Sashe 24
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dagata dayan bangaren kuwa da misalin ƙarfe shida saura kwata shemau ta fito daga dakin hotel din tana taƙunta a hnkli all fashioned up tayi wani irin kwalliya da launin jan jan baki tasaka wata hadaɗɗiyar valentino lady suite baki mai bajajjen wando da dogowar jacket hannunta riƙe da clucht bag na fendi,sai bi da kafafunta gently take cikin catwk takalman malone soulviers ne masu tsini akafafunta,inta aje daya agaba sann tabishi da daya,cos bakaramin tsini takalmi yake dashi ba.
Ta gama sakawa aranta inta isa Abuja koma yayane yau zasu hadu da sabon boyfirnd dinta su gaisa dan already ta sanar dashi zatazo Abuja sama sama amma bata gaya masa asalin dalilin zuwantan ba.
Yau ana neman kusan kwana biyar kenan amma bata taɓa tsayawa ta nemi mahmud awaya ta masa kayakkwar gaisuwa da jikinshi ba. Inma abun ya dan fado matane sai ta rubutamai tex already ta gaya masa cewa halisa bata da lafya tana ta tsammanin ko zaice mata ya hakuta kawai tazauna kartazo amma kuma sai baice mata komi ba.
Jikinshi yay sanyi matuka dan agaban mahaifyarsa kusan kullum tazo dubashi sai sunyi muhawara akan rashin zuwanta. Zucyarsa sam bai masa dadi dan Kusan kullum sai mahaifyarsa tayi masa tambaya akanta wanda gabaki daya aransa shikansa yasan baida bakin amsawa amma hakan yake daurewa ya kareta.
Harma dai tazo ta gaji ta dena tambayarsa ta zuba masa idanu, sede tsakanin uwa da danta duk sanda ta kalleshi sai tanajin baqqin cikin irin rayuwar auren dayakeyi wanda sam bataga amfaninsa ba.
Dan gani take inbadan suna son dansu kuma suna darajashi ba da tuni ta sakashi agaba ya sake shemau, har cikin ranta taji aurensa da shema ya fice mata akai, mata babu haihuwa sann ga nan danta bayya cikin kwanciyar hankli da jin dadin aure tarasa da wanne zataji.
Da can tana tinanin hafsa tay karatu sosai kafin ta tare dashi sede aynxu abubuwa dayawa suna neman su sauya daga cikin shawarwarin data zantar a zucyarta game da ita.
Musamman ma data lura kamar danta yana cikin bukatar mace atare dashi wanda dabiarta na zaman aure ba kamar irinna shema'u ba.
Zullumin yadda zatay tasoma zantar da hakan shiyafi komi mata nauyi aranta acikin salon ta yasaka kowani rana takan aika masa hafsa din dakinsa domin takai masa Abinci safe da rana kuma tabi ta saka ido tana lura da yanayin mauamalrsun sosai
dan zaman sa agidan kuwa sosai jikin nashi ya warware dan 24/7 yana room dinsa yana hutawa gashi basu gajiyawa wajen kulawa dashi da abinci kala kala inka gansa ma bazakace shine jiri ya debesa ya fadi aranan ba.
Yau Da sassafe hafsat tana idar da sallah taji ana daka mata knocking fitowarta ke da wuya anne mai aikin su tace taje surkuwan ta ne take kiran ta a daki.
Batayi wata wata ba ta mike Da hijabin ajikin ta ta fito har zuwa dakin mahaifiyar mahmud din.
Da sanyin murya tace,salamu alaikum.
ta furta bata saurari amsawar tan ba tuni hankalinta yayi saurin komawa kan wata wayayya kuma Hamshakiyar Mace wacce bataza wuce kimanin shekara 51yr da haihuwa sai dai duk da hakan kallo daya ya ishe ka kasan irin siffan creme de'la creme ce.
She's fucking classy and untop of her shelve tana wani matsanancin kama da mahmud din ne kamar tasu harya baci.
Akan tsadadden red oily material ta sanya Abaya golden colour irin na matan shuwa arab na maiduguri ta zagaye jikin ta da su..
Tana da dogon hancii da hasken fata da ya boye tsufan ta sosai...
Ko ina fresh ne ajikin ta barin ma hannun ta da yaji wasu mahaukatan jan kunshi da jeweries.
A cikin nitsuwa take latsa wayar alaman Bata ma san ma har hafsat din ta iso ba dan dama itace ta matsawa yar uwartata cewa tanason ta tantance yarinyar da aka dorawa mahmud dinta aure dashi a matsayinta na god mother don mahmud din bakaramin ji dashi take ba, shiyasa ma da suka masa auren acan basu saurin gaya mata har saida ta zo Abujan yau da safe.
"she's so ambitous shiyasa take da karfin kwarjini a wajen harkokin ta She is a top fashion designer and cosmetics suplier cross boaders a kasar turkey take zama tare da nata familyn acan. Kusan ita kadai ce suke uwa daya uba daya da mahaifyar mahmud amma kuma sai mahmud din yafi daukan kamaninta a fuskansa.
kusan komai tare suke yi da yar uwarta har sun saba da hakan sosai..
Tun kafin isowarta hajya badiatun ta kammala gaya mata kusan dukkan abubuwan dayake faruwa musammn na wanda takeji a fannin shemau. da can dai taso auren mahmud da shemau har cikin ranta sabida tanason gayu arayuwarta kuma taga shemaun cikakkiyar yar gayu ce sede korafin yar uwarta aynxu sai yabi ya kashe mta jikinta akan shemaun gabaki daya.
Gashi sam hanklinta bai kwanta dataji cewa sun aura ma mahmud wata random girl daga kauyen kayau ba.
Hafsa tagama kare ma matar kallo jin gabanta na faduwa yasaka ta sunkuyar dakanta can kasa ta kuma yi musu sallama da dan karfi kusan atare dukansu suka daga kai suka kalleta..
Cikin sanyin jiki ta taho cikin ladabi ta rusuna agabnsu da sanyin murya sosai tace mama ina kwana? Yanayin Hjya
Badiatu da fara'a tace lfya kalau hafsatu.
Kasa amsawa tay bakinta na rawa rawa dan Wani irin kallon kurilla da matar take mata yasaka mata jin faduwar gaba me tsanani...ba acikin hayyacinta sosai ba tace
'Hajya sannu da zuwa ina kwana???? Matar Bata amsa ba saida ta kalle yar uwata sukai exchanging glances sann tace lafiya hafsat ko?? Hafsa ta gyada kanta ahankli snn tace eh
Matar tace toh
Toh ya hakuri
Cikin sanyin murya tace Alhamdullahi.
Cikin katsesu hjya badiatu tace Yawwa dama kununkin nn ne na daka nake so yauma ki dama mana..kinsanshi yanxu yana farkawa daga barci zaiso ya saka abu me ruwa ruwa acikinshi kuma kinga ai yanashan kunun naki sosai sai kuyi aikin tare da Anne, niyau yar uwata tazo bazan samu na fito ba.
Kanta akasa cikin jin kunyar irin kallon da suke mata tace toh mama bari naje nayi yanxu.
Tana fadin hakan ta mike a nitse sosai batare da ta sake hade ido dasu ba ta fita.. sanyin kunyarnta sosai ya burge zucyar matar sai dai haryanzu da ta tarin tambayoyi abakinta game da hafsa.
Dagata fannin shemau kuwa kusan a hnkli ta iso ta kofar hotel din tana gab da shiga motarta wayarta yahau ringing data duba taga waye ne kawai taja doguwar tsaki ta kwaryo kwana daga wajen tafito waje.
Babu Abunda take muradin son gani a abuja face sabon saurayinta datafi son wato Alhaj shafi'u amma tarasa mesa mahmud ya damu yaketa kiranta da sassafe.
Ata fanninsa kuwa yasani sarai yar uwar mahaifyartasa ce last hope dinsa akn shemau dan itane ma tafi bashi goyon baya har sukayi aure, gani yake inhar ta iso gareshi da tambayoyi irrinna mahaifyarsa hala
Bazai iya boye mata komi ba shiyasa ya damu da zuwan shemaun akan llci koda ma zata ganta tare dashi ayau din sai kawai maganan ya kare ahaka basaima ta tuhumeshi ba.
hadaddiyar motarta ta bude shige ciki ta hakimce a gidan baya,
driver ne zai kaita, aiport direct ta nufa, wani tafkaken spec ta maka akan fuskartan tana tajan tsaki ita kadai dan tunda ta shiga motar babu abinda takeyi sai kokontor kirar mahmd din awaya..
duk iya cijewarta tayi a kwana biyun nan Sabida masifar mahaifyarta ne and riight now data fito zata tafin ma harji take kamar ana kada mata jarma acikin hnjin cikinta,
she is soo damn scared of her dan haka zata daure dai ta isa Abujan yau kowa ma sai ya huta maransa.
#SURAYYAHMS
NOT A FREE BOOK
500 VIA 08060712446 CHATS ONLY.
WEDNESDAY
▶️1️⃣5️⃣
#SURAYYAHMS
NOT A FREE BOOK
500 VIA 08060712446 CHATS ONLY.
wajajen ƙarfe 8:30 saura jirgin shema'u yabar garin lagos amma bata iso cikin garin Abujan ba sai wajen karfe goma saura bayan ta kammala ganawa da sabon new catch dinta Alhaj shafiu.
Wanda tun a hanya ta sanar dashi isowartan dan Bakaramin zumudin junansu sukeyi ba shiyasama tana isowa tagansa atsaye yasha manyan kaya na alfarma daga samansa har kan takalminsa me tsadace ga tarin body qurds dinsa agefe sun dan kewayashi wani irin jin kanta takeyi sama sama dan sosai take son taga kanta acikin irin wann rayuwar ta manyan maza masu murza kudi koda kuwa babu wata soyayyar gaskiya aciki.
Wasu kayattucun murmushi take sakarwa ganin shine dakansan yazo ya tareta daga cikin airpot acikin dankararren motarsa da gwamnonin jihane suke shiga kirar landcruser X20 limited edition an mata convoy na motoci har guda hudu..
Tunda ta shiga motar tabi ta hakimce take jefo masa kallo mai nunnuke da salon rigima tareda da jan aji irinna manyan mata wayayyu, shikuwa kallonta kawai yakeyi yanata lashe baki dan kyaunta da siffarta na tsegerun mata yazo dede da irin matan dayake muradin hada hanyarsa dasu, daga nan suka tsaya awani hadaddiyar pub na masu kudi cikin anguwar Maitama suka sha ice coffe da breakfst din turawa marar nauyi sunasha suna hira shaff tabi ta mance da abunda ya kawota Abuja.
Dagata dayan bangaren hajya badiatu da yar uwarta hajya binta basu yi wani hirar kirki ba suka tattara suka fito babban falon gidan suka baje kolinsu, kan kace Wani abu kusan rabin ma'akatan gidansu mahmud din sun kewaye bakuwar tasu da gaisuwa ta bangirma dan takan jima sosai batare da tazo kasar nigeria sede basu iya mancewa da ita sabida ita mace ce mai halin dattako da son kyauta sosai.
Barkan ki da zuwa Hajiya Allah yasa anzo a lpya...kusan kowani ma'aikaci yana Miko gaisuwarsa cikin yanayin girmamawa da nuna farincikin sa da ganinta