye shi awaje abunda ba a taba masa ba.
Gashi clients din ta da sauran zaratan matar dake aikin humanatrian services sai zuwa suke ana fidda kayan Abinci dana sadaqa da za'a kaiwa gidan marayu kowa yanata kallonsa da irin salon shishigi da iyeyin da suke masa...
"...he got really anxious and pissed, bai tabajin kansa a cikin matsuwa kamr na yanxu ba..Da a wani wajen ne wani ya aje shi hakan da zaice pure wulakanci ne amma dake mamanshi ne he is willing to wait koma yaya ne.
Agogonsa ya dada dubawa yana wondering
shi sam Aransa bai kawo' Cewa purnishing dinsa take yi ba. sai Chan da yaga zuwan wasu client da aka masa karyan dasune take meeting Din tun zuwarsa Kafin nan ya taso ya wuce kai tsaye zai shiga offisin sectaryn tay saurin shan gaban sa tace" sir please wait hjya ce tace kar na bar ka Ka shigo sai ta bada izini.
Wani hade rai khaleel Yayi...irin nida offishin mahaifiya ta ace min na jira? baima jira takarasa Maganan ba ya wuce ya shiga ciki abunsa.
Yana daga ido He cudnt believe his eyes yadda yaganta zaune cikin nitsuwa sanye da kasaitaciyar shiga ta alfarma ta saka black colour al layl abaya na dubai ko ina jikinta a killace hasken fatar ta na haskawa tay kyau kamr wata balabiya.
Fuskan ta adan daure yake tanakan rubuce rubucen ta tamkar wata first ladyn kasa,...