Sashe 274
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shema'u ta jima batay murmushi me tattare da baqar mugunta aranta ba sai yanxu, haka sukasha hira da haneefa har saida ta shssha cikinta tajijii wasu abubuwan snn ta downloding videos da pic na bikin zafafan cikin tabi ta turasu savagely ga layin meenal dana uwarta, Both in email and watsap ta ko ta ina snn tabida voice mesage na manyan manyan baqaqen maganganu tabi takashe wayarta ta cigaba da abunda ke gabanta aranta sosai taji dadi da halisa ta aure khaleel for what ever reason ita bata damu ba she just want meenal to feel the pain she caused her itama.
Biyar da rabi dede masu daukar amrya suka iso aka fara cike ciken al'adan aure, nan aka sauya ma Halisa shiga aka saka mata wasu mahaukatan burgendry dress da babban layafa me swvroski stones aka rufeta dashi daga nan basu tsaya ba kaf aka nufi airpot da zuga aka wuce garin maiduguri za'a ajeta a asalin family house na hasheem dake can.
Fannin meenal bata tashi farkawa ba sai can yamma, lkcin hajia nadiya ta gagga hotuna tay kuka tay zage zage
Har tagaji tafita neman layin alfah koda da akwai abunda zai iya mata ita batasan ma antura ma meenal ba.
meenal din na farkawa tay wani irin ihu da sunan khaleel da na halisan abakinta yadda jikinta ya harqitse ya rikice zaka rantse shekara hamsin tay bataga lafya ba
koda taga ita dayan a dakin sai taji kamar ta kashe kanta dan tafi minti talatin tana kuka me kara tana juye juye cikin tsananin baqin cikin da ya mugun girgiza mata duniyarta gabaki daya wayarta ta dauka..
hawaye kamar ruwan rafi ke zubo mata Millions of thougths are running tru her mind tana Jin wani irin tsananin zafin rashin ganosu da wuri da batay ba, at same time tana mamakin yadda Halisa ta amince ta aure khaleel, at same time tana nadamar inama ace bata raba auren zach da halisan ba.
kwakwalr kanta ci da wuta yake krjinta na tafara fasa kamar zaiy exploding duk Tarasa me zatay ta ktse auren nan koma me zatay taga ta dau mummunan fansa
Jawo wayarta tay agaggauce taga duka contacts dinta sun dawo saboda email nata yana aiki, tunkan ta bude wajen kira sai taga sakonnin shema na shigowa duk da tasan ba alheri bane amma da mugun barin jiki cikin sauri Ta bude taga videos ne sunkai goma sha biyar da hotuna zafafa
Jikinta na bari bari ta bude hotonan ta fara kalla dan hardana bridal shower shema saida ta tura mata, na daurin auren kuwa asalin wanda tasan sai gigitawa meenal din hankli ta sako mata su. Duk gudan nan da akayi, da scene na kiss da rahan da akasha awjen saida shema ta tabbata cewa meenal ta samu gani.
karshe Duhu duhu kawai meenal ta fara gani na rufeta jiri na neman kwasharta hawayen dake zuba a idonta kam ma babu maganan yawansa dan a dishi dishi tafara karanta sakon shema data hado mata dashi harda voice notes aciki tana budewa taci karo da zzzafar guda Bayan nan ta zuba kirari masu kada zuciya snn ta cak cakka ma meenal din baqar magana akan hidiman tanace mata itadin Matar cushe ce marar daraja ammma tasaka ido taga yadda akayi asalin aure matar so, Har wani wakar asara dana cusa haushi shema saida ta rera ma meenal
kirjin Meenal na sama sama tana kuka kamr yarinya ya shekaru 3 ga majina ga hawaye ga gunji ga barin baki hade da muryan shema dake mata kamar wuta ake kara zuba mata ajiki
A haukace ta danna ihu tare da gwada sabuwar wayarta abango saida wayar ya dauke cakkkk.
Ihun nata Ne yasaka mumynta ta kwaso gudu izuwa cikin dakin dan itama tana wajene tana neman alfa a waya amma haryanzu shiru...
Wayyoo Allah na na shiga uku na mummy zan mutu na huta na shiga uku..mummy bazan iya ba na shiga uku halisa ta kwace min mijina wayooo Na shiga uku mummy bazan iya ba nikam mutuwa zanyi
Tana ihun amma hauka muraran ne ya fara bayyana ayanayinta hajya nadiya ta kasa riketa saida tafita waje neman taimakon likitan kauyen data kira dazu suna isowa dakin suka samu meenal ta dauki apple knife ta fara cak cakkawa a jikinta tana son ta bula wani wajen da zai mata illa ace ta shiga comma ko ta mutu dan kuwa duk duniya bata ji abunda ya mata tsananin ciwo da zafi tareda girgiza mata kwawarlta da zuciyarta kamr wann auren da kuma wyann hotona da videos din ba.
Hajiya nadiya naganinta ahaka ta sake ruusa ihu da kyar suka danneta suka kwace wukar saidai ina ta riga ta yanke wani waje a hannunta jini ya ballo ya ki dena zuba kafin kace wani abu har ta dauke numfashinta me gabaki daya.PAID NOVEL 08060712446 TO BUYdagata fannin yan biki kuwa wani sabuwar vibes ne aka tarbe amarya dashi a garin meduguri, They were all very happy to receive their beuriful bride a babban family house dinsu na maiduguri wanda tunda suka shigo gidan qamshi akan qamshi ke tashi atakota ina babu sauki...
A yammacin aka kai maryam gidan mijinta itama hidman nasu was going both ways and very lavish and classy, washe gari ranar liyafa bayan sun idar da sallahn fajr halisa tana zaune cikin alhini daan Allah ne kawai yasan boyayyar baqin cikin datakeji aranta na rashin kasancewa uztaz a wann hidimar, gashi matarsa na fama da danyen jigo sann bata gama idda ba bare suma ayi dasu
tana cikin wnn alhinin saiga sakon shema ya shigo wayarta da mamaki tabude sakon ta karanta kafin ta gama hawaye ya cika idonta sosai ganin kalaman da shemau ta rubuta mata na nasiha, nadama akan abunda ta ma hadiza, da su ma kawayenta data tozarta da ban hakuri da kalamai masu saka tausayi sosai, karshen kalamanta tace ma halisa hala sai a lahira zasu sake haduwa dan batajin zata sake iya ido dasu bare kuma hadiza but anytime she had the chance ta tayata roka mata gafara wajenta.
...halisa tried to call her by all means amma already ta kashe wayarta duk jikinta sai yay sanyi da irin nadamar da shema'u tay, tana dan share hayewa ta mika ma hadiza tex din
ta bude ta karanta.,
Itama hawayen suka cika idonta basu ce ma juna komi ba suka rungume junansu for sumtimes in a comforting way Kafin nan halisa ta fara gaya mata how much she missed uztaz in all these
Hadizan taji tausayinta amma harga Allah itama yau dataga kalaman shema sai da taji wani abi na matsancin tausayinta ya kama mata zuciya. They talked abt it for a while kafin nn su vicky suka farka.
vicky Tace musu kayden da kaninta nile zasu zo anjima so zata bisu su tafi bayan liyafa..
jasmine ma mijinta zaizo probably itama zata wuce hadiza ne kawai bata da tabbas akan hakan dan tasan nata babban mutum ne ba lallai ne ya samu lokci dayawa ba daurin auren halisan dayaje ma means more than enuf to her.
the same day after few hours aka hada wata hamshkiyar liyafa a familyn ango...inda amarya da ango suka saka anko na blue dress,
an kawata Halisa da cool royal blue saki, shikuma yasha manyan kaya sky blue shadda me kyalli.
hidima ne da aka ciyar da marasa karfi da almajira duk wani gifts bags da souvernie na sutura da abinci na musmman aka fitar akay sadaka ma mabukata dasu aranar.
Halisa na zaune kusa da angonta da iyayensu agefe. Vicky na tare da kayden da kuma nile, jasmine da kishiyarta da mijinta duk sun zo, sai mijin hadizan shima da ya leko daga baya da niyyar daukarta su wuce lagos din tare she was soo happy dan batayi tsammanin zaizo ba but obviously zuwan nasa wajen has big benefit to him sabida ganawa da malamai da kuma wasu manyan mutane dake wajen akan batun siyasar sa dake tinkarawo
anan akayi wa'azuka masu alfanu duk manyan malamai mata dake wajen suka fadakar ne akan zaman aure da hakkokin mata da miji
Wanda shikansa mijin hadiza yana cikin wanda suka karu da ilimin sosai
Malamai maza kuma sukayi waazi akan zamntakewar rayuwa snn aka rufe fili da refreshment da hotona
Hadiza da mijinta suka bada kyautar cash ma couples din, haka su kayden ma, Jasmine da mijinta ma duk kudi suka bayar a karshe.
Kakan Halisa general hakeem da kawunta suka aiko wa Khaleel kyautuka daya shafi mota, babban fili a abuja da, takardan qaddara na wata estate a lagos Cewar aladan familynsu ne subada ango kyauta. Iyayen nasa ma sun samu kyautuka daga famiyn hakeem kala kala na ababen arziki badon komi ba saidan rikon amana da suka yi ma halisa tun kafin nan ma ta shigo hannunsu. Ata fannin iyayen nasa ma haka suka sallamesu da kalar nasu karamcin.
Aranar da aka gama liyafan kusan kowa yay bankwana da Halisa aka watse kafin yamma yay kusan kowa yabar garin meduguri anty maimuna suka damkata amana wa mahaifyar khaleel suma suka tafi.
Ata fannin khaleel ma kusan rabin bakin da sukazo masa ya sallame su, musmamn ma Dr aseem daya zame masa kamr uba ahidiman shima, da sauransu, they were all deligted anyi hidima lfya angama
sai can Da dare bayan ishai, aka sake shirya halisan a cikin wasu nitsatsun kaya, iyayen suka musu final nasiha snn aka kaita gidan angonta da babansa ya gina musu anan garin maiduguri gidan ahade yake da na kaninsa aliyu amma dake baiyi auren ba sai nasun kawai aka qyara aka fara kai halisa ciki.
the house was amzingly beautiful and morden ita duk kayan garanta agidansa na lagos aka jera matasu, saidai tasha mamaki anan sosai ganin yadda iyayen khaleel din suka cika mata alkwarin cewa itama yace agaresu basu manta wann alkwarin ba dan kayan daki dana gara suka mata anan din ma nitsatsu tamkar yadda iyaye zasu ma yarsu.
Gidan yar madaidacyar Duplex ce me manyen sashe biyu kowani room and hade shi da kaya nagani na fada..
ana kawota dakinta aka ajeta akan gado abokan angon sukazo suka gama tarkacen shirmen su suka rakaso ciki snn suka wuce Aka barsu tare daga ita sai shi.