Sashe 132
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kwata kwata watanni kawai kikay da zach kuna soyayya amma nikuma I spend like four good years of my life giving excuses for that son of a bitch, na bashi dukkan wata yardata da fahimta ta,"..nayi hakuri dashi, but at the end, i ended up being tortured ya balain raina min hankli, wallh babu wani abunda mace zata tsinta tare da namijin da baisan darajarta ba, Halisa rabuwa na da femi shine kawai min hanyar samun sauki dan aynzu jinake na tsanesa har abada.
Cikin tausayawa sosai halisa ta rungumeta sigar lallashi tanajinta tana kuka harsaida tay shiru kafin nan ta saketa
cikin sanyin murya tace vicky kinsani koma miye ne ya faru zan kasance tare dake, and i will alwys support u..inhar kince hakan shine miki sauki then i am with u on this.
riko hannunta tay snn tace Thnk u halisa
..atleast i felt relive by talking to u. Did u mind if we can keep dis between us? dan idansu shemau sukaji abun nan zemin yawa, Zasu sakani na yanke hukuncin gaggawa nikuma so nake na rabu dashi kwata kwata, gashi femi baiyi signing ba tukuna im thinking of leaving the mansion today.
Halisa tace "No, dont leave just yet vicky. Stay and maybe u can't think about it later or just do wat u want amma kibi komi a sannu.
Gyada kanta tay ahnkli snn tace Hakan ma zanyi sabida banason kowa yaji maganan na har saiya sakeni if not iyayena zasu iya maida auren kaina ko inaso ko banaso he will go and manipulate them more
Halisa tace to ya za'ayi kenan.
Ajiyr zucya vicky ta sauke snn tace I wll just pretend like i am still his wife har sai yay signing papers din tukuna iya abunda yake min shi zan masa lets just live like a fucking liers.
cikin lumshe ido da budewa halisa tace it wil be fine dont stress. toh Bari na saka maki ruwan wanka saina kawo miki abinci kici koya?.
ahankli Tace no bacci nakeji kaina na ciwo inna farka zanyi wankan kawai.
Har kan gadon halisa ta rakata tadan kwanta nan ma suka zauna sunata tattaunawa game da lamarin femin, halisa taji tausayin vicky bana wasa ba, sosai tagane cewa damuwar vickyn nada nauyin da bazata taba iya furta mata ba hakan yasaka bata takurata sosai ba.
After four good Hours bayan wiwi da giyan data sha ya saketa tafarka jin kanta namata nauyi sosai yasaka ta rike kan tana sauke ajiyan zuciya me nauyi sosai.
Daga kai tay da bataga
Halisa a dakin ba haka yasaka tasake komawa bacci sabida depression daya fara damunta, ba ita da sake farkawa ba sai wajajen five da rabi na yamma tafarka tanajin wani irin tsinannen ciwon kai da azaban yunwa dan irin baccin deprssion din nan tayi.
Da kyar ta iya saukowa daga kan gadon taje bathrum ta watsa ruwa snn ta kama hanyar waje tana tafiya ahnkli kanta na sarawa Har falon ta sauko bataga kowa ba sai kuma tabi ta haura ta kitchen da tsammanin zata gan abincin da halisa ta girka mata a ajiye dan bakaramin yunwa takeji ba
Idonta harna rufewa ta iso kofar kitchen din wani uban qamshin soyayyan naman kaza ne ya daskarar da ita a hujajan ta karaso ciki ta ga halisa atsaye tanata hada hadadden abincin shan ruwa ma khaleel kamar yadda ta saba.
duk da bawani ci yake sosai yanxu ba amma inhar zata zauna ta bashi abaki yakan iyaci sosai shiyasa bata dafamai laga lagan abinci.
Yau kwana shida kenan data turama meenal tex amma sai shiru bata ganta ta dawo ba sosai abun yake damunta aranta.
Sabida yanayin sanyi da ake ciki yasa take yawan masa ppersoup na kifi ko na kayan ciki koma na naman kazan sai tasaka kayan qamshi aciki kamar garlic, ginger, da cloves dan tasan bayason barkwano.
Vicky ta tsaya in aww tana hadiyar yawu ganin abubuwan kwamulashe da halisa tay tace oh my god halsy dont tell me u cook in dis house?
Halisa ta juyo ta kalleta suna hade ido tay dariya me sanyi. Tace toh ya na iya? nan gidan babu chefs Uztaz baya kasar nan, snn ko zaki kashe doctor ne bazai kyaleni naje gari siyan makaina abinci kowani time ba..
Vicky tace Yeah yeah ashe har yanxu baiya barinki kina fita ko,ohh no wonder mana ranar naga yabiyo ki har wajen thanksgiving party ina
Hahaha...wow i need a doctor like him, cute and cutie, Wllh yasan kan aikinsa..Kije kasar waje kikaga yadda irin wann doctors din suke yi da rayuwar patient dinsu so strict and passive musmmn ma na suicides tab ai da canza miki rayuwarki ma gabaki daya zasuyi gashi basu da saukin kai ko kadan.
Halisa na dariya tace toh ce miki akayi wnn din ma nada saukin kai?? And pls he is not cute, nine nake rufamai asiri.. Kawai kizo kici abinci u slept for like 9 hours.
vicky na dariyarta sosai tace halsy the drama queen wato rufamai asiri kike toh ai kuwa mum dina ma ta dauka ko mijinki ne. God, he was so protective of u. Wallh duk sunki yarda cewa babu komi tsakaninku ayadda baison maza suna kallonkin nan saida nace musu eh kedin matarsa ce beside keda Amina ai abu dayane.
Cikin harara da turo baki halisa tace aa kam nida Amina ba abu daya bane wallahi.
Vicky ta tasake fashewa da dariya tace okay fine fine, Hahaha kin fita haduwa itama tana fada ai..amma ai kin yadda cewa chemistry dinki da doctor is 1000% ko?
Tsaki halisa taja tace vicky banda lkcinki.
awasa vickyn take cewa C'mon halisa, if he likes u then so what..nasan dai meenal zataji dadi inkun aure miji daya ko bazaki aure muslim guy bane?
Da mamakin jokes din vickyn, halisa tace are u for real..sai kuma na aura mata miji, no way
Marrying a muslim wud not be a problem to me if ba mijin meenal bane.
Cikin katseta vicky tace Toh ai baki dace da kowa bane saishi, na jima ina imagining naganki da jealous boyfriend irin haka...besides he is cuter dan zach fa..me and the girls will surely support u. Tuwo na maina..
baki bude halisa take kallon vicky cikin rasa na cewa snn tace nikam hirar nan ya isheni haka kizo kici abinci.
vicky na dariya tace okay, anyways dazu Na tashi ai baki dakin ne shiyasa bako sani ba.
Halisa ta juyo tare da aje mata full tray me dauke da fresh fruits starters da couslaw, tabi ta cika mata plate da assorted fried rice da soyayyen naman kaza Gashi Yaji plantain soyayye akai.
anan vicky ta jawo kujera tazauna snn tace wooow "All this for me?good God, halisa u can cook so well...jesus christ, ji wani shegen qamshi.
Tana fada ta dau spoon
tafara cin staters din kafin halisa ta kawo mata fresh mango juice datayi.
vicky im sorry they dont do wine in this house.
Vicky nakan kai abincin bakinta cike da santi tace forget abt wine baby
Bari na cinye wann tukun inga ko zan iya tuna damuwata..
Wani irin dariya suka
Fashe dashi..
Haka vicky ta lashe abincin tassss tass taji dam dam lokcin halisan har ta bawa me gadi nashi awaje tadawo ta sameta tana wanke bakinta a sink da ruwa.
Kinason kari ko kin koshi?
Vicky tace habawa saidai in kasheni zakayi da Abinci kuma..na jima banci abinci dayawa kamar haka ba..
Halisa tace hmm Kinji dadi damuwa baiya hanaki cin abinci danine hala da sai ansha fama
Vicky tay dariya tace Ahhhh nikam Banda cikina acikin zancen wallh ko kashe ni namiji yakeyi saina ci abinci na koshi dammmm tana maganan tana Kallon kan kitchen island tace halisa wai wann abincin na waye haka kika shirya akan tray ko kinyi sabon saurayi ne agidan nan.
Cikin sauke ajiyan zuciya halisa tace nop, na doctor ne,he is very sick, and he is fasting too
cikin sako fuskar serious Vicky tace ohhh Allah sarki..to muje mana in gaisheshi karyace nazo mai gida na rike patient dinsa a kitchen munata sharholiyar abinci.
Dariya kawai halisa tay tun fitowarsu vicky take mamakin yadda gidan yay tsaf dan tasan de meenal is not much of a house keeper har haka.
Suna kaiwa kofa halisa tay knocking har sau uku jin ba abude ba yasaka tadan tura Kofar kadan suka sameshi akwance yay ruf daciki yanakan bacci.
Kallon juna sukayi da vicky snn tace mata lets go in. Kusan atare suka shigo, halisa taje kan mat ta aje masa abincin a inda yasaba ci.
Vicky takare ma dakin kallo muryanta kasa kasa tace "what is wrong with him haka har yadan zube wallh"..
ahnkli Halisa tace lets just go to the kitchen ankusa kirar sallah yanzu zai tashi yay wanka yayi sallah kar mufara gulmansa ya jiyomu muna maganansa An jima saimu dawo ku gaisa kawai.
suna gama zanta hakan suka fice a dakin marmaza basu wani jima da ficewar ba qamshin abincin ya tasheshi ya bude idonsa da suke masa wani irin nauyi snn ya sauko kasa ya nufi bathrum yay wanka tare da alwala snn yafita waje yaje masalllaci
Bai shigo gidan ba sai bayan sallahn asham duk dama jikinshi babu karfi dakyar aka karasa dashi.
Yana bude abincin yay addua, Fresh mango juice din yasha sosai Snn ya dan taba pper soup din, Duk da yunwan dayafara damun cikinsa baiji yaci abincin ba yanata Allah Allah ko halisa zata shigo tadan tayashi.
Afannin su halisa kuwa tanakan cin abincinta a daki vicky tahau tambayarta labarin jikin khaleel halisa kuwa bata boye mata komi daga yanayin yadda jikin nasa ke cikiba iyakar inda ta sakayen shine kawai da bata tsaya fayyace mata yanayin yadda shakuwar su take yanzu ba kawai tace mata itace me kai masa abincin tana dan kimtsa masa waje.