Sashe 270
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hade da kawayenta kaf aka musu gyaran jikin da wankan turaren saidai of couse na amrya yafi tashi da tsumuwa dan duk inda ta tsaya ko ta xauna qamshi ya kama wajen kenan. Ga nan qamshin na da wani irin dadi da shiga jiki irinme daga hanklin nan da saka tsumayi, Tun kan su iso nigeria antynta jamila tace mata wann qamshin daga ita sai mijinta ta tabbata kuma sai ya gushe ajikinta kafin ta gama honey moon dinsu sufara fita waje dan tabbas wani namijin ya shaqa sai an shiga hakkinsa.
Hadixa da axrah ne suka xauna har saida ya xamo ana kwana biyu akawo amarya nigeria
Vicky da jasmine kam tuni suka biyo xugan kawo kayan jere gidan khaleel na lagos aka jera mata su tsaf tsaf gida kam fa masha Allah yaji komi da komi na kece raini da ababan ado na zamani...su halisa sun dawo nigeria lkcin ana saura kwana biyu a daura aurenta da khaleel dan haka agidan halisa dake victoria Island kaf dangin nata suka sauka aka fara shirin Hidima da zuwa daurin aure a maiduguri.
Abokan khaleel da suka rage a lagos din sune suketa famar providing abubuwan bukata wa dangin amarya da suka iso.
ranar fuskan kusan kowa da annuri take haskawa ana washe gari daurin aure jasmine da hadiza suka shiga aikin hada hadan shirya hidiima cos they plan a suprise bridal shower for halsy kafin a daura aurenta.......
COMPLETE NOVEL WAIT LIST GROP IS OPEN
*_"MUFTARIQ"_*
BY SURAYYAHMS.
®Edited seriies.
_labarin wata tsaftacciyar Soyayya hade da rayuwar wasu yan mata kyawawa guda biyu da suka kasance yan uwan juna ɗaya ta kasance tamkar "hagu" daya ta kasance 'dama" wajen raayi da yanayin rayuwa, sun ci karo a acikin Duniyar_ _kokonto tare da banbance kiyayyar talauci da soyayyar gaskiya akan namiji guda ko ya abun zai kasance oho??_
*the book is ready* amma Will be out only...on *30th August*
Wanda suka booking dawuri will get discount on the document...
*Buy now sai asaka a wait list group..yana sauka a tura maka documents naka kasha karatu🤧*
Labari ne me cike da darusan rayuwa...
Dont miss it❤️❤️Fannin Meenal kuwa babu lissafin samun nasarar fitowarsu da basu nazarto ba da dan kudin da suka samun suka dauko manyan lawyoyi guda uku jajirtaccu wanda aka basu tabbacin cewa basu taba fadi akan wata case ba, da kyar ma suka iya biyansu kudaden da suka tambaya sabida servirce charges dinsu nada mugun tsada musmmn in case ya shafi da mutuwa aciki.
After A long run suka samu kansu daga nan suka fara kulla makicin da xasu baxa a kotu dan a seting din meenal free and the plan is actually working musmmn da aka tabbatar da cewa wayar meenal din daya bata baya hannunsu khaleel snn baya hannun polisawa.
tun daga nan suka fara ciiccire mafakan evidences da zasu basu cikas a kotu, snn suka biya makudan kudi aka goge record din calls dinta daga NCC aka bar dedeku da baxasuyi implicating dinta ba.
Yanxu evidences kawai suketa kkrin hadawa da kuma kakalo irin babban cases din da xaa jona dashi dan point dinsu yy karfi.....Alfah yana gefe yana kallonsu da duk wani xumudin da sukeyi anma bai taba ce musu komi ba saidai ya gigirxa kansa ya tura baki sosai wann reaction din nasa yake damun hjya nadia amma ko kadan bai dame Meenal ba. She strongly believe that she can get out of this...
ata fannin su halisa kuwa tun da aka dawo lagos ana washe gari daurin aure ta lura da su jasmine basa samun zama saidai su barta da manyan mata a daki ana mata nasihar aure.
Sauran team workers da shuaib omar ma duk sun shiga hidiman bikin msmn ma na saka tight security around the house duk dama kakan Halisa ya providing ma jikarsa tsarona musmmn da kaf dinsu basu san dashi ba.
fadila ce ke ji da hidimar hospitality na bakin da akaxo dasu daga somalia, dan cikin su maaikatan halisan Babu wanda baisha mamakin sanin cewa halisa tana da danginta na jini ba and its all makes everything calm and sooo exciting.
Da yamma lis Ana washe gari daurin aure Around 4 pm jasmine da vicky suka dauki halisa suka kaita wani private body club aka dada gyarata snn aka tsantsara mata kwalliya ne kece raini tare da bata kyautar wata luxurious crystals stoned swvrouski white sexy gown me budadden baya da jelarsa dake yawo akasa da veil dinsa dogo sharara inkaga halisa acikin wnn kayan ur heart will nearly stop beating dan bakaramin kyau tayi ba duk dama wayo kawai suka mata suka ce mata anty maimuna ce tace a shiryata suje wani waje, they were all excited Jas da vick wani irin calm champaing gold mercury satin gown suka sha angonsa kowacce da irin dinkin kece raini datay ajiki dik sunyi kyau barin ma vicky da karamin cikin dake jikinta yasaka ta dan ciko tana kuma baza kyalli.
Daga nan straight suka wuce da Halisa wani waje, babban Resort ne acikin anguwar lekki, gabaki daya wajen su hadiza suka kama akayi wasu irin mahaukacin decoration tun daga waje har ciki.
Suna sauka a mota Jasmine ta rufe ma Halisa ido da wani white blind fold vicky tay dariya tace are u ready for surprise surprise..
Dariya halisa tay kanta na a daure, nan suka jata ahankli ahaka har suka shiga ciki da ita basu barta taga komi ba sai can dataji an tsaya cak..
Frm no where taji muryan
Karamar causin inta maryam tace are u ready?
...dariya me sanyi ya kufce mata tace yess
Cos she love surprises.
maryam tace okay "1..2 .. halisa nadaga tsayen taji tsayuwar mutum abayanta da da ita maryam na cewa 3.. go
sai aka warware blind fold din ahankli ta bude lumsashun idanunta jin wani irin farin haske ya mamayeta, tana bude idon taganta a tsakiyar fili, an kawata wajen da wasu irin flowers and all the girly stuff ga wani katon cake realm da babban cake fari fat me hawa bakwai akai...
Da daddaya da ddaya taga mutane nata fitowa duk mutanen data sani mata har da maaikatanta su fadila,anita,ga Duka female cousins dinta da matan abokan khaleel da antis dinta
Wani irin red flower taji suna xubo mata ajiki kafin ta gama samun nitsuwa taga hadiza da ankonsu jasmine din itama ta fito da wani katon abu an rubuta welcome to ur bridal shower wanda tsabar mamaki da kuma farin cikin dataji itakanta batasan sanda tafara hawaye me dariya aciki ba...It was a bomb blast party, dan kowa yasan gobe kam in akaje meduguri babu wani shagalin da za'ayi sanin cewa gidan malaman addini zasu sauka da amarya.
wani irin bidiri aka bude
Jasmine hadiza vicky suka shirya hidiman wato komi na hidiman da kudadensu sukayi tun daga kayan sawarta har ababen da ake gani awajen every single thing su ukunsu sukayi a matsayin first gifts.
Aka yanka cake tare da antys, masu hoto da masu daukar coverage kala kala awajen ana gama yanka cake da sauran games na nishadi antys din nata suka shirya komawa gida dan su huta kafin gobe axo daukar amarya su wuce meduguri haka aka tarkata souvernirs dinsu aka bisu dashi duk dama bikin nasu ne amma evrything daya shafi bridal shower is planed and customised da sunan halisa.
Bayan tafiyar manyan matan ya rage is just halisa and her friends and other ppl that came
Harda wasu mata acikin matayen abokan khaleel, step sister din hadixa ana ce mata haneefa,da sabuwar budurwan nile, da wasu mata acikin kannen fadila mutanen da baka tsammaninsu kaf sunxo hidima akayi dats is unique, me dadi da saka nishadi kamar ba gobe, anyi games,an bada amarya gifts kala kala,hadiza da vicky da jasmine kowa ya bata kyauta na musmmn, duk wanda yazo wajen shima ya samu abun duniya iya samu..sai wajajen Around 1 aka gaji aka watse tass. Fadila da anita da maryam aka bari awajen suka zauna tattara kyautakan duka suka packaging dinsa a boxes suka kawosu gida.
*Friday morning 5am*
Weding day:
Bahaushe yace wai Rana bata karya saidai uwar miji taji kunya lols....
Yau ya kasance ranar da kowa yake jira,wato ranan da za'a daura auren sunna tsakanin khaleel da kuma masoyiyrsa Halisa.
Da sassanyar murmushi me tsananin taushi halisa ta farka lkcin daf ana kiran sallahn fajr sanin yau din wata rana ne karar vibe din wayarta dake gefentaa ne ya sakata ta tashi amma badon baccin ya gama saketa ba, tana jawo wayar taga sakon khaleel
2 minute ago snn ta kalli lokaci taga 4:50pm tasan he must have spend the night praying for today..
Duk dama abubuwa na tafiya musu dadai amma bashi ya hana khaleel tsananta neman kusanci da ubangiji ba dan ji yake kamr inba adaura auren ba hanklinsa bazai taba kwanciya fully ba.
yana idar da nafilan sa na dare da asubah He textd her to remind her how much he loved her
And how much he waited for this day to show her
In few hours she will be his, dariya tay ganin yadda yake taking note of every scnds daya rage musu su zama daya.
reply mai sanyi ta rubuta masa ta aika masa snn ta kashe wayarta dan bata son ma ya kirata su bata ma juna lkci wajen hira. Already Aliyu ya gaya mata cewa karfe 10 na safe kaf mutanen medugurin zasu taso domin daurin auren nasu acikin babban masallaci za'ayi acikin garin lagos
Bayan sallahn jumua dan har anyi sanawarwa a cikin masallacin jiya da daddare.
Ajiyar zuciya me sanyi ta sauke snn ta juya ta kalle jasmine da vicky lkcin sunakan sharar bacci dan sunfi kowa tikar rawa awajen bridal shower din nan..
sauka tay akan gadon ta tayar da Hadiza suka yi alwala sukayi sallah da azhkr din safiya, sun jima anan suna xaune suna magana tsakaninsu su biyu akan meenal. Snn Halisa ta bude wani drawer ta dauko wani hadadden farin box an wrping dinsa da red flower me daukar ido ta bawa hadizan.