Sashe 60
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Idanunsa sunyi ja ahankli "Yace why?... Meenal 10 mints its fine...
Rau rau tay da idanunta khaleel wait u said 10? tsaya, nan ta duba agogonta ohohh no not now ,ni wallh ban da lokacin da zan sake shiri ..i cant help you.
Wani kallo ya mata mai dauke da alaman baki ma da imani amma ba ta damu ba ta cigaba da cewa shegen matsi toh kabari se na dawo mana w'll have time together amma banda yanxu,..
Kafin kace wani abu har ta sabule daga gefensa taja can gefe daga nan ta dosh hanyar waje
bye baby see^ youuu
Kafin ya bude baki sai bammm ta rufe kofar abunta kota juya ta kalleshi.
Lumshe ido yayi cikin fusata da haushin abun yabi ya fada kan gado yana maida numfashi cike da disapointment.
Ba yadda ya iya, he knows he still have to wait for her time to be sexually satisfied agidan sa inba kuma jefa kansa a harkan biye biyen mata zai fada ba., wani abun takaicin ma shine ga nan yan matan nan birjik masu bibiyarsan da abun amma bazai iya basu green light ba, musammn dan zaman san nan dayayi a Abuja mata da yawa sun kawo masa kansu dan ya amfana but he is tryn too hard to control himself sabida yasan ba kimarsa sa ajinsa bane fadawa cikin rayuwar zinace zinace...
Gabaki daya wann yanayin yakan jefasa cikin tsananin bacin rai da rashin nitsuwa sei yaji yana jn haushin komi da kowa. Tun ficewarta bai iya motsawa ba banda juye juye akan gadon nasa babu abunda ya keyi.
Daga harabar gidan kuwa
Wata hadaddiyar white power horse lexus jeep lvte30 ta parker a harabar gidan kusa da inda suke parking motocinsu, yana bude kofar qamshin turarensa na versece eros ne ya gume atmosphern gidan da sassanyar qamshi dadinsa, hadaddun kafafun sa da sukaji gucci sandals ya sauke akasa snn ya sauko kasa manne da tsadadden wayarsa ta samsung galaxy dake makale a gaban aljihun rigar tasa.
Bakin suite ne ajikinsa data dada haska farar fatarsa as usual yana fitowa ya cire bakin spec din dake idanunsa dede nan me gadin gidan ya iso kusa da shi cikin dar dar yana mai mikamai hannu dan su gaisa ganin sa bamai girman kai ba sai ya saki jikin sa kadan yace.
"Malam uztaz Anzo lafya ina kwana?
Da sakin fuska Uztaz yace lafya kalau malam usaini fatan na sameku lafya...
Yace lfya ya jikin madam dinka, matar Tana da kirki sosai Allah ya kara mata lafya...naji ance jinya takeyi ko????
Uztaz yay murnushi yace eh amma jikin nata da sauki Ameen mungode,
Malam usaini thank u.
Nan Me gadi ya juya ya tafi yabarsa awajen yana murmushi.
kai tsaye uztaz ya bude booth ya fidda wasu set din jakunar kamfanin Louvis vuiton guda biyu dukansu brown colour ne masu kama da mini traveling boxes very fancy and portable dayan kamar akwati me taya dayan kuma kamar jaka.
Madaidaci me kamar akwatin ya jawo snn ya rike me kamar jakan a hannunsa ya rufe booth din. Ya doshi hanyar cikin main mansion din dashi.
Sallama yay baiji an amsa masa ba ya shiga kai tsaye ya haura sama inda dakin halisa yake tun daga kan matakalan yasoma jin karar wani taku fuffuuuu kamar doki na tahowa kwas kwas da sauri sauri meenal take saukowa ranta a matukar bace tana huci kallo daya zakamata kasan daga wajen halisan ta fito.
Tunkan ta iso gareshi ya dakata agefe domin ya bata hanyar wucewa..
Tana karasowa kasa ya kalleta afakaice snn yace good morning maam
Dada harde ranta tayi Bata ko kalleshi ba taja masa tsaki me uban kara tanajin kamar ta hankade sa dan ta tsaneshi sosai.
Sosai Ta tsani a mata tsawa Dan haka takejin ranta na tafarfasa bana kadan ba.
Waje ta nufa wajen inda take parker tsadaddun cars dinta tana tuna irin ihun da halisa tay mata ayanzu dan kawai taje dubata da safe...
Ita kanta meenal ji take kamar ciwon halisan nan is becming more of a serious mental issure inba haka ba sam bata gane mesa yanxu halisa ta sauya halayyarta akanta kwata kwata ba.
Kasa samun nitsuwa tay tana shiga motarta ta danna kirawa vicky, vicky bata dauka ba wata mata ce ta dauka tace mata vickyn tana bacci bata farka ba.
Taja tsaki ta katse wayar snn Ta kira shemau nan ma taji switch off, atake ta kira hadiza maitama bayan kamar ringin biyu hadiza ta dauka....
Hadiza Tana daukawa meenal ta saka mata kuka me cike da tashin hankli...
Gigin bacci ne a idon hadiza amma take ta watseka tace Meenal?
Meenal are u okay? Meya same halisa, a take numfashin hadiza ya fara sauyawa da tsoron kar ace mata halisan ta kashe kanta, der and den She started panicking already numfashinta ya fara hawa hawa.
Cikin katseta da makirtaccen kuka meenal tace calm down hadiza i dont mean to off set u... i just think dat ciwon halisan nan baya sauki kullum abu gaba gaba kawai yake yi, tana maganar tana kuka, im worried.. i dont knw what to do...yadda take kuka me saka tausayi tana maganan zaka rantse duk duniya babu me kaunar rayuwar Halisa kamar ita.
What happen meyafaru meenal pls tell me adiza ta tambayeta a matse kuma a cikin tashin hankli me yawa da fargaba.
Har Wani jan shesshekar damuwa meenal din takey jiki a sanyaye tace hadiza I dont knw..nima fa ban sani ba. Kawai de halisa is not the same anymore, Its like she hates me..Kinga tsawar data min yau da safe kuwa, jiyama na kawo mata Abinci tace min bazata ci abincina ba to my face. ina ji ajikina cewa halisa ta tsaneni..
Hadiza tace Meenal stop dis haba ke kuwa..kema kinsan halisa kinfi kowa sanin ta, She is probably going tru alot.. hala yanzu bata bukatar kowa ne, pls give her some time..kema kinsan halisa will not hate anyone bare kuma ke, nifa jiya munyi hira da halisa lafya kalau She seems fine to me what are u talking abt?
Cak meenal ta yanke kukan ohhh Kina nufin ku ba kuyi noticing wani changes a halin halisa ba kenan?
Cikin sauke ajiyan zucya Hadiza tace yes, bawani canji...meenal nifa na fahimceki ure just tooo worried for her bcos ure the most closest person to her, amma Dan Allah ki kwantar da hanklin ki..abunda zai iya saka halisa tay tunanin kashe kanta fa ba abu karami bane, just give her time to digest her grieve and anger idan bahaka ba zakitajin kamar dake ta ke fadar..All she needs now is a space can you pls respect that?...........
Da hadizan ta fadi hakan sai Meenal taji dama dama aranta ta share tears din karyantan, muryanta a sanyaye tace toh shikenan..maybe u're ryt hala takura mata danakeyi yasaka take hatsala dani, ahnkli ta jingina kai akan seat cikin sauke ajiyar zuciya kamar da gaske"..oh god im just worried for her... Ta furta hakan cikin jan nunfashi.
Hadixa batace komi ba
Sai can tace.."thank you so much hadiza, amma kin san inda shema take kuwa naga na kikkira wayarsu ban sameta ba ita da vicky...
Hadiza tace ohhh shema tana tare da mijinta a Abuja suna can suna soyewa.
Meenal tace ohhh na tuna hjya shema iyayen soyayya shine harda kashe waya..Hmm maybe i wll go and check on vicky naji ya aka kare da anniversary shiruntan yay yawa ko itama dadin soyayyar ne?
Hadiza na murmushi tace Vicky ma ai jiya da sassafe ta taho abuja
Munyi waya jiya da dare tace min she is on break amma zata dawo lagos soon just call her later.
Tace okay...am off to office agaida mana alhaji kyari.
Hadiza tace okay Work hard babe. bye
Meenal na murmushi ta katse wayar tare da sauke ajiyar zuciya tanamai jin dama dama aranta da kalaman da hadiza ta gaya mata, dan aganinta tabbas babu wani dalilin da zai saka ta damu sosai yanxu koda halisa bata sauko ba dukkan plan dinta will surely work againts them. Daga nan taja motarta dakanta tawuce office dinta sabida sabuwar deal dinsu da zasu fara da new client din mummynta a office dintan yau.
Daga cikin gidan kuwa halisa na zaune akan gado tayi shiru hawaye masu tsananin sanyi ne suke sauka mata a cikin idanunta zirrrr irin silent tears din nan dan duk sanda ta kalle fuskar meenal babu abunda take tunawa aranta face irin zaman amanan da sukayi da junansu wanda baki kadai bazai iya furta nisansa da muhimmancin sa aransu ba....
Gani kawai take inhar meenal data zame mata tamkar yar uwar jini zata iya cutar da ita toh duk duniya bataga abunda zata iya amincewa da shi ba. tun suna kanana suke son junansu, they played together, they laughed togethr, they cried and they workd hard together har suka girma.
Inda ace zach ne kawai meenal batasonta dashi da tuni ta yafe mata sun shirya amma sauran dalilanta na mugunta da kaskanci sunfi tsaya mata aranta bana wasa ba..kullum tunani take shin yaya za'a ayi ace mata babban aminiyarta kamar meenal ce zata bude baki tace bazata taba kyaleta taci gaba anata arayuwar ba?
Acikin abubuwan da take tsammani na azijancin dan adam a duniya bata taɓa kawowa cewa meenal ce zata kasance acikin enemies dinta na boye ba.
A best friend dat is also ur secret enemy is the most dangerous weapon fashioned againts you.
Shiyasa Wani abun ma inta tuna setaji zuciyarta ya dau azaban zafi, karfin jikinta ya dada karyewa gabaki daya kafin kace wani abu hawaye masu yawa sun wanke mata fuskarta idanunta suny jaa sosai dan gani take kamar meenal taci amananta ta hanyar da bazata iya mancewa ba musmn by being this emotionally fake with her frm the beginning.
Tana cikin wann yanayin taji antaba kofa tay sauri ta share tears dinta ta komar dakanta ta lafe a kan pillonta ta kwanta da tunanin ko khaleel ne..
Muryan Uztaz taji yana sallama sai kuma ta mike zaune tace mai ya shigo ciki.
Bude kofar yay ahankli har ya iso kusa da ita bai dauke idanunsa akanta.