Sashe 4
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lkcin da mahaifarta ta mutu ko makokinta batay ba haka kawu karami ya dauketa yana mita yana bambami yakaita gidansa badon yaso ba, kwana biyu ne kacal da mutuwar mahaifyrta amma already har an jefata akan titi tana tallar manja ma mama gracy.
Dats how she mourn her mother's death akan titi da faratin talla akanta kuma inta dawo gidan ba a siye kayan ba haka za amata dukan mutuwa ahanata abinci snnta kwana da yunwa ga baqin ciki da ciwon rasa mahaifyarta, da safe da ruwan sanyi za'a tasheta, a zageta tass snn a dora mata wani sabuwar talla batare da anbata abinci ba..Dats just how her childhood life was and more harsaida kawarta meenal ta nuna mata hanya.
Ta fashe da kuka mai kara cos she can't bring herself to rembr the part where she was forced to sleep with men dan a ciyarda ita a sata a makarnta and all the things she did to save her life. Ta dada lumshe idonta numfashinta na sama sama tana shirin wantsalawa cikin ruwan wani irin iska me tsananin sanyi taji ya riketa yahanata motsi gabaki daya..
Daga nan tafara jin Alot of voices na mutanen data taimaka yana yawo akanta suna masu hanata fadawa acikin tafkin ruwan amma kuma inaaaa zuciyarta ya riga ya kafe kkri kawai take ta kwaco kanta ta fada aciki inyaso koma me zai faru ya faru.
Tun Khaleel na tahowa agaggauce harya fara hadawa da gudu gudu
Shikansa hafeez ganin abun yawuce tunaninsa yasaka yay saurin shigewa cikin daya daga cikin hydro tracking power drilling lifter ya kunnata ya soma biyosu abaya dashi incase od emergeny tunda recure team din basu iso ba banda salati babu abunda yakeyi sosai ya razana..cos no one un his right senses zaiyi tunanin fadawa cikin wann ruwa inba baida hankli ba.
She decided to stand on her toes, da sauri ta fice daga cikin barricades din gabaki daya tana shirin zamewa cikin ruwan.
Kamar wnda khleel yake karantarta ya taho da mugun gudu har yana fetsar da haki dan tun da yake arayuwarsa bai taɓajin sha'awar ya kira sunanta ba saiyau. Yana tahowa da gudun hawaye sukabi suka cika masa idanunsa, Acikin wani irin yanayi na tsorata yahau kwala mata kira yanamai cewa Haliisa..halisaaaaa...
Haalisaaaaaaaaaaaaa.
Her mind is already gone
Harta soma ganin kanta a matsayin matacciya.
Atake ta dauke numfashinta cak yanayin jiri jiri nan ta daga kafarta sama zata fanjama ciki kenan khaleel ya daka wata tsalle ya miƙa hannunsa ya capkota saidai inaaa suna hade ido ta fara kokowar kwace hannunta daga nashin a fixge tana kuka mai karfi, lokcin shikadai yasan me yakeji aransa dan tabashi tausayi bana wasa ba, haka yanaji yana gani ta zame daga hannunshin tay cikin ruwan a mugun razane ya kira sunanta batare dayay tunanin komi ba yabi bayanta
Ko jin kiran da hafeez yake masa baiyi ba ...
Shikansan hafeez din ya razana tun bai gama isowa garesu ba ya firgita ya jefe tracking lifter din cikin ruwa to stop them from reaching depth.....
Within some minute halisa takai cikin ruwa fanjam ta fada ciki at almost the same time da khaleel yabiyota ciki.
yawan ruwan da zurfinsa gabaki daya ya fi karfinta tana shaka ruwan ya haura kanta yafara janta kasa kasa kasa acikin mugun sauri khaleel yay diving ya rikota ajikinshi yabi ya rungumeta sosai, saidai kafin nan TSL din ya isosu sun ji jiki bana wasa ba dan halisa har tasha ruwa ta tafi garin su, shikansa dakyar yake janta ajikinsa yana diving har tsl din ya isosu
...Da kyr ya iya dorata akan lift din tsl sann ya haura samansa tare da ita ajikinshi yana fidda numfashi dakyar snn abun ya soma jansu waje ahankli sabida nauyi yasaka abun baiya sauri..
Karfinsa gabaki daya ya kare da ita rungume a ajikinshi, shikansa baisan wajen naa da nisa haka ba saida suka tashi fitowa...ko rabin jansu sama abun baiyi ba saiga rescue team da boat dinsu sun zagayesu.
Nan da nan ya suka tayashi ya dora akan boat din kafin suce zasu mata wani abu harya fara bata all the necessry first aid da zai dawo da ita duk da shima din kusan agalabaice yake.
Adan dolensu suka barshi ya cigaba da danna mata kirji yana matsa mata ciki tare da hura mata iska acikinta ta bakinta......He felt restless, weak and sober, hanklinsa in dubune toh duka sun tashi a lkcin musmmn dayaga yayi iyayinsa amma bata ko motsa ba bare ta amayo ruwan data kwaso hartay numfashi..........*IS NOT FREE TO SUBCRIBE PAY 500 NAIRA VIA 0152983148 MOHD SURAYYA SULE GTB*
08060712446 FOR EVIDENCE OF PAYMENT.
THANK YOU.
4️⃣▶️5️⃣ #SURAYYAHMS
#PAID NOVEL
Khaleel bai daddara ba ya cigaba da kkri wajen ceto ranta,..karshe juyata yay da baya kamar yar paper ya shimfidata akasa da baya, in oder to stimulate her brain he needed to massage her veins thru her spinal cord. Wann din yana daya daga cikin lucky trick dinshi dayake yi musmn in marar lapyrsa yaki responding to any form of treatment.
Zame figgagiyar rigar tata yay ahankli ta baya snn ya saka dogayen yatsun hannunsa a dede setin layi kashin bayanta idanunshi a lumshe ya soma daddana mata wajen yana massaging dinsa gently ahankli ahankli daga sama izuwa kasa dede bayan keyarta inda jijiyar kwakwrla mai raunatuwa da stress din yake just in between d neck line, dan karamar space haka daya raba tsakanin kan mutum da wuyarsa, anan ne ya aje hannunsa yana dannawa ahnkli yana zamerwa har ta gadon bayanta har izuwa dede kan kugunta tare da bada muhimnci a setin cikinta ta baya.
Kusan sau biyar yakai hannunsa wajen yana dawowa kasa yana daddanawa kafin nan Halisa tay wani irin kaƙari snn ta fuzgo wani irin shakurarriyar aman ruwa daga can cikin cikinta tanamai fetsarwa waje cikin tari me balain karfi da gigitarwa.
Ba acikin hayyacinta ba cikin bala'in tsorata ta rike rigarsa dam dam kamar zata ballashi jikinta na kyarma sabida tsananin gigita da brain dinta ya shiga ciki.
Kusan Idanuwan rescure team din gabaki dayana xube akansu, hanklin khaleel ya mugun tashi yanata kkri wajen temaka mata tana amayo ruwar duk ta galabaice bata cikin hayyacinta ta kame masa jikinshi dam dam.
har aka fidda su sama kan titi halisa tana amai bata dena ba,..
sai kafin nan can tay doguwar suma ajikinshi bata ko motsi amma bana mutuwa ba, duk da haka saida ya tattaba pulse dinta yajisu suna dan responding kafin nan hanklinsa yadan fara dawowa jikinshi yabi ya sauke sihirtaccen ajiyan zuciya yanamai furta hamdala cikin lunshe ido da budewa.
ganin har polisawa sun iso wajen yasa yabi ya cire farar rigarsa daya gama jikewa da ruwa da sauri ya saka mata ajiki yabar kansa da singlet aka basu life jackets da blanket ya rufeta dashi baki daya.
Da mugun gudu Hafeez ya iso wajensa yaname jajantawa duk ya rikice ya rasa mema zai soma ma khaleel tambaya akai dan abun ya matukar bashi al'ajabi da mamaki da khaleel ya jefa kansa a hatsari mai tsanani domin ceto rayuwar wata wanda a tunaninsa basu ma santa ba tukuna.
Duk yawan question mark din dake fuskarsa Khaleel dai baice masa komi ba dan kusan atare suka dorata akan Emergency wheel converyor aka jona mata engin taya numfashi sann suka shige motar emergency khaleel yana zaune agefenta yana zukar oxygen din shima dakadan kadan dan ya samu isashen karfin da xai kula da ita.
Duk dama motar emergency na babban asibiti wato LUTH ne yazo amma asibitin dayake aiki din kawai yace akaisu atake.
tare da yi musu bayani cewa halisar patients dinsa ne, kuma bayason tayi going tru any media publicity anan a babban asibiti... yadai musu bayanin situation dinta sama sama yadda zasu fahinceshi sosai subashi ita.
Dakema yanzu kowa yasan yanayin media da son yaɗa labarai barkate batare da sun damu da condition din mutum ba hakan yasaka ogogin suka Amince masa dan sunsan muddin aka akaita can toh da wuyane baza'a karasata da wani baqin cikin ba..
Lokacin ana neman karfe 10:30 na safe aka nufi hanyar NISA premier hospital dasu hafeez kuma na biye dasu abaya.
*******
Ata fannin su meenal kuwa tunda suka shari zama a daki nan hajiya nadiya ta fara bude mata shafuka shafuka na Abubuwan data gano ma idanuwanta A abuja.
Tace meenalyn mumy ki yarda dani i was part of that project seminar da mijinki yay attending a Abuja kuma na nemo mana wasu relevant information akansa.
Sounding unintrested meenal ta aje kanta akan pilow tana gatsine fuskarta cikin muryan kasala tanamai cewa
"..mum wai dama akan project din nan nasa ne kika wani takuramin, ni wallh na dauka wata babban harka na billions ya bude acan..ahnkli taja tsuka, mtchew" mum amma ai kinsan babu wani kudi a harkan asibiti musmmn ma irin wanda khaleel yakeyi, he is just a normal doctor and i dont even knw what he specializes on, ..uhmmm gashi nan dai..
tana maganan ne tana jan jan nunfashi a kasale, hajy nadia sai kallonta take sakaka.
"mumy nadai san akasar waje yay duka karatunsa na likitanci...ko ma wani irin project zaiyi bafa zai fini arziki ba. So just chill lets talk about oda things.
Murmushin takaici hjya nadiya tay tace ure wrong my Dear...totally wrong, dan anan kasar ne kawai kike ganin kamar harkan likitanci is nothing..go to developed countries or even kenya zaki gane cewa medicine in a multi billion naira business all over the world.
Ashashance Tace Uhmmm mumy toh menene??? whats popping nassan khaleel baida tulin kudin sakawa acikin multi billion naira deal wai mesa kika damu da wann zancen ne...its really sound boring to me
Cikin katseta hajya nadia tace zaki saurareni ne ko sai na cimaki ba gashi? Akace miki zan zo nan da maganan banza ne?
Turo baki meenal tay a shagwabe snn tace sorry mummy toh ai inajinki...
Hajya Taja tsaki cikin mita tace sam sam bana son wann attitude din naki na ko inkula din nan...ure too stubborn to see what is coming to u...ko bakisan dan hakin dakika raina wata rana shine zai tsole miki ido ba????...
Ahankli meenal ta mike zaune batare da tace mata komi ba..