← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 273 OF 312

Sashe 273

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ata fannin Amarya Haleesa kuwa tun kan a daura auren hanklintag yake dan kwance dake ta riga tabarwa Allah Komi bata saka komi aranta ba bare ma wani abu ya je ya daga mata hankli.

she remain calm but deeply nervous and silently praying and wishing dat Allah xai bata khaleel ..

Kaf kawayenta kuwa sune suka dauki ruwan anxietyn da damuwa suka dauka akansu sunata jeka ka dawo a dakin Musmmn ma vicky da jasmine da suketa addua suna masu castng demons and agents of destructions here and der, hadiza kuma duk fargabanta da tunaninta shine kar ace meenal ta faso musu a bazàta dan ji take bazasu ragar ma duk wani abunda zai kawo cikass wa wann auren ba.. They all look nevous and alerted with evry minutes zuciyarsu na bugawa kamr ma sune Amaryan.

..ana ce musu an daura Halisa tay murmushi tace alhamdullh dakin kuma atake ya cike da murna da celeberation dukansu haka suka rufu a jikin halisa suna hawaye....Paid novel
08060712446 chats only
COMPLETE NOVEL WAIT LIST GROP IS OPEN

*_"MUFTARIQ"_*
BY SURAYYAHMS.
®Edited seriies.

_labarin wata tsaftacciyar Soyayya hade da rayuwar wasu yan mata kyawawa guda biyu da suka kasance yan uwan juna ɗaya ta kasance tamkar "hagu" daya ta kasance 'dama" wajen raayi da yanayin rayuwa, sun ci karo a acikin Duniyar_ _kokonto tare daV banbance kiyayyar talauci da soyayyar gaskiya akan namiji guda ko ya abun zai kasance oho??_

*the book is ready* amma Will be out only...on *30th August*
Wanda suka booking dawuri will get discount on the document...

*Buy now sai asaka a wait list group..yana sauka a tura maka documents naka kasha karatu🤧*

Labari ne me cike da darusan rayuwa...

Dont miss it❤️❤️wani irin rungumar junansu sukayi kowa na mata sambarka har kafin nan manyan matan Gidn suka shigo masu addua sunayi masu guda sunayi dakin gabaki daya ya cike da kala kalan raha da kuma hayaniyà, arnd 4 manyan gidan wanda sukaje daurin aure suka taho gidan amarya halisa direct, ma'aikatan halisa na kud da kud kamarsu Shuiab omar suka basu masauki a babban falo

Sojoji ne ke gadin gidan yau atakota ina.

Nan su anty jamila suka fito tare da Halisan izuwa wajen kakanta general hakeem da kawunan ta aka zaunar da ita akasa a tsakiya ta gaishe da kowa snn suka mata nasiha masu yawa masu shiga jiki akan rayuwa da kuma zaman aure.

gabaki daya Kawu bai iya cewa komi awajen ba face halisa ta yafe shi yanamai zubda ruwan hawaye dan gani yake kamar Haryanxu Allah baxai yafe masa akan abunda ya ma rayuwarta ba amma sai yaga duk ma batashi ake ba.

Evrybody is focus wajen ganin halisan ta same farinciki arayuwanta daidai gwargwado kowa yamata nasiha daga manyan har dattijan matayen dake zagaye da ita....

anty maimuna da anty jamila da anty salma matar leut abbkar da wasu mata biyu christian Mrs janet da mumy hannatu matayen yan uwan kakansu mansa da sukazo aka amshi aure su biyar din ne zasu raka amarya meduguri tare da kawaye. lkcin waje ya hautsine da hayaniya Anata ribibin hidima wajajen karfe hudu da rabi saura motocin ango da abokansa sukaxo mika nasu gaisuwar godiyan suma dede lokcin aka sallame matayen suka komaa da Amarya ciki.

A babban falon Gidan khaleel da friends dinsa da kaninsa Aliyu sukazo suka mika gaisuwan bangirma ma kakan halisa da kawunta suka musu godiya akan musu nasihar zaman auren suma.

Duk ana wann ne amma harga Allah khaleel ji yake kamar ya dauke amaryansa ya gudu bakaramin zakuwar ganinta yakeji aransa ba.

After like 30 min su hadiza suka kara gyara mata make up dinta aka fito musu da ita domin daukar hotona duba kakanta bazai jima ba zai wuce, ana kammala kimtsata tsaf aka rakota har cikin falon da wani irin sassanyar qamshi turaruka dake binsu abaya lkcin kusan kowa idonsa nakan Halisan ne sabida irin matsanncin kyau da shigarta yayi.

Kawayenta duka su shidan sune akewaye da ita sai dedede kun mata da sauran mutanen da suka taho bikin ciki har da kanwar hadiza wato haneefa Suke yin video da wayarsu, khaleel ya kasa jurewa yay hakuri tsabar sassnyar zumudi dake tafe dashi dakansa yatashi ya karaso da amaryansa gaban kakan nata duk dama bata iya daga ido ta kalleshi ba.

Masu mahaukatan hotona masu rai da lafya aka dauka musu da duka familynta both maza da mata ga ba uba ga na uwa snn aka yi da friends

da akazo kan Portrait din Amarya da ango koda aka hadasu zama awaje guda take suka haskaka wajen khaleel cudnt stop looking and smilling at her ita kuma sosai kunya ke damunta, suka posing in diffnt style All in whites dresses nasu daya mugun fito dasu, nan kaga waje ya kaure da raha Mumy hannatu ta sake sautin zazzakar gudan da shikadai ma ya ishi ya tarwatsa zuciyan duk wani maqiyin auren dan bakaramin dacewa da junansu sukayi ba.

Photographers din har kokawa suke wajen daukar hotonan khaleel dana amaryabsa, wanda shikansa khaleel din Allah Allah yake manyan sugama watsewa yadan janyo matarsa jikinshi dan ji yake kamar zai maidata cikinshi tsabar murnan dake dawainiya dashi ta ciki. Kowa awajen sai tsokanarsa ake sabida sunsan a mugun matsa yake ya gana da matarsa ko ajikinsu baima san sunayi ba..kusan duk wanda suke wajen sun dau hotuna masu kyau da amarya, Aliyu da jasmine sunata basu abun dariya dan jinin su ya hadu tun lkcin bikinta suke shiri dashi sosai.

aikuwa ana gama dauke dauke hotona aka fara shirin wucewa da amarya meduguri dan tun basu bar gidan ba Antyn khaleel ta sanar da su anty maimunan cewa bada jimawa ba zasu zo daukar amaryansu yanxu.

fadila da sauran cousin dinsu halisa suka fara tattara kaya da bakin da zaa wuce dasu filin jirgi..

While jasmine da vicky sun dan fita harabar gidan tare da Halisa da sauran abokan ango..
Anata raha ganin khaleel yaki ya sake ma amryan sa hannu yi yake kmr zai maidata cikinsa abokansa na bursting masa kai cewa sai yanzu yay aure, gashi ya auro kyakkywar mace me kunya, babu kalar abun dariyan da ba'ayi awajen ba, kan halisa nakasa har iyanzu batace musu uffan ba saidai kawai tay murmushi.

khaleel Kuwa ya nace wai sai ta kalle idonsa ko da sau dayane har gaban motar angwaye suka kaisu tare hannunta cikin nashi bai saka ranar sakewa ba..

Dukansu dake wajen ya kalle yace ladies and gents, Babygirl tana jin kunya sosai dan haka kowa ya rufe idonsa dan takalle ni pls pls pls.

Yana rufe baki aka fara masa dariya amma still saida suka bi shashancin sa suka rufe idon,suna rufewa ahnkli ya saka hannunshi ya tallabo fuskanta sama snn suka hade idon yace wwooww tubarkhallah Hey, ure the most beautiful bride ive ever seen in my life"..pls say sumtin to me let me hear my wife's first word to me..

Murmushi tay tana kallon cikin idonsa ahnkli tace
Okay, "I love u, my only handsome hubby, i cant wait to start for ever with u" wani luii yay da idanunsa snn ya dada tallafo fuskanta kusa da nashin har suna dan shakar nunfashin juna abazata taji ya daga habarta yajona bakinshi da nata cikin sauke mata wata zazzafar kisss mai shiga jiki wanda yaji ta ratsashi kamar yau ya fara aikata hakan da ita

bakinshi cikin nata yace mata i love u bby..cant wait to see u at home.
halisa dake enjoying kiss din ta makalkale masa.

Zai kara na biyun kenan Jasmine ta sauke videon datake musu snn ta saka dariya tana cewa uhum uhum su first kiss manya. Ango Dan Allah kayi hakuri we dont want to see wetin pass our eyes.

Da wani irin sauri khalel ya daga kai ya kalle jasmine din snn yay dariya halisan ta dan jingina dashi ahankli ta rufe idanunta yana dariya ya dada tantameta....

Dariya take yi dan ita dama bawai rufe idon kirki tayi ba wani irin dariya aka fashe musu da shi vicky tazo tajanye halisan a hannunsa cikin dariyar itama tace ango uhum fa, wait nau lets meet in meduguri first.

Da haka abokansa suka jashi suka bar gidan jasmine na shiga gidan tura ma hadiza videon nasu tana bata labari tun zamansu banda tsokanr halisa babu abunda sukeyi.

ana daf masu daukar amrya zasu iso kanwar Hadiza tay mata sallama tawuce sabida ayaune zata bi jirgi zuwa state.

Tun a mota ta jejjera videos da hotunan auren kala kala musmn duk wanda hadiza take sawa

Farkawan shema daga bacci kenan ta dan watsa ruwa ta bude wayarta ta gagga hotuna a status din haneefa tana budewa hawaye suka fara zubowa a idonta masu dumi bakinta harna rawa rawa take cewa masha Allah halisa wayyo Halisa this is soo masha Allah look at u...so beautiful..yadda take fadin har saikaji tausayinta cos she deeply imagine herself to be der in all these fun filled events and moments. tagan duka kawayensun amma Bata ma lura da babu Meenal aciki ba dake tanakan jin tsanar meenl aranta akan tura ma iyayenta vidoen tsiraicinta datay dan harga Allah bata taba tsammanin cewa meenal zata iya mata haka a wacan yanayin data shiga ciki ba

tanakan bude hotonan itade bawai komi tagane ba amma bakaramin mamakine ya rufeta dataga kamar mijin meenal din bane angon halisa, she went tru all the pics and videos ta dudduba komi harda na short kiss scene dinsu and all the fun da jasmine ta turawa hadiza.

jin zuciyanta ya kasa daukar abun Da wayo ta danna kan videon kiss din ta rubuta kai masha Allah halisa da mijinta sun mugun dacewa awwn love is in the air.

Haneefa da bata gane lauyancinta ba kuwa atake tafara zubo mata kanun labarai..

Ai u missed alot shema
The guy is head over heels tun daya ganta yakasa nitsuwa i dint knw dat ana samun irin wann soyayr gaskiya kawarkun nan is very lucky..the guys is neck deep in love with her.
Chapter 273 · 0% Book details