← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 265 OF 312

Sashe 265

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tace i knw, and Dats why i did wat i feel is good for me..khaleel i am a muslim now..i waited this day to tell u..Hope u wont scold me huhn

Da wani irin sauri yace "what? Ure what??Are u joking or what

Tace no no i am serious "I have accptd islam 10 days ago..

kansa a mugun kulle kuma cikin rudewa ya jawota daf dashi snn yace hey who forced it on u?Ko abunda yasaka kikaje wajen baba kenan.

Tace no, shima fa sai yau yasani, i wanted him to help me with sumtin
..Bt uxtaz and jasmine knws. Ka tmbya inba ka yarda..

Wni irin shiru yy kfun nan yanemi wje ya xauna jin koinansa na daukawa da wani irin yanayi da baxai iya fasaltawa ba...
Muftariq will be out in complte copy the discoubt is only for those thaat subribe cheaters clube

ANTICIPATE TONITEs PAGE...IT GONNA NEEDS COMENTS❤️❤️ WHO WLL QUES the MAJOR THING dat WLL HAPPEN this night????

SAURA NAJI WANI YACE AUREN HALISA😏😏😏
Think hard and les seeJikinshi yaji Yana amsawa da wni irin internal joy duk sai yaji ya rasa abunda xaice gabaki daya, daf da shi ta dawo ta zauna yana juyowa taga dan karamin hawaye aka fuskansa.

Cikin snyin murya tace
Champ im srry for not telling u first, i have my reasons..

murmushi yy me yawa sn ya share sassanyar hawayen nasa daya sauko kasa da sanyin murya yace" Haleesa, nayi miki sha'awar musulunci da jimawa amma kinsan abunda yasaka ban taba takura maki akai ba..?

Tana kallonsa cikin tsumayi tace aa

Yana murmushi "Yace sabida banason kiyishi ne sabo da wani abu..not me..not love..Not marriage..i wanted it to be strickly ur own choice and alhamdullh. I dont care in ina wajen ko bana wajen, weda u tell me first or not its doesnt matter as long as ra'ayinki ne, ...This is the best evening of my entire life..and i am going to make sure i cherish and love u forever and more. Yana maganan yana murmushi amma sabbin hawaye ne ke diga akan fuskansa sosai. Yadda xakasan abun ya mugun masa dadi he barely resist frm smilling duk dama idonsa is flowing with silent tears.

Ahankli ta dan jingina ajikinshi cikin lunshe ido da budewa tace "thank you.. in sha Allah nothing can ever seperate us ure mine forever..

Daga nan hira suka danyi kadan tana mai gaya masa duk wani abunda take ciki..

So, they want the wedding to be done nan da sati biyu if possble saida yanason ya koma saudi arabia anytime soon sabida aikinsa, just a simple weding marar hayaniya amma babban burinta shine yakasance wani jininta na asali yana wajen koda ba adadin rai ba she wants sumone to be der as her famly shiyasa ta damu sai ta samu kawunta.

sunkai kusan sha biyu na dare suna tattaunawa
Baxaka san khaleel na da xumudi sosai ba saida suka fara tsara rayuwar aurensu, he cant stop making promisss of providing security and love and intimacy.

wajajen sha biyu da rabi saura ta rakasa ya tafi gida, washe gari sassafe a massallacin kofar gida suka gamu da mahaifin sa tun anan Suka samu tattaunawa sosai har ya gaya masa cewa halisan ta amince xata auresa

bayan sun dawo gidan ne suka xauna su ukun tareda a mum dinsa a falo suka kara masa nasiha me shiga jiki tareda nuna masa cewa so xasu riketa ne tamkar amana tamkar kuma ya.

Tare da maryam da baban ne kawai xasu je benuen ayau ,sai yace ma khaleel ya taho da mum dinsa su same su acan daga baya..

Sassafe Halisa ta hau shirya kanta cikin wata black abaya na ellie saab bata dauki komi ba face jkrta da wasu kananan abun bukata da kuma kudi.

Tana kn shiryawan kenan saiga mryam ta shigo....

bakaramin dadi taji da tasann da
Maryam xasuje ba mryam kuma she was all excited and emotional sabida dadin jin karbn musulncin da halisa tayi and Its her biggest dream ayi aurenta tare dana dan uwanta khaleel kuma gani take kamar hakan ne xai faru.

Wajajen 9;30 pm suka wuce aiport mahaifin khaleel ya riga ya biya musu komi suka wuce garin benue akan lkci sun isa wajen 11 sede daga aiport xuwa inda gidan nasu yake sai da yakai su Almost 4 hrs a wani masallaci suka tsaya duk suka gabatar da sallahn xuhr snn suka je su wani restaurant sukaci abinci.

Gashi garin anyi ruwa wani irin sanyi ne ya sauko bayan sunci abincin sukaje suka kama masauki, mahaifin khaleel yay waya da wani mutumun daya sani awajen shine yaxo ya daukesa akan xasuje wajen wani police dake kulawa da case din dan yakara musu cikakken bayani.

Halisa da maryam aka bari a hotel din jim kadan suna kallon tv halisa tace ma maryam taga an wuce da wani gawa daxu suje wajen hala uncle dinta xai bi xugarsu ya shiga tunda dama ance masu kai gawa yake bi kowani lkci.

Sede Basu bar hotel Din ba saida suka kira mahaifin khaleel awaya yace musu badamuwa suje wajen kawai xaixo shima ya samesu awajen yanxu dan duk wani bayani dalla dalla akan kawu halisa ya samesa awajen police din sosai jikinshi yabi yy sanyi bana kadan ba.

Su halisa sun iso makabartan lokcun masu kai gawan har sun shige ciki suna tonon rami duk sun saka bakaken kaya anata al'ada dake christian cemetry ne.

dake bakaken abaya ne ajikinsu ita da maaryam yasaka securityn wajen basu tsaresu ba, Kai tsaye suka wuce can can ciki maryam nabin halisa abaya..

Tafiya halisan take kirjinta na matsancin bugawa gabaki daya sai tanajin memery din mutuwar iyayenta na dawowa mata fresh a brain dinta baxata taba manta yadda ya kasance ita kadaice ta saka kasa akansu aduka ranar mutuwarsu ba atake taji hawaye masu xafi sun cika mata ido cikin dauriya ta shnyesu har suka kai tacan karshe

A very painful and bad childhood memry exprience can neva be erase from a child's mind dan kuwa halisa na iya tuna duk wani ciwon rashi dana kunci da taji aranta ayayin data binne iyayenta duka biu anan wajen ayayinda take fama da karancin shekaru shiyasa duk yawan qabarin dake wajen bata mance inda na iyayentan yake ba.

Kai tsaye ta kai kan na babanta ta tsuguna kasa agaban kabarin batace komi ba hawayenta ne kawai suka hau xubowa kasa sosai kamar baxasu dena xuba ba.

gabaki daya Maryam ta kasa motsi ko taba ta tsabar tausayinta dataji ya rufeta sosai..

Saida ta kusa minti talatin awajen kafin nan ta tashi tsaye ta dan leka ta bayan kabarin taga tabbas da akwai alaman wani yana kwana awajen
But what really happen to kawuntan da yake zwa kabarin dan uwansa yake kwana? Tasan dai tun mutuwarsa xaginsa sukeyi shida mama g basu taba fadin wani alhairi akansa ba.

Kanta akasa ta mike Ta koma ta can gefe inda kabarin mamanta yake dake basu da wani nisa.

Isarta wajen kenan taga wani dankwali akasa baki sai bata kula ba ta tsuguna ganin duk da ant tsaftce kabarin sosai amma tsirrai ne suke fitowa agefe agefensa very fresh harmless leaves springing from it.

nan ma batace komi ba
sai hawayen ta me sanyi dayake xuba can ta kalle dankwalin sai ta dauka ta rike a hannunta tare da jakarta da niyyar mikawa masu gadi idan xasu fita.

..She spend at least 10 mints sai taji maryam na kiranta kafin ta dau wayar sai taji mutum yace Halisa? tana daga kai wani mutum tagani agefen maryam din da bata san shi ba sai tamike tayi sauri ta fara tafya ta wajensu.

cikin sauri ta wuce wasu mutane da suka kai uku na tsakiyar babban mace ce sosai sai kallonta take a tsandare bata kalleta dakyau ba harta wuceta da sauri dake ta saba da irin masu mata irin wann kallon kurillan dan bayau aka saba mata kallon kykwar mace ba.

Tana xuwa ta samesu a tsaye nan mutumin yy introducing kansa a matsayin me kula da wajen suka gaisa yake ce mata me takeyi agaban wancan kabari me fidda lafiyayyun tsirarrai din dake dokansu ne suna bada tsaro sosai sabida they dont allow oda ppl to pick sand or leaves from oda ppls grave Kar Suje suyi wani tsafi ko wani ritual dashi. Is stricky againts the cemetry law aynxu.

Dake yaga tana da kyau alamar dukiya da hutu ya gama ratsa mata fatar jiki sai yasaka ya mata bayanin hakan politely bai mata wani ixgili ko tsawa ba, tambayoyi ya fara mata, tare da ce mata ai yasan masu kabarin ne kuma sun bada ajiyarsa sama da shekara goma kenan ko yaushe shekara ta raba tsakiya suna yawan xuwa dubawa shiyasa ma yake tambayarta kota sansu ne..

da mamaki ayanyinta Tace masa wasu mutane kuma? abun sai ya daure mata kai dake tasan Ai kabarin mahaifyrta ce dan haka babu wani me qabari inba ita ba..
..Mutumin was shocked to hear this. Suna cikin maganan duk sun kasa fahimtar juna sai can ta hango matar data wuceta daxu ita kdai tana ta dube dube da alaman wani abu taje nema

Nan ta kalle mutumin snn tace masa "Excuse me. Ina xuwa.

Kafin ya amsata ta wuce wajen da sauri mutumin shida maryam suka hau biyota abaya yanacewa maam maam..pls wait

Maryam tace halisa wait mubi abi ahkli kamar masu claimin grave din ne sukaxo fa

Bata sauraresu ba tana kaiwa wajen matar ta dago kai suka hade ido sunfi minti biyar suna kallon idanun junansu cikin jin matsanancin bugun xuciya...

can halisa ta ciro veil din tace Ahmm are u looking for this??

karamin Hawaye tagani ya ciko a idanun matar sai kuma tayi murmushi me sanyi tace yes. Thank u. Where did u find it.

Halisa tace here. On the ground..

dan shiru matar tayi kafin nan Tace ohhh goodness and ur name is Halisa did i ques right?

Naksshyr murmshi Halisa taci tace yes.
my name is haleesah

hawaye suka sauka a idon Matar xirrr ta kuma cewa did u even knw this person?? Ta nuna kabarin....

Kan Halisa adan kulle da yanayin matar tace ohh yes..she is my mother.
Chapter 265 · 0% Book details