← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 59 OF 312

Sashe 59

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bayan wann ko hajji bai tabajin tay tunanin zuwa ba duk uban kudin tan nan, koda yay mata tuni setace mai Allah ne be kirata ba, lkcin azumi kuma she is alwys sick and dizzy, ko zata dauka agidan amma tana zuwa office za tasha coffe abunta, ko she claim to travel har agama azumi bazatay ko guda daya ba, tun yana daga hanklinsa akai har yazo yagaji da karerayin ta ya dena bibiyar rayuwar ibadanta sosai. Atleast wani lokcin tana da wasu halayen na gari kamar miƙakken hannu she is not too stingy, meenal in zata yi kyauta batayin na kaskanci, snn takan iya taimakawa rayuwar wanda jininsu ya hadu sosai. Dama dan adam tara yake bai cika goma ba but a case din meenal talba disadvantages nata sun fi advantages dinta yawa.

miqewa tsaye yay batare daya kulata ba yahau tattare sallayarshi yabar mata dakinta..

halisa bata jima da kammala waya da fadila ba wani niimattaccen baccin safe me dadi yay awon gaba da ita.

Wayar dake rike a hannuntan bayan ta kammala rubutawa uztaz tex na abunda zai kawo mata daga gida still shita rike gam a hannunta tana baccin ta cikin kwanciyar hankli akan couch dede inda ta zauna ta amsa wayar fadilar da sassafe.

Tafiya yake cikin nitsuwa yana tunanin yadda yau din zai kasance.

yau kwanan halisa uku kenan a gidansa dat means kwana hudu ne ya ragemai ya gane cewa idan ya barta ta koma gidanta zata sake aikata wani abu makamncin suicide ba ko bazata sake ba?

Aransa bai yarda da ita ba sam bai gane metake ciki ba, Shiyasa baijin zai iya ce wani abu game da lafyar kwkwakrta gwara ma jiya dayaga ta dan sake da uztaz har sun ci abinci atare suna hira bayan nan kwata kwata baiga alaman tana da cikakken lafya ajikinta ba

Tafiya yake ahnkli kmr ba shi ba duk Idanunsa sun yi luf luf dan bakaramin nauyi suke masa ba sakamakon baccin dabai samu jiya ba, Dacan har zai wuce dakin sa ya dan kwanta ya rama baccin da jiya meenal ta saka yay missing sai kuma ya fasa. Dan Bawani aiki yake dashi dayawa a office din ba normally jinyar halisan ne kawai primary assigment dinsa ayanzu, shide kawai yana fita aikin ne sabida baison ya dinga zama mata yana kai kansa ga fuskantar lamarin fitanar ta da sakalcinta.

Bacci yay masa yawa da kamar zai hakura ya wuce room dinsa wani abu yace mai ya fasa kawai yaje ya dubata.

Tahowa yay ta sashen nata dake shine kusan a tsakiyar nasa da na meenal yafi minti biyar yana kncking ba abude ba ahnkli ya tura kofar ya hangota kan couch ta kwanta peacefully tana baccinta da wayarta a hannu.

Ya jima atsaye daga bakin kofar dakin yanata kallonta batare da yasan meyake kallo ba can ya kyabe bakinsa ahnkli snn ya shigo ciki idanunsa still akanta bai iya daukewa ba.

Idonsan nakan kyakkwar fuskantan harya sauka kasa daf da ita ya dan kureta da kallo jin zucyar sa na cixgarsa da karfin tsiya. He can't deny the fact that she is faultessly the most cutest girl da idanunsa ya taba gani a duniyan nan, and maybe shiyasa bata da hankalii sosai ya raya hakan aransa yanamai sauke ajiyan zucya.

Daddadar Qamshin turaren jikin shi tafara shaqowa acikin baccinta sihirtaccen ajiyan zucya ya kufce mata kanta yafara juyawa tun anan ta farka batare da ta bude idanunta ba, motsin long eye lashes dinta yake kalla shikan sa baisan meya shagaltar dashi akan fuskan nata ba, karban wayar yay daga hannunta ya ajeshi akan table, Sama sama ta dan ji motsinsa nan da nan ta dawo hayyacinta shirin bude idonta take da sauri A bazata sai taji ya saka karfinsa duka ya wawusota jikinshi ya dagata cak yana mai rabata da kasa.

Wani irin bugawa kirjin ta ya dingayi jin ya dauke ta cak kamar paper, tay luiiii da idanunta dan gaba daya idanunta data sinnesu naga kan murdaden damtsen hannunsa ne da suka wani tattaso ahnkli ta dada lumshe ido ta bude zaratan jijiyoyinsa take kalla masu daukar hnkli sun wani bashi wata sabuwar salo na azaban kwarjini sunyi darara gwanin ban sha'awa.

a hnkli ya taka ya isa da ita har bakin gadon nata sannan ya shinfideta gently a saman gadon ya kwantar da ita yana dan nishi nishi yana ajeta ta sake masa nauyin jikinta dika tay kamar baccin take kan kwasa batama san meyakeyi ba.

cikin wani irin yanayin sakaltaccen nishi nishi ya fara kallewa tun daga kan closed prety eyes din nata ya gangaro kasa izuwa karamin bakinta harkan sulbabben surar jikinta dat so fit, dan cikin ta a shafe yake kmr bata da hanji, sann tana da wani irin model shape ne me azaban daukar ido dake tana da budadden hips da round and big bom bom dede da jikintan, wanda bai yi kama da na wacce take da nauyi ba, kwayar idanunsa da suka sauya kala akanta ya lumshe cikin kyabe baki yace Ashe dan banzan nauyi da ke?...yy sihirtaccen murmushi a miskilance..
.

Its almost hard for her to control her facial expression musmmn daya furta hakan dan a wani ynyin miskilallan jiji dakai yake maganan tamkar wanda yasan tanajin shi sarai.

Bayan ya furta hakan ya juya ya hau duba vitals dinta to make sure der is improvemet akan Bp nata snn ya kyaleta.

dada lumshe idanunta kawai ta dingayi a hankli harta rufesu kirif baki daya tanajinshi yana waya da dr Aseem har ya gama ya miqe ya fice daga dakin snn ta bude idanunta tanamai bin kofar dayabi da wani irin nitsatsaten kallo can kuma sai taja tsaki me tsayi me kuma saka takaici.

Zanyi maganinka
Ta raya hakan aranta.

Ta juya kenan zata lafar dakanta akan hannunta daya kama ya dan dudduba taji sanyin qamshin turaren sa daya kama mata fatar jiki ya sake bugota ta lumshe idonta cikin jan wata mitsitsiyar numfashi.

Hannun takai kan hancinta ta shunshuna taji tabbas turarensan ne ya kama mata fatar jikinta Da hatsalallen tsaki ta mike tsaye ko takalmi bata tsayawa sakawa ba ta shiga bathrum ta wanke hannun nata da sabulu snn ta fito ta fetsa turarenta acikin dakin ta kara gudun A.c snn ta shiga comforter ta kwanta hanklinta kwance...
#SURAYYAHMS
CHEATERS CLUB
08060712446 CHAT TO SUBSCRIBE.

Khaleel na wucewa room dinsa baiyi wata wata ba ya fada wanka ya sauya kayan sa izuwa marasa nauyi kafin nan ya fara baccin shima. Tun daga nan gidan ba akarajin motsin kowa ba.

Sai can Wajajen 8:40am meenal ta fito, Yau ranar monday Ce dan haka kwalliyar yau ta daban ce wajen Meenal talba, kwaras kwaras take taku kamr sauraniyar duk duniya ta saka 6 inches higheel me tsini original malone soulviers.

Calmy cikin jan aji Ta turo kofan dakin khaleel din taga he's still on his bed tay rau da idanunta a kasaitance ganin ya dada runtse idonsa dan bai fiye son sake mata fuska ba musmmn ma a yadda tayi treating dinsa jiya da dare.

Tana karasowa tsakiyar dakin nasa da wani irin bossy tune ta tsaya snn tace "Khaleel.... Yay shiru bai amsa ba, kai tsaye ta zauna daf da shi tanata kiransa tana dan tapping gadon yanaji Ko ya motsa bare ya bude idonsa ,but she knew idon sa biyu kuma yan mulkin ne suke tashe

Wani irin juya kwayar idanunta takeyi a rigime a ayanyin ko ajikinta...

Bata damu ba ta mike straight jikin curtain tayi sliding glass windownsa nan da nan rays din early morning sun sukayi reflecting akan idon sa...

Badon yaso ba ya dada lumshe idonsan sosai snn ya budesu ahankli yana kare hasken ranan da hannun sa fuskar sa ba asake ba.

Ganin taci nasarar daga shi yasaka tayi shuumar murmushi tana tafiya tanamai rausaya jikinta ciki wata taku me daukar hankali, a takaice tace c'mon babe katashi mana nasan dama ai ba bacci kake ba.

Bude idon yayi ya tsaya kallonta dakyau cos she looks stunning duk da ma heavy make up tayi as usual tay wani irin kwalliyar kece raini kamar gasar kyau zataje ba aiki ba.

yau dark green colour ta saka tay kyau sosai cikin arman classy suits din ta riga da doguwar wando mai dan fadi da yay ma shape din jikinta cas cas.

He cundnt say a word Yana kan saita kansa cos ganin ta hakan ya motsa shi banakadan ba he just got more hornier daya ganta taci kwaras duk dama yasan bazai iya jurar walaknci ba.

..bata damu ba
Ta mika masa silver topaz necklace dinta tace c'mon zo ka samin pls, i want to feel like a princess... nan Ta koma jikin mirrornsa ta tsaya tana kallon kanta tana murmushin jin dadi.

Dis is exctly irin rayuwar datake so, tagan ganta untop, and evryone below her ana kuma bauta mata.

Ba musu Ya taso ya zo daf da ita, duk jikinshi ya mutu, still staring at her bump data matseshi ya ja gashin kan nata gefe softly ya daura ma wuyan ta neckelace din ya mata kyau bana kadan ba.."murmushi tayi tace 'thanks",bai tanka ba still sai ya lafe kai akan gefen kafadar ta yana maida slow breath a hankali.

Ego nashi ne kawai ya hanasa furtawa amma bakaramin cikin halin bukatarta yake ba...

Nan Ya saka hannu yana dan smooching bayan ta roughly, ta lumshe ido tana sauraron sexy and breath tune dinsa dayake sake nata agefen kashin wuyarta ,he was warm ita kanta tana jan shaukin sa sosai, Tana so kam ta biya masa bukatun sa dan son datake masa bawai bata so ba amma "with all this make up and glamour data yi? kai bazan iya goge su ba not to think of weting my hair wajen wanka kawai ya hakura ta raya hakan a zuciyanta tana yatsinawa

Khaleel yayi nisa yana faman cusa hannun sa cikin rigar ta yana squeziing boobs dinta passionatley gaba daya idanun sa suka sauya..

Nan take Ta hade rai Tana jin shi har sai da tagama yanke hukuncin ta snn tayi juyi charaf ta dauke wuta, lokacin ya kawo bakinsa zai manna kan nata tayi saurin saka dan yatsa ta ture shi gefe anayin basarwa...
Chapter 59 · 0% Book details