Sashe 134
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yasan bazai iya jimawa da ita ahaka ba he must find a way to draw her attention to his feelings of wanting to marry her kawai de baisan tana zai fara bane Da ace ma ba jinya sukeyi ba da hala zai iya masa saukin shawo kanta suyi auren dan ya kasance tare da ita.
Kafin nan ta gama wanke aman dayay a toilet ta dawo ya jawo wayarsa yaga text message dayawa na mamanshi dan kamar jikinta yakan bata Ne musmmn in danta na cikin wani hali me muni tana sani shikansa yanashan mamakin hakan sosai.
Text ya tura mata yace mata he is fine karta damu tace sai tazo shine zaizo ya dubata.
Shide bai gaya musu cewa yana zaune da halisa agidansa ba cos he feel deris no need tunda ma kamar yar uwa take ma meenal.
After a while halisa ta fito ta dan tursashi yaci abincin kadan, yauma saida ta nace masa sosai sann yaci dan bai motsa ko yatsarsa ba har ta gama bashi abaki
hakama Sam yaki yabarta ta koma room dinta,daga ta tashi tafiya amai zai dawo cewa yake cikinsa na murdashi dayawa, tun tana ganin kamar wasa ne sai taga yaukam ma ko baccin bai samu yayi ba banda murkususu akan gadon babu abunda yakeyi
haka Ta zauna agefensa duk sanda zaiyi aman itake rakashi yayi sai can kusan da asuba snn abun ya lafa masa sai kuma temperute dinsa yasake hawa sama sosai yakai 40° c ita kadai kalar tasan sakalcin data sha.
har Sai da yay salla ya kwanta kafin ta samu sauki rufemai jiki tay half way jin yadda yake fidda numfashi sama sama baiya ko motsi.
Hanklinta ya tashi gari na wayewa sosai takoma room dinta ta samu lkcn vicky harta farka tana kan tunanin shirin komawa gida.
tace Halisa i got a message frm our ceo elmario, i want to get to my pc now bansan me aje min acan ba.
Halisa tace mata babu komi, yanayin yadda tay maganan da sanyin jiki yasaka vicky ta dafata babe is evrything okay.
kasa amsata halisa tay suna hade ido vicky tace "ya jikin doctornki? ...
Ita kanta batasan yadda ta amsa ba dan kamar zatay kuka tace i dont knw wat to say, jiya ya kwana yana amai and his temperture just hiked this morning gashi Duk yaki zuwa asibiti.
cikin dafata vicky tace Hmmm Halisa maybe ciwon bana asibiti bane kina masa addua kuwa?
Just be prying for him kinji, Toh Muje dai na gani saina gaishe sa ko.
Halisa tace okay
Nan suka wuce room din nasa tare, suka tardashi akwance yay ruf da ciki jini harya fara fita ta hancinsa kadan kadan
Da wani irin sauri halisa ta karasa kan gadon ta dan taɓashi sai ya dago suka hade ido wani tsillin hawayen zafin zazzbi tagani a idonshi yadan makale atake taji kanta na juyawa kamar zatay kuka take kallonsan sai yaji ta bashi tausayi sosai.
tun batay magana ba Ahankli yace mata hey, i'm fine i just want to sleep..okay?
Seriously stuttering da irin kallon dayake matan tace victoria, V..vicky is here to say hi..she came in yestade time din kana bacci.
Kai kawai ya gyada mata
Yace mata toh no prblem ina take..
Nan Vicky ta karaso kusa dasu tanata kallonssu duka biyu da murmushi me sanyi snn tace good mrning doc ya jiki?
Yace morning da sauki
ure welcome.
kallon yanayinsa tay snn Tace I am so sorry dear i ddint knw its serious no wonder halisa was soo worried abt u.
Da wani irin hararar kasar ido halisa tabita.
murmushi yay yana kallon halisan sai baice komi ba yay ma vicky godiya, hira sukayi kadan vickyn nata tambayarsa akan yanayin jikin nasa halisa batace musu komi ba.
He notice how vicky is sad akan rashin zuwan meenal. its seem like Duk kawayenta nada hankli itace kadai tinkiya
Yanajin vicky na bashi hakuri Saidai kawai kaga yana murmushi da kyar
But Danma ya rufa maganan meenal din sai yace musu ai jiya sunyi waya da ita she said is coming back. Ahaka aka bar maganan, suka fice suka barsa jini nata taruwa masa ahanci yana dan gogewa da kadan kadan.
Fitarsu ke da wuya Vicky ta jawo halisa suka zauna akan gado nan tahau ma halisa bayani da cewa itade kamr ta gane ciwon da Khaleel yakeyiz bco is related to a brain trauma da babanta ma yay fama dashi So is more like a complicated ODD.
Halisa tace meye kuma odd?
vicky tace is a kind of a mental instability, kinga ne ko, shi ODD din is an opossitional defiant disoder wato shi ciwon kwawalwa ne wanda yke iya kama mutum tun yanada karancin shekaru sakamakon wani yanayin damuwa daya taba shiga ciki mostly zaki samu loved ones dinsu ke sakasu acikin irin wnn damuwar..
and it is charcterized by defiant behaviour irin kaga yaron da is clingy ko yakan iya bushe idonsa da zucyarsa ya rufe idonsa akan komi and he acts boldy yana da raini yana sa'insa da kowa,dayan alamar kuwa shine open Negativism wato in ana left shi yana right in akace good yace bad, sauran illar cutar ya hada da chronic disobiedence wato tsinannen rashinji da strong hostility towards nagaba da shi ko da ma hukuma ne ko iyayen sa.
She tried to explain the situation to halisa amma bata gane komi ba sabida ba duka duka symptoms din bane suke nunawa ajikin khaleel sabida shi likita dayay speacilizing akan field din so yana managing din kayansa batare da sanin kowa ba.
shiyasa tuntunin nan be taba yunkurin kiran wani likita ko yace bazaije asibiti a dubashi ba duk yasan meke damunsa he is just stressed, sad, and feeling unloved, matsalr mummunn fahimtar dayay ma rayuwar halisa dayake regreting aransa, da rashin nitsuwar da meenal take jawo ma gangan jikinsa da zafafan maganganun da asad ya dinga gaya mai akan babanshi hade da haushin da aka basa ranan wajen presentation dinsa duka suka hadu suka tunkudo masa ciwon duk yasan da wann.
tace ma halisa suje kasuwa su siyo wasu herbs babanta shi ya sha for good 2 days ciwon zai kwanta kuma zai jima bai tashi ba.
Khaleel na room dinsa bai sani ba halisa tabi vicky kasuwa sukaci yawo agarin lagos sunje nisa nisan wajaje suna neman herbs din dan yana da wuyan samu sai da sukaje can can cikin wani karamin kauye akarshen garin awajen local language ppl dake zuwa baza kolinsu daga kauyukan yarbawa da iyamurai.
Anan babu abunda basu samu, suka sissiya herbs din suka kamo hanya vicky na mata bayanin yadda zata tafasa ta bashi snn ta make sure yanasha har kwana biyun nan kowani safiya kafin suhur da kowaani dare in yaci abinci zai kwanta.
Almost 4 hrs journey ya kawo su gida, vicky na isowa ta ma khaleel sallama ta wuce gidanta kai tsaye babu ko tsoro aranta dan tagama shiri akan femi sosai duk wabi hanyar datasan zaibi tana da abunda ta shirya masa akai.
Zuwa tay ta samu har an kunceshi baya gidan me aikinsu suzan ce ta gaya mata cewa itace tazo ta budeshi vicky batace mata komi ba.
Yau din sosai rayuwa tay wa femi zafi, cikin abokansa babu wanda baiji labarin abunda vicky tamasa ba. Shidai kawai so yake yaga ya kashe duk wani wanda yasan da maganan snn ya kashe vicky kamr yadda chief okoro yace masa
amma haka su henry suka sakashi agaba suka cemai inhar ya kashe likitocin duka vicky ce zata fara ganeshi snn itama inya kasheta baisan waye ya tona masa asirin ba so the best thing is to lay low har sai sunsan wayene ya turo ma vicky dukkan wann evidence din.
Da wann lissafin suka kwantar ma femi hargagin zafin daya debo a xuciyar sa nason yaga ya kashe vicky gabaki daya.
Ata fannin vickyn kuwa tunda ta bude pc dibta taga amsar sakon kayden sai ta ji kamar duk damuwarta ne aka yaye mata.. she tot he is angry and sad but it seem he is not, he just misses he alot.
Ayayinda halisa take can tana shirya ma khaleel maganin ciwonsa ita kuma anan wani shafin hira me sanyin dadi suka bude da kayden a chat shikansa kayden din yasha mamakin yadda ta dan sake dashi yau fiye da na kullum. Har asbh yay suna hira. Yau ma bata iya ficewa aiki ba sai can wajajen karfe goma na safe.
rayuwarta ta somayi with full energy gata dama yar wanka ce aikuwa tunda ta cire zoben auren femi ta aje masa abunsa agida shikenan kuma ta sauya tsarin rayuwarta hatta shigarta saida ta dada elavating dinshi to more elegant and classy ones kamar babu abunda ya faru tsakaninta da femi rayuwa ta bude makanta na jin dadi da holewa har wani glow up tay tana kyalli.
Fannin halisa kuwa she make sure she make no mistake da maganin khaleel dan jikinta ya bata ba lallaine yaso shan herbs ba musmm da baisan na miye ba kawai saitayi shi inform of tea dan sabida yasha yasaka take kasancewa tare dashi kowani lkci haka zata bashi abaki yasha koyanasu ko baiso. wani bin suyi fada
amma duk dai sai yasha.
Farko daya fara sha zufan dataga yay aranan saida taji ta tsorata dan koinansa saida yay tattsafo da zufa daga nan sei taga jikinshi bekarayin zafi ba
Arana na biyun ne yafara aman har da na jini, ta kira vicky kamar zatay mata kuka vicky tace mata ai alamane na cewa yana samun sauki kafin nan halisa ta dan nitsu kamr da wasa sai taga jikin khaleel din ya warware.
SURAYYAHMS.
Bayan kamar kwana hudu da faruwar haka saita rage zuwa wajensa sabida ana kkrinshiga last 10 days na ramadan Ga khaleel yafara yin mata shiru shiru yana shan mata qamshi,duk ta dauka dan ya fara warkewa ne yake son yafata mata iyeyi saitana shareshi itama. Shikuma kawai kin zuwa masa datakeyi ynxu ke damun sa cos he do miss her presence alot har baiya iya bacci wani lkci.......
Tun da cikin nasa yadan warware yafara xcising jikinshi a gym inyazo yaga ta aje mai abinci yaci.