← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 312

Sashe 14

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Respectfully ya dubesa sai kuma yay kamar baisan akan waye maganan ba.

Dr khalid ya kallesa sama da kasa Yace
I am asking u about halisa kana batamin lkci.

Khaleel baice masa komi ba..ya sauka kasa zaije lab dakansa da sample din jinin halisa a aljihun sa ,a mugun zafafe Dr khalid din yabigo bayansa ..IS NOT FREE PLS KARKI SHARING KO KI KARANTASHI BATARE DA KIN BIYABA. TO JOIN US PAY *500 VIA 0152983148 MOHD SURAYYA SULE, GTB*

EVIDENCE 08060712446
7️⃣ to8️⃣
#SURAYYAHMS
_PAID BOOK 500# VIA 0152983148 MOHD SURAYA SULE GTB._

Ran Dr khaleed a ɓace yake tahowa fuu kmr iska ata bayan khaleel har suka cimma lab din kusan atare batare da khaleel yajuyo bare ya kulasa ba. Haɗe rai yay zucyarsa na tsananin tafasa, sam ya kasa hakura tun ahanya ya soma cewa khaleel are u deaf....ya ina maka magana kana shareni?why are u walking out on me???

..khaleel yay kamar bai ji shi ba yana shiga cikin lab din shima yabiyosa ciki abaya hurjajan har kamar zaici da bakinshi, lkcin masu aikin lab din suna kan aikinsu sedei yanayin yadda Dr khalid din ya shigo a wantsale yana huci yasaka dukan su sukadago kai suka tsura musu idanu da mamki suna kallonsa...

Wani shirune ya dan dauka awajen kafin can khaleel yy dan gyaran murya... snn ya dube senior scientist din yace mr kazeem i need the lab for 10 min please, Its a private case. Jin yace hakan Wani irin kallo Dr khalid yabishi dashi

Babu musu Mr kazeem yace ma khaleel okay
..daga nan Saukowa yay daga kan lab chair dinsa ya cire labcoat dinsa ya aje snn yabi ya umarce sauran members dinsa akan da su dan basu waje. Duk wanda ya wuce dib sai Dr khalid yabishi da harara ko tsaki..

Dede ogansu kazeem din zai wuce kenan yabi ya sha gabansa ya tsareshi acikin sigar sauke mai haushin khaleel daya yataho dashi, suna hade ido yace.."hmmm mr kazeem kenan, inda ace nine nace kabani lab nayi aiki even for 1 scnds da saikamin wala wala,but u see ur life now???my junior is now odering u around... In a mimickng tone yace "Ehnn, i need the lab oo,And u just say to him okay".Haaaa kazeeemú anan asibitin munsan irinku munafukai fa... Is it bcos i am not bribing you with money shiyasa baka tsorona kamar yadda kakejin tsoron khaleeel?

Mr kazeeem ya kallesa sama da kasa dake shi dinma dan uwansa bayarbene, kusan shine shugaba a dakin kwaje kwajen gabaki daya, yana da zafin kai, dan haka ya juyo tare da watsama Dr khalid din wata tuwon harara mai zafi, tsaki yay kasar wuyarsa snnn yace "With all due respect Doc khalidi, i dont have ur time. And If to say any oda doctor zaizo lab din nan yana dameni da gwaje gwajen sexual transmited disease and pregnancie tests na matan dayake lalatawa da shima nay restricting dinsa kamar yadda nayi maka, abeg mind urself ooo kafin na tona maka asiri...kaima kasan nasan abunda yake kawoka lab din nan ba alherii bane. You Btter mind urself. Yana kammala fadan masa haka ya juya ya kalle Dr khaleel acan gefe shibaima san mesuke tattaunawa ba lokcn yana famar danne danne awayarsa, mr kazeem yace "Doc pls do sharp sharp and comot cos i no trust some pppl here..

Khaleel ya amsashi daga can Batare da ya dago kai ba yace"10 min in sha Allah..

Baki bude Dr khalid ya dinga kallonsu ganin anyi banza dashi gashi sam baiyi tsammanin cewa mr kazeem zai amsashi awann sigar ba,...

nan take ya kumbura fuska sai cijan labbansa yake yana harararsa.

Zancen yay masa zafi aransa yana son ace ya amsa masa maganan amma kuma tsoro yake kar asirinsa na dirkawa matan aure cikin ya tonu agaban khaleel ya shiga uku wanda hakan ne ya hanashi furta komi.

Mr kazeem na ficewa khaleel ya ciro earpod na apple farare sol masu kyau ya sakale a ramin kunnen sa snn ya saka hand gloves yabi ya jawo duk wasu instrument na gwaje gwajen ya fara aikinsa batare da bata lokaci ba.

So yake ya tabbatar da cewa halisa bata shan wani kwaya ko kayan maye ko wani maganin asibiti me taɓa lafiyar kwkwalwa.

Haka zalika dolene yay bincike mai kyau domin ya turawa polisawa nasu report din kamr yadda dokar aikinsu tace.

Tun daya soma aikin Dr khalidi yake xubo masa wasu bayanai kmr an kunnasa musmn akan abubuwan da sukayi da halisa da zimman nuna masa cewa harma sunyi nisa afagen jinya...

As usual yazo ya amshi aikin ne dan aganinsa wann ne dede lokcin da yakamata ace ya samu kusanci da ita domin ya cimma burinsa akanta.

Sede Har ya kammala bayanansa gabaki daya khaleel bai dago kai ya kallesa ko ya amsashi ba ganin hakan yasaka yay shiru can daga bisani saiya lura da cewa ashe ramin kunnensa ma a toshe take da earpod aciki alaman bamajinshi yay ba.

Hatsalalleb Tsaki yaja ransa namai dada harzuka sanda ya taba kafadun khaleel din kafin nan ya dagokai ya kallesa. Yace "Kaji abunda nace maka kuwa???? Ba yabo ba fallasa Khaleel ya zare kunne daya snn yace "are u talking to me?...ransa a mugun bace yace God damn, it yes .what do u mean by...har zai fara azazzala bambami cikin wata jan aji mai tafe da kwarjini khaleel ya katse sa da cewa "in magana kake so muyi ai samuje office dina. Cos I'm almost done!

shiru yy baice masa komi ba ransa abace ya bar wajen Ya nufi kofa yana jiransa cikin ziriya.

Tunanin irin kalaman da zai fada kawai yakeyi aransa dan yasaka rai cewa lallai wann karon ne zai samu halisa acikin sauki. Dacan harya cire ransa amma Tunda yaji labarin cewa tay kkrin kashe kanta yace to tabbas hanya ta bude masa na kokartawa da gaske wajen cimma burinsa dan baiyajin akwai abunda zai iya hanasa.

har khaleel ya kammala abunda zaiyi a lab ya fito dauke da wata paper a hannunsa khalid na nan bai kammala kulle kullensa ba.

Yana isowa wajen ya zabura ya tsura masa ido..Khaleel baice masa komi ba ya ciro key card dinsa daga aljihun sa ya bude musu kofar yabi shi ciki da sauri dan kar security su kara rikesa.

Direct office din khaleel din suka nufa...

Suna kaiwa ciki khaleel ya zauna snn yace masa bismillahi. daga tsaye ya harde rai yace Ni bazama nazo yi ba, can you just explain to me What is going on khaleel??so, Why cant i have access to my patient??..

Calmy Khaleel yace And who is dat ur patient pls?.

Ananma ya soma masa bayanin halisa tun daga farko,a Yadda yake wani bubbude masa ido yana hura hanci yana huci yasaka Khaleel din dakewa snn ya kara relaxing kansa akan kujerar dayake zaune akai comfortably cikin wata iriyar cikakkiyar nitsuwa mai saurin ɗarsawa mahassadansa fargaba.

Dr khalid yaji kamr iskan Ac dake wajen din ma wani zafi yake kara masa musmmn ma yadda yakejin tsananin haushi da baqin cikin yadda khaleel yake amsashi sama sama batare da bashi wani cikakken kulawa ko girmawa ba.

zaro wata takarda khaleel din yay daga cikin printer dinsa ya mika masa ya amsa yanamai dubawa cikin gaggawa,..

yace itace client din naka da kake magana akai?

Abunda khalid yagani rubuce ajikin paper shi ya hanasa magana baki daya kansa ya dau zafi sai kawai ya gyada masa kai yanayinsa a fusace.

Kyabe baki Khaleel yay snn yace i think she is no longer ur patient doctor khalid..Inkana da wata tambaya ko neman karin bayani board zaka nema bani ba.

Tsabar ransa yay baqiqirin bai iya cewa komi ba yahau jan tsaki

Yana kammala karantawa ya dunkule papern a hanunnsa snn ya yayyagashi ya watsa ma khaleel din awajen muryansa kamar zai fidda wuta yace "this is far from over".. snn ya fice a office din a mugun fusace yana jan tsaki.

Khaleel baikulashi ba yana ficewa yacigaba da aikinsa abunsa.

Tsabar ran khalid ya baci duhu duhu kawai yake gani agabansa ayyin dayake saukowa kasa cikin sauri baima lura da su meenal dake zaune sunyi jungum junmgum a corridor din wajen ba.

mita yake arnsa yana cewa "i must knw who wrote dis review againts me, haaaa..wann ai bata suna ne...wai harnine za'a cire ni akan case din halisa mansa da lefin rashn bin dokar aiki?
Who even show them my files,waye ya nuna ma board cewa banmi tsarin aikina akanta ba? This is pure hypocrisy..haaaaaa, my enermies ooo....my enemies oo, nasan babu wanda zaimin wann abun inba khaleel ba, dat boy is daring me...and i wll deal with him..nima zan nuna masa cewa ina da ubanin gida asama. I wll make him regret this day...da wayann raye rayen aransa ya wuce office dinsa tunda ya zauna kiraye kiraye awaya kawai yakeyi koda zaiji damshin gaskya bisa zarginsa akn khaleel dayakeyi da masa cune a sama sai kuma yaji wani zancen daban daya kulle masa kansa sosai.

Domin kuwa yawancin mutanen daya tuntuba dan sugaya masa waye yatoni asirinsa ce masa sukeyi wai wani nakusa dashine ya kawo cunen sa..Ranar gabaki daya ya kare masa ne akan bincike da tunanin wayene daya tsanesa harda zai zauna ya tattara information dinsa kaf akan halisa yakai gaba har a ciresa akan case din jinyar haliisan gabaki daya.

Daya daga cikin abokansa dasuke kud da kud duk sun gayamai cewa zaiyi wuya ace khaleel ne, dan hatta binciken sirri dayay akan halisa duk zancen ya kaiga shiga kunnen board ...dayan abokin ne ya bashi shawara akan yay komi ahankli ynxu kar hakan ya jawo masa kora mai gabaki daya.

Hanklin khalid sosai ya tashi, yakasa zama baki daya adan dolensa ya bar asibitin ya wuce gida da tunani mai yawa aransa baisan da cewa Zach ne ya dirka masa wann aika aikan ba yafi bada zarginsa akan khaleel. Tunani kawai yake ta wani hanya ne ya dace ya billo masa dan bazai taba kyalesa ya hanashi kusantar halisa da dukiyarta ba.

Ata fannin su meenal kuwa kusan zaman kurmaye sukayi awajen da suka zauna suna jiran wani kwakwarn labari akan lamarin jikin halisa,
Chapter 14 · 0% Book details