← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 212 OF 312

Sashe 212

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

baisan sanda ya rike kanshi cikin sulalewa kasa tare da kwala ihun sunan baban nasu ba muryansa a rikirice yake cewa baba, baba, kusan a mugun firgice ya farka
yana kkrin kwaco kansa tare da shiga hayyacinsa aikuwa yaga mata gefen sa sun mimmike wasu daga pants sai bra suna kwasar kayansu akasa
Suna wucewa waje biyu daga cikin polisawa suka wuce tare dasu, he was nearly in shock, police din da suka rage suka fara interogating dinsa suna cewa yasaka kayan sa zasu kaishi station ai dama ance musu akwai irinsu malamai masu deceiving din mutane

Bayanin duniyan nan yay musu amma basuji shi ba sai ruwan bakaken maganganu suke kan gayamai suna cewa zasu tona masa asiri, bayan ya tsorata ba karamin gigita hanklinsa yay ba ya rasa meke masa dadi ga dansa Aliyu yanata kuka kamar karamin yaro dan baisan ma me zaiyi ba.

Haka ya nemi ya fice domin kiran yayansa khaleel gashi baisan inda yake ba safiya ne police din suka ce sam saidai ya kira awaya, jikinshi na rawa ya kira khaleel bai daga ba, haka ya kira halisa a bugu daya ta dauka sasassafe sun fito da amarya kenan suna daf zasu wuce mansion din mahaifinta da ita.

tanajin muryan Aliyu na kuka Haka ta barsu jasmine ta koma gefe ta saurare abunda yake cewa, da gudu ta kama hanya cikin hotel din jasmine ta tarota tana cewa babe babe wait lafiya kuwa ina zakije haka?

muryanta na rawa rawa tace nothing, i will call you pls jas kuje gida yanzu zan zo..jasmine tace okay..tana shirin juyawa kenan saiga khaleel nan ya doso su tana ganinsa tay gudu ta isa wajensa tafara gayamai abunda yake faruwa, hanklinsa a makurar tashe yace mata yazun nan yagama kirar Aliyu sabida yaga miss cal dinsa yan masjid..

sun kama hanya zata bishi Kenan yace mata kawai tabi jasmine he wll handle everything da kyar da wuya suka convincing
juna suka haura saman tare ta tsaya daga waje.

Tun daga kofar dakin Khaleel yaga an tattara yan mata suna tsaye da polisawa, kai tsaye halisa ta jeta wajen police din suka fara magana she offer them
a talk, karamin jikinsu ya shiga ya kira sauran lkcin already har sun fara rikici da khaleel ganin sun rike babansa zasu fito dashi tare da mata, haka ya tsaya ya tsaresa yaki sam yabarsu su rike sa suka fara musanyar yawu. Banda ɓari da ambaton Allah babu abunda mahaifin nasu yakeyi, hawaye na zuba a idonsa sosai kamar ruwa da girmansa da kimarsa zuciyars ta raunatu, he started to imagine himself matching out da karuwai kuma a hotel bayan jiya jiya yaga wa'azi akan mazinata.

Mekenan zai cewa al' umma, da wani ido zai kalle ahalinsa, matarsa da kuma yayansa..

Banda khaleel daya rike masa hannu yana kokowa da polisawa bai ya gane komi sabida kuka dake son ya ci karfinsa gani yake kamar inhar aka matching dinsa out a hotel da yara yan kanana saoin dansa aliyu masu siffar karuwan nan hala hadiyar ransa zaiyi ya mutu..

fiye da kowa khaleel me ke kareshi, police din was stressing cewa sai sun toni asirinsa duk duniya sai anji, khaleel dabai san komi ba yafi kowa daga jijiyar wuyan kusan dambe sukeyi awajen da mutanen yana gaya musu cewa babansa ba haka yake ba bazai taba kusantar kazantar zina ba bare karuwai aliyu kuma banda kuka bai iya iya yin komi ba dan komi a idonsa akayi

After few minutes sukaga polisawan sun fita waje dake khaleel yace ma halisa kar ta shigo room din, kus kus sukayi aciki snn sukabi bayan halisn, kana gani kasan she offer to pay them off..haka sukayi yarjejniya agaban aliyu anan atake ta tura musu 10 million naira Sunata mata barazana amma haka tadinga binsu ahnkli, Domin abinne maganan haka suka tafi da yan matan kamar wani kiftawa da budewr ido.

Sai a sann hanklin su khaleel ya dawo jikinsu Khaleel yana juyawa baya suka hade ido da baban sa, kallon khaleel din yakeyi a tsandare ganin yadda ya rikice yana tambayarsa lfyarsa yana kuma ce masa babu abunda zai faru dashi ko andago maganan ma shi ya amince zai dau laifin komi akansa, babu mai tozarta masa mahaifinsa akan karya. Duk hanklin su ya tashi basu taba ganin babansu na kuka da hawayensa out of weakness ba.

Halisa ta riga tasan khaleel bazaiso ta shigo musu wajen ba dan haka ta sauka kawai ta tafi..

hanklin Khaleel ya makurar tashi yana magana hawayensa na sauka jikinshi duk ya kasa nitsuwa waje guda dan bazai iya kallon mahaifinsa cikin wann yanayin ba, bazaka san yawan son dayake ma mahaifinsa ba sai yanxu, Aliyu duk ya rikice yana ta tambayar baban nasu a inda yasan wayann matana, but khaleel refuse to even belive that his dad can do this..

duk waata kalma me saka kwanciyar hankli shiyake furta masa,

kallon sa kawai mutumin yake A tsandare yanata hawaye yana kuma tuna irin cin mutuncin da da yayi masa a lkcin da irin haka ya faru dashi

Muryansa a rarrabe ya dafa khaleel jikin shi na rawa rawa yadda zaka san nadama ya rikesa sosai numfashinsa da kyar yake fitowa.

Magana ya bude baki zaiyi ma khaleel din sai yaji zuciyarsa ta rikesa kafin kace wani abu ya fadi kasa sumamme.
NA KUDINE TO JOIN CHAT 08060712446Hankali a tashe khaleel ya rikosa jikinshi Aliyu na kuka yana jijjigashi kafin kace wani abu ya daga wayarsa ya kira utility ambulance within 15 min suka so aka daukeshi suka wuce asibiti dashi tun suna cikin motar Aliyu da jikinshi ke ɓari ya tura ma maman su tex message masu tsananin daga hankli sabida shidin ma gabaki daya a rude yake baima san meya keyi a lkcin ba baisan ya rubuta mata Kai tsaye cewa an kama babansu da mata acikin hotel ba kawai tazo suna asibiti.

Sassafe ne tana kwance akan makaken gadonta taji wayarta yay kara tana baza wata sassnyar murmushi ta jawo wyar da tunanin ko mijinta ne ya dau hanya..harta fara tunanin me xata tarbe sa dashi..tana bude tex din
Ta miƙe tsaye zumbur haka wayar ya fado ya fashe tasssss akan tiles a sulale ta durkushe kasa tana cewa innalillahi wa inna ilaihi rajiu..kiraan aliyun tafaray akai akai khaleel dayaga ita take kira haka ya kwace wayar ya kasheshiz shima ya kashe nasa yace ma Aliyu karsu kira kowa tukuna har sai baban na su ya farfado.

Aftr few mins suna isa asibitin aka bashi gado tare da sakamai engine taya numfashi dan sabida ayi stabilizing insa akan lokaci, Aliyu na waje kofar dakin yana jeka ka dawo cikin tashin hankli, khaleel na ciki tare da likita yana tsaye akan babansa har aka gama masa komi.

Zama yay agefensa hannunsa cikin nashi ya roke yanata masu addu' oin samun lafiya da sauki
He begins to rmeber lkcin da irin haka ya faru dashi, da duk kalar zafi da rudewar da kuma gigicewar da hanklinsa yayi, lkcin saida ya gwammci ina ma ace da mutuwa yayi, yadda yasan zafin kazafi da sharri, yake ganin ko akan makiyinsa ne bazai so ya gani a wann yanayi ba bare kuma mahaifinsa dayake matukar kauna.

hawayenshi masu sanyi na sauka akan Hannun baban shi daya riko acikin nashi his heart was sobbing deeply..

Time to time inya kalle shi saiya furta Allah ya baka lafya baba..nasan bazaka taba aikata haka ba..muddin ina raye bazan bari ka tozarta ba.

Halisa ta kasa samun nitsuwa sai neman su a waya sukeyi amma bata samesu ba jasmine ce keta kwantar mata da hankli cewa zatay wani abu akai harta kira tadan yi masifar barazana tasaka aka dawo ma halisa da 10million dinta tace mata in sha Allah maganan ya mutu kenan

Dagata dayan bangaren kuwa 8:30 am yay ma mahaifyarsu ahanyar filin jirgi she was crying out of confusion trout the jounery tana dada sake karanta text din aliyun a fasasahen wayarta har ta iso airpot tana rude sai jan shesska takeyi ahnkli. Tayaya ne ma za'ace mata mijinta qn kamasa da karuwai..

Daga zarar ta memeta haka aranta sai taji kuka ya zo mata..

Gabaki daya ta rude ta kuma raunata ta rasa ma ta ina wann labarin zai fito hakanan tay booking next available flight duk da hala gani take kamar jirgin bazai kawota garin ABUJA akan lokci ba

After one hours and some minutes lokcin
Aliyu na kofar dakin duk ya rasa me zaiyi yay lissafin duniyan nan ya kasa gane komi, lekawa yay yaga har yanzu khaleel na zaune agefen babansu hannunsu sarkafe da na juna yanakan masa adduoi yana hawaye masu sanyi dan bakaramin son babansa yakeyi ba.

zame jikinshi yay yaa wuce Reception ya amshe telephone ya kira Halisa, tana kwance taga kira daga asibiti bugu daya ta dauka duk ta dauka ko khaleel ne sai taji muryan ALIYU daga ciki, wani tukukin ajiyan zuciya ta sauke tace thank god Aliyu mesa zaku kashe wayaarku haka i was soo worried

Nan ya fara gaya mata abunda ake ciki..

Hanklinta ya tashi suka fara maganan Aliyu yana hawaye yace mata shide bai taba sanin babansa da wann halayyar ba how comes yajawo mata suka shiga dakinsa sika kwanta dashi.

Base on abunda jasmine ta gaya mata na cewa ogan polisawa data kira ya gaya mata shine wai ai anga baban nasu da matan a camera a ta kofar dakinsu suna magana, kuma har ma ya turo musu video din sun gani amma tariga ta saka an goge an kashe maganan yanxu.

Sosai Aliyu ya kara rudewa dayaji hakan duk uwar kwantar masa da hankli da halisa tay amma bai dena kuka ba.

Yanata complain yana mita dan shi asalin halin masu sunan yake dashi, rauni da kuma zafin zuciya. Sai abun ya ruda masa tunaninsa sosai

Tunani ya fara shin meye ne ma yakai babansu har wajen cin abinci da uban dare kuma meyasa ya tsaya yay magana da mata a kofar dakinsa atake atake sheidan ya fara son yay wasa da tunanisa tun anan
Chapter 212 · 0% Book details