Sashe 150
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
maman nasu na karasowa ciki yay da fuskansa kamar baisan halisan bama, cike da aji da girmamawa ta gaishe shi snn tace Alhj gani nan. What happen happen? Kafin ya amsata ta matso kusa dashi muryanta kasa kasa tace haba abban aliyu Wann ai bakuwace ko. Ya hade rai Yace ohhh shine na tambayeta ita wacece bata ce min komi ba???
Zatay magana cikin katseta yace and Look, she made this nice eggs for me shine nace Aliyu ya kiraki inji ko kece kika aiko ta dashi..
Cikin kyabe baki tace aa fa ni bani bace Maybe dai tare da maryam sukayi. Caraf maryam tace a'a mama yanxun ne fitowa ta. Cikin katse maganar tace toh ya isa shikenan its okay abban Aliyu She is our guest.
Spoon dinsa ya aje cikin basarwa snn yace "uhumm, amma ai sai kice mata ta dinga daura dankwali tana covering ko. Babu addinin da yace kabar kanka a bude, Ynxu Kina matsayin uwa, in baki gaya mata gaskiya waye zai fada mata. Toh shikenan kuje na sallame ku. Ya kalle matarsa data kafe khaleel da ido ganin inda ya muugun hade ta masa alaman suje gida kawai. Jitay mijin nata na cewa "ke ki taho inason magana dake ynxu, ke kuma maryam ki kai min coffe na dakina.
Tace toh baa.
Khaleel baice komi ba ya dauki jaka da phone din halisa ya mika mata tana miko hannu zata karba yawani jawota da sauri kusa dashi daf tare da cewa "lets go".
kunya taji kamar zata nitse kasa daya dan kama hannunta ya jawotan dan Da wani irin tuwon harara uban nashi ya bishi har suka fita.
Tun basu yi wani nisa ba maman ta hade rai suna shiga room dinsa ta fara masa korafi, Alhj gaskiya ni banji dadi ba, kawai dan ranka na bace da shi shine zaka sauke fushi akan bakuwarmu ita meye nata aciki dan Allah., bai fasa ba yahau masife mum dinsun yanayi yana kuma cin eggs dinsa, kema kinsan bazanki bakuwa ba, amma haka kurum zatazo mana da wani irin kaya toh banason irin wnn shigar agidana maganan gaskiya inku baku tsoron haduwarku da Allah toh ni inayi, tsaleliyar budurwa haka kamar wann sai naganta rana tsaka agabana kuma acikin gidana snn kice karnay magana toh keda danki bazaku hanani sakat a gida ba.
Tace haba Abban aliyu amma ai kasan addinin mu ba daya bane dik ka firgitata. toh kenan..cikin katse ta yace nifa bance miki kartazo gidan nan ba amma aiko dankwali kwace mata tana daurawa ko? Kefa gaskiya ce bakiso wai tsayama ina kika santa
cikin sauke ajiyar zuciya Tace tadan masa bayani sede sunan khaleel daya fito cikin zancen yasaka bai tanka ta ba. Harta gama tay shiru, coffe din ya deba yana sha ganin ta dn bata rai sai ya mika yana dariy yace kisha kiji mana its actually taste like urs..shisa nayi tsammanin ke kika aiko min. Muryanta kasa kasa Tace 'toh yay, amma gaskiya nikam gobe zance mata tazo, and pls intazo kar ka tsorata kmr nayau, zandai ce musu su daura dankwalin kawai saiku gaisa ma, itace fa aka mata rasuwa yau. Cikin kyabe baki Yace toh Allah ya jikan rai, shikenan Allah ya kaimu goben. daga haka Suka bar hiran....
NA KUDINE CHAT 08060712446 TO SUBCRIBE PLS NO CALLS ONLY CHATBangaren su khaleel kuwa Ko minti biyar basuyi a harabar gidan ba suka fice ransa ya matukar baci da bvhr din babansa akanta sam baiso da halisa ta hadu da babansan bama.
sun isa gida ba da jimawa yay wanka ya kimtsa kansa ya taho room dinta danya bata hakuri xuwa yay sameta azaune tana waya da kawayenta. Its almost 10pm ma dare meenal bata kira kowa ba kuma bata dawo gidan ba.
Kowa na mata jaje but she seem fine shiyasa hanklinsu ya dan kwanta sosai. Suna hade ido dashi tay musu sallama ta katse wayar, oversized shirt ne ajikinta da bomb shot, da wani irin sanyin murmushi me sanyaya rai ta tarbesa, cikin sauke ajiyan zucya ya zauna kusa da ita yana kallonta sosai kamar wanda zai hadiyeta "How u feeling? Ya hkri..Tace i'm feeling great and thank u for being der for me im grateful..dan shiru yay kafin nan ya gyada kansa yace " ur speech was great, Its iconic!! mahaifyta ce tace ko zaku gaisa and then this whole situation happen dan Allah kiyi hakuri dats how he is.
Karamin dariya tay tace "but i'm not offended. In kanaso zamuje wajenta anytime mu gaishe da ita, u knw i owe her one she took care of grace sosai.. tun be amsa ba tace Doc kasan me? Yace sei kin fada, kallon sa tayi snn tace ure the spitting image of ur dad wallh kuna mugun kama, i was wondring, is that how u going to look wen u turn old?
Dariya ya dan fashe dashi batare da ya shirya ma hakan ba cikin gimtsewa yace mene kinsan me kike fada ma kuwa abeg abeg bama wani kama i look like my mum jare.
tana murmushi tace Cmn doc, who want to look like a woman? Ummm sister Maryam already looked liked u.
Hannunta ya rike yace halisa i am being serious here kinason ki canja topic din ko, see banji dadin abinda yay ba and u dint even tell me how did it happen?
rau tay da ido tanamai gyara zamanta kusa dashi cikin narkaken sautin shagwaba tace ina zaune na ina kallo sai naji ance min he want eggs and coffe Kuma naga nikadaice wajen shine wata babe ta nunamin wajen yi na masa...
yace uhum "And then?
Then he looked suprise daya ganni, sai yay kamar be zai kalleni ba, he lower his gaze, shine yace min na dinga daura scarf, dats all .toh meye abun haushi aciki.
Cikin kyabe baki yace I dont knw, but ure a guest ai, sai yabari inkin tafi sai ya gaya ma mum ita kuma ta gayamin ni zan gayamiki politely.
Khaleel pls karka dau abinda wani dumi der is nothing der..its ur fther that corrected me. Isnt it a good thing?? Nasan da a titi ya ganni haka bazai ma tunkareni ba but im at his house. Witot his knwdelge.
Yace okay naji naji u won, wani lkci inkin huta zamuje office Dinta kawai ki dubata acan sai ku gaisa ko?
Tace "Why not trmr?kuma meyasa sei a office nide gaskiya nafison muje gidan da safe inmun gaisa daga nan sai muje asibti wajen doctor Aseem cos he called me dazu da kaje room dinka he also like my speech.
baki a sake ya tsaya yana kallonta kawai kice kin gama plans dinki madam. Look u just buried ur sister ..u need to...
Cikin katseshi tace I dont need anything dat will depresses me plsssss
Yace okay fine...shikenan
Allah ya kaimu gobe.
dan shiru ne ya gifta tsakaninsu kafin nan ta dago ta kallesa tace toh me kaci yau? agijaye ya dubeta snn yace nothing much, i cant even rembr. "Are you hungry?
Tace uhmm..
agogonsa ya dan duba snn yace Okay, U cant cook this nite tho, bari na miki tea saiki sha.
cikin jin dadi tace okay fine, ina jiranka.
Tashi yay ya nufi kitchen din ya kunna boiler ya hada ruwan zafi yay musu two cups of tea da toasted bread..
Lkcin ana neman wajen sha daya na dare saura wucewarsa da tray din kawai meenal ta gani daga can sama bayan ta shigo gashi ta gaji yau bana wasa ba dan dakyar ma take tafiya ranta duk a dagule tsabar wahalar data sha yau wajen kwamusho hanklin investors duk abunda ya faru da halisan yau itace kawai batasan komi ba,
Harkan business kawai ta sako agaba wai dan ahakama basu fara xancen zuba kudinsu ba kenan Sunce mata ta kawo musu cikakken bdget plan dinta sugani.
Wucewar khaleel din dakin halisa yasata hanzarta ta fara biyo bayansa, fannin halisa kuwa yana shigowa room dint ya samu dede ta kammala sauya kayanta kenan izuwa na bacci dark pink riga ne marar nauyi me spagthi hand kimtsatu kuma tsayayyun nonowarta sun tsaya kyam ataciki, rigar yana da dan jacket dinsa toh bata kaiga ga daurawa ba ta taho ta tana murmushi ta amshi tray din ahannunsa gaba daya qamshin turarenta ya kusan daskarar dashi awajen dan har ta aje tray din kan table bai motsa ba.
"Thank u soo much for this..Toh zauna mana
janshi tay suka xauna tare tana binshi da wani irin sanyin kallo daya kejin dirarsa har ransa.
Cikin ransa yasan dolene yay makansa kiyamullaili ya gudu kafin nan yafara ganin abunda zai tadamai hankli.
Cup din ya dauka ya mika mata yace gashi kisha nagani, i got to go"amma sai kinsha na gani tukuna
Hannu tasaka ta amsa ba musu, ya mika mata harda bread din wani irin shagwabe mai fuska tay
"Inka ga nasha toh sai kaima kasha...yace what? Pls.. kisha pls.
banason ki kwanta da empty tommy zai hurting stomach naki gobe.
Kusa dashi ta matso kamar zata fado mai akan kirji, kirjinshin nashi saida ta buga da karfi musmmn ma dayay arba da kirjinta, tace "open...
Baisan sanda ya bude bakinta ba, nan ta bashi bread din ya gutsira dan kadan snn tafara bashi shayin yana sha kadan kadan haka ta dinga basa ..
zata kara bashi na karshen ya kwace cup din yace "oya ur turn