Sashe 17
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tace...Kasan dama halisa tana da childhood trauma. Ance Babanta mutumin kirkine amma yanason shan giya sosai so motane ma ya bugesa ya mutu, and her later mum died of blood cancer kuma hakan ya farune when she was just seven....u can imagine life on the street as an opharn ryt????
Ganin khaleel baiko dago kai ya kalleta ba yasa taja numfashi taciki Dan da wuyane kaga meenal talba tana aikata wani abu hakanan kawai saidan inda akwai wani boyyyar qudirinta da take shirin kullawa aciki.
Aranta Ji tay kawai ta gayawa khaleel labarin halisa ata wani siga da zai saka shima ya zamto yana tunani irinnna kowa.
Tana maganan tana wani langwansa murya kamar irin normal din nan ne wanda ko kai dakake jinta zaka dauka babu komi aranta face tausayi da rashin wayo.
Tace Halisa had to do alot of things to survive.
Kasan wasu abubuwan akwai sabo,. Koda muka temaketa tay kudi ma bazamu iya cireta daga wasu abubuwan data saba dasu ba ai..you knw dat despracy and loneliness stick to dier brain.
Koba haka bane mummy?
Hajya tace hakane mana ai damaa in yaro ya girma ba iyayensa sai abunda Allah yay dashi barema kinga ita aljihun bayace dama su bawani kamun kaine garesu ba Allah ma ya taimaketa ta tashi bata da wani ɗan shege bata da wani cuta saina tabun hankli.
Dede nan ne khaleel ya daga ido ya dan kallesu da wani irin ido dayasaka hajy nadiya ta miƙe tsaye da wuri cikin wayancewa dan ita kanta tasan maganantan sam babu dattako aciki sam sam.
Tace ..Amina kina nan ko to nikam Bari naje na dubata. Ai hannunka bazai rube ka jefar ba..tunda agabanmu ta tashi ya muka iya..
Ta doshi hanya tana tafiya tana mita harsaida tay waje snn meenaal ta dauke idanunta aknta ta kallesa.. khaleel believe me..zach has nothing to do with this bafa wani sonshi take ba dama shine ya matsa mata saita aureshi, so nide ina ganin Kawai kmr matsalar halisane na tun tana karama ne yake damunta...you knws she was raped..forced to do bad things..u knw her uncle is a very veru terrible person..ahhhhh god ....inna tunasa raina har baci yake, tabi ta lumshe ido, khaleel sai kallonta yake..
"Kasan fa Dukanta sukeyi, ga shi bazsu bata abinci ba ga yunwa..she even begged for food on streets, she cleans and sweeps clubs oh gosh Alot of bad memories.
Maza dayawa sunso su lalata mata rayuwa da suna temako so each time ta tuna hakan saikaga ta shiga cikin wani hali...you knw dat kind of life is hard ryt.
Nikaina nasan halisa bazata taɓa iya soyayyar gaskiya da wani ɗa namiji ba..her terrible past is torturing her. She is sick..she need help.
Oh my god Khaleel yakamta ku hada kai kuyi duk abunda zakuyi ku rabata da wann abun it wlll definatley kill her one day...gashi abun harya fara dawowa na suicidal tots...ohhhh my gosh, oh my pooor halisa..life is soo bad to her.
Cikin lumshe ido da budewa khaleel ya mugun hade ransa snn yace "are u done with ur noise??? Cos i want to concentrate on sumting important.
Rau rau tay da idanunta snn...Tace what??? dama bama jina kakeyi ba kake ta kallona inata zuba.
Sternly Yace who asked you all those things.
Yadda yay maganan cikin sautin rashin mutunci yasata daburcewa muryan ta na karkaryewa tace mekake nufi.... but....but...are u not..
Cikin datsar numfashinta yace "ive had enough!!. "Go out and write the names of ppl that ask you for this infomations cos i did not, and i dont care... just get out..
A hargitse ta miƙe tsaye ranta na tsananin ƙuna tanata kallonshi dan wani hargitsatsen mamakine ya cikata ganin yadda ransa ya matikar baci mood dinsa yay mummunan sauyawa atake.
Tasan dai ya tsane halisa aganinta koma metace ai daukawa kawai zaiyi sede wann over reaction din nasabe san bata gane masa ba
Muryanta Kamr na wanda zatay masa kuka tace..."Khaleel..did u just insult me"??.
Yace and i just said u shud walk out..
Ya rufeta masifa har muryansa na shakurewa Amina waike wacce irin mace ce, bakisan nan wajen aikina bane.. koni nataba zuwa kamfaninki ina miki irin wann haukar.
Ranta a tafashe fushi kamr zai shakure mata nunfashi Tace Ohh hauka ma nake maka ko????
Ahankli Yace eh mana, inbanda hauka uban wa ya tambayeki...i dont even knw which type of friend u are why are u telling me all this stuffs.
Take idanunta suka ciko da ruwa dan abune wanda kwata kwata batay tsammani daga garesa ba, Tsabar takaici da haushin da ya bata batacemai komi ba ta juya fuuui kamar zata fadi kasa ta wuce waje.
Tana ficewa ya jefar da biron dake hannunsa slowly yanayinsa gabaki daya ya sauya iyakan tarkacen da Meenal ta cikamai a brain dinsan kawai ke dawo masa daya bayan daya.
Shikansa yay zaton baiji duk abunda tace akan halisa ba amma azahirin gaskiya babu abunda baiji ba saikuma yaji kamar labarin nata ya mugun dagamai hankli.
Yana cikin wann yanayin saiga wata nurse ta lekosa a gaggauce suna hade ido yace mata lafiya?
Agaggauce tace Doctor kazo please. I think we need ur help patient din ta farka saidai ba acikin hayyacinta take sosai ba.
Mancewa ma yay da yanayin dayake cikin ya fito agaggauce yabiyo bayanta ya samu nurse din ta hanasu meenal shigewa ciki.
Yana isowa suka bashi hanya ya karasa ciki ya sameta banda kuka babu abunda takeyi...
Dan A mugun wahale ta farka sabida Wani mugun zazzafar zazzabin daya lullubeta tun acikin baccinta dan da kyarma ta iya bude kumburarun idanunta jikinta yy lagwas sosai dan har wani kyarman sanyi sanyi takeyi babu abunda take sai maida nishi qasa qasa alaman zazzabin ya shigeta sosai kuma yagama nakasa mata gabobin jiki....
Ganin su meenal datay daga jikin windon suna kallonta yasaka ta dada jin kanta nay mata wani irin ciwo harji take kamar bazata taɓa iya danne abun aranta ba kuma...
Shafin danayi ya bata pls ayi managing da wann.
#SURAYYAHMS
IS NOT A FREE NOVEL.
1️⃣0️⃣▶️1️⃣1️⃣
#SURAYYAHMS
NOT A FREE BOOK
500 VIA 08060712446 CHATS ONLY....
jitayi gabaki daya ranta ya hargitse ya ɓaci kanta na juyawa da sauri sauri.
aranta kkri takeyi dan ta dawo cikin hayyacinta amma inaa tsananin zafin zazzabin tare da ganin meenal tare da mahaifyarta a asibitin yasaka taji zucyarta nay mata mummunan zafi.
Bata san lokcin isowar khaleel daf bayanta ba kawai jin inuwarsa tayi a daf da ita tazarar dake tsakanin su baifi taku daya ba,tunda ta san shine akanta sai taji wani gulluton abu na tsananin haushi ya tsaya mata a makwaronta ta kasa iya hadiyeshi'...
Yana zuwa batare da ya kalleta ba ya zuba fararen idanuwansa akan screen din monitor din snn ya dawo ya dora hannunsa asaman goshinta yanamai feeling zazzafar tempureture nata daga nan, kirjintane ya buga damm zuciyanta na wani irin racing kamar zai ballo ya fito waje dan hargitsi jin daɗddar qamshin turarensa yanamai dada bata haushi.
a hnkli ta juyo cikin sauri da kuma fargaba tana kuwa juyowar ta tsinci kwayar idanun ta acikin nashi itama kallon san kawai take dan kusan atake idanunsu yay mummunan sarkafewa acikin najuna, nan da nan tafara tunowa da komi daya faru ayayin da ta fadi acikin ruwan yabita ciki..
Lkci guda mind dinta ya doka mata tambayoyi daban daban sunkai kala goma as to why wud he even risk his own dear life for her sake???? Bayan tasan hala bazata taba iya budan baki ta gode masa akan hakan ba dan har yanxu gani take kamar khaaleel din tsinannen dan rainin hankline wanda bai iya komi ba sai girman kai arayuwarsa.
Fuskrta kamr na wanda zata fashe da kuka dan har iynzu ji take kamar ta tsaneshi, ta tsane duk wani abunda ya shafe rayuwar meenal da koma miye dake tsakaninsu gabaki daya. Irin feeling din nn na i want to be alone shine kawai takeji aranta da zciiyarta ynxun kawai ji take kamar batason ganin kowa akusa da ita.
Cikin wani irin yanayin datazo masa bazata ya sauƙe ajiyar zuciyar acikin wani siga mai cike da jikakken kasaita wnda yanayinshi yake Tamkar wanda yake tunanin wani abu dayake kallontan dashi..
duk tsananin duhun rudanin da suke ciki bai hana shi hango kwayar idanunta yanajin wannan nakasashen yanayin ba
tabbas sai yau yasan tay jarumtaccen kkri da har ta iya calming kanta a irin wann situation na repeated traumas dake faruwa acikin rayuwarta.
Ganin yadda yake kallon ta yasaka Da sauri ta dauke kanta ta mayar gefe ayayinda shima ya sassauto da nashi kallon ƙasa yabi ya harde ransa tamau kamr wanda yake gaban mutuwa fuskokin su duka babu sauki dan tamkar yadda suka saba a duk sanda suka ga juna haka yau ma abun ta kasance.
Kukan datakeyin take kkri ta hadiyeshi gabaki daya, da kyar ma ta iya aikata hakan, snn ta bar hawayenta na zilalowa kasa kamar ankunnasa.
a hnkli ya dago ya kalleta akaro na biyu, hannun ta yay niyyar kamawa dan ya juyo da ita, sai yaga ta firgita tamatsa can nesa dashi ta dada tamke fuskrta cikin disashen muryanta mai tsananin kaushi kmr ba acikin hayyacinta ba tace"
"What do u think u are doing?Batare da ya kalleta ba kasar wuyarsa yace.."okay, girl..u need to relax. Wani harɗe fuskanta tayi cikin gallazamai harara. Snn tace "i want to go home now..a masife ta furta Yay kamar baiji ta ba
...Ruwan Allura yake kkrin hadawa domin ya mata yasamu ya saukar mata da zazzabinta dayake ganin kmr shine yake kkrin hanata nitsuwa.
Tay shiru Tanagani dede yay ready knn zai danna bakin Alluran a vein dinta Da uban karfin da saida tasashi ya dakata tace
"Uz...uztaz?
Da sauri uztaz ya turo kofar ya shigo ciki..
Yes ma'am
Lunshe ido tay kafin nan ta bude hawayenta na zubowa ta mikamai hannunta dake rawa rawa tanamai cewa please take me home. Ka kaini gida ynzu. I cant stay here....tafara kkrin tashi jin ta kasa motsi sai Ta dan saci kallon khaleeel din sama da kasa da wani irin taurin kai ayanayinta ahankli tace im really suffocating,all this bunch of...i dont even knw..just take me out of here.