Sashe 49
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Romantic Bedsheets dinma duk ta hada ta tarkata ta bi ta dauki wani blue colour me azaban kyau ta shimfida akan gadon ta sauya ma dakinta qamshi gabaki daya ta dawo dashi tamkar wani sabuwar waje na daban snn ta kara gudun A.c ta zauna agaban madubinta cike da nitsuwa da taurin zuciya ta share dukkan wani abunda ke mata ciwo aranta ta rufesa kirif ta tsantsarawa fuskarta ligh make up me daukar numfashi.
Tana kammala make up dinta ta dauko wani sport wear na hermes all white
Guntun skirt da karamin rigarsa iya cibi me hula sann ta kama sumanta duka ta cusashi aciki bakaramin kyau yay mata ba tabi ta saka white sport canvas ta wuce gym din dake gidan abunta dan tasan inbata motsa jikinta ba dolene baqin ciki ya dinga gumeta frm time to time gashi tay alkwarin bazata sake bawa femi alfarman ganin hawayenta arayuwar sa ba.
zucyarta yay raunatuwar da ita kanta bata san yawan shi ba. Haka kawai takejin kamar she dont care anymore, auren ma ya fice mata aranta lkci daya batare da tsammaninin hakan ba.
Its feels natural for her to feel like kamar bata bukatar femi, like she is done trying to fix things with him he can go to hell sabida itama tanada nata rayuwar agabanta dayakamata ta kula dashi.
Tunda ta isa gym din gidan nasu ta hau kan machine din trade mill tana gudu akai babu abunda take ayyanawa aranta face neman mafita, she just want to feel sooo young and successful again.
...wani zucyar yace mata hala dalilin kenan daya saka kamfan elmario ya amshe sakonta duk dama bata wani cancanta ba..
maybe is her wake up call to a new begining dan haka is time ta maida hanklinta akan personal growth dinta ba akan femi ba.
Besides shekara da shekaru bataga wani abu kwakkwara da hakurinta ya sauya akan alaqarta na aure da femi ba...
Is like tana dada rufa masa asiri ne shikuma yane neman ya kureta ya kuma kuntatawa nata rayuwar wanda abune datake ganin sam bazata iya daukarsa ba dan harga Allah gani take kamar tafishi cutuwa.
Tana tsaka da wann tunanin taji an kashe trade mill din tana daga kai suka hade ido da femi da alama shima wanka yay ya sauya kaya kafin nan ya fito.
Suna hade ido Wani irin baqin ciki taji na tason mata musmmn dataga yana kalle mata jiki yana lashe baki acikin sauri tay controling emotions dinta ta kallesa da nitsuwa ayanyinta....
Yace "Hey..ashe nan kika dawo naje room dinki banganki ba.
Atakaice Tace yah, whats up?
Yadda ta amsa shi batare da wani sautin bacin rai ba ya balain darsa masa fargaba aransa bana wasa ba.
Cike da basarwa Yace nothing much just checking up on u.
Bata kulashi ba ta sauka akan trade mill din tanamai juya albarkatun jikinta acikin nitsuwa sai kallonta yake har suka nemi waje suka zauna akan soft cushions din
Dake wajen.
Suna zama sai ga suzan me aikinsu ta shigo da tray acikin ladabi ta gaishe su duka suka amsa normally tana kammala serving dinsu shayi tabar wajen taje tafara aiyukanta na safe...
Shiru ne ya ratsa tsakaninsu femi gaba daya ya kasa nitsuwa ganin yadda victoria ta sake ranta tay kyam taki ta nuna wani alamar bacin rai a fuskanta kwata kwata.......
To bs continued
Ganin tay shiru tana shan shayinta da wani irin sanyin aji batace da shi uffan ba yasakashi yin gyaran murya ya dubeta yace "arent u going to ask me?
Saida ta dan ja numfashi snn ta Aje cup din shayin tay relaxing jikinta Ahnkli ta dubesa cikin idonsa
"Tace about what?
Yay dan shiru can yace mata everything.
Karamin scoff ya kufce mata, tace "Everything is nothing femi" U just left and now ur back home
...So?.
Muryansa wani iri jin bata bashi vibe din dayake so din ba yabi ya kureta da idanu snn ya kyabe baki..
kai tsaye ya tsunduma cikin maganan dayasan tanaji ransa ne ya furta mata da bakinsa, cikin nuna ko inkula a yanayin sa yace. "you knw i attended my friend's birthday yestade.
Baiyi tsammani ba yaji Tace Oohhh dats nice.
Ya birthday..i asummed u enjoyed it.
Kasa iya daurewa yay ya riko hannunta da wani irin sassarfa saida reflex action din nasa ya tursasata ta juyo ta kalleshi da alamar tambaya a kan fuskarta
Yace what are thinking vicky? Meyasa kike amsa ni haka kamar baki damu ba.
Dakakken Murmushin da bata san daga ina ya fito ba ya kufce mata Tace "Damuwa? Akan me zan damu and why did u say that...
Cikin son ya hatsalata yace nothing kawai de U look upset ne. Ko wani abu ya batamiki rai
Atakaice Tace what are u tryng to say huhn?
Girarsa na sama a dage yace "I dont knw ke kikasan me ke damunki..
Yar karamar Dariya me aji tay sann ta dau shayin ta ta cigaba da sha ahankli tay banza da shi takuma shareshi.
A matsayinta na wayayya mace Ta riga da tasan dukkn wani luggan namiji dats manipulative, shine zai maka laifi amma bazai fito fili ya nuna yayi ba sai yadinga alaqanta mace da fushi sabida itadin me raunice matsi zai iya sakawa ta fara reacting ta furtashi waje.
ahankli takai kai shayinta baki tana kurba tana sha tana tunani at same time tana sakin wasu sanyayar murmushi da suka kara wargaza ma femin setin kwakwalrsa gabaki daya dan sosai yaji brain nashi rikice sam ya kasa gane mata.
Batace da shi uffan ba dan Aranta ta riga taci alwashin cewa femi bazai sake samun wani dama awajenta ba bare kuma yafiya akan abunda ya mata jiya musammn ma indan ta wann toxic hanyar yake son yabi toh bazata taɓa bashi dama ba.
Satar kallonta ya dingayi da mamaki da kuma tsananin haushin attitude din datake bashi Numfashinsa na haurawa sama sama har ita datake gefensa tana dan shako motsin da zucyarsa takeyi acikin rudani..
Gabadaya ya rude ya rikice jin bata furta abubuwan dayake so yaji ta furtan ba, tuna da cewa akwai wani hanya nan take ya marairace fuska cike da kame kame ya dan gyara zama yace hey, vick.. I dint really leave this house for anything personal kawai de abubuwane kingane?
Dan Shiru ta yi kafin nan tace its okay i ques the birthday is more important. Ba damuwa!
Baiyi tsammanin jin hakan ba ransa ya jara sosuwa Kai tsaye dan ya dawo da ita hayyacinta
Yace mata yes. Kamar kinsani kuwa The birthday was very important to me.
Ya kureta da ido yaga me zatace Dan Shi burinsa shine ta dan yi hayagaga tay bori da kuka sai ya yaji dadin ladabdtr da ita.
Cike da dauriya ranta na tafasa amma Sam Taki ta kalleshi duk dama zucyarta yay baqiqirin da maganan daya furta matan yanzu..
A brain dinta ta furta masa tambayoyi sunfi tamanin amma ta kasa furta masa a fili sabida aganinta inhar zai iya budan baki yace mata birthday abokinsa is more important than their marriage babu amfanin yin wata magana da shi.
Shirun datayi yasaka Dukkansu babu wanda yace ma kowa komi harna dan wani lokaci.
Sai can dayaga kamr bazatace mai uffan ba cikin gyaran murya ya kaucar da maganan hidimar gabaki daya batare da ya nemi su tattauna ko su sansanta kansu akai ko ya bata haquri ba, saima yay kamar abunda yay jiyan ma aiba komi bane normal ne.
Alokcin vicky ita kadai tasan abunda yake mata ciwo, zucyarta na tsananin harbawa, ranta gabaki daya yay baqiqirin amma haka ta daure ta cije tanamai saurarar noise dinsa dayake mata na renin hankli da tsagwaron rashin kunya a idanunsa،,ya nuna ki ajikinsa baisan ma yayi wani abu ba, he talks with full audacity and ego yanamai mata hiran birthday din chief okoro sede bai sani ba with each word he said babu abunda yake kara mata face tsananin nadamar bata lokcinta akansa wajen neman maslaha wa aurensu.
Deep withing her heart she is screaming Regrets on time spent on a man with no emotional intelligence, Femi is a child.. immature! Ta rasa yadda akayi bata gane hakan da wuri ba. Dan in ba brain din yaro ba babu wanda zai aikata wann abu a zamanin yanxu.
Zamansu anan din baifi na minti ar'bain ba they have a non repulsive talk kowa na nunawa kowa bai damu ba. Yana surutun sa a fili ita kuma tanata zantawa da a zuccyarta a sirrance
Ganin be gane kanta kwata kwata ba yasaka yay mata sai anjima ya tashi yana tafiya duk jkin sa yy tsamii yahaura sama dakinsa ya kulle kansa aciki, yana zama ya kira chief ya gaya masa cewa ai vickyn ma bata damu ba, shikuwa chief abun sam bai masa dadi ba dan so yay ace yay sanadiyar rabuwar su ayau. Sai yace masa kawai ya shareta in abun ya cicciyo ta zata neme sa da maganan dan kanta ai mace sam bata yafiya.
Sabuwar Yanayin vickyn sosai ya dame prince femi aransa ta inda basa tsammani kawai dai daurewa yake yana amsar karfin gwiwar da suke bashi na cewa vicky zata dawo masa dede.
Ata fannin vickyn kuwa tunda femin ya barta ta kejin wani irin tsinannen jiri da kyar ta kawo kanta dakinta, ta sulale kasa tana kuka marar sauti atakure...
awajen sa hakan zai iya yuwa trick ne na wasa da hanklinta amma awajen ta iya wann yanayin daya nuna na rashin damuwa akan lefin daya aikata matan yasaka taji ya kara tsane mata aranta gabaki daya.
Yadda ya nuna kamar baima san me akeciki ba sann bema san ya aikata mata komi ba yay mata ciwo fiye da yadda taji zafi aranta jiyan.