← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 192 OF 312

Sashe 192

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

duk khaleel ya dauka shirmen Magana yakeyi halisa kuma taji meyace din sarai, cos she hustle in lagos tasha wahala kafin ta zama wani abu, infact she can write a book in yoruba language tanajin yaren sosai sabida huldan business da mutanen lagos datay tun xuwanta nan.

Dukansu suka mai shiru halisa ta mugun hade ranta batare da sun nuna masa sun gane meyake cewa ba. Har ya gama habaice habaicensa da dariyarsa ma khaleel suka bar wajen basu tanka shi ba.

Suna shiga office khaleel ya kalleta ganin yadda ta keta bata rai, ya dan tabata ta juyo yace "whats wrong?ahnkli tace nothing royal Lunch box din ta dauko ta dora asaman table ta fara budewa tana ciro abubuwa dake ciki.

jawota yay sigar lalallami yace ohh bazaki gayamin bakenan who call and why u sudenly fuming for me?

Tace bakaji meyake cewa bane?? Cikin kyabe baki yace ohh wai khalid? Toh ai banajin yarensa ya zan sani ke kin gane ni?

Memeta masa kalman tay da yaren zak zak snn ta fassara masa.

Khaleel yaa rike baki yana kallonta so u can speak that language?

Tace of couse yess but he doesnt knw i ques.

Khaleel yace hmm bansan me gayen nan ya taka ba amma tun zuwana office yau yake behaving haka..gashi oga na dai yanata zargin sa akan maganan cyber crime din nan...Ajiyan zuciya ta sauke snn tace just forget him zauna kaci abinci agogonsa yake kalla yace zanci, but is 9.30am saina kaiki office ko bazakije aiki bane yau? Girgiza masa kai tay alaman bazata je ba "yace meyasa? bata amsa shi, bazata ya jawota jikinshi suka hade ido yace Hey I AM FINE
bagashi kinzo ba, kuma har kin kawomin break fast ko duk wann be isheni ba??kafadunta ta make adan shagwabe tace i want to stay har sai ka samu form din nan then we will pop our champion here. Yace babygirl look, in baiyu ba fa mm?? banason kisaka komi aranki bare kizo musamu dissapointment
..what is meant to be will be..cikin katsetsa tace uhmmm i knw, but i have to support u today ryt? ko ka samu ko baka samu it doesnt matter atleast u worked for it, and i am proud of u for trying ur best. What kind of friend will i be in kana cikin damuwa ina office nima ai bazanji dadi in wani ya cutar dakai ba..

karamr Dariya ya kufce masa dan sosai yaji sanyin kalaman nata Aransa,cike da sigar tsokana yace "Im just imagining how our big business plan will fall flat hmm Allah ma ya kiyaye da bazan ji dadi ba after stressing u alot..

Jawo hannunsa tay kan sit ta zaunar dashi sann ta zauna ata gabansa da abincin suna kallo juna.

Dan kadan ta deba ta sakamai abki ya amsa yanq murmushi yana taunawa ahnkli Tace nide nasan babu abunda zai faru dakai..nothing will go in vain..U wil win, and buy all the finest things in life for ur babygirl..

baisan lkcin daya fara dariya ba yace okayyyy Namanta ashe duk akanki za'a kashe kudin ma sorry ma,..murmushi takeyi yana kallonta yace toh nikuma me zan samu kenan awajenki ?? Tace Komi da komi. Girarsa na sama a dage Yace komi da komi kamar? Tay murmushi sosai batace masa komi ba. Yay murmushi shima yace bakomi "Maybe i wll ask for this cute smile of urs forever ince dai zaki ban? Tace i dont knw..ta sake tura masa abincin abaki
..ya amsa ya cinye..ta sake bashi wani..haka har suka kai na karshen

yasha ruwa dakansa snn yace and dis food, forever and ever cos damn is soo addicting..ta turo mai baki amma ai dacan cewa kake babu dadi..Dariya yay yace ahaka da baida dadin nake so ai..i got to support u ryt? What are friends for..tafara dariya tace khaleel ure so mean

jakarta ta dauka tace zanje na dawo ka kula da kanka..

Yace okay amma akwai maganan da nake so muyi muje ina rakaki sai i gayamaki..

Haka suka fito ya rike mata jakarta suka kai har motarta ya shiga driver seat, yafara driving inta zuwa office saida sukayi nisa snn tagane bawani magana abakinsa, kawai so yake yakaita har office din dakansa sabida shegen kishi..

aikuwa har seat dinta ya kaita snn ya juya ya fito ya tari abun hawa ya koma asibiti tun lkcin yanata jiran saukar forms din amma basuga ya sauka ba.

3:00 halisa ta koma gida batare da ta sanar da shi ba, sharply tay wanka ta dauko wani guntun mini skirt dinta tasaka gashi mini gashi da side slit irin wanda kana zama sai cinyarka ya bayyana sarari din nan, snn ta dauki crop top dinta baki kalar skirt din me illusion neck sharara ta saka, irin rigar nan ne da ba asaka musu braziere kana kallon kirjinta tsayayyun nonowrta zaka soma kalla, gashi ta saka wani bakin leather booth me shegen tsini na paco rabane daya bata dat sexy hot look, ta sake gashin kanta ya zubo mata har gadon baya ta cancada kwalliya me daukar hankli.

Already an kawo mata aika daga wajen zach ajikin fancy golden agogonta ta manna chip din guda biyu snn ta kama hanya ta iso asibiti dasu a wani tinted black jeep dinta.

Takai minti biyar a cikin motar bata sauko kasa ba har saida taga khaleel da ogansa Dr aseem sun fito sallahn asr suna shiga masallaci ta sauka tafita da sauri ta shiga asibitin kusan babu wanda yake wajen da bai daga ido ya kalleta ba.

Office din khaleel direct taje ta jona nano chip din guda daya da system dinsa wanda zaina hoading informatin snn yana protecting device dinsa, bayan nan ta kama hanyarta tanufo office din Dr khalid ta samesa yana sallah a office dinsa ya kulle kofarsa ta ciki dam dan tunda suka gama magana da Ademide ya bada dokan cewa kar wani yazo office dinsa arnd that time sabida yanaso ne yayi operation dinsa, Ademide ya gama nuna masa komi, kawai shidin information dinsa zai saka akan form din ya goge na khaleel sai ya tura abunsa.

Koda halisa tay kncking ta glasss door ya dan kyallara ya kalleta suna hade ido tay masa wani irin shuumar kallo kiris ya rage masa ya yanke sallahr ya sauka akan sallayar ya taho gareta badon komi ba saidan irin shigar dayaga tay...

A rikirkice yay ruku u tare da sujada a lkci guda

Kafin ya dago kai daga sujudar har gabansa ya tashi tsabar jaraba, sallahn asr ne amma tsabar jaraba a ra'aka na biyun ya doka sallama batare day san ya aikata hakan ba..

Jikinsa na rawa kamar mazari yazo ya bude mata kofar yana wani irin kallon jikinta kamar be taba ganin mace irinta ba arayuwarsa.

Halisa tay kane kane akan chair dinsa ta dora kafa daya akan daya rabin cinyarta awaje daa wani irin seducive voice tace Hi doc why did u look like am not welcome kaine fa kace banason zuwa wajenka sai wajen khaleel???..

Jikin shi na rawa rawa ya karaso gabanta ya zauna yace No noo no angel ni waye da zance ure not welcome infact ure more than welcome..

Batace mai komi ba tana wani irin binsa da shuumin murmushi a fakaice ta dada gyara zaman rigarta ganin duk ya kasa nitsuwa kallonta yake kamar dabba yawu kamar zai sauka abkinsa dayaga nono a tsaye ta cikin riga..duk ya kasa hakuri da wani irin shauki yace "..Wow u look sexy and hot, dabadan ke bane da bazan bar kowa yazo office dina yanxu ba fa.

cikin katsesa tace i knw, nima ba jimawa zanyi ba i just want to invite u to my house tmrw evening maybe we can spend some time and gist.

Da wani irin murna ayanyinsa yace wow wow what a great honour Zanzo sosai ma, what time kikeso nazo?? Wani irin seducive looks ta bashi snn tace i wll send u text. ahaka sanda ta batamai lokcinsa sosai har hudu ya wuce da minti ashirin, Ademide yanata kiransa awaya cos chip din data manna a system din khaleel is loging them out, amma haka ya saka wayarsa a silent dan ma kar ya rasa chance dinsa da halisa.

agogonta ta kalla Snn Ta mike tsaye tana gyara zaman guntun skirt dinta tace nizan wuce tunda ko ruwa bazaka banba.

jikinshi na bari bari ya matso kusa daf da ita qamshin turarenta dqya shaqa kamar zai sumar dashi Yace wait wat haba angel tsaya mana naje na kawo miki coffe
Shide dik be gaji da kallon yadda nononta ke tsaye acikin riga ba.

...cikeda basarwa da wayo tace kaifa kace aiki zakayi yanzu, so let me be just be going..next time dai kawai bazanzo office din ka bane kawai..

yace haba haba haba no now..ai ganinki haka yafi min duk wani aikin dake gabana yanxu..damn baby, ure soo bountiful and This dress kills..u look like a food i cud just eat ya fada yana famar mammatse burarsa data taso kamar sanda.

Dariyar kasar kirji tay ganin plan inta na aiki akansa so easy, tace ohh please.. get the coffe toh..jikinsa na bari ya juya da gudu yaje gaban coffe maker zai hada mata coffe, yana bada baya ta zare nano chip din daya rage ta dalla akan nasu Ta danna musu reset within scnds kominsa ya rikirkice nan ya soma kwashe duk wani information dinsu izuwa nata system din she hacked evrything.

Tana yi tana murmushi zaka rantse da Allah cewa ba komi takeyi awajen ba.

saman Cinyarta ya dinga satar kalla har ya kawo coffe din ya mika mata ta amsa ko dar dar, tana sha tana kallon agogonta a fakaice izuwa yanxu wayarsa yay bugging with 18 miscalls daga ademide shikuma anan hanklinsa gabaki daya nakan halisa ne data sakoshi agaba da wani irin narkakken kallon daya gigitamai setin tunani..

35min after 4 ta mike tsaye bata damu ta cire chip din ba dan tasan ta gama kofar komi haka ta tashi tace Dr khalid u got to work now..naga anata kirar wayarka kawai ka amsa in ka gama aikin zamuyi magana..

Badon son ransa ba yace mata toh toh bakomi kije ina zuwa gobe unfailingly
Chapter 192 · 0% Book details