Sashe 73
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
gefen sa ta taho ta tsaya batare da ta tabashi ba ta dan leka kasa setin inda yake kalla dede lokacin Halisa take fitowa daga cikin ruwan in view of her full body wani irin tsinannen farar braconet trunk ne ajikinta ya jike shakaf tsayayyun nonowarta da sukafi na yar shekara sha uku tsayuwa sun harbo sun tsaya kyam, pointy nipple dinta kamar zai bula rigar dake sharara ce kuma baikai saman shafaffen cibiyar ta ba, sai dan guntun bum din datasaka ta kasarta dan guntu dashi shima sharara dukkanin cinyoyinta awaje..
Fitowa tay acikin ruwan in a majestic way sabida wayarta data aje agefe yana ringing bata san ma ana kallonta ba but she is quiete aware nan din ta bayan windon khaleel ne....
she have just decided to live her live the way she wanted to.
Daga yau tanaso ne ace suna isa gaban dr aseem jibi shidakansa da kuma bakinsa ya gaya ma Dr aseem cewa bazai iya zama da ita a gidansa ba
Suman kanta daya mammamanu mata a gefen wuya take dan tsantsamewa da alama khaleel ya jima a sume yana kallonta shikansa bai shina ba..
Wani abu me zafii da karsashi Meenal ta hadiye a magworonta ta karance yanayin dayake cikin sn ta kalle halisan masha Allah she is one the most impeccable halittar Allah data taba gani, babu wani cikakken ɗa namiji zai ganta ahaka baiyi freezing ba doguwar mace ce wacce bata fiye tsiriranci ba gata da hour glass shape me daukar hankli da kuma me siffar kugu na cikakkun mata.
Babu tantama tasan abunda ya daukewa khaleel hanklinsa kenan
ahnkli ta juyo ta kalleshi ganin baiko motsa ba wani tukikin nunfashi taji ya kufce mata kusan a tsawace ta kira sunanshi
..khaleel...
Dirar kakkausar muryanta akansa ya razanar dashi kadan agaggauce ya juyo caraf suka hade idanunsu waje guda ganin irin kallon data kemai yasaka wani tsiririn ajiyan zuciya ta kufce masa dan har ga Allah baisan yaushe ta iso nan din ba.
Looking at his mixed reaction closely cikin yatsina fuska tace Me kakeyi anan haka da sassafen nn khaleel?
Dauke kai yay Bai amsa ta ba ya cigaba da kallon gabansa yay kamar abun data ganin be darashi ba
just to make him feel guilty yasaka ta daga kai ta kalle inda halisan take dede lokacin halisa tana tsaye tsar full mace tanakan amsa wayrta hankli kwance...
Kwafa meenal tay tanamai kare ma jikintan kallon kurilla jin wasu abu na tsananin kishin kyan jikin halisan na caccakkar zucyarta taja numfashi ta ciki snn ta juyo tace mishi humm ta dan karkada kai tanamai kallon kwayar idanunsa ,
Kasa hade ido da ita yay dan da farko zuciyarsa har ya dan harba da ganin irin reaction din kan fuskrta daga bisani kuma sai ya shashantar da abun ya yabi ya dake cikin samar makansa nitsuwa Bai amsatan ba still cikin basar da kallon datake mishin ahnkl yace yaushe kika zo nan.. ke bakya sallama ko...
Cikin wata sassanyar harara data watso masa da gefen ido Tace hmm makaine zanyi wa sallamar? nide yanxun nan nazo,kuma ive been shouting ur name since ina kai kunnenka..
Ahankli cikin katseta yace Ohhh banji ba ai.
Ayangace tay rolling eyes dinta snn tace "Ina kuwa zakaji while ure busy enjoying the view hmm...
Kallon fuskarta yay boldy yace 'what view? ya bi ya hade rai tun batakai ga amsashi ba yaja jikinshi kusa da ita ya barta tsaye abakin windon tanamai bin bayansa da wani irin miskilallen kallo.
Cikin dakin ya koma ata baki bakin gadonsa ya samu waje ya zauna cikin sauke ajiyan zucya shikadai yasan yanayin daya shiga ciki a lkcin dayake kallon halisa acikin ruwan nan,gabobin jikinshi gabaki daya basu masa dadi ya rasa nitsuwarsa banda adduar neman tsari wa zucyarsa babu abunda ya dinga yi
yana zama abakin gadon sai gata nan ta iso gaban sa cikin tafiyar takama cikin sauri ba yabo ba fallasa tace khaleel Ihun me kakeyi dazu ne?
Batare da ya kalleta ba yace "ihu? Sai kuma ya tuna ashe ya kira sunan halisan da karfi acikin mafarkinsa duk dama bai yi tsammanin har meenal din zataji ba sounding un interested da zancen yace i dont knw..me kikaji?
Ta kafe shi da ido snn Tace "Halisa" sumone shouted halisa too loud.
Yana daga kai Suka hade ido yaga tanata kallonsa suspiciously, bata ransa yay yace "And u tot is me ashe baki da hankali? Dake A mugun kame yay maganan wanda hakan Yasaka ta kasa gane gaskiyar a yanayin sa gabaki daya.
rau tay da idanunta i dont knw amma ai naji kamar voice dinka ne shiyasa ma nazo nan na dubaka
Anyways i just came in to check on u too.
Ya jinjina kai hmm you came to check on me ko na mutu ko ban mutu ba ko? Jiya meya faru kika kulleni anan kikay tafiyar ki..
Dauke kai tay dan Tasan abunda yake nufi sarai sede tsabar batason suyi magana akan hakan yasa Cikin sauri ta sauya zancen da girman kai a muryanta ure too dramatic khaleel daga zuwa dubaka shkn sai ka kawo wani magana, why are u obsessed with me? baka da control ne ko me kowani time wify things wify things...my body is not a food.. ga nan babban matsala agaban ka amma ka kasa facing sai ni? Wtf!!! Da wani irin jiji dakai tare da tsantsar jin kanta ta fadi hakan batare da jin shakkar komi ba..
Girarsa na sama adage jin kirjinsa ta aamsa da takaicin maganan Yace i dont even have to get wat u are saying cos they all rubbish babban matsalar danake magana akai ya wuce yadda kike hanani hakki na?
Juyawa tay cikin izza zata fice tabarsa awajen with the strick intent of removing her self frm the conversariona bazata taji an fixgota ta fado jikinshi kirjinta na wani irin bugawa ya dasa mata jajayen idanunshi anata wanda babu alaman wasa aciki "what did u want frm me meenal?
Shiru ta masa tana kicin kicin ya dada tamke ta "Inbi matan waje karuwai suna biyamin bukata na? 'cos what do want woman, u need to tell me... "Kkrin kwacewa take ajikinsa ranta a hargitse kamar zatay masa kuka a zafafe tace "bansani ba nide kasake ni, i hate wen u Abuse me..get the fuck off me.
A dan tsawace yace mata "Shut up.. duk sanda Iyaye na sukeson nakara aure kinki sam ki bari, ure alwys pulling a new drama to stop everything dat u cant give me. Why? Ya tanbayeta a wani irin yanayin rauni dan ita kanta tasan ya riga da ya gaji da ita.
Kallon kwayar idanun juna suke ita kanta tasan yau khaleel ya kawo wata mace wallah sai ta kasheta har lahira babu jira. Haushi ma taji dayake furta mata wann maganan..shin da aka hallice an haliccesu da wani special attactment da cin gindin mata ne?
Why cant they live witou it? Sabida rauni? Sabida inya gama da jikinta ta zamo karyarshi yay yadda yaga dama da dukiyarta da rayuwarta daga karshe kuma ta zame masa kamar baiwa? NO fucking way;!
She love khaleel more than her life but she cant trust him with her body...
A tunaninta ita me ilimi ce, me kuma wayo, she feel she can see tru any human being dan ita irin mutanen ne masu karamin kwakwalwa masu tsananin jin cewa yawan iliminsu yakai su iya karance ma'anar rayuwar kowa da shi,snn wayewarsu ya isa ya hasko musu manufar kowa...Ta jima da ji aranta cewa kmr Khaleel dinma shikansa maybe after her money da shida familyn sa.
Aganinta bibiyarta dayke yin kawai jikinta yake son ya fara samu domin ya raunatata da feelings din soyayyarshi bayan nan kuma ya rabata da dukiyarta gabaki daya. Takan bar tunanin hakan aranta ne a matsayinta na me wayo, she feel No man is a trustee in her dictionary not even khaleel!!!
Tanason dukiyarta tana alfahari da dukiyarta, dukiyarta shine komi nata, shine karfinta shine powernta..she will protect her wealth koda kuwa zatayi hurting namijin da duk duniya take so ne.
Cikin dakikanin lokci ta gama ayyana dukkan wyann zantukan aranta
Snn tay yunkuri da karfin tsiya ta tureshi akan gadon tare da fizge kanta a hannunsa da karfin kiciniya.
Tsaye tayi gabansa kirjinta na bugawa da wani irin matsanancin zafi dan tsabar tsorata da yanayin sa datayi nan da nan tafara hawaye dama zubar shi ba wahala suke mata ba ..
Kifi kifi tay da idon cikin masifa "How dare u shout at me like dat ehhh, ni baiwark ka ce, ni baiwar ka ce ehhh. Ta nuna shi da yatsa har tana ɓari" dont u ever touch me like dat kanaji na ko, u and i are equal baka da dalilin sakani abu dole dan ka aureni.
muryan ta harna rawa tafara diri idanunsa yay jaaa yana ta kallonta harta gama tay shiru irin kallon dayake matan ita kanta tasani sarai da akwai wani abu devilsh dake wanzuwa acikin kwakwalr sa.
Numfashinshi na sauka taciki wanda inba kana kusa dashi ba bazaka san yana saukewa ba ahankli ya tsumduma cikin zancen zuci so This girl thinks she is special or what?..she thinks she is equal to me haha, inna saketa yau kuwa na sake banza and i wil have no regrets..he just cant belive yadda take nuna mishi kamr isarta ne yake hana shi iya tabata? "He cud have her da karfi in yanaso amma kuma ba haka yake son yana kusantar matarsa da karfi ba yana tsoron abunda yay ma yar wani ayi dashi, ahnkli ya jinjina kai cikin nazari. Sai yay karamar murmushi shikansa yasan da akwai lokci dazaizo wanda he will show her how Beasty of a man he is...
Miskilallen murmushi me sanyi ya kwace masa ya kar kada kansa slowly dan tun da ya raya hakan aransa saibai sake ce mata komi ba jn yafi karfin cacan baki da ita musammn dayaga gigin feminism dinnn na rudarta dan magana take kamar ba musulma ba cikin tabe baki ya mike kai tsaye tana kallonsa bai kulata ba baice mata cikanki ba ranta yay baqi qirin idanunta suka dada yin jaaaa.