← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 303 OF 312

Sashe 303

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Meenal tuni ta sauka taje kitchen ta fara birkita waje koda zataga petrol ko kerosine dan ta kone gidan inyaso kowa ya mutu dan kasa daurewa tay tanajin wani abu me zafi na yawo ajikinta da bazata iya control nashi ba.

Da bata samu ba wani ihu tay ta rusuna kan gwiwarta tana ihu tana kuka tana cewa ta shiga uku mijinta mijinta..

khaleel yana gama round din farko yaki yabarta saida yay nayi biyu da suka gama mai gaba daya ajikinshi ta kwanta tayi lamo tanajin yadda hannunshi ke yawo a kan lallaussr gadon bayanta bata wani jima ba suka kimtsa kansu bacci ne ya dauketa.

khaleel na kwance sai can snn u ya tuno da meenal nan ya jawo Agogon shi ya duba yaga 1:am na dare kawai ya mayar da wayar ya aje ya koma baccin shi abunshi

Sanyin asubahi ya tashi meenal anan kitchen din jikinta na rawa rawa ta koma dakinta ta kwanta
Ta runtse ido kenan bata wani jima da baccin ba sai ga hjya nadiya tazo gidan...

A harabar gidan taci karo da khaleel tare da halisa ta rakosa har gaban motarsa zai wuce airpot daganan zai sauka a lagos. Aliyu ne gefensu yana tsaye khaleel na gaya masa cewa ya kula masa da halisan sosai
.....

koda hajy nadiyan taxo acikinsu halisan ce kawai ta gaisheta batama amsata ba tanata kallon khaleel duk da batajin dadin jikinta amma ta kara sauri ta shiga ciki danta tambaye meenal ko har ta amshe kudin aiki ganin da alaman fita zaiyi.

Tana shiga room din ta samu meenal na sharar baccin jikinta yabi ya dau zafi sosai ta tafata tashinta tana magana tana haki, ke Amina kin karbi kudin ne mutumin fa yazo ynxun ma fa shiya ya dauko ni daga asibiti kibani kudin na bashi yaje aikin nan fa babu lkci..

Da kyar meenal ta bude idanunta da suka kumbura suna hade ido da hjya nadiya gabanta yay mummunan fadi tace
Aah me ya sameki haka ya naga fuskanki ya kunbura haka dan bura uban dukanki yay?....

Meenal kamar jira take amata tambayar ta barke da kuka tafara zubo mata labarin duk abunda tayi experincing jiya da dare LITTAFIN NA NA KUDI NE 08060712446 TO PAY

COMPLETE NOVEL WAIT LIST GROP IS OPEN

*_"MUFTARIQ"_*
BY SURAYYAHMS.
®Edited seriies.

_labarin wata tsaftacciyar Soyayya hade da rayuwar wasu yan mata kyawawa guda biyu da suka kasance yan uwan juna ɗaya ta kasance tamkar "hagu" daya ta kasance 'dama" wajen raayi da yanayin rayuwa, sun ci karo a acikin Duniyar_ _kokonto tare da banbance kiyayyar talauci da soyayyar gaskiya akan namiji guda ko ya abun zai kasance oho??_

*the book is ready* amma Will be out only...on *30th August*
Wanda suka booking dawuri will get discount on the document...

*Buy now sai asaka a wait list group..yana sauka a tura maka documents naka kasha karatu🤧*

Labari ne me cike da darusan rayuwa...

Dont miss it❤️❤️Tun bayan magann da sukay da halisa a kitchen sai basu sake haduwa da junansu ba kowacce tana can tana harkan dake gabanta agidan Khaleel kuma ranan din yaje lagos sharply wajen babansa yin wata aiki me muhimci Can cikin dare ya samu ya dawo sabida yanxu da halisa take da ciki mahaifyarsa bata fiye son yarda ana yawn barinsu inuwa daya tare da meenal din agida ba duk dama halisa tasha kwantar musu da hankli cewa meenal bazata mata komi ba.

Washe gari dasafe Bayan su halisa sunyi sallah fjr da akwai gajiya ajikin shi sosai suna kallama koyan karatunsu na yau suka koma bacci, yau Very late suka farka,dan har ana neman karfe sha biyu Duk iya saurin ta da ta rigashi amma haka yajata Suka yi wanka tare tanata kiciniya dan sosai tatashi da muguwar kasala agabobin jikinta duk dama bata gaya masa ba amma yau fa sosai laulayin nata yake motsata sosai ta ciki.

Simple Breakfast ta musu shidai a kowani lokaci yana jin ddin ta kusa da shi dan sosai ta sabar mai da saka riguna masu budaddun wuya wajen cin abinci kusan kowani kai idon sa nakan kirjinta yana kallon abunda yafi daukar masa hankli ajikinta wato wnan tsayayyun nonowar tata masu laushi da kyaun gani a ido dan bakaramin gyarasu takeyi ba..

Yawanci she wll massage it sama sama da ruwan hulba wanda ta tafasashi ya huce snn takan saka bra masu manyan hanu masu suppoting nonon
Bayan nan bata daurin kirji inba wanka zataje ba.

At times she do prefer to wear bathrobe kawai da akan towel, she have this very special breast massage essential oils da akeyinsu da herbs to keep the breast firm and in shape. Batashan wani maganin amma kuma tana shan kunun natural abubuwa masu gyaran nono kamar alkama, peanuts butters da cashew nuts, waken suya, tana amfani da busashen ayaba da busashen dankalin hausa acikin kunun, tanashan kunun gyada Tana shan kunun gero me hade haden kayan yaji kamarsu kanunfari kimba masoro citta da barkwano most atime kaga nononta zaka dauka ko da engine take gyarashi sabida tana bashi lokacin gyara da kuma lokacin shan iska

Harta gama serving dinsa suka zauna taga har lokaci ya tafi yau meenal bata fito ba abun yadan bata mamaki aranta Duba da yadda jiya ta cika mata bakin cewa zata karbi matsayinta na uwargida.

Haka har suka kammala cin abincin khaleel ya shirya ya dan fita yace mata yanxun nan zaiy dawo.

Bangaren meenal din kuwa duk tagama zagaye dakinta cikin tunanin abunda ya hana khaleel zuwa jiya da dare, sai kuma tafara jin haushi da tunanin koma halisa ta canza haline bata masa maganan ba.

Da wann haushin aranta ta yanke hukuncin zata zo ta sake samun halisan nan ta shiga bathrum ta kimtsa kanta ta saka wani matsatsen fitted gown bata daura dnkwali ba ta saka takalmi ta fito...

Lokcin halisa na tatattare kayan da sukayi break din kenan zatakai kitchen tana mugun jin qwiuwar wankewa sabida kasalan datakeji ajikinta tana daukar tray din sai taga taga tex dinshi akan cewa tafito waje ta karba mashi aika ynzun nan.

A gurguje ta Aje tray din dai dai meenal na fitowa kenan ta ganta har ta dauka ko wajen ta zata zo sai kuma taga ta shari kwana zata fice waje..

Sadaf sadaf ta shiga binta abaya halisa tanay taba bude kofar kafin tay hankara ba taci karo da smilling face dinshi wanda kamar an cillo shi ne agabanta.

Tsaban bugun da xuciyar ta yy yasa ta dafe kai janyo ta yay jikin shi ytin kafin ta fara korafi ya manna mata tsumamen kiss agefen wuyar ta kafinnan ya ciro red blind fold daga aljihun shi ya daure shi idanun ta..

cikin kunnenta yace
"Can u walk with me bby girl? Tan murmushi Tace yeah amma Ina zakay kaini haka? Hannunsa daya na cikin nata daya kuma ya dora akan cikinta. Dede tasaka mai muryan shagwaba har tana bubbuga kafa akasa kenan saiganan meenal itama ta fito

wani mugun harde rai tayi daga bakin kofar falon gabanta na bugawa da tsananin karfi ta zuba musu idonta dya jaaa kamar zai kama da wuta.

Binsu da ido tay har suka kai gaban wata katowar abu da atake ya tuno mata da memoryn first gift dinta da mahaifinta alhaj aliyu talba ya bata lkcin ma baida lafya he gifted her her first car in a box tun tana yar karama sosai dake bakaramin soyayya iyayenta suka raineta aciki ba.

Lumshe ido tay tanajin ina ma ace da babanta yana raye da duk bazata ga walakancin nan ba

tana bude lumsashen idanunta ta dorasa akan khaleel daya makale cute fuskanshi a gefen wuyan halisa ya kankameta ajikinshi..daga nan tana jiyo muryansa "yace ready?...halisa tace yes.

hannun ta ya makale jikin wani jannnn igiya ta dan rike suka janye tare snnn ya kunshe blindfolds din ahankli tana bude idanun ta suka sauka akan wata latest lamboghini urus sport car ce fara kalll sabuwa dan tsaban tasan na musnman ne sunanta aka rubuta agaban deck din motar personalised nata ne ita kadai Ajiyan ya iso cikin dare aka kawo mai yau da safe.

Da sassarfa meenal ta karasa fitowa jin jinin jikinta ma tafarfasa Ta tsaya cak abayansu tana kallon komi..

Wani uban tsalle halisa ta daka ta yi kan motar ta shafa snn ta rungumesa sosai tana cewa ohh my god my first personalized sport car...soundin so excited ta makalkaleshi tana masa godiya tana masa addua masu shegen dadi.

Wani murmshhi yake yi yana cewa she dersev more for keeping his child and hersefl safe alwys And for making him happy..

Tagode masa hade da kuma masa adduar samun budi.

Kan meenal na juya altho tasan halisa can afford dat car amma kuma the fact dat khaleel has personalised it for her da kudinshi stasan bakaramin kudi ya narka awajen kerarsa ba come to think of it urus is one the most xpensive lambo collection taya ma zaayi ya bada shi kyauta ma halisa akan me???

..fuskan ta Take yayi jaaaa da alaman bakin ciki da tashin hankli...

Keys din ya bata cikin murna da rawar jiki ta karba tanace mai ya shiga ta danashi yana dariya tana kaiwa hannu zata bude cikinta yayy wani irin juyi take ta sake key din cars ya fadi kasa ta tsuguna awajen aragwabe ta fara kwaza amai mai yawa mai kuma kara kafin kace wani abu khaleel yay kanta yadan dagata kadan harta gama aman duk jikinta yay laushi tace masa bazata iya tashi ba tana nishi dakyar tafara cemai zata sha ruwa..

Me gadi ya kira ya kawo mai ruwa a gora ya bata tasha kadan tafara kwaza aman kumay

Nan ne meenal ta karaso kansu tanata kallon meke faruwa ko sannu batace ma halisan ba bare shi dataga ya daga hanklinsa kamar zai yi ma mace kuka..

Babban damuwarta ba halisan bane key din motar daya fadi kasa take so ta dauke tana mika hannu jikinta harna rawa rawa zata dauka sai caraf mai gadinsu ya rigata dagawa ta dalla mai harara ko ajikinshi ya mikawa khaleel..

Khaleel bai karba ba yace ka rikemin kabiyoni dashi ciki yanxun nan.
Chapter 303 · 0% Book details