← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 97 OF 312

Sashe 97

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kai tsaye halisa ta wuce ta nufi waje uztaz ne ya dakata awajensa yana shirin sanar dashi inda halisan ta dosa nan sai ga meenal ta watsalo tsakiyarsu tana tafiya me cike da gadara da jin kai kamar ba itace me hawaye ba...

AGaban uztaz din tafara maida masa yadda sukayi da halisa making it clear to him cewa he is not allowd to buy food for halisa again..

Abun ko darashi baiyi ba dan yasan tunda halisa tagansu suna hau hau akai da wuyane ta sake yarda da hakan dama canma ya suka kare tafara karba ya tuna da kyar uztaz ya sha kanta snn tafara ci dan lfyarta.

Ganin khaleel bai bi takan maganan ba yasaka ta kama gabanta
Ta nufokan motarta ta bude ta shiga cikin sauke ajiyan zucya.

Atake Uztaz ya sanar dashi cewa sako halisa zata amsa awaje...
Immidietly shikuma sai ya kawo tunanin ko zach ne ya sake dawowa..

Yana kallon me gadi ya budewa meenal gate ta fice a motarta a slow speed tanata kallon su daga nan itama sabida motar zach ne tagani a parke bakaramin faduwa gabanta ya dingayi ba dataga halisa awajen..

Hannu yay ma me gadin akan karya rufe gate din just yet dan shima yana son ya tabbatar da harsashen sa...

Uztaz na juyawa dan ya amsa wayar shuaib omar kenan, khaleel ya kasa hakuri ya doshi bakin gate domin dubawa..

Yana isa daf bakin gate din lokcin halisa harta karbi abunda zata karba tana dawowa ciki iya wulgawar motar zach din kawai yagani jin kirjinsa ta harba da bacin rai yana Allah Allah ya fito kafin ya hankara sai ji yay ya bankade mutum da mugun karfi kiris ya rage ta fadi kasa ta buga kanta akan interlocks yay saurin tarota tareda fixgota jikinshi suka dan tsaya na minti biyu cikin sarkefewa cikin idanun juna bata lura da cewa Sanadiyar fizgotan dayay aikan nata har ya fadi kasa vouchers din suka fice daga envelope din sun barbaju akasa ba.

Saketa yay ahankli snn ya tsuguna yakai hannun sa kai dan ya taya tattarawa akaro na farko yagane paymenta slips ne baima tsaya yaga na meye bane, shide duk wanda ya daga sunan zach yake kalla ajiki dake zach shine ya fara rike kamfanin kafin ita duk payment dinta da sunan shi yakeyi ba da nata ba.

Khaleels mind went far into thinking sumting else, kafin ya kammala tattarawa idanunsa sunyi wani irin jajur, he just tot that halisa ta nace ma guy din nan ne sabida kudinshi kmr yadda wasu bloggers na media suka wallafa a shafukansa and seeing dis just make it too obvious beyond his reasoning.

Koda ya dago kansa ya kalleta bata gane yanayin wutar dake ci acikin kwayar idanunsa ba.

Adan fizge ya dangwala mata abunta ahannunta kallo daya zakamasa kasan ransa ya lalace mamaki tasha ganin yau baice mata uffan ba ya juya cikin gaggawa ya koma cikin gida.m

Kallon inda yabin tayi da fuskar rashin fahimtar fushinsa can snn taja wata tsiriyar tsaki ta karaso wajen uztaz ya bata wayar ta cigaba da magana da shuaib...

Ata fannin meenal kuwa kusan rikicewa ne kawai batayi ba, dan a gigice take tuki duk a tunaninta zach ne yazo wajen halisa tsoro ya gumeta duk Acn dake cikin motar bai hana zufa keto mata akan goshinta ba.

Tay tunani sunfi kala goma sha barkate. Hanklinta ya tashi a hakama ta kikkira layin mum dinta bata daga ba dik da itakam tasan fushi kawai take yi da ita akan abunda ya faru..

Awani waje tabi ta labe tana jiran ganin fitowar motar zach din dan tabishi taji meyakawo sa wajen halisa.

Tunda ta parke ɓari bari kawai takeyi duk tunanin ta shine yau in asirinta ya tono da wani ido zata kalle halisa bare sauran kawayensu bare kuma mijinta khaleel?? Dan tasan daga yaji abunda tay ma Halisa he will not fall for her tricks again kuma bazai kara yarda da ita ba..fadin irin tsoratar da meenal tay bana kadan ba.

Duk motar daya wuce sai ta kirga har saida motar zach din ya fito da wani wawan gudu ta kunna car din ta tafara binsa abaya...

shikuwa driver baima san tanayi ba, har saida sukayi nisa suka doshi anguwar lekki snn ta cimmasa lura da ana binsa yasaka ya dan dagata ya tsaya agefe, yana gama kashe motar sai ga meenal ta taho da sauri sauri "zach..zach..

Driver na shiru bai amsa ba Har saida yaga ta matso daf snn ya sauke glasss suna hade ido taga ashe ma ba zach din bane..

Nannauyar ajiyar zuciya ya kufce mata, hannunta dake dafe da kirjinta dake bugawa da karfin ta sake tanamai dada leka wa cikin motar har saida ta tabbata babu kowa aciki snn tace masa ohh
I tot is zach...pls where is he? ..drivern sarai ya ganeta dan haka baiyi gardama ba yace he is not in the country maam

Cikin Lumshe ido da budewa tace okay...
I just saw u coming frm halisa is evrthing okay??

Atakaice Yace Yes, boss is just tranferring contract.

Tace Ohhhhhhh ohhh gud, hope u made the xchange successfully?
Duk a tunaninta wani arzikin zach dake hannun halisa akazo amshewa bata kawo aranta cewa na halisan aka kawo ba dan ta jima tana yawan harsashen cewa halisa tana boye wasu qadorori da kudaden zach dan tafita kudi.

Bayanin baibai da sukayi da driver yasaka ta tafi da wrong impression na cewa zach ya aiko an karbe masa dukiyarsa ne da halisa take boyewa.

Ko arzkin sallama bata masa ba ta juya ta nufo motarta tana zaunawa taji dariyar mugunta me karfi ya tason mata.

Haha hahahaha lallai inda kwadayi da walakci
Har saida tay dariyar me isarta snn ta ja motar ta fara tafiya tana ta dariya jin cewa halisa ta tashi fam fam bata more wani arziki daga jikin zach ba.

Wann harsashe ya sakata a nishadi bana kadan ba dan duk yawan dukiyar zach datake ganin kmr halisa zata mora yana daya daga cikin abunda yasaka ta rabasu kwata kwata...

Drivng take Hankanlinta kwance dan Tnda taji driver yace zach is transfering tasan hala ya gama kwamushe arkinsa ne zai bar kasan nan for good balallaine ya sake dawowa kasar nan ba..

Hakan yasaka taji kamar taci bulus akan case din halisa halama da wuyane asirinta ya tonu kuma.. farin cikin hakam yasaka ta kasa isa office dinta direct ta wuce gidan mummunyta danta bata kanun larabai......

Tana isa gidan ta tara da mummynta tana meeting da wasu turawa ta face time dake babban harkan kudine nan take ta mance da gulma ta jonata...:

🌟 Elevate Your Elegance with Unique Laffaya and Veils! 🌟

Discover our exclusive collection of Laffaya and veils, designed for classy ladies who appreciate timeless elegance.

Transform your style and
make a statement with our beautiful Laffaya and veils.

We deliver nationwide
Location Jos
07035241209
Chat me on WhatsApp
https://wa.me/message/TWMAALM722MSF1

5:30 pm evening Vicky ta iso gidanta jikinta duk a muce dan duk sanda tay wani juyi sai ta tuno da mafarkin nan datayi a offishinta dazu..
Gabaki daya a tsarge ta kasance tanata jin yanayinta kmr gaskiya ne hakan ya faru da su..

karshenta bata iya tabuka komi agidan ba tunda tay wanka ta zauna a room dinta yau bata sauko kasa ba cos she remained moody har saida dare yayi snn ta jawo system dinta tafara chating online da ceo version na kayden dan hakan yana dan debe mata kewa.

Wann Shaukin son taga ta yaface student version na kayden a mind dinta yasaka ta sake ranta, Babu lefi yau ta yi bakin kkrinta wajen ganin ta sake jikinta sosai tay doguwar hira dashi, sun tattauna harkan busines intrest babu lefi har i zuwa karfe sha biyu na dare kafin nan sukay sallama suka kwanta da tunanin juna..

He said he is impressed with her professionalism skills...tunda ta kwanta sai murmushi take cos dat compliment means alot to her.

Femi zai zuba mata kudade a acct dinta kamar na banza amma sake bai taɓa damuwa da abunda takeso aranta ba yasaka kudin suka zamto basu da wani daraja a idanunta ...

Cigaba kowani iri zata samu a business dinta ne bai damu ba, infact baisom meye likes dinta da dislikes dinta ba, her business talks bore him tana fara masa taɗi sai dai taganshi yana bacci ko yay xcusing dinta yaje amsa wayar chief okoro..

A little compliment wudnt hurt, natural dabiar mace ne kaunar ayaba mata musmmn ma idan tayi kokari koda kadan ne kuwa, dan wann yabon na kara musu kwarin gwiwa da nitsuwa sosai a zcyarsu

Hakama muddin zaka kasance me yawan kusheta da nuna mata kai tsaye cewa batay kkri ba koda tayi, to bazaka ji dadin zama da ita ba kuwa har abada.

Bata wani jima da fara hira da kayden a online ba amma har ranta take jin dadin hiran dashi sosai, badon komi ba saidan ya iya tsara magana me kama hankli me tattare da tausashiyar kalma kuma cikin nitsuwa da nazari

ga kuma formal respect dayake bata, ita duk ta dauka a matsayin sa na babban mutum da suke fafutukan neman alfarman saka hannun jarinsa a kamfaninsu zai mata girman kai ko rashin mutunci datamai kutse ta nemo private email nashi wajen hadiza tana turamai sakonni duba da yadda yanxu komi na busines dinta yasoma baya..but he listen to her kuma har yake chating dinta.

Babban burinta shine tana son business dinta yay karfi wanda idan ta shirya rabuwa da femi ya zamo tana da wata madafa me karfi.

Snn bawai kudinne vickyn bata dashiba wann damuwar auren nata dayake messing da peace of mind inta wanda shine ya asalin jawo mata babban koma baya a komi dan tunda ta shiga damuwa akan yanayin dabiun femi saita zama batajin sha'awar zagewa akan business dinta har saida suka fara lalacewa gashi tana da manyan maqiyan kasuwanci babu lefi..
Chapter 97 · 0% Book details