← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 235 OF 312

Sashe 235

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Har gaban motarsa ta rakashi ya riko hannunta cikin nashi yanata kallonta she is clearly sobber and sad for vicky, dan kamar ma itace take ciwon duk jikinta ya dau zafi itama, muryansa kasa kasa yace bbygirl are u sure u dont want me to stay?? Ta girgza mai kai tace "no. Zai magana cikin katseshi ahankli tace champ matar ka fa zatazo nan and i dont want any troble to start btw u two...Karamin scof ya kufce masa yace sabida ita ne sai bazan zo in kula dake ba??

Cikin lumshe ido da budewa tace nifa bance komi ba. Kawai u knw is not right ne, she is still ur wife, honey...yace toh toh shikenan, but u have to conviced me dat ure fine okay?? Ai kinji abunda na gaya maki evrytime a gun fight start baby i dont want to hear ure der..

tay murmushi tace haba lifeline sau nawa zan gaya maka cewa babu abunda ya sameni kuma fa nayi alkwarin bazan sake zuwa inda ake harbi ba. Girarsa na sama adage Yace better. Wani hadadden jeep ne yake tunkarosu, ya kare ma jeep din kallo ganin macece a ciki ya kalle halisa yace Take care of ur self baby i love u. Hannunshi ta rike ahnkli snn tace i love u more champ, and drive safe.

Murmushi me sanyi yay mata sann ya winding glass dinsa yabar wajen
Kusan clear sukayi da jeep din ganin matar dake ciki tana ta lekosa ya saka kai baiko kulata ba ya fita.

Halisa na kkrin juyawa sai ga jeep din ya iso daf
Tsayawa tay kadan jin yadda kirjinta yake bugawa ana bude motar
Taga farare sol din kafar mace ya sauko ksa suna hade ido taga hadiza ce da wani irin sauri ta karasa suka wani irin rungumar junansu kamr shekara aru aru sukayi basu ga junansu ba.

sounding so excited Halisa tace 'Hadiza u cameeeee??? Hadiza na dariyar itama tace comn halsy i had to, hawaye ya cika idonsu atake, tace oh my god im soo happy to be here, toh ina vickyn take? Halisa tace tana ciki..nazo rakiya ne lets go in..nan suka kama hannu kamar yan yara suka doshi ciki, hadiza ta fara tsokanarta tana cewa hmm halsy kenan dama dagske kike akan saurayinki nan kenan and my first gift was i saw our surki banga fuskansa ba amma nasan ya mugun haduwa..halisa tafara dariya tace kai hadiza gulma kenan toh ynzu de kibari sai nakawoshi har gidanki dakaina for formal introduction toh wayasan ma kinsan shi.

atare sukayi dariya hadiza tace i am soo happy for u halsy..Allah dai ya saka vicky ta samu sauki itama Nothing in dis life is impossible with god, yeah? Cikin sanyin jiki Halisa tace yeah, tunda na samu mafita anawa rayuwar banajin victoria bazata samu ba.

Suna wnn hirar har suka isa wajen vicky itama da gudu tazo ta rungume hadizan dan bakaramin mamakin ganinta taji ba nan sukasha kukan su tare, nan hadiza ta zauna ta lallasheta da kalamai masu sanyaya zuciya snn tay gaisuwa ta gaishar da kowa.

nan Suka zauna su ukun har wajejajen magrib asirin prince femi yana ta tonuwa agari abun babu kyan gani ko kadan duk hayaniyar da akeyi a media ko ajikin vicky dan bata ki ace mata femin ya mutu ba.

chan halisa ta raka hadiza tayi sallahn magrib da ishai, snn suka hadu da vickyn awaje ita kadai ta tsaya cak cikin tunanin rayuwarta da femi hawaye me sanyi na sauka a idonta kmr ruwa.

Su biyun duk suka hadu suna ta rarrashinta, vicky bata taba bude ma kowa cikin ta ba sai yau,nn ta fara gaya musu labarin rayuwar aurenta, halisa ta tsaya in shock, hadiza tay kuka bana kadan ba sai taga ashe ma nata da sauki tun da mijinta lkcinta ne baida shi na vickyn yafi azabtrwa ga yaudara ga cutarwa ga kuma karya, tabbas vicky ta fita dauriya..Frm the way take basu labarin zaka san sirrinta kawai take basu amana, and she knws cikinsu babu wanda zai gaya ma kowa sirrinta, but she had to begged them not tell the rest of the crew sabida yanayin su na zafin kai.

Nan ne ma hadiza take gaya musu cewa shema ta amshi kudade masu yawa awajenta jiya akan cewa zata dawo nigeria izuwa gobe itama duk ita bata gane meke faruwa da rayuwr shemau ba.

Hakama meenal gashi in hadiza ta sako maganan ta sai taga halisa taki ce musu komi yauma sai taga vicky is not even mentioning meenal at all.

bayan dan wani lkci hadiza ce kawai ta tafi kwana a gida uztaz yazo ya tsaya dan taya halisa.

vicky bata iya bacci daga taje ta dan duba nile da iyayenta sai ta dawo nan wajen iyayen kayden and she will spend the night looking after kayden and each time she stays beside him zai taji zuciyarta na karyewa ta ciki..He is young, fighting for his life for her sake,
Babu sanda ta zata daga ido da kalleshi bata sauke mishi hawaye me rauni ba. Each time she stays beside him she do realize that he means the world to her. for all the true friendship, the protection and the uncoditional love he gave her tun saninta da shi and even witout her knwldge..Na kudine
Pay via 08060712446*INA AMAREN SUKE?* Magana ake ta *TIMELESS COUTURE FASHION BRAND* aljannar amare.yar uwa nesa tazo kusa.Original bridal fabrics kike nema mai daukar hankali for your big day just holla me 09037909996 yar uwa kina da bikin göğe raini kin rasa abun sawa?taho *TIMELESS COUTURE* domin siyan fabrics na keta sa’a.uwar amarya matso kusa akwai exclusive and exquisite fabrics for your kids big day.qawayen amarya ku matso kusa daku nake.akwai unique *ASO-EBI* fabrics, *SAMPLE CHORD & DAMASK* domin qawata bikin qawayen ku. *TIMELESS COUTURE AJANNAR AMARE KUMA DUNIYAR AMARE* kiramu kai tsaye ta wannan lambar 09037909996

Follow us on Instagram *@Timeless__couture_*
Address-sharada phase 2,kano Nigeria.

Dagata bangaren kuwa meenal bata iya samun zama dan tunda fadila tazo garin lagos take mata zagon kasa tana kwace mata duk wani power dateke dashi a boye batare da tasani ba.

Khaleel yaki ya bata hadin kai akan kudin sa,
snn duk mutanen data dogara dasu fadila ta bibbisu ta jawosu wajen ta sun dawo allies dinta her mission was strongly to make meenal suffer and babu shakka hakan ne yaketa faruwa dan babu ranar da meenal zata fita ta dawo gida batare da tayi kuka tay nadamar caca tayi kuma jinyar zuciyarta ba.

Duk inda taje sai ta samu
Andena yayinta, wasu ma basu kulata, her own ppl are busy talking abt the new business woman wanda haryau batasan wacece bace sabida an dama mata tunani ance mata daga kasar waje tazo....

Zafi akan zafi fadila take kara mata. At same time ita take famar tunzura masu bin meenal din bashi agefe tana saka musu zafi akan kamfani, sukuma suna tsoron rasa offern din fadila sai sudinga daga ma meenal hankali sai fidda abubuwanta masu daraja take yana sayarwa tana kkrin tara kudin amma harynxu kudin basu cika ba.

Kowani rana meenal tana cikin damuwa da tashin hankli me tsanani haka intaje tadawo zata sauke fushinta akan khaleel, shikuma the more tana masa tsiwa da gadara akan kudinsa sai yaji bazai bata ko asi ba

Izuwa yanxu shima rayuwarsa yake saitawa dan Duk wani abunda yakeyi Dan samun cigaban rayuwarsa dana iyayensa baiya involving din kowa bare meenal da rashin tarbiyanta tare da son zuciyarta yake dada bayyana masa a fili

tunda aka fara case din Sau daya meenal din ta kira vicky Sai kuma a washe garin ranan da sassafe ta sake kiranta suka dan gaisa sama sama tanata wani kukan makirci sanin cewa bazata iyama zuwa yau din akan lkci ba yasaka tace ma vicky ai bata da lpya ne tana kwance Batasani ba sabida idon mutane yasa vicky take iya amsata amma kwata kwata vicky bason ganin meenal takeyi yanxu ba.

***********

Daga ta bangaren su mahmud kuwa soyayya me tsafta da zafi ke gudana tsakaninsa da matansa hafsat, wanda zai bawa me tunani aikin yin doguwar nazari akan yadda zuciyar mahmud ya iya fatali da soyayyar shema'u snn ya rubashi kashi biyu ya zuba akan hafsatu a lokaci guda badon komi ba saidan wann ne karo masa na farko dayaso shima akaso shi in the same proportion and energy.
Yake kuma samun fiye da soyayya da kulawar da yake mafarkin samun
sa a duniya, ga kuma albarkan iyayensa da yelwatan arziki bai taba kawowa cewa rayuwarsa
Zai dawo masa haka ba..

daga turkey kuwa Tun bayan tafiyarsa hafsa ta dada samun nitsuwa da kamiya sabida sabon yanayin data tsinci kanta aciki wanda tun tana dar dar dashi har tazo ta saba dashi. Kusan a koyaushe suna makale da mijinta a waya, she even tot he wll be too busy for her amma duk da haka sai taga yana kkrin creating time just for her sake when ever she need him, dan ko meeting yakeyi sai yay excuse ya dauki kiranta ko sakonta koda bazai fi na second biyar ba.

yanayin mahmud yasaka hafsa ta fara zagewa wajen kare godewa Allah daya bata shi, cos he is not a regular type of man samun irinsa a maza sai an girgije an tsaga. A ganinta babu wani abu da mace zata bukata a duniya awajen namiji ta rasa shi inde mahmd ne.

Wann kakkarfan feeling datakeji akansa yasaka har karatun nata datake mutuwar sonyi a turkey saida ya zama baya wani darata, dan gani take mahmud deserv all her time and attention dan duk macen data sameshi a matsayin miji bazata so tay wasa da damarta wajen rikeshi ba koda na minti guda.

Wann karon ya zamo bakaramin zakuwa tay ta komo nigeria wajen sa ba, gashi jikinta ya kara murmurewa tay bulbul nonowarta sun tattaso madaidtan mazaunanta sun kara cikowa su hajya binta har mamki suke Sun rasa meke hura jikin hafsa din kwana biyu.

Gashi ba ciwo ko laulayi takeyi ba bare suce ko mahmd ya tafi ya barta da cikinshi. tun bayan tafiyarsa nigeria Wani irin glowing dai Hafsa take tayi abunta.
Chapter 235 · 0% Book details