← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 312

Sashe 81

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kimanin mintuna talatin sukayi suna zaune kusa dashi ayayinda ya tsime cikin bargon da sunan yana bacci sede dukkan hirar da sukeyi awajen yanajin su har suka gaji sukayi deciding zuwa bacci.

Direct leo ya wuce dakin sa ya sauya kaya ya fito dan kudin da femi ya tura masa yakeson yaje club party sudan wataya da budurwansa a daren kafin nan gobe da safe ya dawo gida.

Ya kammala shirinsa kenan ya taho dakin nile domin masa sallama ya same nile din ya fito daga wanka kenan yana tsaye yana goge kansa ajikin madubi.

Daga jikin kofar ya tsaya Guy am heading out to the club.

Ahnkli nile yace okay
Have fun.

Yanayinsa yasa Leo yace "ure okay ryt? Ko kana son na zauna ne sabida brother femi

Nile yace no karka damu tunda da safe zaka dawo aiba wata matsala...ynxu ma nake shirin kiran sister vicky sabida nasan yaushe zata dawo dan musan yaushene zai tafi ko???

Leo yace hakane kam..zaifijin dadi in matarsa ce take kulawa dashi inka kirata kace ina gaisheta

Yace okay.

Daga nan leo ya juya ya tafi shikuma ya cigaba da shafa lotion dinsa sweetly harya kammala
Ya fito da turaren sa me sanyin qamshi kyelian love ya shafa akan fatar jikinshi qamshin na fita sa wani irin with deep sense of masculinity.

Towel din dake dore akan kugunshi ya kunce ya zaro wata white inner shot me kamar boxers tadan kamashi ya saka
Yanamai tunanin kalar kayan baccin daya dace ya saka ajikinshi wanda bazai takuramai ba..

Ya dora hannu akan closet kenan zai bude wayarsa ta fara ringing yasan bamai kiransa a wann lokacin inba family membernsa ba ahnkli ya mayar da kofar yarufe snn ya juyo yanamai dokar wayar da murmushi me sanyi yace
"Helo sister vicky i was just about to call u

Daga ta dayan bangaren cikin numfashi me tattare da murmushi vicky tace Taaa, i don't believe that.. ince dai ka mance dani ne ko? Hmm ko har wata lagos babe tafara dauke maka hankli ne...tot u say ure bigger than lagos babes..

Yay dariya sosai ni bance miki ba fa karki kaini gaba. Ure the only babe in my life for now. I missssed u sooo fucking much sis...

Vicky na kwance ne amma saida ta tashi zaune tana murmushi
Uhm uhm uhm Are u sure kode bribe ne?..

Waje ya nema ya zauna yanacewa wani bribe i'm serious. Tun ina wajen aikin nake tunaninki kuma Dama kiranki zanyi yanxu.

Okay toh gashi na kira whats up. "ure fine ryt?
Hows ur project going ka kirasu mummy kuwa

Cikin nunfashi Yace uhmm..evrything is cool
Sister vicky ur husband is here with us fa..inadai angaya maki?

"Tace what?..
What is he doing der i hope bai gayawa su mummy wani abu akaina ba kuma

"Noo no, Well,just relax bawani abu bane dai.

Tace okay tell me

Cikin nitsuwa ya maida mata dukkan abunda ya faru yaudin be boye mata komi ba. Ita kanta tasha mamakin jin hakan, and she thank god for his life atleast basu kashe shi ba, sede har cikin ranta batawani jin tausayinsa ba bare kuma shaukin dawowa dominshi.

atunaninta ai ita banza ce awajenshi tunda in mummunan abu ya faru dashi abokansa zai fara kira ita datake matarsa bazai nemeta ba.

Karantar hakan ayanayin muryanta yasaka nile ya hau mata bayanin abunda henry ya gaya masa.

Sister vicky dont wry he is fine fa..muna kulawa dashi, dama sunce wai sun nemeki awaya basu sameki ba cos u travel to Abuja and he is bit scared ba matsala he can stay with us har sai kin dawo din.

Its okay nile am not worried..nasan zaku kula dashi..gobe in ya tashi ka gaya masa cewa kaiga gaya min amma zan kirashi dakaina daga baya...

Yace okay amma yaushe zaki dawo kinsan yanayin mu leo yana fita shagon sa bazaiyu ina katse shi yana zaman gida for too long ba.

Tace dats tru..i will send u a tex gobe da safe inna saka lokcin dawowa.

Daga nan suka bar zancen suka kama hirar su mai cike da abun dariya da kewan juna

Basu gama wayar ba har saida sukakai wajajen karfe 12:30 na dare suna kammalawa nile ya fito dagashi sai dan shot boxers dinsa jin koina yay shiru ya nufi kitchen jin kansa na damunsa ya kunna tea maker ya tarkata tea herbs aciki wanda zai warware masa kansa dan ya samu yay bacci me dan nauyi...

Tun tsayawarsa akitchen din yakejin tsikar jikinshi na tashi sosai dan daga ya juya kansa kan tea pot sai yaji kamar ana kallonsa ta baya yana juyowa kuma sai yaga wayam babu kowa.

Ammasa hakan kusan sau uku ana hudun yana juyowa suka hade ido da femi ya fito yana tsaye babu riga ajikinshi with his very very attractive chest bakin nonon nashi tay wani irin ja ga wasu kananan lallausar hair da suke kwance akan chest dinshi dat are almost invisible dagashi sai doguwar wandonsa daya dan saceta.

Nile ya kallesa da mamakin ganinsa a wann lkcin yace brother femi ure up? i hope evrtyhing is fine ko jikin ne...

Femi yay murmushi snn ya karaso cikin kitchen din yana dingishin karya
Yana cewa i wanted to make coffe banason na tasheku a barci shine yasa nazo nan zan hada dakaina.

Kallonshi nile yake har ya iso kafin nan yaja masa kujera ya dan zauna banda kallon jikin nile din babu abunda yakeyi sosai hanklinsa ya tashi
Wani tukikin jarabbrya kuma muguwar sha'awar yaron na cinshi ta ciki...

Nile ya dauki coffe maker yana tambayarsa irin abunsa yake son asa masa yana fada yana zubawa cikin minti uku yay masa irin coffe din dayake son snn ya kawo masa gabansa ya mika masa. Irin make murya da kallon love da femin yake masa yasaka kansa ya daure a tunaninsa kawai yanayin femin ne haka sai bai damu ba.

Straining herb dinsa yay zaije room dinsa yasha femi ya ambace sunansa cikin wani yanayi yana juyowa yace come and sit with me for five min pls i want to talk to u abt sumtin...nile ya juyo calmy ya kallesa snn yace okay sure. Waje ya nema shima ya zauna yana mai sauraran femi
Ganin femi ya zubawa saman kirjin shi idanu baice komi yasaka ya tsime ya fara kurban tea dinsa ahankli..

Kusan saida yay rabin tea dinsa kafin femi ya dawo hayyacinsa ya fara masa magana da wata kisinannyar yanayi..

Shikasan nile bai gane inda zantukan femin suka dosa ba, iya abunda yakeji kawai shine we are family..we can be frends,
Irin de ya nuna masa cewa he want to be free with them innan haryana tambayar nile ko zaman sa nayau din ya takura musu ne???

Nile baice komi ba har saida ya gama yin nazari a mind dinsa snn yace masa a'a su basu takura ba tunda gidan ma ai nashine, snn basu da ikom da zasu hanashi zuwa gidan duk sanda yaga dama..

Take Femi ya sauya fuska cikin son yay manipulating nile yace haba brother bai kamata kace gidan nan nawa bane bayan na mallaka maka shi pls stop saying this ure embrassing me inma kanason wanda ya fishi kyau da girma yanxun nan zam iya mallaka makashi ehnn?

Nile yay murmushi ya bashi hakuri tare da masa godiya har saida yaga ya nitsu snn daga bisani yahau masa bayani cikin nunamai kalar nasa ilimin da kuma wayon...

Yana murmushi yake maganan yadda yasan femi bazai dauka da wata manufa ba yace yaji ya amince shi ya siya masa gidan, amma yafison gidan ya zauna ahannun meshi, sabida nan da watanni yana gama project dinsa zai koma canada infact in ya tafi baijin zai dawo dan a rayuwarsa bai tsara yin rayuwa a nigeria ba.

Femi beji dadin wann maganar ba amma haka ya shanye da tunanin nan gaba in suka saba zai sauya masa ra'ayi..

Hira kadan sukayi karfe daya na dare na cikawa nile ya rakashi har dakinsa ya make sure ya kwanta ya rufesa da bargo ya kashe masa wuta snn ya dawo room dinsa yasaka key ya kulle kansa taciki bada jimawa bacci me nauyi ya saceshi.

Ata fannin femin kuwa yadda yaga rana haka nan yaga dare bai iya runtsawa ba har saida sanyin asubahi ya fara bugarsa snn ya dan runtsa...sassafe karfe shida nayi saiga henry nan ya shigo duba sa kulle kansu a dakin sukayi dan dama da sha'awar nile din ya kwanta kafin kace wani abu ya fanjama wa henry sukayi abunda suka saba a dakin kafin nan femi yaji dama dama.

By 7:30 am leo ya shigo dubashi sai yagansu tare lkcin henry ya fito da femi daga wanka duk ya dauka kodan ciwon ne baisan wankan ma sukayi atare ba.

Kusan yau dinma leo ne ya zauna agidan ya kula dashi haka henry ya sake bada leo kyautar 200k na siyan musu abincin safe kawai abun nata bawa leo mamaki ganin izuwa jiya da yau kawai ya samu kudin da ko shagonsa yaje baiya samunsu a wata guda.

***********
Bayan kwana biyu

Rayuwa na juyawa takota wani bangare in the buzzling city of lagos

Ata fannin meenal bata aiwata komi face kulle kullen makirci aranta gameda yanayin halisa da khaleel agidan sede ayanzu hanklinta ya rabu kashi biyu duba da kamfaninta na neman agajin kudi na gaggawa wanda hakan yasaka tafi meda hankli wajen Harkan da zata bude na crypto da don carlos

Yanxu batama son yawan kula khaleel da Sassafe zataje office su wuni suna face time da don carlos din yanata convincing dinta tana kara kudade akaan wadda tace zata zuba cikin kwana biyun nan har ya saka ta amince zata bada 2.4million dollars a memakon 1.4 data shirya afarko zata bayar wanda bakaramin kudi bane a nairan mu ta nigeria.

Fannin vicky kuwa ko ajikinta da batun femi rayuwar ta na jin dadi take a abuja musmamn ma data hadu da shema'u acan suka bude zuwa wajajen nishadi da holewa kusan kullum sai sun turo hotonansu a grp suna chilling su halisa da hadiza suyita tsokansu ana dariya meenal kam babu kanta dan basosai ma suke ganinta a online din ba.
Chapter 81 · 0% Book details