Sashe 275
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
The feeling of belonging to each oda ma kadai ya isa ya sauya atmpsther na dakin, tun zaman su anan kalamai masu zafi kawai yake kasheta dasu feeling soo proud of her beauty, her grace,the energy she brot unto his life and family. Duk wani kalaman soyayya da yasan in ya gaya mata zai burgeta ya mata dadi
duk saida ya gaya mata a wann lokci.
sai can Kafin nan suka Tashi suka gabatar da ibadunsu ta saka hijabi dogo akan kayanta daya kai mata har kasa tabi bayansa Suka haura kan wata lallausa kuma babban sallaya anitse suka fara gabatar da sallahn nafilansu.
yau surori masu tsayi khaleel ya karanto musu a nafilan bayan sun gama, Yana daga zaune ya jawota jikinshi yana dan shafata kadan kadan suna hiran rayuwarsu da zasu shimfida anan gaba
He still promises her alot of things, including security, his time and attention and anything she cud ever want ahnki yana shafota sunata tsara life dinsu cikin shauki da tsumayin juna
Bayan nan suka ci abincin da ya shigo musu dashi snn ya rage mata kayan jikinta ya rage nashi ya dauketa cak suka kwanta akan gadon tare da dorata akan chest dinsa ganin duk a mugun tsorace take dashi sai ya basar da komi dan yasani sarai tana da history na sex trauma, kuma a yadda yakejin zumudi da karfi ajikinshi gani yake kamar basu sha ta dadi a daren nan inyace zai aafka mata ba, he badly wants to feel her yau din amma dake yana sonta sosai yaji bazai iya jefata matsayin da zata tuno da past dinta a wann daren ba, he needed her to be calm or when she least expect it, duk dar dar datakeyi ajikinshi yay ignoring ahnkli ya kanannedata ajikinshi yanamai shaqar qamshin dake tashi a sassan jikin nata yana me kuma shafa duka ilahirah jiknta har bacci me nauyi ya kwashesu ahaka..
Aranta taji mugun mamakin da khaleel bai mata komi a daren farkon nasu ba face washe gari data gane cewa ashe saudi arabia zasu wuce kai tsaye...
Sai wajajen 10 am snn aka kawo musu lafyayyan breakfast khaleel ne kawai yaje yay gaisuwa dake aldar gidansune amarya bata fitowa ranar fark, tun daga nan daya dawo suna makale da junan su daidai na minti biyar bai iya barin jikinta ya huta
Sai can bayan azhr dedekun baqi suka fara shigo musu dan aga amarya, khaleel ya barsu yajeshi wajen mhaifinsa da kawunsa, nan ne ma me kitso taxo ta shera ma halisan kananan kitso na two step akanta da ya wani irin kara ma fuskantan kyau da kyalli.
Har saida akayi magrib snn khaleel ya dawo sukayi wanka suka shirya da trolley dinsu guda biyu suka je gidan iyayen nasa suka gaishesu snn suka musu bankwana
Har airport mum dinsa da aliyu suka rakasu tanamai saka musu albarka, daga nan intnl aiport na maiduguri sukabi ta sudan daga nan suka harba saudi arabia direct babban gidan nasa da ke birnin riyadh....
wajajen snyin safiya suka sauka Daga kasar sudan suka diro a birnin riyadh inda Tun da suka shiga motar da zai kawo gidan nasu Batace mishi uffan ba don kuwa babi abunda take tunowa sai farkon haduwarsu har izuwa lokacin da suka tsara rayuwansu na aure abu kamr da wasa
Ita kanta bata taba kawowa cewa Allah zai sakasu acikin tsarinshi wanda yafi nasu armashi da dadi ba,.
Tana cikin tunanin anty salma ta fado mata aranta saituni ta dulmuya duniyar tunanin abunda zai iya faruwa tsakaninsu
Yau da dare dan gani take kamr ba lallaine yau tasha A hannunsa ba gashi sosai takejin nauyi da kuma fargaba yin abun dan tun bayan da kawu yay farmata datake karama tarike tsoron abun acikin ranta wanda shiyasaka batasake jin sha'awar wani namiji ya leka wajen ba.
saidai kuma wnn aure ne dake tsakaninsu tasan kenan dolene zata baiwa mijin nata hakkin sa, tunanin data dinga yi kenan har driver ya dauki hanya bata lura ba sai da taga suna Shirin shiga wani katafaren gida..
Ahankli ta daga kanta data jingina daga jikinshi tadan mike kadan tanata Kallon kyakywan tsarin gidan da kuma yanayin environment din ta shagala tasake sosai tana kallon ko ina..
Manyan gate bakake guda biyu da karamin ata ciki gashi gidan yaji wasu irin landscape na furanni da kayan shakatawa na ban mamaki..
Modern sleek duplex ce bamai tarkacen kayan duniya ba amma kuma bakaramin haduwa tay ba tsarinta dede yake game bukatar hutu da sanyin rai sabida babu wata hayaniya danko unguwar tasu gabaki dayanta shirune estate ce ta masu shi dan tun shigowrsu daga airpot din basugamu da motsin kowa ba..
motarsu Yana tsayawa khaleel ya dube ta da murmushi akan fuskan snn yace Babygirl dita, amarya ta, gimbiyata mun iso gidan naki ai saiki sauka ko a mugun kasale ta dago kai ta dubeshi cikin sakar mashi jikinta baki daya da wata sigar shagbwyar murya ahankli snn Tace "home sweet home"..
Yayi murmushi yace cmn lazygirl lets get in first.. nan ya sauka ya fara tattara musu trolley dinsu ya fara tafiya dashi
Ta fito itama ta shiga bin sa a baya tana dada kare ma ko ina kallo har cikin ran take jin wajen yayi tsananin burge ta she wished nan ne gidan su na zaman dindin dan is soo quiet and peaceful babu hayaniya ko kadan..
Light glass walls ne takoina an kuma dake ko ina da wasu mahaukatn turkish furnitures wajen is calm and stylish dan ji take kamar tazauna tay ta gudanar da rayuwanta a kasan larabawan nan
Ganin alamun ta yaba yasa yaji dadi aransa nan yatsaya daga kofar main sitting room tana dan shigowa ciki yace ure highly welcome to ur home baby...tana murmushi tace mine or "ours? Yay dariya yace yanzu ai kece ogan, i belong to My wife my love belong to me, the love of my life. tun bai kara maganan ba ta Matso daf dashi snn ta daura mai kiss a kan lips dinshi ahnkli tace mishi i love u babe. Ahnkli ya dan lumshe ido kadan Bai jira ba Ya kamo hannunta suka fara haurawa can sama zuwa wata fankacecen bedroom wanda daga gado, mirror da huge turkish black woor wadrobe babu komai aciki.
komai Na dakin chokolate and milk colour ne musamman pluffy tuffed dubbed spring Italian matress na designer dake cike dam da foam gwanin sha'awa kamar gadon jarirai dan kuwa gado ne babba me shegen laushi an hadesa da wata hadaddiyar beding da comfoterta..
ahnkli Ta juyo ta dubesa taga ma hankalinsa baya wajen sai faman dube dubensa kawai yake karamar gwafa tay seeing everything is damn perfect around her,
Jim kadan taji yayi sliding wardrobe din ya bude bari daya kayan shi ne daki daki a bari daya sai saman wasu shegun jerin turaraka ne wanda bottle dinsu ma kawai abun kallo ne akasa ya aje musu trolley din har zai rufe ta dafashi ahnkli snn tace lifeline kabari i can handle it frm here
Murmushi yay yace okay fine.. ina zuwa toh give me som mins yana maganan ahnkli yay kissing lips dinta lightly tun Kafin ta gama amsa shi taga ya fice cikin sauri, ajiyan zuciya ta sauke Ita dama Allah Allah take ya dan ficen dan takalle wajen da kyau dan Wani irin sanyi mai kwantar da hankali takeji aranta yanayin rashin hayaniyan wajen ya gama burgeta.
Nan ta shiga bude trolley din nasu tafitar da kayan su duka ta jera musu shi kafin nan ta fitar da kullin tsarabar da Anty salman ta bata qamshin abun ya burge ta bana kadan ba sabida kayan qamshin da aka hadashi dashi.
Wayarta ta bude ta sake karnta tex dinta taga yadda Tace mata tasha da madara ko zuma cikin sauke ajiyan zuciya ta Ajiyesa acikin drwer dake wajen Daga nan ta mike ta shiga tattatra kayan su ta gyara musu shi tsaf.
tanayi tana budewa daki daki a kowani step na wadrb din dan wann ne karo na fàrko da zata fara sharing room dinta da wani murmushi me sanyi ke tafe a fuskanta duk ta kasa dauke idanun ta akan collection din kayansa...
.
Hannu tasa tana shafa scrolls na colourful suits dinsa wasu har tana imagining yadda zasu zauna ajikinsa dan anan ko daya bata taba ganin sa da shi ba duk wardrb din ya cinye rabin wall din dakin akwai side din shoes perfumes watches da medical and fancy eye glasses kala kala.
rage kàyan jikinta tay tabar kanta da wata karamar riga mai deep Vneck da straight skirt daya matseta sosai.
daya daga cikin Turaren san ta dauka ta dan fetsa kadan a Agefen wuyan ta da saman kirjinta babu shakka sinadarin dake cikin qamshin da ban yake don kuwa yana dada daukar lokaci yana mai kuma dulmuye ta da qamshi duk jikin ta sai da ya amsa da qàmshi tana gamawa ta kintsa komi wasa wasa sai da ta sa wajen yayi fess fiye da yadda suka zo suka samu..
Haka ta zauna tayi zaman jiransa shiru,ga sanyi Ac mai dadi na mugun ratsa ta...
Sai chan dai ta mike tsaye zuwa wajen wani chokolate curtains din dake jikin window da tunanin ko zata hangosa
ata kasa..tana budewa tadan kyabe baki tare da gwalo idanunta waje kafin nan tasaka hannu tayaye curtain din duka dake wajen transparent glass wall ne Ba abunda bata gani daga waje,...
Tun daga nan take hango wata shimfidadiyar pool me tattare da ruwan kalar deep sea blue da wasu shegun green mini gardens zagaye da shi
murmushin jin dadi ta saki atleast she knew she was going to relax kuma zata samu nitsuwa halama yawan tunanin mutuwar uztaz data saka aranta ya dan ragu mata dan haryanxu bata dena jin zafinshi a kasar ranta ba..
Ta jima anan a tsaye tana kallon tsarin wajen harji take kamar ta sauko kasa taje wajen jim kadan tana daga tsaye sai ga knocking daga kofa. Juyowa tay ta kalle kofar kafin nan ta sauke Ajiyan zuciya da taji sallamarsa ne, nan ta amsa da sanyin murya