Sashe 113
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wasu abubuwan tanayi tana Sauke raunattun hawaye, tana kuma lura da yadda ya dauke kansa akan hawayen nata dum dama suna damunsa acikin ransa, her mind is really getting fussy and distracted now, kusan ma dakanta take kkrin dawowa da tunaninta bia hanya wanda ya kasance wani babban cigaba ne agareta da lfyarta batare da tasani ba..
jiya Cikin dare meenal suka isa capital city of south africa tare da mummynta acikin wata luxurious hotel aka kama musu suke zama, they spend the night in a bar chating about business da wasu mutane da suka kasance abokanan mummynta saidai gabaki daya nitsuwarta da hanklinta yaki sam ya dedetu da gangan jikinta
Zargi da baqin xcya irin nata sai raya mata yake cewa khaleel bazai iya kama kansa da kyakkwa kuma balaggiyar mace agidan kamar halisa ba, maganan mummynta da batason jin adacan yafara damunta aranta sosai gashi batason ko kadan mumyn nata ta gane hakan ayanyinta tasan zata zugata ne kawai tay abunda batay niyya ba.
she is really suffering in silence da tunaninsu dakyar ma take hadiyar drink dake gabanta, kuma bawai dan bata aminta da tarbiyan halisa bane, ita khaleel din ne ma bata yarda da shi ba sam sam, aganinta babu abunda namiji bazai iya yi akan sex ba musmmn ma nata daya nuna mata yanaso.
Hakanan tay dakon wann damuwar har safiya at around 7;40am wai ahaka ma tay kkri ta farka da wuri kenan tana bude ido ko tunanin sallah batayi ba ta lalume wayarta ta hau kiran khaleel din. Sau uku yana ringing ana hudun ne ya dauka wani tukikin ajiyar zuciya ta sauke masa a kunne as usual bata san me ake kira da gaishe da miji ba, kai tsaye ta fara tambayrsa inda yake wanda bai san ma'anar tambayr ba kawai amsawa yay..
Sama sama sukayi magana ganin bata da abun fada yasaka yace mata yana field ne yana aiki inya dawo zai kirata.
Tana son tay mai shagwaba da kisisinan nan irinta mata amma kuma bata iya ba, bata masan ya akeyi ba.
Bai gama rufe baki ba sai yaga kirar uztaz na shigowa Wayar tasa, katse wayar yay kai tsaye ya dauka abunsa suka gaisa a mutunce cikin minti biyar uztaz ya sanar dashi abunda ake ciki, shikansa sai yanzu ya lura da cewa halisa tabar wayarta agida ne yau shiyasa basu sameta kai tsaye ba.
Tanakan share hawaye tana abunda ke gabanta taga khaleel din ya tun karota fuskarsa wani iri...suna hade ido ta taya cak ganin yana mika mata wayarsa, yace mata Sumone want to talk to you is urgent.
yanayinsa yasaka batay masa musu ba ta karba wayar ta kara a kunnenta ganin lambar uztaz ne yasaka bata matsa gefe ba atunanin ta busines call ne, agaban khaleel din tace "hey, uztaz is evrything alryt.. dagata dayan bangaren uztaz yace "Boss u need to go to the university teaching hospital now yanzu aka kirani daga can cewa basu sameki ba. I think they have found a dead body that is related to u
wani irin sarawa taji kanta yay tace 'a dead body..? Bakinta na rawa rawa tace related to me...a lagos state university teaching hospital kuma?.
Uztaz yace student ce boss...Inaga yarinyar can ne da..
Tun be karasa Taji kanta yay hiting sai ta tuna da grace, in shock tace..oh my god its grace...lokaci guda kuma sai tafara panicking tana jefa ma Uztaz tambaya daya akan daya harya rasa na amsawa aciki ganin ta rude yasaka kawai yace mata taje wajen dakanta da gaggawa..
tana mikawa khaleel wayarsa taji kuka me yawa na shirin kwace mata, irin feeling din nan na tsananin fargaba da nadamar rashin zuwa ganin grace na nemn raunata, girgiza kanta tay hankli in a complte sober mood tanaji aranta kamr bata kyauta ma grace ba duk dama ta guje ma rayuwar grace din ne sabida batason abunda zai jonata da matsalar kawunta saya zame mata trauma a aryuwrta harynzu toh gashi grace din ta mutu basu ga juna na karshe ba..
kusan a rude ta juya zata tafi da kafa batamasan inata ta dosa ba tana juyawa taji khaleel ya fixgota ahnkli ta juyo suka hade idanunsu waje guda. Yay kamar besan meke faruwa ba Ahnkli Yace "hey, ina zakije"
Hawayenta ne suka fara sauka masa akan hannu lkcin idanunsa akan nata yake aransa yanaji kamar ya karba mata kukan yay,
cikin wata Iriyar ragwbbyar murya tace masa i want to go to hospital now pls doctor, a dead body was found...
Grace is..kukan datake dannewa gabansa yaki barinta ta karasa maganan dan sosai ta rude..
Ji tayi ya kamo hannunta cikin nashi sigar lallashi suna kallon junansu awani irin yanayi kalaman dake wanzuwa cikin idanun nasu kadai suke iya fassarawa, babu shiri yaji ya jata suka doshi gaban motarsa yanamai cewa lets go i will take u der. Batace masa komi ba harya bude mata gaba ta zauna tana zama ta rungume kanta cikin yanayi me saka tausayi ,
yana tukin ne amma Hanklinsa rabi da rabi nakanta suka kama hanyar asibitin cikin gaggawa....
Sabida yawan traffic a area din yasaka basu isa asibitin da wuri ba,sai wajajen karfe takwas da rabi na safe suka samu isa kofar lagos state teaching hospital khaleel yana nuna ID card dinsa tun daga waje aka basu direct access na zuwa inda zasuje.
sashen emergency ne amma baida nisa da inda ake aje gawawwaki Tun ba'a kammala parking a sashen emergency ba halisa taji ta kara rudewa nan ta fara yunkurin bude motar zata sauka kasa iya kkrinta tay amma kofar bai budeba fargaba da rauni cike da idanunta Ta juyo ta kallesa dashi suka hade ido taga ita yake kallo, kkrin sauke kanta kasa tay sai taji ya rike mata hannunta bazata, tausashiyar muryansa dayay mata dirar bazata taji sautin saukar sa har cikin dodon kunnuwanta yanamai cewa pls "Compose ur self..tana kallonsa ya sauke ajiyan zuciya idan baki nitsu ba attention din mutane ne zai dawo kanki and security bazasu bari kishiga ciki ba.
cikin katseshi da damuwa a muryanta tace What shud i do now.
Hannunta daya dada tamkewa ta kalla jin yanace mata stay by my side idan munje ciki i will find out whats happning okay???
Cike da sauke Ajiyar zuciya tace Mishi "okay.
gyada mata kai yay Akaro na farko a rayuwanta kenan data amsa shi cikin saukin kai da ladabi .
Ahkli ya sake mata hannunta tabi ta rike wajen jin dumin qamshin taurarensa har ya kama mata fatar hannuntan sosai.
daukar wayarsa yay ya rike ahnkli tafara share hawayenta tana breath in an out danta nitsu tana satar kallonsa har ya fito waje sann ya zago ya bude mata kofa ta fito cikin sanyin jiki..
"Walk beside me".
Rangwafowa kadan yay tare da fada mata hakan in a whisper while suna tafiya daf daf hannunsu har na gogan na juna.
Kusan idanun kowa na kansu sabida babu wanda zai gansu yace ba mata da miji bane with all the strong feeling of protection dake nunawa akwayar idanun khaleel din gabki daya hanklinshi yanakanta ne baya kuma kiftawa.
Idanun halisa na kasa Har suka kai wajen da security suke zama nan ya ciro Id card dinsa daga aljihunsa ya nuna musu, akace musu suna ward ne ba a motuary ba, duk da hakan da suke ce baisa taji hankinta ya kwanta ba, har cikin ward din da grace take akayi dasu..
Tafiya halisa take agefensa amma kirjinta bugawa yake da wani irin birkitaccen karfi. Tana Allah Allah su isa wajen ta ga ko mutuwa grace tay ko kuskuren suna akayi..she really hope to see her again..
They grew up together da grace agaban uncle dinta kamar yaya da kanwa koma miyene ya faru jininka ai jininka ne sosai take jin zafin abun aranta cos she love her family no matter what.
Daga zarar hawaye ya taru idonta sai taga khaleel na kallonta sai kuma ta shanyesu tay dauriya..
He remain her shield har security yakaisu private room 19 snn ya barsu suna tsaye dan tun daga kofar wajen khaleel yaji kmr ana hayaniya taciki
Muryan grace din kawai yake iya ganewa aciki da tsananin mamaki aransa yace so she is alive??
ya juyo kenan xaiga reaction din halisa ya gan numfashin ya tsaya cak tafara fitar dashi da kyar.. da wani irin sauri ya riketa ganin ko iya motsa jikinta batay ba
Tsayuwar cak tay abakin kofar badon komi sai jin muryan kawunta datayi aciki yana magana da yare. Babu tantama tasan tare da mama G suka zo..and she hate to go into dis again, wani tukukin bakin ciki taji ya rufeta yet another day of embrassment agaban khaleel kenan no way..
bata tsaya jin me suke cewa bama kamar wanda aka tsikareta Ta juya a fixge zata bar wajen khaleel yay saurin kamota jikinshi sukayi gefe kamar yan dambe.
Kkrin Turesa takey ya riketa dam, sama sama dayaga numfashinta nayi yakara sawa hanlkinsa yatashi bana wasa ba.
Daga nan take shako muryan matar kawunta da yarensu cikin tijara tana cewa haaaa Gracy ure cursed upon me, a child like halisa mansa, all of u are uselesss, evil, shameless. ita Tazo birni tay kudi ta share mu,ke kinzo memakon kiyi kudi irin nata muci arxiki amma kin kawo mana cutar cancer i regret giving birth to u haaaa Allah ya isa ruwan nono na da kikasha.
Gracy na tari cikin wahala amma hakan take famar amsata da tsagwaron rashin kunya tana ce mata tsinayyyar uwa ita bata gayyace ta tazo kanta ba, dama tace musu suzo ne danta fadi gaskiya agaban kowa sunemi yafyar halisa amma badon haka ba da ta gwammaci ta zabi mutuwa da akan taga fuskarsu.
Sai kuma taji kawun nata ya daka ma Grace din tsawa me kara yanace mata tamusu shuru da alama baison jin wann maganan abakin grace din yasan asirinsa ne zai tono.
Grace tafara musu magana akan abunda sukayi da rayuwan halisa
amma ko ajikinsu..
Dan kuwa kawu badon yana tsoron tonon asirinsa na raping halisa dayay ba dabazai ma tsaya anan ba talauci na damunsu da kyar jiya cikin dare suka karaso