← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 312

Sashe 40

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Banda kuka babu abunda matar takeyi danko hada kafafunta batayi suna kaiwa ta zube kasa ta riko hjy nadiya da harshen yarensu tana cewa zata mutu tana mai babbankare kafafunta da alaman ta durju sosai tana bukatar iska a farjinta tsabar tausyin halin data shiga yasaka hajy nadiya ta dauko mafifi tanai ma farjin nata fifita.....

Curiosity ya hana meenal zama tun daga can ta bude windon tanata kallon su wani abu na raya mata sex akayi da matar aciki wani abun kuma yana saka mata waswasi toh hala wani aikin kawai akayi da farjintan.

Imma sex din ne itakam ji take kmr bazaa ataba samun hakan daga gareta ba sam sam.

Haka ta dinga lekensu batare da sanninsu ba bata tashi hankara ba saida taji sautin wata balamar murya abayanta tana juyowa baya a tsorace ta hade ido waje guda da wani murjajjen mutum ya fito daga shi sai farin kyalle a kugunsa
Gabaki daya shatin dick dinsa dayay tsayuwar rule aciki na nunawa tsambar.

Kusan a sulale ta koma ta zauna kamr yar kaza tay shiru ganin yadda ya kureta da jajayen idanunsa kafin nan tay magana saiga nan hjy nadiyar ta faso cikin dakin agaggauce tana murmushi.

har gabansa taje ta kwantar dakai tanamai gaishesa cikin girmamawa ya dauki wani Abu acikin kwalba ya dan watsawatsa mata ajikinta.

Bayan nan ta mike tsaye tare da nuna masa meenal data tsandare a zaune.

Ahnkli Tace this is my doter Alfah...She demand to see u in private.

Alfah ya dube meenal baice komi ya gyada kansa ya kalle hjya yace bakomi kije akawota ciki

Yana fadin hakan ya koma cikin dakin hjy nadiya ta kalleta shine ko ki gaishesa meenal?

Kirjin meenal na bugawa tace Mummy i think i cant go inside kawai mukoma gida na hakura.
Tana fdin hakan ta mike tsaye abunta zata rarumi jakarta hjy nadiya ta rikota ta maidota zaune

Dariya mai cike da mamakinta tay Amina what are you doing?

Tay rolling idanunta sigar rashin kunyar data saba tace mum let be frank. Nagane abunda ya faru da wancan matar, and i cannot..i repeat i cannot have sex with a random old, dirty,..wizard..

Da sauri hyj nadia ta rufe mata baki tare da zare mata idanu cikin bacin rai

Uban wa yace miki sex kikazoyi anan?

Mummy i saw..

Dont speak kimin shiru Amina kin daukeni mutuniyar banza ko nine zan kawoki inda za'a danneki dan kin daukeni bani da mutunci?

Ganin ran mum dinta ya baci yasaka ta sauko kasa mumy am sorry pls
Yanayin matarcan ne ya rudani.

U shud have askd me first..stop embrassing me meenal kinsan nawa na kashe domin kawai kiga mutamin nan ki fadamin damuwarki.

Duk abunda kikaga ya faruda wancan matar bukatarta ce,yanayin karfin bukatarki yawan secrifice dinki, amma dai yawancin matayen da sukeson mijinsu ya zama nasu su kadai babu kishiya ko uwar miji har Abada sune spirit din Alfan nan yake yawan demanding din cin gindinsu sabida duk abunda zai zuba musu a farjinsu shine karfin maganin da zai jawo mijinsu bazai iya tsallake dokarsu ba.

A tsandare meenal take kallon bakinta mummy kinga girman Abun da ke gabansa kuwa harkuma suke bari ya dura musu shi a gindinsu? God..my flabbers are ghasted".

Cikin sauke ajiyar zuciya hjy nadiya tace kawai ki aje ruwan ciki kije ciki wajensa ki samesa da zucya daya ku tattauna.
In bukatarki bai shafe hakan ba, i promise u har Abada bazai furta miki ba Amina karki manta ni mahaifiyarki ce bazan cutar da rayuwarki ba

Meenal tace okay to kije waje bazan jima ba zan fito.

Hjy nadiya ta mike tsaye tace toh saikin fito.

Kallonta meenal ta dinga Harta fice a falon bata motsa ba sann bata iya kallon kofar dakin ba saida taci kusan minti biyar tana nazarin me zatace aciki kafin nn ta sauke ajiyar zuciya ta dauki jakarta ta doshi cikin dakin.
.22.

*******
Tafiya take Zuciyarta na bugawa harta kama labulen ta budeshi ahnkli
Kusan a zaune ta tarar da mutumin agaban wata tabarman fata fara kal ya nade kafafunsa akai yana wasu zantukan da yarensu na yarbanci.

Tun kan ta karaso ya nuna mata wajen zama a kasa akan wani buzu.

Bata saba da gaishe da babba ba amma zata daure yau tay ,tana kuwa budan baki zata gaishe sa ya dakatar da ita da hannunsa abazata.

Da balamar muryansa mai sauka kamar ta ragon sunna yace issoryt basai kin gaisheni ba i knw in ur heart that baki son ki gaisheni..yana furta hakan saiyay murmushi.

Meenal ta dan sunkuyarr kanta kasa.

Yace go Ahead And tell me ur problems.

Cijewa tay ta dago kanta sama ta dubeshi duk dama ta kasa iya hade ido dashi a lokci guda.

Gabaki daya abunda yake zucyarta ya riga ya kammala karancewa tsaf amma bai nuna mata alamar hakan ba.

Tana budar bakinta tace
"My problem is money inason nafara business dayake bukatar sa'a
I want you to give me luck...

Ya gyada kansa، yace And what else my doter.

Ta lumshe ido ta kuma budewa tuna cewa mumynta tace inhar mallakar mijine sai anyi sex da ita cikin sauri ta sauya ra'ayin hakan aranta.

Bakinta na dan rawa rawa Tace is about my husband. Kwana biyu baya min abunda nakeso yau kuma sai yaji ina fadin wani magana akansa nasan ze rike arana so Inaso ka cire masa duk wannn tunani akaina.

Gani tay Alfan baice mata komi ba kawai sai yay dariya.

Is dat ur wish?ko akwai wani abu..

Da sauri Tace noo babu iya shine..

yasan karya tay sai ya gyada kai yace okay and then what?..

"My best friend.

Ya zana wani Abu akasa yace u mean Halisa mansa?

Mamakin yadda ya furta sunan sharply yahanata cewa eh saita gyada mai kai tanamai kallonshi kamar zombie.

Zanensa yacigaba dayayi akasa sai can ya kalleta yace my doter i knw all ur true wishes basai kin fadi abunda kikeso akanta ba amma kisani iya wanda kika furta anan sune kawai zan iya cika miki maybe wen ure ready for the rest.

Meenal tay shiru batace komi ba.

Acikin kasar dayake zanawar ya fidda duwatsu guda uku yace
wayann sune duka bukatunki zan baki su duka ahannunki zaki jefasu acikin wann wutar duk abunda ya faru da su sune sakamakon da zaki gani na har Abada.

Babu tantama tace toh
Snn ta amshi duwatsun a hannunta duka uku ta rike.

Alfah ya mike tsaye ya iso gareta tare da kaita gaban wani wuta mai ci acikin dakin acikin dan wani kasko snn ya fidda wani bakin kyalli ya rufe mata idanunta dashi yace kowani dutse da zaki jefa a cikin wutar ki ambace sunan wanda kike so bukatarki ta biya akansa.

Meenal ta mike tare da dutsinan a hannunta na farko kudin datake mugun muradi shine ta ambata sann ta jefa dutsin ciki wuta.

Sann ta jefa na khaleel
Tabi ta jefa na Halisa.

After some time Alfan ya zagayeta da wutar dake dauke da duwatsun aciki kusan sau uku sann ya aje agabanta ya saka hannu ya cire mata kyallin ya aje abunshi agefe yabi ya umarceta akan data zauna.

Wasu karatunsa na malanta yay akan wutar kafin nan ya dauko wata metal handle ya mika mata yace ta cire duwatsun domin yaga irin sakamakon da zata samu a mission dinta.

Amsar abun tay ta jura acikin wutar ga turirin zafi ga komi haka tay kkri ta ciro kafff.

Alfa ya amshi zafafan duwatsun ya dorasu akan kasar dake gaban sa ya kura musu idanunsa da kyau.

Itakam ba bazata iya bambamce wanne ne wanne ba dake duk iri dayane amma shi yasan duk abunda ke gabansa.

Iya abunda ta gane shine Dutsin farko yay baki kirin ya kone kurmus har yana kamar zai faffashe idan aka tabashi, na biyu kuma rabinshi ne yay brown amma baijega yin baki kirin ba, na ukun kuma kamar yadda aka jefashi haka nan dai aka ciroshi.

Tanajiran yay mata bayani akan hakan amma sai taga baiyi ba kawai ya girgiza kansa
Ya mika hannu ya dauko wata kulli acikin leda ya miƙa mata yace mata taje ya gama da ita.

Jakarta ta bude ta fidda kudade ta zuba mashi agabanta sann ta fice cikin sauri ta doshi waje tasamu hjy nadiya duk ta kasa zanne ta kasa tsaye.

Suma hade ido cikin sauke ajiyar zuciya me nauyi tace Thank god Amina Harkun gama??

Meenal tace yeah
Ashe abun ma ba wuya
Wasu duwatsu kawai yaje na jefasu a wuta

Tace "Really??? Amma ya gaya maki sakamakon.

Tace yadai bani wann abun..ta fidda kullin tanamai nuna mata.

Karba hjy nadiya tay takai hancinta ta dan shunshuna snn tace "wann ai sabulun kade fitina ne. Kode yaga wani fitina ne???Kinga meenal rike bari naje naji me zaice min.

Meenal tace toh mummy zan jiraki a mota nikam.

Ko wani amsata hjy nadiyar batay ba ta wuce ciki da sauri sauri tana isa ta fado gabansa cikin mika wuya da masa fadanci..

Batareda ta amince sun hade ido ba Tace Alfah please inason nasan sakamakon wann aikin dakama ƴata AMINA.

Ahnkli Ya dubeta snn yace "A'a, spirit sunce karna fada muku komi, Amma ina da shawara da zan baki nadiya ko ince gargadi, anan gaba karda kikai wani aiki akan wancan yarinyar...

Da mamaki ayaninta tace wacce yarinya kenan.. kode meenal ta kawo zancen wata yarinyane nadaban

Yy dariya me wuyar fassara yace yarinyar dai dakika sani.

Ta danyi shiru sai can Tace ohh Halisa?

Alfah Baice komi ba ya dauki wani farar gari ya watsa a dakin snn ya furta wani Abu da yare snn ya kalleta cikin idonta yace yes. You must Be careful with her.

Tace "Mayyace ko?

Yay dariya. With alot of reservations ayanayinsa.

Ji tay kamr yana boye mata wani muhimmin abu Yanayinta amatse Tace Alfah please tell me meyasa zakace muyi hankali da ita,ko itama tanabin malamai ne, please what gods is she serving? In mayyace gara kawai ka rabata da yata karta lashe mata hanji.
Amina ita kadai na haifa a duniya i cant loose her
Chapter 40 · 0% Book details