← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 181 OF 312

Sashe 181

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kafin nan ta kammala cin abincin daya kawo doc din daya kira mata yazo yadan mata gwaje gwaje snn yadan mata alluran zazzabi dana pain killers tun bayan nan ta kwanta amma baccin baizo ba sama sama takejin shi yana shera karatun qur'ani da wani irin daddaar muryan da tunda take bata taɓajin irinsa ba sei in suna kallon limaman larabawa a tv. Tun daga suratul ibrahim ya dauko karatunsa har izuwa suratul yusuf, Ta jima idanunta a lumshe tana sauraron karatunsa dake taɓa mata har cikin kokon zuciya batare da ta bude idonta ba har saida ya kammala sann ta juyo ta kalle yadda Allah ya bashi kamala da siffa me daukar ido gashi nan nitsatsasten namiji wanda duk macen da ta same makamacinsa sai ta ji kamar dik duniya ita kadai taci saar mijin nuna wa sa'a. Bai lura da ita ba ya mike tsaye ya cire white shirt dinsa yabar kansa da singlet da doguwar wando, ata gefen faffadar kirjinsa taga karamin qwarzanin data masa jiya ba acikin hayyacinta ba, azaban dataji jiyan shiya sake fado mata aranta, kirjinta na bugawa da matsancin sauri duk sai ta rasa farin ciki ko baqin ciki zataji da hakan ya faru jiya a tsakanin su dan tasan de hala ba soyayya ne ya kawo hakan ba sede sauke haqqi yasha gaya mata cewa bazai cutar da ita ba amma matar sa shemau yake so aransa wani zazzafaar hawaye me karsashi da kuma yawa suka fara sauka mata uuuuu kamar ana tunduso da karfin tsiya.

Zafi me yawa tasoma ji a saman kirjinta irin wnda bata taba tsammanin jinshi ba har cikin zuciyarta cewa take inama da ace itace shema'un agaresa cikin wann tunanin ta lume har ya shiga wanka taci kukanta silently har saida taji motsinsa yana fitowa snn ta share hawayenta tay lumui kamar tana bacci.

Har sanda ya gama shafa mai snn ya zo gefen gadon yadan leka, Kallonta yay yadan saki murmushi me sanyi wani abu aransa na gayamai ba bacci takeyi ba duba da yadda long eye lashes dinta ke rawa rawa.

Sabida wani abu dayakeji aransa na guilt yasa yay deciding ya kyaleta ta samu isashen bacci da kuma hutu. Turarensa me dadin gamshi ya fetsa akan blue pyjams me laushi daya ciro ya saka ajikinshi ta masa kyau.

Sama sama takejinshi ya kunna karamar waya sabuwa daya sayo daxu dayaje nemo musu likita ko amfani da ita baiyi ba ya bude ya saka sabuwar line snn ya rubuta tex mum dinsa dan hanklnta ya kwanta yasan duk tsiya itace zatafi kowa damuwa da jin layinsa kashe, yana tura mata ya rubuta ma hajy binta sakon itama yanamai sanar da ita cewa hafsan ta iso wajensa lafya amma sai gobe inta farka a bacci zai hadosu su gaisa da safe daga tura sakon ko minti biyu baiyi ba ya kashe wayar ya aje akan table dan baison ya kirasu ko ya kira can gida duk dan baisan besan me zai gaya musu akan hidiman ba yabari kawai sai yanacikin cikakken nitsuwarsa izuwa gobe da safe hala yasan zai iya kira yaji sakamakon daya samu acan.

Dagata dayan bangaren kuwa officials da Team mates nasa sun nemesa tun a daren amma basu same shi a waya ba wasu tsabar zumudi har sunzosu cikin hotel din dayake nemansa da murnansu domin gayamai sakamakon project dinsa amma haka receptionist ta tsaresu ta gaya musu cewa he is out of reach, ma'ana bazai ga kowa yau ba, dan tun safe dayazo oder masu abinci a restaurant yace baison bako duk wanda yazo kawai abar masa sako Aikuwa kafin nan rana ya fadi sakonin da aka ajemai wajen sunkai ashirin da wani abu, yawanci na tayasa murna ne da wanda suke son ganawa dashi akan wasu harkokin su na daban.

Ata fannin shema'u ranar
daya kamata ya zamo mata ma farinciki ya zamo mata ranar kwana cikin rudani, duk ta kasa gane komi tun jiya da alhaj shafiu yasaka aka dawo da ita UK layinsa bai sake shiga ba. Dik dama ranta na gaya nata wani abu amma tsabar kudinsa ya rufe mata idonta yasaka Ko sau daya bata kawo cewa zai iya samun matsala da project din nan ba.

Gashi tana tsoron yin yawo sabida tana tsoron mummunan gamu daga attack din hjay turai ture kaga tsiya. Haka taci zama a hotel da tunani masu yawa aranta na inda alhaj shafi zai kasanace da kyar ta kwantar makanta hankli
Dacewar hala har ya tsunduma aikin ne dan tasan shi cewa baiyya wasa da harkan kudi.

hanklinta a mugun kwance take rayuwarta da dumbin tunanin cewa gabaki daya wahalarta na duniya ya kare daga yanxu, dan iya abunda take boye ma alhajn ma yau gashi taci nasaran yaface jikinta dashi zaka mugun shan mamkin cewa ko sau daya bata ji wani abu aranta game da abunda tay ma mahmud ba sema gani da take kamar adalci kawai tay ma rayuwarsa data rabu dashi.

so in any case zancen mahmud ya taso ta shirya aranta zatacema alhaj shafiu cewa mahmud din ex husbd dinta ne wanda da aka musu auren dole kuma sunma rabu da juna da jimawa. She have all her stratergies data shirya akan haka kominta is set jira take kawai su fara shinfida irin rayuwar daɓ suka tsara ma junansun tare. Yau din ma dakyar ta iya runtsawa tsabar lissafin shagalin da za'a sha a sabon aurentan tsabar tasaka abun arai tana kwanciya ta fara mafarkin haka.Littafin kudine bana free ba Domin biya chat dis line
08060712446.ata fannin hafsa kuwa tun tana kirkiran baccin karya harna gasken yadan saceta musmm ma da zazzabin nata yadan sauka, mahmud na zaune agefenta duk saukar numfashinta yana ji at same time zcyarsa tana kkron dedetuwa domin kuwa abunda ya faru dashi jiyan bakaramin abu bane agareshi amma shidin wani irin mutum ne dayake da special way na dealing da ire iren wayann. Shiyasa in zaizo mutum yakanso shi da zuciya daya hakama in yaji kafita masa arai to tabbas shima da zuciya daya zaiji kominki na fice masa arai sede ya tunaka ayayinda yake nadamar bata kkcinsa dayaya akanka badon ko yana jimamin ka ba.

Kamar yadda shema ta kwana cikin sakawa aranta cewa rabuwar ta da mahmud shine mata sauki shikuma gani yake kamar aurensu a farkon ma kuskurensa ne. each time ya tunata he feels nothing but deep regrets.
Har cewa yake inama ace da bai taba saninta a rayuwarsa ba dan inyace zai danganta yadda ya sota da kuma baqaqen maganganun da ta gayamai jiya toh tabbas zucyarsa zata iya bugawa ta tarwatse.

ayayinda hafsa ke kwance gefensan da Dakyar ya iya samar makansa nitsuwa ya dena dana sani akan lamarinsa da shema'u, can tsakiyar dare da ya gama danne dannensa a lap top dinsa, yana rage wutar dakin hafsat ta dan farka feeesha da gigin bacci tana kallon sa harya hada cofee ya dan zauna yanashan coffe ahnkli, kallonsa take a sace dan da alama bema san ta farka ba, itako babu abunda take iya tunowa sai azaban data sha a hannunsa jiya nan akan gadon gashi babu komi ajikinta face yar nity dan guntu duk sai ta takure tana kuma hankalce da komai.

Tana ganinsa ya tunkaro tay sauri ta ta rufe idon dole tanajinshi yajawo ta yayi cuddling dinta warmly akan kirjinsa ya rufe su da duvet me tsananin laushi.

bacci me nauyine ya dauke su duk ta sake ranta Sai Cahn ta kara farkawa da kyar ta nufi bathrum fitsari tayi tsarki da ruwan zafin for almost 15 mint dakanta tana dawowa ta kwanta shiru agefensa sai da taga kamar alaman lokacin sallah ya kusa ta dan kallesa, Hannunta taji ya jawota idonsa alumshe tare da furta "hey..tayi shiru abunta tacigaba da binsa da ido bata hankara ba taji ya dada matso ta kirjinsa hannayenta ta dafe kan kirjin nasa dasu daganan baice mata komi ba ta tsaya kallon kyakkyawan tsarin halittar fuskanssa ayayin da nunfashim su ke gogar juna ahnkli.

Sama sama ya dan bude ido tare da sauke shanyayyu idanunsa akan nata suna kallon junan yace ya jikin wify kina bukatar wani abu ne..muryanta kasa kasa adn rikiirkice tace masa aa..

Murmushi yay yana shafa mata suman kanta ta lumshe ido tana nishi nishi a boye,cikin wata salon juyi taji ya daura ta akan ruwan cikinsa ya dan shafa gefen bakinta ya dora mata kiss me tsuma, hannunn sa ke saukowa zagaye da hips din ta zuwa kan mararta ya rungumeta jikinshi sosai, Wan irin rikittatun nishi ne ya kufce mata ta fara zillewa tuni yayi juyin masa ya maida ta kasa ya hauro kanta..

kirjin ta na mugun bugu a rikice idanunta suka ciko zata fashe masa da wani mahukaciyar kuka
Hannun ta duka biyu ya bankare da arms dinsa tare da ajiye mata hot neck nible suck da gefen wuyar ta,jifa tayi da kafar ta Agigice ta damke Lsa tace dan Allah da zafi ta furta hakan da rawan murya mai dauke da matukar tsoro..ya dada sa tonque dinsa ya jawo fatan wuyanta lightly yana satan kallon cikin idonta yana murza bakin sa yana tandeta zuwa fatan kunnen ta...

Sabbin ruwan hawaye take suka fetso ta ma kasa bude bakin jikin ta sai kyarma yake Ji take kamar tayi wani fitsarin ne ajikin ta tsaban yadda shocking ke ziyar ta ko ina ajikin ta yana rikitata.

Runtse ido tayi tana numfashi me karfi kirjin ta na sama da kasa arikice tana rikkiko sa tana dan motsi Nan Ya daga mata gira alaman meye ne cikin kukan tace yaya mahmud dan Allah kabarni in tafi gurin hajiya mumny ni..ni tsoro nake ji wallh duk zafi nakeji ajikina yaa dan Allah kar karamin komi tana maganan cikin rawan murya kuma cikin kuka me sanyi.
Chapter 181 · 0% Book details