Sashe 142
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"What did u want?
Cikin katse nazarinshi ta furta hakan kasar wuyarta.
yana kallonta a nitse yace Did u wanna talk?
wani irin stern attitude taso tabashi cikin katseta yace hey, i am ur personal doctor, so, Ders nothing personal btwn us ynxu,.aiki nane sann Dole na ne inkula da lafyar tunaninki da yanayin da zaki kasance aciki,.
Da idonta ta tsareshi so what if i dont want to talk to you zaka sani dolene..
Cikin sauke wata miskillyar smirks yace "noo, babu dole aciki, but i will pursuade you, tunda bana son naci haramun. cmn, this not what i want kuma nasan kema baki so, but can we just behave like our age today?
Zaune ta mike ahankli snn tace "what age?
batare da ya kalleta ba yace "Matured age" i gues. dan tazarar dake tsakaninsu baida wani yawa, Tana kallon cikin idonshi tace but i am the only matured mind here.
Fushin dake cikin idonta yake kalla cikin kyabe baki yace i disgree, i am also suprise dat ur Mature mind is not strong enuf to handle small matters,kuka kika zo kina yi anan sabida maryam ta dago hirar family agabanki hake ne ko ba haka ba???
..Cikin katseshi Tace haka ne, family awajnka shine abunda kake kira small matter? Hmmmm
..u really need a doctor for ur self.
Girarsa na sama adage yace "what doctor? Ni lafiata kalau ,Ahnkli Tace nima ai kalau nake, u just need a psychrist period
Ahnkli Yace "Why?.
Ajiyar zuciya me nauyi ya kufce mata sann ta mike tsaye dede kansa tana kallonsa, ahnkli ta fara maganan ganin kansa na kal'on kasa baiko dago ba... tace marar lafya baya iya jinyar marar lafya, kuma Kai din wani irin mutun ne da baka fahimce waye kai bama tukuna, "U act like ur life is perfect while is not. .u think u can heal me like this? No, u can't,. Harkata ta business kawai nasani amma zan iya gaya maka kai waye ne batare da naja ko numfashi ba.
kansa ya dago ahnkli ya kalleta dasu baiya kiftawa har na tsawon mintina biyu snn yace hmm okay, tell me. Dama Najima inason sanin ni wanene??????
Rau rau tay da idonta cikin sanyin jan aji snn tace 'lokaci na kudine" lets call it a free advice, Mafi munin abunda zai iya faruwa da dan adam arayuwarsa shine ya kasance bai san inda ya dosa da rayuwar sa ba toh bari mufara daga farko,i neva had a family or childhood, but u have ur family but you keep pushing them away..
,..Ranar da mukaje asibiti dakai naso ace kawuna yaji maganan gracy ya tuba,da tuni na yafesa. Sabida Nasan girman kai da rashin nitsuwa shine kawai zai iya saka mutum yaki yafewa iyayensa koma menene suka masa.
tsaki yaja jikinshi har na kyarma ya mike tsaye cikin katseta yanamai kallonta cikin lumshe ido da budewa yace" meya kawo wann maganan, bana son ji, Ya isa haka, banason na karajin maganan iyaye na abakin ki kinji ko,cos how dare y talk about my family? Kisani, Duk wani abunda kike cewa anan baki da masaniya akai, so just shut up. And dont bring up again.
Ta dada matsowa daf dashi tay snn tace mishi meyene wanda banida masaniya akai? Cewaa da kayi mahaifyarka kartazo gidanka, ko Ficewa datayi tana kuka ranar sabida matarka?And just now yan uwanka na jini ne sukazo dan sukansance tare dakai we are all happy, but you sent them away cold heartdly like a monster
ransa abace cikin daga murya yace mata stop, stop it ryt der..nace miki ki fita cikin wann maganan ba huruminki bane, do not..talk.. abt..my personal life.. ever again,.. stay in your limit halisa .
Da wani irin taurin kai ta maida masa amsa"i wll not stay in my limit sbda bazan fita a rayuwar taka ba, gaskiya ai daci gareta .awajenka na koya wann., sabida tun baka san nawa familyn ba kagaya min labarinsu dan ka kaskantar dani snn ka dangantani da karuwa,Amma ni bazan yi maka irin haka ba. U said i am yr patient ryt?? Meyasa kake tunanin zan zauna da likita irinka domin ya dedetamin rayuwata? When I am not even like you, ubana be taba sallameni ba,snn bntaba saka mahaifyata sauke hawaye ba, and i don't respond to anger with violence. Inhar mutum yasoni tsanaki da Allah bana iya walakanta sa koda bana son shi, but d way ure treating ur own wife Amina talba ryt frm the begining is fucking disgusting. shin Menene lefin mutanen da suka kawo ka duniya snn suka sha wahala suka raineka,snn menene lefin wacce tay yunkurin bada rayuwarta domin ta kasance tare dakai?
Ransa sosai ya sosu da waynn furucin nata har yana sakin zazzafar huci taciki. Ya rasa meme zai ce mata dan tsabar tafasa dayaji kirjinsa nayi.
"Well my personal life is not up for discussion. Dan haka bazan amsa ki ba snn bani da lokcinki kinji ko?
ya juya a fusace zai tafi tay sauri ta riko rigarsa yadan juyo tare da sauke mata jajayen idanunshi akanta.
Bushe idonta tay tace mashi ina zakaje ai bangama ba, sabida Duk mutumin da bazai iya daukar lefinsa ba then he has dangerous lack of self awareness. Inka yarda dakanka amsani zakayi malam.
Rigarsa ya fizge a hannunta da karfi ransa a mugun dagule yace i value my space and time so i expect u to respect that.
tace wani respect?.. U just never seems to learn frm ur mistakes..
wani abu me mugun ciwo ya hadiya a makworonshi shi yana mai cewa Mistakes? Ke yaushe aka haifeki, me ma kika sani game da rayuwa. Ure just so delusional its almost entaitaning to watch u speak.
ta dada bata rai tana kallon idonsa snn tace "Its okay, ive already accepted the barest minimum frm a looser like u.
Wani irin fixgota yay da balain fushi saida suka mannu da jikin bango a rikirkice bakajin komi sai gogaggayar dake gudana wajen ficewar hutaccen hucinsu me tattare da zafi da fushi meyawa aciki.
hannunshi daya matseta dashi jikin bangon ta kalla idonta ya mugun ciko da ruwa da muryan kuka tace "Me haka??? nika sakeni... kar kaji min ciwo nikam..
Garin kokawar da suke da juna finely knited net na jikin doguwar rigartan ya sakaye cikin chain din agogonsa. Duk da suna kkrin cirewa ne kusan atare wnn Dumin numfashinsu da gabaki daya ya gaurayesu yana suffocating dinsu yasaka halisa kasa jimrewa
Wani irin fincike masa hannunshi takeyi da karfi kamar zata balla agogon a hannunsa wajen take yay jaaaa ya fara masa zafi .
Tsawa yay mata yace ke ki nitsu, sede tun be gama rufe baki ba yaji ta danna mai ihu me kara cikin fashewa da kuka..
"Let me go, let me go, da dayan hannunta ta kwalla masa duka akan kirjishi, gabaki daya ta saka jikinshi ya mutu ta ciki..
danne fushinsa yay tare da tallafo fuskarta a hannunsa yace pls calm down, halisa, halisa look at me..kin kallonsa tay hawayenta na zuba akan hannunshi, pls don't touch me, ni ba matarka bace dazaka dinga tabamin jikina a duk sanda kaga dama pls Take ur hands off me i hate it i hate it i hate it
Cikin hatsala da ihun datakemai yace "Dagangan nakeyi ne? Nima bason raina bane rigarki ne ya rikemin agogona ko baka gani ne
tace I don't care just remove it, Banason jikinka yana taba nawa. baka san darajar mace ba,I wll neva want a man like u to touch me...
Duk da ransa a dagule yake da furucinta amma daukawa acikin fushi kawai take furta masa maganan, sai ya shareta ya cigaba da kkrin yage net din rugar me gabaki daya tunda yaga abun kamar ba fita ta sauki zai ba. Yana janshi kuwa rigar ya wani irin bekewa
Ihu ta dana masa kamr barawo ta damke wajen daya beken da mugun karfi ta daga hannu zata dora mai mari wani irin fincike hannun nata yay ya mata kamun fin karfi.
kusan a tsawace yace meye haka meye haka what is wrng with u.
tay tay ta kwace hannun marin ta kasa, cikin kuka tace What is wrong with me? u just tore my shirt what if u rape me?
"Yace what? Meyasa zakice haka...
Ninace haka ko matarka?
she said u neva slept with her normally sai mesa bazan yi tunanin raping dina zakayi da ka barka min rigana ba.
Tureta yay Ajikinshi tare da yarfa mata hannunta a mugun fusace saida tay kamar zata zube kasa da kyar ta dafa bango a mugun tsorace
hannunshi ya dunkule da karfi yanamai ciza labbansa, the first time dayaji kamar ya Falla mata mari kenan a rayuwarsa,ransa a mugun bace yace are u mad?
cikin kuka tace No i am not mad..im just loosing intrest in you.
yace Is dat why you are calling me a rapist duk zamana danayi dake agidan nan have i ever tried to rape u??
cikin girgiza kai da gyadawa a lkci guda Tace i don't knw..amma ai kasan me kamin ranan da ake ruwa mugu kawai Allah ya isa min...
Kansa yake girgizawa cikin katseta Yace me nayi miki ehhhh?
Har zata budi baki cikin datsar numfashinta yace
Noo noo i just tot ure trying to help with my fever, ni tambaya ta shine ive i ever tried to rape u?
Tace bansani ba amma ai tunda kanama Amina nima wata rana zakamin.
da wani irin tsawa ya kira sunanta saida ta razana ta sulale kasa cikin kuka.
Fixgora yay cikin tsananin tashin hankli yana cewa Aminan ce ta gaya maki ni rapist ne? Ki gayamin halisa..tell me.
Da karfin tsorata da bacin ran dataga yaa harzuko kanta dashi cike taurin kai tace eh eh eh eh ni ba tsoronka nakeji ba, ai itace ta gayamin haka Tunba yau ba tunda jimawa kuma tace min kana bin matan banza awaje,sn kana walaknta ta, ince dan duk itace taganka tace tanasonka mugu kawai...