Sashe 251
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hakanan suka kira ma hadiza likitan agabansu suka sakata yin magana hadixa tana kuka tace ma likitan ta bar garin kawai and neva to tell anyone abt this.
Bayan nan suka amshe wayar hadizan suka tafi dashi, shema babu dandanin tausayi, sabida hassada da son kai ko sau daya batayi tunanin ko hadiza zata iya mutuwa ko zata rayu da wann baqin cikin da suka cusa mata aranta ba..
Itadei kawai damuwarta shine tay kudin ta dawo kamar da can tunda ayanzu ta rasa komi da kowa kuma babu hanyar da zatay ta samesu inba ta hakan ba.
Bayan sati biyu masu kyau da faruwar haka hadiza na fama da ciwon zciya a daki bata iya motsi akan gadonta kullum kuka ga saida azo abata ruwa da abinci na dole su kawo likitansu wanda shima saurayin Amal ne.
Duk randa Alhaj kyari bayanan likitan ne zai kwana da Amal agidan dake harija ce kowani irin jarabar namiji zata iya dauka inde zai bata kudi
koya biya mata bukata
hanklin Halisa da uztaz gabaki daya nakan lamarin neman kawu a benue ayayinda ayukkan office yadawo rabi a hannun fadila yanxu
Jikin mumyn meenal ya farayin muni Alfah ya kira meenal yana gaya nata cewa maganin ciwon mumynta bana asibiti bane amma haka taki jinshi sam. Tace masa maye me shegen son kudin tsiya sai bai sake kiransu ba. kaf kaf kudinsu dake abuja saida suka karar wajen yawon neman asibiti da magani Abubuwan duniya suka dameta kawunta ta harna mata gori akan aurenta khaleel.
Yakance mata ina amfanin aurenta da khaleel din tunda yanada uban kudin nan amma ace uwarta tana kwance zata mutu tana Nan tana kame kamen kudi.
Abun yabi ya ishe meenal ta kirashi duk da bata gaya mai a yanayi me dadi ba amma ba shi ya hana ya tura mata kudin jinyar ba, he sends five million naira na magani and she send it back tace masa ya kasa, ita bazata karba sai dai yabata rubinsa sau hudu. Akan haka rikici ya sake barkewa tsakaninsu, gashi yawanci ta kira zaka samu yana tare da Fadila, duk sai tabi tasa aranta cewa ai budurwan san ce ke juyashi akanta
tun awayan take zage zage ga baqar kishi.
Ganin ya sakata a blck list sai ta dau kudin daya rage musu cancak tay hiring private investigator akan abibiye khaleel a lagos samu mata labari da hoton yarinyar dayake yawo tare da ita abun ya isheta yanxu.
ana cikin wann yanayin ata fannin su kayden kuwa ranar da ya cika shekaru ashirin da hudu sukayi masa hadadden lavish birthday party ita da few friends dinsa guda biyu, da halisa da shema dake ma sun kikkira meenal, da hadiza basu samu ko daya acikinsu ba, shema kuma bata nuna musu tasan komi akan hadiza ba.
Awajen birthday kayden yay engaging din vicky da wani expensive diamond ring, and she accepted him babu tantama they shared a very long kiss agaban kowa, kusan kowa yanata tayasu murna har aka gama komi lafiya aka watse batare da wani matsala ya taso ba...
Iyakar abunda ke damun shemau yanxu baifi dataga yadda Amal tayi babakere agidan hadiza tana shige da fice da kayan sawan hadiza tana kuma baza mulki iya son ranta ita da saurayinta likita agidan, while alhaj kyari yaje kasar waje daga cewa zaiyi kwana uku yau kusan kwana bakwai kenan bai dawo ba.
awayann lokutan Hadiza ta ga jarabawar rayuwar da harta mutu bazata iya misalta zafi da ciwon daya jefata aciki ba dan tsabar kukan datakeyi har saida hawaye yazo ya kafe a idanunta kotana kuka hawayen basu fitowa ba saidai kaji tana kara ita kadai.
Tamkar wacce take prison haka suka katse suka tsare agidan and shema was busy taking care of all the security personal bawanda yay
Zaton komi na faruwa Ataciki sabida yanayin shakuwarsu, masu aikin gidan ma gani suke kamar hadizance ta bawa shemau dukkan wani dama duk dama Amal na jawowa ana suspecting dinsu da irin yadda take baza mulki agidan sosai gata da son saka kayan hadiza tana burga dasu.
Ahalin da ake ciki jira suke alhaji kyari ya dawo su amshi kudaden da zasuy motoci da wanda zata aje a acct dinta while Amal tana rage zafi da likitan da suka dauko yana duba hadiza.
Bayan kwana biyu da engagement din Vicky iyayenta suka bukaci tazo da kayden din garinsu domin amasu prayer session bayan nan kuma zasu wuce kasar wajene wajen iyayen kayden din for formal introduction na aure as They want to get married as soon as posible batare da sun yi jinkiri ba sabida izuwa yanzu soyayya da shakuwarsu ta wuce yadda sukansu sukayi zato.
Wannn dalilin yasaka Vicky ta fara tunanin neman hadiza sabida shirun hadizan ya fara damunta aranta sosai.
Faninn meenal kuwa yau take tsammanin jiran result na aikin binciken data saka ayi mata akan khaleel wanda yaci karo da sati na karshe da khaleel din zaiyi aiki da fadila so kusan koyaushe fadila tana yawan zuwa wajenshi ko shi yaje wajenta sabida ta kware sosai shikansa baison yay missing wani session datake dora shi akai.
Washe gari Sassafe tun sakon datake jiran be iso ba Alfah ya turo matada sakon cewa inhar tana son mumynta ta warke saita samu ruwan da halisa tay wanka dashi ta bawa mummynta tasha inba haka ba her mother wll spend 70yrs in dis condition with no cure excpt death..
aranta Tanason taki zancen alfah amma sai kuma kawunta Tjay ya zaunar da ita ya warware mata komi ya gaya mata cewa ai asiri hajya nadiya taje tay akan halisa kuma yana ganin cewa asirine fa ya dawo kanta dan haka idan tay taurin kai uwarta ne zata cigaba da shan wuya kamr yadda kudadensu yake kan karewa akan jinya bayan ko sau daya basu ci karo da sauki ba
Babu yadda meenal ta iya Ahujajan ta shirya dawowa lagos aranar babu wanni jira, first time in her life kenan daya zamo she cant afford first class plane ticket haka ta shiga economic din ta dawo duk ranta a dagule. Wani sabuwar tashin hanakli taji na ya za'ayi tafara samun ruwan da halisa tay wanka dashi. She off her phone for a while dan kar matsalar khaleel yay distracting inta.
Lamarin shirun hadiza ya dame vicky yau da safe she wakes up da tunanin hakan sai ga kirar halisa ya shigo, halisa tace mata tay mafarkin cewa hadiza is very sick, kuma ta tsorota da mafarkin, kawai su kira shema suje gidanta su dubata kawai da yamma tun kafin vicky ta shirya goben su tafi.
Babu kalar kiran da basuma shema amma bata dauka ba karshe ma sukaji wayarta switch off. Kawai sai suka hakura suka yanke aransu cewa su biyun kawai zasuje gidan hadizan da yamma.
ata fannin shema kuwa tun dawowarsu daga hidiman engagemt din vicky ta fara ciwon ciki me tsanani me gigitarwa tana zuwa asibiti aka bata gado tare da sanar da ita cewa cikin dake jikinta yana kkrin shiga wata uku da wasu kwanaki kenan , kusan hauka ne shema batama likitan a asibitin ba sedei babu wanda ya kulata, tunda aka confrmiing mata cewa tana da ciki ta san da cewa tabbas cikin alhaj shafiu ne wani irin sabuwr baqin ciki da tashin hankalin data binnesu abaya haka suka tattaso mata suka dawo fresh a memory inta wanda shiyasa ta kashe wayar gabaki daya.
Kwana biyu datay a asibtin batazo gidan ba ya jawo wata mai aiki ta dan leko dakin hadizan sai hadiza tace mata ta riketa takaita bayi tay wanka sabida tsamin datakeyi danko brush basu mata bare su mata alwala. Sosai nadama da ciwo da radadi yasata ta gane cewa, duk wani abunda kayi ba'a akan hanyar Allah ba will come back to u and haunt you twice the amount dat u dish out, kawai gani take kamar wnn abun izina ne ya sameta, da kuma kira dan ta nitsu ta gane cewa babban kuskurenta shine biyewa shema datay tana sako harkan bokaye akan mijinta wanda gashi itama yau ya rufta da ita aciki.
Me aikin ce ta taimaka mata tay wanka dake sai an dagaata an kwantar
Dakyar ta tsaftace kanta tazo ta sauya kaya ko hitawa batayi ba tace me aikin ta bata wayarta marmaza zatay wani kira, kafin ta gama rubuta lambar wayar sai kuma likitan ya zo ya kamasu amal tazo ta kore mei aikin a agida suka mata rashin mutunci, Suka saka hadiza agaba suna gaggasa mata magana masu zafi she was busy recording it da wayar me aikin data boye akasar pilownta, yadda Amal take cewa zata aure mijinta zasu kasheta ko su haukatata kamar yadda suka haukata amaryan alhaj wacan ministern. She had to pretend she is heart struck dan su kyaleta.
Haka tay suman karya suka barta a dakin da wayar, ta dinga kuka babu lambr da bata kira ba amma duk bata samu nasara akan kowa ba sabida shema ta riga ta san me tay akan hakan.
Ita kwawrriyar lawyace tasan duk hanyar datake bi ta toshe hadiza daga neman taimako, Hadiza ta rasa meke mata dadi, that recording was all she had.
saida Akal suka gama shagalinsu da saurayinta snn ta kira shema ta daga mata hankli akan ta dawo gidan ga nn hadiza ta fara kkrin tona musu asiri, shemau bata dawo akan lokci ba sai can da yamma suka zo suka tutse hadiza a daki dan wayar datake boyewan ma shema ta dinga bincike har saida kwaceshi.
Suna cikin hakan saiga kirar alhaj shafiu ya shigo wayarta. da can Kamar bazata yarda ba daga bisani ta barsu akan hadiza saita koma gefe ta dau wayar ta inda take shiga batanan take fita ba tana zaginsa tana kuka ko ajikinshi.
Shi text dinta data turo masa cewa tana da cikin shi daya bude ya gani dazu shine ya biyo baya, baiko lallasheta ba yace mata zaizo nigeria zuwa gobe zasu tattauna akan cikn dake jikintan kawai ta jirashi.