Sashe 12
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
I want to see u build talba's empire all over arab countries dan nasan bazama zaiyi anan cikin nakasashen kasartaku ba musmmn ma idan harkan arziki tazo masa idonsa ya budu da kudi. Kisaka aranki cewa Harkan nan tana tsaya masa zaki lallaba kisamu ki haihu masa ku haifo ɗa namiji, kinga Khaleel na mutuwa arzikinsa kafff sai ya dawo hannunki.
Da wani irin giggiwa da jiji dakai me tsanani meenal ta mike tsaye Tana kumbure kumbure.
Mumy haihuwa fa kike cemin nayi da khaleel, ewww akan me zan haihu dashi? Akan kudin da ubana yabarmin tulinsa sai na jefa kaina a irin wann azabar?...and beside akan abunda bai faru bane zakice nabiki muje wajen wani matsafi a mallakemin shi toh nide wallah bazanje ba
..khaleel din shi waye da zanje wajen boka akansa god forbid wallah nafi karfin naje wajen malami akan namiji dana fishi dukiya..he can go to hell. Dan nasan ko wuta tusarsa zai hura bazai yi arzikin da zai doke nawa ba.
Shut up ur mouth amina
Cikin tsawa hjya nadiya ta dakatar da ita.
Marar kunya kawai...ina magana kina magana?
Idonta a bushe sigar rashin tarbiya Tace mummy sorry mana amma ai kece kike fadin abunda bazai taba yuwa ba. Haba dan Allah I will neva ever stoop dis low musmn wai dan na same kan khaleel wallh nafi karfinsa...qaddara ma ace nayi miki biyayya munje wajen boka amma aikinsan khaleel will loose this project he wont even win, gayen Baida sa'a, baida farin jini
Bazaiyi arziki irina bafa.
Cikin tsananin bacin rai hajya nadiya tace okay fine ooo,..foturne teller naji..Komawa tay ta zauna ta dafe kanta "Oh my god kaina ma ciwo yafaramin, Allah na gani ni Bani da wani abunda zance miki yanzu, amma kisani karda ki sake nan gaba kizo kinamin kuka akan Abunda nake gaya miki yanzu.
Da sauri ta tsuguna tare da riko hannun mahaifyrtata sigar lallami tace haba mummyna nifa na ke zama da khaleel ninasan halinsa inda ace zai yi wani abun arziki da nice zan gaya maki..trust me he will fail. Cos he is meant to..ni fa bansan mesa kika saka rai akansa ba he is looser
Baki gani ko magana mahaifinsa baya masa har yanzu? Allah yasan abunda yasaka ya dorani a samansa, he is evil...all what i need now is more money more fame ahakama sai kiga na mallakesa gabaki daya.
Agajiye da zancen hajya nadiya tace You're too sure of urself Amina.
Ke matsalarki kenan wallah gani kike kamar u can control evrything kamar u know it all.. amma bakomi ba..ai namiki alkwari cewa bazan takura maki ba.
Dan haka lets talk about oda things. Yanzu ya maganan zaman aurenku dakike complain da kuma maganan sectaryn? U said she is useless ko, to Yaushe kikeso akawo sabuwa.
Bata amsaba ta zubawa mummyntan ido Ganin kamar bata wani ji dadin rashin amsar tayinta na zuwa wajen Alfa datayi ba.. in oder to make her happy tace mummy am fine now..khaleel din ay dawo...snn kibar mgn sectaryn kawai nafasa korarta..i can manage her. Kawai de asamamin wata hot marketer wacce zata iya aikata komi dan insamu biyan bukatata.
Tare da sauke ajiyan zuciya akarona sau ba adadi Hajya nadia tace toh bakomi hakan ma yay..kafin na koma Abuna za'a samo miki new marketer.
Ahnkli Meenal tace thanks mumy..zancen business dinfa..u knw im dyieng to knw wani harka ne ya rikeki a dubai.
Ajiyar zuciya Hajy nadia ta sauke tace kedai bari
Wani babban kamfanine da suke harka da crypto amma sun maida tsarin su kamar caca in ka ci sa'a zaki samu ninkin baninkin abunda kika zuba idan kuma bakici sa'a ba saikiga ya rufta dake.
Witout thinking for abit meenal tace okay i am in
Kihadamu kawai zan yi sabida nasan zanci...But like how much are we talking about?
Hajya nadiya tace hmm
We r talking about euros..thousand of millions of it..ko 4 million euros kika samu ai duk kasar nan sai anjiki.
Cikin rawar jiki meenal ta zauna daf da ita tanamai cewa woww Wow mummy shine tintini baki gayamin wann zancen ba
Kudin da baba yabarmin a dayan bank acct dinsa na America is almost 2million dollars sai kawai na zubasu a harkan duka. Kuma kinga dama wacan jakar fadilar ta tara min aiki wallah tana tafiya dukan investors dinmu suka farajan baya sabida aiki baya sauri..nasan ina samun kudin nan dik zasu dawo jikina
Cikin katseta hjy nadiya
Tace 2mill dollar yay yawa Amina, but be careful kila wa kala ne
Idan asara tazo zakifi kowa jin zafin rashin kudin nan dan gumin mahaifinkine.
Tace karki damu mmy kawai ki hadani dasu.
Hjya nadiya tace naji amma saikin Amince munje wajen alfa ko da sau dayane ko irin wankan farinjini dana kore idon maqiyan nan amiki uhmm meenalyn mummy.
Rau rau da ido meenal tay dan tasan hjyrta akwai kafiya suna zuwa wajen zata mata wayo akan batun khaleel gashi ita she is not ready ta saukar masa dakanta musm yadda feminism ya shige jikinta sosai din nan..
Cikin karntarta tace mumy pls noo..inde akan khaleel kike so muje nayi miki alkwari zan gyara halina, zan yi irin rayuwar dakike so na aure. Cmon mumy Im a woman, zan iya jawo hanklinsa gareni basai na kaisa wajen boka ba. kede Kawai kisamar min harkan nan dat way i wont even feel like zai zo kusa dani a arziki kinga sai bazamu dinga fada bama..
Cikin sauke ajiyan zuciya
Hajy nadiya tace toh shikenan..amma aidacan cewa kike yana miki kaza yanamiki kaza..komi ma lefinsa ne ..ynxu harkin manta ko.
Tace hmm mummy just calm down nifa yanxu harkan samun kudin yafi damuna ba khaleel ba.
Hjy na shirin budar baki saiga sautin sallama daga kofar sashen.
Shiru dukansu sukayi har Saida akayi sallaman kamr sau uku kafin nan meenal taja wata arniyar Tsaki ta fito waje.
Sama da kasa ta karewa me gadin kallo kai kuma uwar me ya kawoka.
Kansa akasa yace Dama kinyi bakuwace a waje nace bari nazo na sanar dake..
Adan mamakance tace bakuwa kuma???
Meye sunanta???
Bai samu ya amsata ba saiga hjy nadiya ta fito dauke da iphone a hannunta yanata ringing tace Amina ur friend shemau is calling.
Share me gadin meenal tay ta amshi wayar cikin gaggawa tace helo yan mata..how far.. baki wuce Abujan bane?
Daga ta dayan bangaren muryan shemau wani iri tace meenal where are u dan Allah?
Meenal Tace ina gida mana..whats up
Da tashin hankli a muryan shemau tace meenal Kina gidan shine kika bar Halisa ta fita taje zata kashe kanta??
Tare da bugawar zuciya meenal tace mene?...Ke shema tsaya..wata halisar..halisa...is in the room sleeping, kuma dazun nan na dubata..
Rai abace shemau tacee Ohh my god meenal cam u just check online and see for urself Labari da dumi dumin sa ya baza ko ina...Can you just...
Meenal Bata karasa jin maganan ba ta katse wayar jikinta na wani irin ɓari ta kunna data straight taje poplr Twitter blog tana hawa taga post akan halisa mansa breaking news halisa mansa attempted suicide at mainland bridge ko minti biyar ba'ayi da sakawa ba.
Hannunta na bari dan Bata san sanda ta Jefar da wayar ba, da sauri ta nufi dakin da halisan take ciki tun daga ganin yadda kofar yake a wangale kirjinta ya soma dukan uku uku...ta fito a rikice kamar zaty kuka mummy na shiga uku dagaske ne...Halisa is not here, taje ta kashe kantan me dagaske..
Da sauri hjya nadiya ta karaso tana lekawa ganin dakin wayam yasa itama tace innalillahi wa inna ilaihi rajiun..
Kusan a rikice suka sauko ta dau wayarta hannunta na rawa raw tay dialling lambar shema dana hadiza baije ba saita kira vicky itace ta gaya mata cewa har yanzu ba asan inda aka kai halisan ba amma ance musu motar LUTH wato lagos state university teaching hospital ne ya dauketa
Duk da son gayun meenal yau bata tsayayi ba,abaya kawai ta jawo ta saka ajikinta duk ta rikice..
Mummy kije gida zamuje luth dani da vicky mu duba halisa acan.
Hajya nadiya tace no way baby am coming with you, jibi yadda hanklinki yabi ya tashi, baby are u alright? Wai..akan meye ne halisa zata dinga dagawa mutane hankli tana jawo musu fitina irin haka sai kace akanta aka soma rashin saurayi Mtchewww Kai yaah subhanalla dama haka fa arnan nan suke susam basu san meye tawakkali ba.
Meenal tace haba mummy this is serious abunda zaisaka halisa taji gara ta kashe kanta ai zai iya hallaka mutune dubu, nide in zagin ta zakiyi kawai kije gida banason problem mumy
Hajy nadia tace toh naji na dena Muje kawai nima inason insan meyasa ai nima agabana ta zauna in aka tashi gulman ai har suna na zai iya bullowa aciki.
Meenal batace mata komi ba suka kama hanya suka bar wajen..
A dede bakin gate dinta suka ci karo da motat jasmine lkcin tagama zaga koina neman Halisa bata sameta ba, da kyar ma ta danne zcyrtq tqso gidan meenal din, ganin fitowar motarsu datay yasaka ta sauko kasa tanata kkrin musu magana meenal din tay banza da ita taja motarta a fizge ta kama hanya izuwa babban asibiti batare da ta kulata ba.
Hatsalallen Tsaki jasmine taja cikin sauri sauri ta shiga motarta tana biye dasu a baya.
*******
Wajajen 10:45 aka shigo da halisa cikin Asibitin Nisa prmier hospital, kafin kace wani abu hanklin mutanen dake cikin wajen ya dawo kansu ana fito da halisa a sume wajen ya kaure da rade rade.
..khaleel dakansa ya jagorance komi tare da rescue team suka shigar da halisa can cikin private ward dake a sama kusa da babban office dinsa dayake duba VIP client...suna shiga ciki Immidietly ya aika da oder nacewa karda wani ya shigo wajen face saida cikakken izininsa
sauya kayansa izuwa na aiki yay snn ya kira senior nurses guda biyu mata da suka dan manyanta sukazo suna tayashi har aka sakata a ICU ya jona mata oxygen da drip saboda vitals dinta yana ta dropping kasa kasa kuma numfashinta na kkrin tafiya gabki daya.