← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 312

Sashe 46

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Jasmine tace yeah rayuwarki ce halisa
Dan yanzu haka sai kiga anyi show akanki inkika basu attention sai afake ace kedin ai tsohuwar star dinsuce amma mu mun sani duk dan neman kudine, damuwar su shine suyi amfani da damuwarka su samu attention din media da yan wasu kudade kinsan wann karamin aikinsu ne.

Halisa tace hmmm
Su sukaji wajen ni de yanzu inba naga na fita anan gidan ba hanklina bazai wani kwanta ba.

Tace nima bana son zamanki agidan ko dan waccan mayyar, amma kingane ko, Duk wani abu da kikaga ya faru dake akwai tsarin Allah aciki, Sumtimes what we think is worst for us is actually going to be the best for us, nide shawarar da zan baki shine ki daure ki tsaya akan jinyarki ki warke din sabida zai iya kawo miki koma baya akan business dinki anan gaba. Think about inbaki samu kin fita agidan ba ya zakiyi kenan halisa?

Cikin lumshe ido da budewa tace naji jasmine dama ai zan zauna mana for this one week amma pls u have to send me dat tips. Allah inason nayi maganin gayen nan
Banason sunamin kallon me taurin kan seriously he is using it againts me bakiji wai har barazana yakemin akan zai kai karana wajen doc aseem
Dan akaramin weeks agidansa ba.

Jasmine tace dats the point amma inhar zaki bi tips din da zan turo miki a sakona trust me one week din nan ya ishe sa haka..inason kiyi jinya amma u cant be around dat monster meenal alwys kinma yi kkri inda ace nine da tuni na zuba mata poison tasha ta mutu.

Halisa tay murmushi
Tace Da Allah dena cika baki kamar zaki iya kashe mutum..

Dariya jasmine din tay tace " inba zan iya ba amma banajin ko shedan yakaini tsanar yarinyar nan she is a devil herself really.

Halis atace hmmm Okay abar hirar tan kawai dan ban fiye son jin sunanta ba. It reminds of alots.

Jasmine tace fine lets talk about business then

Nan suka bige da hirararki da dama duk dama jikin jasmine yay sanyi data lura kamr halisa is no longer free and open kamar da can gabaki daya har yanayin magananta ya sauya sosai.,

Tabbas cin Amina da cutarwa tare da tsanani yafi komi saurin sauya halayayyr mutum.

Da can zakayi hira da Halisa me tsayi akan abubuwan data saka agaba cikin raha da wasa da dariya.. sede tunda abun nan ya faru da Meenal tay betraying din trust dinta shikenan ta zamo bata iya sharing plans dinta deeply saidai sama sama.

Sosai jasmine ta lura da sauyawa Halisa but deeply in her heart tay mata uzuri sabida tasani bakowa zai iya daukar Abubuwan da zucyarta ya dauka ba.

Hakan yasaka bata nuna damuwarta akan kwane kwanen da halisan ta dinga mata acikin hirar tasu ba, saima karfin giwar datake dada kara mata, da nuna mata cewa she doesnt need anyone to feel validated.

Kusan awa guda sukayi suna wayan wanda shine ya warware mata mood dinta sosai sai can kuma da tafara jin tsinannen yunwa na damunta dan hryanxu bata san da cewa khaleel yana saka mata maganin cin abinci ba a induction nata ba kawai ta dauka ciwon ne yazo mata da sabuwar salon jin son cin Abinci

Suna kammala wayar taji ta kasa iya dauriya nan ta sauka kasa taje waje ta same me gadi na zaune...yana ganinta ta fito da drip a hannu ya miƙe jikinshi na bari ya iso wajenta yanamao gaisheta da dar dar a tunanin sa itama muguwace kamar meenal dake yana dan ganinsu atare yadauka halinsu zai zamo daya.

Fuskarta babu yabo babu fallasa ta amsa shi snn ta bashi kudi akan ya taimaka ya siyo mata abincin da zataci.

Babu musu ya amsa ya fita waje jikinshi na rawa yanata sauri sauri yaje ya siyo dan bakaramin izgili da walaknci yakesha a hannun meenal ba

Waje halisan ta nema a harabar gidan ta zauna looking at how compound din poorly kept, dirt nan dirts can, bishiyoyin duk sun sauke musu datti ga ciyawai sun fara girma acikin boundries, dama can me gadin ne kawai yake dan multi tasking yay shara ya kimtsa gidan sede ba lallaine mishi yay kullum ba sabida aikinsa na tsaron gidan yfi muhimmci.

Tay tsaki aranta tana ta wondering akan meyasa baza su debi enuf workers da zasuna kula da gidan ba tunda sudin basu da lokci.

Can kuma ta kyabe baki tace Su sukaji wajen.

Daga nan Tay shiru tana shaƙar fresh iskan da bishiyoyin ke busowa.

Tana daga zaune awajen after like 20 min me gadin ya dawo mata da Abinci ta karba ta cire roba daya aciki ta bashi kyauta snn ta masa godiya. Mamakin saukin kanta yasaka shi mata godiya muryansa kusan a rude, kallonta ya dinga yi Harta koma cikin gidan bai motsa ba sabida tun da yake gidan inba Khaleel ne yaci Abu ya rago sauran daga office yazo ya bashi ba toh ba ataba bashi kyautar abinci haka agidan ba.

Fried rice ne ga katoton chicken wings akai bai taba tsammanin mashi ta saka odern ba.

Halisa tana shiga dakinta ta shimfida akasa taci Abinta tay nak saida taji cikinta ya cika tammm ta mugun koshi takai makura.

Sauran appetizers din da ice creams ta aje su akan table na gefen gado ta. a nemi waje ta zauna tana shan chokolate ice cream tana scrillong wayarta caraf sai ga nan sakon jasmine ya shigo

Aje ice cream cup din tay caraf ta bude tahau karantawa tanakaiwa karshen sakon babu shiri ta fashe da wata iriyar dariyar da ta jima batayi irinsa ba.
DO NOT SHARE PLEASE NA KUDINE TO SUBRCIBE CHAT 08060712446
Dan Dauke kanta tay akan saƙon tana dariya snn ta danna wa jasmine din kira bayan kamar ringin biyu aka dauka kamar wanda suke jiran su shaqi numfashin juna suka hau kwaashewa da dariya.

Jasmine i cant believe u wrote dos devilish things.

Jasmine Tace ke tsaya nan wasa shiba namiji bane? Just do what i said inhar da gaske yana da kamun kai zakiga yay Allah Allah ya sallameki

Halisa ta lumshe ido snn tace Very good..i love this plan. Infact yanxu zanyi odering kayan aiki

Cikin katseta jasmine tace No no Wann ai akaina yake tunda nice na kawo wanm shawarar just chill zuwa gobe da sassafe zakiga aika daga wajena.

Annuri da nishadi ke wanzuwa akan fuskar Halisan tace awwn I love u babe, thank you so much tacha.

Jasmine tay murmushi
"Shushhh Will u keep that a litle quiet, dont thank me babu wani godiya a tsakaninmu.

Tace toh naji Acikin shoping list din naki karki manta da marlboro me kyau Kinsan Uztaz shima ya dawo wawa yana biye ma khaleel ne kowa sunan shi oho innace ya siya min cigarete zaije ya gaya mashi sai suhada kai suhanani sha.

Jasmine na murmushi tace Dont worry zan aiko miki dashi acikin shoping din gobe.

Halisa tace okay toh bari na barki kihuta.

Ahankli Jasmine tace okay, take care of uself kinji?

tace i wll sann ta katse wayar tare da sauke ajiyan zuciya After a while bayan ta huta a zaune can data gaji sai ta koma kan gadon ta kwanta akai ta dan jingina kanta da pillow tayi shiru ganin kamar tunani zai mamayeta yasaka ta bude wayarta sharp sharp ta shiga watsap Taci sa'a kuwa hadiza maitama na online haka suka ta chating mai cike da nuna kulawa junansu har saida bacci ya sake dauketa.

Ita kanta batasan awa nawa tay tana baccin ba kusan ana kiran magrib ta farka a rude ganin har angyara mata kwanciya an maida mata drip din data cire a hannunta an saka mata sabuwar ruwan magani.

Cikin lumshe ido da budewa wani Karamin tsaki ya kufce abakinta
Yunkurin mikewa tayi danta zauna sai ga sallama daga bakin kofa
Wanda koba a fada ba tasan wayene.

Muryanta kasa kasa
Tace Come in..

Uztaz ya shigo looking stressed out daga ganin sa kasan ya gaji kallon shi ta dingayi tanajin matsanancin tausayinsa aranta har ya karaso bakin gadon nata ya zauna cikin nitsuwa.

"Are u alright..
Ta masa tambaya da sanyin muryan da yaso yabashi mamaki ganin yadda ta kureshi da kallo

Ya juyo ahankli ya dubeta damuwar dayake cinsa akan lfyarta ya cikke kwayar idanunsa cikin sauke ajiyr zucya yace i am fine Boss ya jikinki

Tace Da sauki, amma u look stressed..aikin office din yay yawa ne?..ko kana bukatar anemo maka masu taimakawa..asin ur personal assistants.

Yace no no aikin baifi karfina ba...Im just worried about u all day.

Hannunsa ta riko cikin jimantawa tace kalleni nan...

Ya juyo suka hade ido cike da son ta kwantar mai da hankli tace uztaz i am fine Kadena damuwa akaina.. inma waidan zamana anan ne danace banaso toh na hakura zan zauna ayi jinyar okay? Nasan abunda kake son ji kenan.

Nannauyr ajiyar zucya yay tare da gyada mata kai ahankli.

Cike da lallami Tace tou Kawai kayi concentrating akan aikin dake gabanka
..I really feel bad da bana tare dakai but i promise u zan warke na dawo kan aikina..idan na dawo ma ya kamata mu dauki hutu muyi tafiya muje wani waje me nisa a duniyan nan mu huta ko??.

Murmushi mai fadi yay dan ya jima baiji ta fadi magana da sakakken zuciya kamar nayau ba.

Ya gyada kansa ahankli yace shikenan boss.. naji!

ahnkli ta sake hannunshi tare da sakar masa murmushi me sanyi snn tace "what do we got?..

Yace alot, dan ina da dukkan wansu bayanai akan aiyukan mu zan saka miki su a computer ki zaki iya dubawa duk sanda kikaga dama..

Sann akwai foreing investors da suke son shigowa harkan saida kaya da doller a wasu kamfanonin mu, da akwai mace datake son kuyi business din saida sarkan gold atare she is frm congo hamshakiyace sosai amma ban amsa kowa ba sai na kammala binciken sirri akansu sabida banason muyi sana'a da masu dukiyar haramun zai iya lalata mana albarkan dake cikin cinikin mu.
Chapter 46 · 0% Book details