Sashe 269
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da daren ranan jasmine da wata cousin din halisa me suna hamdiya tareda azra suka raka Halisan ta gaggaishe da bakin da sukaxo daga dangin robert mansa, baqin sunata mamakin yadda suka ganta garau kuma tagirma bayan anjima da ce musu ta rasu.
Ta Dan jima awajensu har suka bata wayarsu ta gaisa da baban nasu dake can delta a nigeria duk dama ya tsufa amma daya tuna yadda babanta yake mugun sonta saida yy mata hawaye yasaka mata albarka sosai.
washe gari sassafen Allah nan anty jamila da anty salma tasa aka birkita ko ina da kintse kintse masu aikin gidan basu zauna ba sanda aka gyara babban hall din gidan aka cikasa da qamshi me kayatarwa dake hadixa maitama tasan kan tsara hidimar tarban baki haka ta shiga cikinsu aka tsara kayan tarban baki na alfarma.
basuyi abinci ba amma an hade musu Manyan drinks masu tsada,ruwa, dabino, donuts, biscuits, alkaki da kayan cime cime na zamani wasu wanda akayi ganishing nasu da zuma da madara.
Leut abbakar da babban dansa dr ishaq da dan anty maimuna wato engr ammar sune kawai a fannin uwa, amma ta fannin uba da kawu ne da sauran yn uwansu guda biyun da aka turo daga nigeria.
Kakan halisa general hakeem yace the six of them are enuf to make all decisons tunda can ana son auren da wuri sabida aikin khaleel dan haka babu wani jinkirin da xaayi.
Kafin mutanen khaleel su iso su anan har sun gama komai sun shirya cikin manyan kaya.
Wajajen Karfe goma na safe dot motoci na alfarma kimanin su biyar suka dosu anguwan bisa layi gwanin ban sha'awa
Suna isowa aka bude musu babban gate na gidan cikin tarba na alfarma, kawunnan khaleel mutane biyu da shakikan mahaifinsa manyan malaman addini da ake ji dasu su biyu suka xama hudu suka iso gidan cikin nuna girma da nitsuwa.
Tun a harabar gidan ake musu gaisuwar ban girma da basu darajansu cikin mutuntaka ahaka aka musu jagora har cikin babban hall din
snn aka basu wajen zama akan kyafaffun royal chair Dan Already sun samo mutanen Halisa all elegantly dressed and seated in 3s
Bayan dumbin gaisuwa da aka ma juna Zaman su ke da wuya sai ga su anty salma da manyan yara mata na gidan sun shigo suna me yin jagora ma masu aiki wajen jejjera abun tabawa a irin manyan tray trayn dinnan masu shegen dauke ido da tsada sun jerasu yafi guda takwas With varieties of abun tabawa da na jika makwaro, Duk wani harkan iya bi da baki an nuna musu komi anyishi cikin karamci.
Ana kammala introducing kowa anan babban kawun khaleel na can medugurin ya fara magana akan manufan zuwan su gidan tare da neman alfarman suna son auren da wuri.
Nan suka sauke musu sweets da damin toron goro da carton carton na ababen da sukan su basu san iyakar su ba, komi na al'dan garinsu halisan anyiishi, manja, buhunan gishiri dabino da duk wani abu na alfarma da sukaga ya dace su taho da shi na neman aure an kawo dan nuna karama da bajinta irinna mutanen meduguri daban ne akoina.
Bayan tattauna neccsry abubuwan da suka dace fannin uban dana uwa suka nuna amincewarsu tare da amsa batun aure gameda basu cikakken amincewarsu akan komi
Nan mutanen khaleel Suka sako xancen yanka sadaki dan babu abunda basuxo dashi ba dake an samu fahintar juna sosai
Kanin mahaifin nata shine aka bawa dama ya yanka sadakin, mutanen khaleel suka biya atake
snn suka amshi rana.
Kowa na saka albarka ana godiya suna me tabbatar musa da cewa babu komai acikin auren nan se alheri da izinin Allah..dake an tattauna abubuwa da yawa anyi komi a lkci guda yasa suka jima dan sai wajen Daf da azahar snn suka bar gidan suka koma resort dinsu da goma na arxiki da aka rakasu dashi dan sosai suka shirya ma abun ya kayatar bana wasa ba,..
ranar tun da safe khaleel yaki cin abinci yaname fama da anxiety prick da ciwon kai me yawa amma yana jin cewa an karbi sadakinsa an saka musu rana yaji komi ya washe mishi banda hamdala babu abunda yake furtawa, he was so happy infact kamar bai taba yin aure arywrsa ba haka yadingaji aransa
Halisa kuma tana can tana fama da tsokanar su vicky da jasmine hadixa da causin din halisan kuwa sunata aikin shirya maganan
asoebi da duk wani abunda ya dace sune xasuyi. causin din halisa da suke saa azrah da hamdiya kusan dolene suka shiga matsayin kawaye ya zamo sun dawo su shida cass cass...
Tunda aka saka ranan bikin se labarin auren maryam da khaleel din yadada barbarxuwa acikin danginsu na nigeria. Abokan khaleel da kaninsa aliyu sune suka kkrin shirya masa komi...
Tunda aka bada rana iya Abunda xai matukar burgeka shine yadda mahaifin khaleel yake asalin nuna ma dansa tsantsar soyayya da kulawa dan ko kadan baiya yarda a sakashi wani aika ko aiki ko yawace yawace.
Sann tun awashe garin saka ranar ya fara bashi herbs da suka inganta a musulunci na wanke mara an so'on sabida dattin mafitsara da kuma infection, a ranar da khaleel yafara sha har gudawa saidai yayi amma daga baya da ya sake sha sai yaji normal
Haka time to time haka xakaga xai hada mai concotion dinsu ta maxa me tattare da kankana da dabino da ruwan rake
Sassafe haka xai bashi one cup na nono me kyau wanda ko sugar babu aciki ,shide khaleel ba'a gaya masa wayyn abun na menene ba amma shikansa yasan har abada baxai iya rashin kunyar tanbaya.
Kakansu nacan mace ana ce mata hjya mama abu ta tsufa futuk itace ma intana masa raha take ce masa dan gata xaiyi aure dole ne ya juri shan maganin maxa dan asamo ma hashimu jika da wuri shidai saidai yay dariya baice mata komi.
tsabar hutu da samun kulawan da baban nasa ya dorasa akai Har wani fresh yayyi gashi bawani hira mai yawa yake samun yi da halisa yanxu ba, inkagansa kamr marar lafya, he is just teribly missing her yana ganin kamar ranar daurin auren baxaixo ba.
Sabida hidimar kawo akwati yasaka ba'a kyalesu su hadixa sun tafi akan lokaci ba..
halisa jasmine,hadixa da vicky, they are more than freinds now dan kamar yan uwan juna suke daukar kansu komi atare ake shiryawa..
Bayan kwana hudu da karban kaya aka sake shiri na tarban masu kawo kayan akwati..
asalin jajijitaccun mata wanda suka amsa sunan mata aka xakulo suna tafiya ana binsu da turaren wuta karankaf dinsu sunsha ango din wasu expensive lafaya in differnt colours dan ranar Tamkar wani karaman biki haka akayi tsokalo kyau da wanka domin kaiwa da karban kayan amarya.
Tunda matayen suka shigo gidan ake shaqar qamshin turaren wuta masu taba kokon xuciya ga wani irin rangwada guda da wata tsohuwa take rusawa.
cikin matan gidan halisa da Anty maimuna ne kawai basu leka wajen ba. Amma duka ayarin anty salma da su hadixa da cousin din halisa mata duk sun baxama awajen. Nana a'i itace babba acikin cousin din nata maryam kuma itace karama, su azrah da hamdiya sune saointa a shekaru..............
Acikin babban hall din gidan aka tarbe bakin meduguri..
Wasu mahaukatan trunk
suka shigo musu dasu na xamani masu amsa sunansu na akwatin lefe suguda ashirin da hudu including, 7 boxes of pure white Hermes herringbonge trunks,6 mint green set na Alexander mac queen skull trunks,5 golden set na goyard artois,4 black set na versece mendusa da wasu 4 luxury brown trunk set of louis vuiton monogram.
Kayan da suke ciki kuwa ba a magana dan kuwa kala kalan modest hijabs
Ne da oppulent islamic inspired gowns and glamorous abayas.
Few morden designer da suke kera ma musulmai kayan kece raini na fita taron nuna wa sa'a kamar su dolce and gabbana, gucci, oscar de la renta versace, chanel da uwa uba alberta ferreti aka sakasu a fannin kayan xamani, xallan dress code na musulman an kwaso me daga wajensu safiya abdallah da kaf abayanta hand made ne sai Bouchra jarrar, ellie saab, zuhair murad, da sauransu dake suna gowns kaftans da sauran islamic wears.
abun burgewan shine Gabaki daya manyan set na jewries dinta unique designs ne wanda inka ganin a wuyanta baxaka gani a wuyan komi ba
Complete set na wasu boxe din kuma kayan su atamfa ne da manyan leshuna da shaddoji da lafayas, mayafai, tare duk wani kaya na al'adan dan arewa. Ataikaice da kaya ya hadu har ya gaji da haduwa....Bakaramin shagalin akayi na hira da saka albarka wajen karban kaya ba musmn babban dadan mahaifyr khaleel din tasaka adan dole aka kawo musu halisan tsakiyarsu suka ganta suka sha guda snn ta xuxxuba mata wasu tururukansu na meduguri masu axaban qamshi ajiki bayan tulin tsarabar shi da suka kawo.
Yadda mutanen medugurin suka xuba bajinta da karamci snn suka nuna suna mugun xumudin amaryansu shi ya dada bawa familyn halisan karfin giwa akan hidimar bana kadan ba.
Kudin gindin akwati da suka kawo haka aka basu × ten of it snn aka rakasu da kyautar sabuwar mota da goma na arxiki daga kayan cime cime. Tun washe gari baiyi ba videos da labarin shagalin da akyi awajen ya barbaxu a dangi kowa was wishing he is der dan abun ya mugun kayatarwa.
ana washe gari mutanen khaleel xasu koma nigeria shirin hidiman biki sassafe khaeel ya kira jasmine yace mata akwai wani aikan mamansa da za akawo ma halisa in aka kawo maman nasa xata kirasu
Kafin agama su wuce aka kawo kayan aikan jasmine taje ta amso sakon sukaxo suka bude shi, Wasu irin hade haden dilka da tureran wanka ne da turare gashin kai da wata arniyr kulacham, wanda amaryace xata fara wanka dashi atleast kona kwana biyarr ne tunda basu da isasshen lokcin mata dilkan a'lada na amarya.
Tunda aka gama da formalities na shirin biki ranar auren nasu ya fara tik tok, a nigeria anayi anan ma somalia ana kan bidirin shirye shirye