Sashe 176
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
gabaki daya ranar bata yadda ta amince ta hade ido dashi ba bare tay summoning caurage da zata bayyana masa kalar rudewa da rikicewar da zuciyarta yake ciki ba.
Shikuma yaudin gabaki daya baiyi aikin komi ba face kulawa da yanayin datakeciki dan sosai ya tausaya mata duk dama shidin ma ba dadin yakeji aransa ba, wasu munann kalaman shema'u ma gorin arziki duk suna kan affecting mood dinsa da zciarsa, gashi ya gama barranta zucyarsa daga yin tunaninta amma gabaki daya sai yaji program din ma gabaki daya yana nemn ya fice masa aransa, yau bai kunna wayarsa bare ya kira yaji ya aka kare duk wani karfin gwiwarsa da yawn zumudinsa dik kalaman shemau ya durkusar masa dasu baiya ma dokin jin komi, kusan lap top dinsa ne yay keeping dinsa busy kwata kwata bai kula ya bude wayarsa ba har yamma.
Wajajen bayan isha bayan hafsa ta dan mike suka sake shiga wani wankan nanma de duk bataji wani sauki ba.
Kafin nan ta kammala cin abincin daya kawo doc din daya kira mata yazo yadan mata gwaje gwaje snn yadan mata alluran zazzabi dana pain killers tun bayan nan ta kwanta amma baccin baizo ba sama sama takejin shi yana shera karatun qur'ani da wani irin daddaar muryan da tunda take bata taɓajin irinsa ba sei in suna kallon limaman larabawa a tv. Tun daga suratul ibrahim ya dauko karatunsa har izuwa suratul yusuf, Ta jima idanunta a lumshe tana sauraron karatunsa dake taɓa mata har cikin kokon zuciya batare da ta bude idonta ba har saida ya kammala sann ta juyo ta kalle yadda Allah ya bashi kamala da siffa me daukar ido gashi nan nitsatsasten namiji wanda duk macen da ta same makamacinsa sai ta ji kamar dik duniya ita kadai taci saar mijin nuna wa sa'a. Bai lura da ita ba ya mike tsaye ya cire white shirt dinsa yabar kansa da singlet da doguwar wando, ata gefen faffadar kirjinsa taga karamin qwarzanin data masa jiya ba acikin hayyacinta ba, azaban dataji jiyan shiya sake fado mata aranta, kirjinta na bugawa da matsancin sauri duk sai ta rasa farin ciki ko baqin ciki zataji da hakan ya faru jiya a tsakanin su dan tasan de hala ba soyayya ne ya kawo hakan ba sede sauke haqqi yasha gaya mata cewa bazai cutar da ita ba amma matar sa shemau yake so aransa wani zazzafaar hawaye me karsashi da kuma yawa suka fara sauka mata uuuuu kamar ana tunduso da karfin tsiya.
Zafi me yawa tasoma ji a saman kirjinta irin wnda bata taba tsammanin jinshi ba har cikin zuciyarta cewa take inama da ace itace shema'un agaresa cikin wann tunanin ta lume har ya shiga wanka taci kukanta silently har saida taji motsinsa yana fitowa snn ta share hawayenta tay lumui kamar tana bacci.
Har sanda ya gama shafa mai snn ya zo gefen gadon yadan leka, Kallonta yay yadan saki murmushi me sanyi wani abu aransa na gayamai ba bacci takeyi ba duba da yadda long eye lashes dinta ke rawa rawa.
Sabida wani abu dayakeji aransa na guilt yasa yay deciding ya kyaleta ta samu isashen bacci da kuma hutu. Turarensa me dadin gamshi ya fetsa akan blue pyjams me laushi daya ciro ya saka ajikinshi ta masa kyau.
Sama sama takejinshi ya kunna karamar waya sabuwa daya sayo daxu dayaje nemo musu likita ko amfani da ita baiyi ba ya bude ya saka sabuwar line snn ya rubuta tex mum dinsa dan hanklnta ya kwanta yasan duk tsiya itace zatafi kowa damuwa da jin layinsa kashe, yana tura mata ya rubuta ma hajy binta sakon itama yanamai sanar da ita cewa hafsan ta iso wajensa lafya amma sai gobe inta farka a bacci zai hadosu su gaisa da safe daga tura sakon ko minti biyu baiyi ba ya kashe wayar ya aje akan table dan baison ya kirasu ko ya kira can gida duk dan baisan besan me zai gaya musu akan hidiman ba yabari kawai sai yanacikin cikakken nitsuwarsa izuwa gobe da safe hala yasan zai iya kira yaji sakamakon daya samu acan.
Dagata dayan bangaren kuwa officials da Team mates nasa sun nemesa tun a daren amma basu same shi a waya ba wasu tsabar zumudi har sunzosu cikin hotel din dayake nemansa da murnansu domin gayamai sakamakon project dinsa amma haka receptionist ta tsaresu ta gaya musu cewa he is out of reach, ma'ana bazai ga kowa yau ba, dan tun safe dayazo oder masu abinci a restaurant yace baison bako duk wanda yazo kawai abar masa sako Aikuwa kafin nan rana ya fadi sakonin da aka ajemai wajen sunkai ashirin da wani abu, yawanci na tayasa murna ne da wanda suke son ganawa dashi akan wasu harkokin su na daban.
Ata fannin shema'u ranar
daya kamata ya zamo mata ma farinciki ya zamo mata ranar kwana cikin rudani, duk ta kasa gane komi tun jiya da alhaj shafiu yasaka aka dawo da ita UK layinsa bai sake shiga ba. Dik dama ranta na gaya nata wani abu amma tsabar kudinsa ya rufe mata idonta yasaka Ko sau daya bata kawo cewa zai iya samun matsala da project din nan ba.
Gashi tana tsoron yin yawo sabida tana tsoron mummunan gamu daga attack din hjay turai ture kaga tsiya. Haka taci zama a hotel da tunani masu yawa aranta na inda alhaj shafi zai kasanace da kyar ta kwantar makanta hankli
Dacewar hala har ya tsunduma aikin ne dan tasan shi cewa baiyya wasa da harkan kudi.
hanklinta a mugun kwance take rayuwarta da dumbin tunanin cewa gabaki daya wahalarta na duniya ya kare daga yanxu, dan iya abunda take boye ma alhajn ma yau gashi taci nasaran yaface jikinta dashi zaka mugun shan mamkin cewa ko sau daya bata ji wani abu aranta game da abunda tay ma mahmud ba sema gani da take kamar adalci kawai tay ma rayuwarsa data rabu dashi.
so in any case zancen mahmud ya taso ta shirya aranta zatacema alhaj shafiu cewa mahmud din ex husbd dinta ne wanda da aka musu auren dole kuma sunma rabu da juna da jimawa. She have all her stratergies data shirya akan haka kominta is set jira take kawai su fara shinfida irin rayuwar daɓ suka tsara ma junansun tare. Yau din ma dakyar ta iya runtsawa tsabar lissafin shagalin da za'a sha a sabon aurentan tsabar tasaka abun arai tana kwanciya ta fara mafarkin haka.Littafin kudine bana free ba Domin biya chat dis line
08060712446.chan daya idar ya shafe duka Adduarsa juyowa yayi da murmushi daya hango uneasness din dake bibiyan fuskan ta duk tayi jugum kalar tausayi gashi lkcin wani irin iska akeyi kafin kace wani abu ruwan sama irin me sauka quietly din nan cikin dare ya fara sauka, atake wajen ya dada yin sanyi ana dan walkiya tawaje sama sama saukar ruwan dai bamai yawa ba.
Wani remote taga ya jawo yadan danna sai taji wani abu a sama kamar Aircone na buso musu dumi me dadi cikin dakin
Yace to ki cire hijabin mana Kara tantamewa ajikinta tayi kanta na kasa kamar bataji me yace ba.
bata hankara ba kuwa Mikewa yayi ya dauketa cak ya ajiyeta akan gadon nasu snn ya kwantar da kanta softy akan pillown hannun ta da yaji jan kunshin da sukayishi lastweek tare dasu yasmine dake makale da rigarsa yadan kare ma kallo sannan ya dawo kanta suna kallon juna girarsa a sama yace its raining inkinajin sanyi fa ki gayamin kanta ta sauke kasa batace mishi uffan ba tayi saurin rufe idonta ahnkli.
shima gefe ya hauro kusa da ita ya zauna snn jawo ta jikinsa ya rage fitilar wutar dakin zuwa dim ganin yadda take matse ido wai a dole tana neman bacci.
murmushi yay tare da sakin wata ajiyan zuciya snn ya mike zaune abinci ya jawo ta gefensa yaci kadan snn yasha ruwa akai bayan kamar minti 30 ya waiwayeta yana kallonta yana lissafi aransa dan shi baiga amfanin wani jiran dayakiy ba tunda dama yana tsayawa dan kar yay mixing feeling dinsa a tsakaninta da shema ya cutar da ita but now shema is no more in the equation baijin akwai wani dalilin sake jiran wani abu tabbas zai iya yuwa hafsat ne kawai alherin da ya nema awajen Allah tunda gashi nan ya basu wann dama.
Juyowa yayi ya kalle natural fresh cute face dinta cikin sauke ajyan zuciya yashiga rage kayan jikinsa dan yasan ba baccin take yi ba,kusa da ita ya dawo yanata kallonta, jinkanshi yakeyi a matse cos he is more than ready yafara asalin rayuwan aure da ita Shi Baiga amfanin jira ko wani sanya ba kuma.
sassanyar lips dinsa ya kai kan nata ya mata light kisss kirjin ta ya buga da mugn ƙarfi ta motsa kada irin ta nuna kamar bataji me yy ba duk yana lura da ita.
sake matsowa yayi ya shafa Smooth fuskan ta yasake daura lips dinsa akan nata ya bata wani shegen deep and passionate kisss me balain shiga jiki Ji tayi nunfashin ta ya rike cak
A mugun a rikirkice ta bude idonunta garau ta kallesa bakin har na rawa taga shikam kallonta kawai yakeyi kamr wani zautacce, a mugun tsorace da rikicewa tace yaa mahm..mahmud, oga..mahmud, oga..kar kamin irin...nifa, nif...nifa ba matarka..
Cikin katseta Yace shhhhhhush.."I am ur man",karki sake cewa hakan...yana maganan cikin nunfashin dake rikitata ahankli ya dora mata wata shuumar kiss me sanyi atsakar kai.
muryansa kasa kasa cikin kasalllyar yanayi me saka sacewar gabobin jiki.. yace Hafsat ki kwantar da hanklinki..ure safe with me. I wll neva hurt u. Kinji????
oily eyeballs dinsa take kalla ayayin dayake maganan ta hadiye yawon firgita gwanin ban dariya ta gyada masa kai ahankli, hijabin jikinta ya cire mata kafin ya sauke kasa Hawayen tsoro mai dauke da mummunan bugun zuciya ya fara sauka mata kmr ruwa
yana kallonta a sanyaye Yace haba matata kukan me zakiyi Min bayan Allah ya halatta maki ni? Nima ya halatta min ke...uhmm?? Ure not doing anything wrng here ure just being with ur husband kinji..