← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 125 OF 312

Sashe 125

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ta dora hannu akan kugu tana harararsa sama da kasa kamar zata zungere shi sai harara take watsa mai duk yadda baijin dadin jikinsa saida yaji kamr ya tuntsira mata da dariya.

nunfashinsa taji kmr na hauhuwa dan dayajashi sama saitaji ya sauke shi kasa dakyar, Farar vest din dake jikinsa take kalla ganin tsabar jika har na nunawa taciki ganan jikinshin ma duk a jike take shataf da ruwa gabaki daya.

Danasan jaqwalqwalenki ne dabansha ba, yana surutu tanakan kallon yanayinsan babu zato taji ya cafke hannunta dan sauran drink din daya rage ya kwaceshi a hannunta ya sake kaiwa bakinsa yanamai shanye wa tass harda sauke ajiyan zuciya.

yana daga glass cup din ya kalle idonta ganin shi take kallo, yace eww, ynxu ke kuma wann abun kikayi, no wonder it taste like all the bad decisions ive made in my life..

cikin rufe ido da budewa a masife tanunamai hanya dan tagaji da iyeyenshi cikin harara
Tace ga hanya oya Get out of my sight tafi,wuce kabani waje...

ahankli yana kallonta yace okay Madam ginger. "I am going, sadaf sadaf ya fara tafiya tana binshi da ido taga kamar jiri ke debansa jikinshi babu karfi ko kadan, sai bata ce komi ba, har sanda yazo daf da ita sann ya mika mata cup din idonsa yay wani iri irin luiii kamar me jin bacci yace toh gashi cup din kikai kitchen dinki mana inkin ga dama gobe ki sake.

batama kula hakan dayace ba kawai Kallonshi take adan tsorace sabida sam bata gane yanayinsa ba.

Bazata taji ya kamo hannunta cikin nashi ya damka mata cup din acikin tafin hannu wani irin zafi taji hannunsa yay kamar an dora mata gaushi akai tay sauri ta dagokai ta kalle fuskarsa daurewa kawai tay ta tambayesa cikin lunshe ido da budewa tace"
Why is ur hand dis hot kuma kasan da zaafi zaka wani doramin ahannuna..

yay luiii da idonsa me kamar yanajin bacci Yace what? Hot, no i am cool. Kece dai hot, spicy, kullum kina cikin masifa, ahnkli kuma cewa I think am having headache.

Tace hmm, okay, go on!
kasar wuyarta tace Nide bazance maka sannu ba

Karban cup din tay cikin shareshi ta juya zata doshi kitchen din kenan
Shikuma yana shirin daga kafa zai bar wajen
Wani irin jiri me tsananin karfi yaji ya debesa kafin yace zai yi wata dauriya nan da nan yaga duhu ya mamayeshi Wani luuuiiiiii yay zai fadi kasa arazane ta sake cup din ta kamo shi ayayinda ya zube ajikinta baiya ko motsi.
Wani irin tsorata taji tay gashi nan da danbanzan nauyi da kyar Da wuya ta karasa dashi kan kujera ta shimfidasa snn tay noticing cewa yana dan numfashi..

tafi minti biyar tana kallonsa cikin rasa abunda zatayi masa gashi ruwan sama ake shekawa harda bakin kwarya...

Taje bakin kofa yafi sau goma koda ma me gadi zaiji muryantaa ya fito amma sai shiru, haka ta haura sama ta dauki wayarta duk likitan datake kira sai yace mata bazai samu fitowa cikin ruwan nan ba dan ruwan is heavy ga storm.

Tana dawowa falon tazo ta samu har hancinshi na zubda jini tsabar jikinshi yay mummunan zafi.

Da gudu ta isa kitchen ta dauki bowl ta zuba luke warm water aciki ta dauko clean towel tazo ta tsuguna agabansa inta tsoma sai ta matse ta daddana mai akansa da wuyansa har jinin ya yanke cak. Jikinta rawa rawa yake, she is soo scared, dan Ga karar saukar ruwa ga tsawa da kuma walkiya duk ta mugun tsorata da jikin nashi.

bata tsaya tunanin komi ba ta fara balle masa boturan gaban jikakken rigansa nasa sanda Ta chire masa duka har da vest din sann ta fara tepid sponging koina a sassan jikinshi.

Takai minti goma tanayi kafin nan gogan naku ya fara farfadowa, batare da ya bude idonsa ba yake sake nishi me masifar zafi, tana jinshi ya kama hannunta da towel din ya manna akasar wuyarsa after a while ya sake kaiwa kan kunnenshi

Daga nan ya yunkura ya juya mata baya, can kasa kasar makoshi taji shaky voice nashi yanacewa my back my back pls

Hannunta na rawa rawa ta tsake matse towel din tafara manna mashi agadon bayansa akaro na farko dayayi nishi ya kuma sauke mata wata balamar ajiyar zuciya saida tay kusan zamewa kan gwirta dan tsoro.

Kan mararsa da cinyarsa yakeji kamar zasuy aman wuta danhar tauna suke masa taciki yarasa yadda zaiyi yace mata ta kai towel din wajen sabida nauyinta dayakeji aransa.

kafin ta taso daga zamewar dataso yin taga ya numfasa ya mike zaune dakyar rike da kansa dake masa wani irin nauyina masifa.

tsaye yake son yay dan ya wuce room dinsa ya nemi nayi amma bai iya motsi ba sanda ta taso ta rikeshi ya dafata sosai suka nufi hanyar room din nasa, tafiya suke kirjinta na tsananta bugu, dan tun zaman ta agidan bata tabayin nan hanyar room din nasa ba komin rintsi.

Suna hawa kan step yaji duhu ya rufe mashi ido baya iya ganin gabansa tsabar ciwon kai da azaban zafin zazzabi daya lullubesa.

bata lura da yanayinsa ba har Suka kai kofar room din snn ta dagota kalleshi taga idonsa a rufe jikinshi duk ya sake kamar baya motsi.

Tura kofar tay ahnkli taga ya budu cikin scnds ta kare ma dakin kallo, da kyar da kkri ta jawoshi ciki direct takaisa kan makaken gadonsa kan kace wani abu jikin nashi ya sake hada wani uban zafi.

Haka nan ta koma kasa ta dauko ruwan tepid sponging din ta zaune gefensa ta dinga matsa mai ajikinshi.

Tunda yajishi akan gadonsa sai yay relaxing yay tsam ya rufe idonsa yaki budewa yanajiyo sauki sauki atattare da abunda takemai ajiki

Time to time haka yake dan motsi yanamai kai hannunsa kan ciknsa da mararsa.

She become soo worried
and scared a lokci guda
nan take Taji kirjinta na neman fashewa tsabar fargaba kebencewa a wann yanayin tare dashi..

kallon inda yake tabawa ta dingayi da damuwa aranta. He is feeling pains amma What if she begin to touch him In the wrong places inda bai dace ba, wani irin kallo kenan zaizo ya mata, na marar tarbiya ko karuwan ci daya saba kallonta dashi...???

Ta jima tana kallonshi yana juyi cikin azaba da wann lissaafin aranta
Sai can snn tay deciding she don't care,she wll just save his life for the nite tunda shima ya taba risking nashi rayuwar dan ya ceto nata rayuwar, in yaga dama yana farkwa ya kirata da dukkan mummunn suna da yaga dama bata damu ba.

Ajiyar zuciya me nauyi ta sauke snn ta dau ruwan tazubar a toilet dinshi snn ta canza da wani clean one sann ta dauki white towel dan karami a scroll dinsa ta tsoma a ruwan ta matse sama sama, ta haura saman gadon dashi daf dashi ta rusuna takama hannun sa daya damke cikin nashi dashi ta kawar gefe ahankli, nan tafara matsa masa kan cikin shin slowly and calmy wani irin sakar mata nishi me karfi ya dingayi duk ya kasa samun nitsuwa sabida wutar shaawa datake tsassafo masa agangan jikinshi kamar zaiyi kuka.

Hannunsa ta rike tana shafa masa har wajen yay sanyi snn ta jawo bargonsa ta rufeshi daga kan cikinsa zuwa kan kafafunsa, snn ta dawo gefe ta zauna tare da dauke nunfashinta cak ta kama belt din wandonsa ta cire ta zarge zip din, hannunta ta zura tacikin bargon danma karta kalle tsaraincinsa ta jawo wandon har kasa zuttt ya fita sann ta iya sauke ajiyan zuciya.

bayan haka Yaye bargon tay lucky enuf boxer dinsa bai wani jike ba she have to kill all the kunya dake neman zautar da ita tacije ta matse ta shiga daddana masa wet towel din akan cinyarsa kotaina.

Tunda tafara matsamai kan cinyarsa bakinshi bai iyayin shiru ba,ita kanta kirjinta bugawa yakeyi da mugun karfi dan wasu kalar manya manyan zautattun nishi nishin dayake sakarwa a dakin tasan bana ciwon bane kadai har dana jaraban sha'awar da hakan yake tado masa ba.

Duk a tsorace ta gama matsamasa cinyarsa kafin nan ta fara gangarowa izuwa kan smooth fair legs dinsa tana shafa masa towel din harcikin tafin kafafun sa numfashinsa yake sakewa da uban karfi dan yanajin abunne na mugu shigarsa da wani irin speed har tsakar kansa yanamai zautar dashi.

Tana cikin masa hakan yay wuf ya juya mata baya damke da cikinsa yana nishi nishi kamar Ɗa zai fito daga cikinshi

Mikewa tsaye tay cikin jin faduwar gaba sosai gani tay sai juyi yake cikin wahala wanii motsi motsi taga yanayi da hannunsa ahankli tacikin bargon batagane me yakeyi ba itade gabanta taji na faduwa sosai sai can taga jijiyoyin kansa dana damatsunsa sun tattaso zufa ya watso agdon bayansa bazata.

Wani nannauyar nishi ya sake kafin ahankli taga jikinshi yay sanyi after like 5 mint tana dan tabashi taga wai har yay bacci.

Kawai gyara mai bargon tay ajikinshi ta lullumeshi
sai Ta dan zauna agefen gadon nasa kusan minti talatin tana kallonshi dataga baccin nasa yay nisa sai ta bar dakin ta koma room dinta ta dan kwanta.

Baccin rabi da rabi tayi sabida tunanin kar jikin ya tashi masa tsakiyar dare, haka dai ta cije bata zo ta dubashi ba har saida asubahi yayi.

ata fannin khaleel Din kuwa kusan tunda ta fara matsa mai cikinshin ya shiga wani irin zautaccen hali dan shikasan baisan yana da jarumtar iya danne zuciyarsa akan shaawarsa kamr nayau ba dan kuwa sau tarin yawa aransa yakanji kamar yay loosng control ya afka mata domin ya samu nitsuwa..

Baccin awa daya kacal ya samu Bayan tafyarta kafin nan ya bude idonsa jin jkinshi na masa wani irin mugun ciwo ahaka ya daure ya sauka akan gadon da kyar tagaban boxers dinsa duk ya jikke shataf da uban ruwan sperm dinsa da suka tsiyayo ciki dazu..
Chapter 125 · 0% Book details