Sashe 135
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fannin meenal tsakanin ta da mum dinta sun kasa samun jituwa dan tun ranar dataji suna magana da vicky suke haurawa junansu akan maganan khaleel da halisa.
Hjya nadiya ta kasa samun nitsuwa sam taki yarda da cewa tubalin karya da yarta ta gina a xucyar khaleel game da halisa zai cigaba da yin tasiri ayayinda suke tare a gidansa cikin kadaici agabanta dukansu suka taso tasan yanayin meenal takuma san na halisan kusan fiye da misali dan gani take da wuyane kazauna da ita baka fahimce kyaun zucyarta ba.
Ana saura kwana tara Akammala azumi aka gama game din su na farko anata jiran sakamako, nan haka hjya nadiya ta sakawa yarta meenal daci akan lallai saidai tazo ta duba meke faruwa da khaleel agidan. Da kuka da fushi ta je airpot dan zuwa lagos tsabar fushi ko kayanta bata dauka ba.
Ranar anyi ruwa sosai halisa batako leko kasa wajensa ba yana kwance a room dinsa ya gama yan adduaoin kenan saiga kiran mamanshi
Ya daure ya dauka suna hira tanata tambayarsa azumii yace mata komi lafya amma dake bata saba jin shi shiru haka ba sai tay tunanin ko sabida Asad ya dagomai maganan babansa ne shiyasa wann karon yaki aikowa gida ana karba masa abicin shan ruwa.
Shikuma haka kawai yaji baison tazo gidan gatsau tagansa yana zaune tare da halisa ayayinda meenal bata nan yasani sarai hakan zai iya jawo masa magana me yawa awajen babanshi musmn ma inyaji.
Babu yadda baiyi dan yay convinsing dinta cewa he is fine ba amma haka taki sam taji, tace masa ana tsagaita ruwan itade zatazo ta dubashi.
Acikin zullumi ya kasance cikin ransa yayita adduar karma agama ruwan har gobe
Wajajen 3.30pm aka tsagaita ruwan lkcin yana masallaci yana sallahn asr baima lura ba
Motar mahaifyarsa yazo ya wucesu, tay kyau tasha wanka da lufaya tazo masa da abinci dayawa a basket data hada na musmmn domin shi.
Tana yin horn ko gama bude gate din me gadi baiyi ba saiga motar meenal abayanta itama.
Kusan atare suka sauka
Meenal ta mata kallon debar albarka ita da basket din batare da kulata ba ta wuce ciki da sigar bori.
Fuska ba yabo ba fallsa mahaifyar tasa ta karaso ciki .
A falo ta tarar da meenal tana kwalawa khaleel din kira akan ya sauko Lkcin ruwan saman ya saka halisa bacci bata san ma meke faruwa agidan ba.
kallonta Mahaifyar tasa ta tsayayi da mamkin rashin tarbiyarta.
Sosai meenal din ta hatsala dan da fushi tazo, gashi ta tsani tazo taga wani familynsa agangan dashi, duk ta dauka irin wato da bata nan sei maman nasa kenan take kawo masa abincin azumi dan ace she is bad wife kome.
wani huci take sigarta irin na sangartaccun yaran masu kudin nan marasa dandanin tarbiya ko respect ayanayinsu
aranta she was like bangaishe da uwata bama sai kece zan gaishar akan me?
Can taji muryan matar nacewa ke Amina baki ganni bane ko me?
ko juyawa ta kalleta batay ba ciki ciki da murya tace naganki,ni khaleel nake nema..
Daga nan ta kira mumynta awaya suka fara magana tana mayar mata wani cika take tana tumbatsa tana yatsina hanci cikin giggiwa da tsantsan walakanci..
mummy banda makirci irin na wasu badama mutum ya sakata ya wala agidansa sai anbiyosa da basket din munafurci sekace nace mijina yana neman temakon abinci. Toh inda haka ne sai akunce auren amaidashi gidannsu mana acigaba da baby sitting dinsa this not fair.
Im just tired of ppl humiliating my postion as a wife in this house so ake lallae amaida ni banza a idonsa dan ba a sona, inba haka meye na masa girki bayan ansan yana da mata, wann wani irin takurarren rayuwa ne mtsss. Allah yasa de masu irin wann baqin hali kar ama yayansu agidan miji ka tsufa ai Sai ka bar danka yay rayuwarsa da wacce ya aura ko..
tana fada mummyn nata tana dada zugata tare da azzala mata zucyarta with more than this words.
Matar ta kyabe baki ahankli tanakan jinsu sunata magananta agabanta batace mata komi ba.
Nan saiga shi nan ya shigo sanye da bakin jallabiya ajikinshi.
Meenal na ganin shigowarsan tay saurin katse wayar babu shiri
Kallo daya yay mata ya dauke kansa akanta ya hade ransa sosai.
Suna hade ido da mahaifyarsan kuwa ya karaso wajen ta cikin nitsuwa da girmamawa ya amshe kayan basket din dake hannunta ya aje akasa muryansa kasa kasa suka gaisa tana murmmushin jin dadin ganinsa duk dama taga kamar yadan zube mata a ido sosai
Shafa kansa tay cikin kulawa "ibrahim u dont look fine to me.
Sanyayyun idonshi ya sauke akanta snn yace..
"maa im fine, kumafa saida nace miki karkizo nan gidan dan wallh i am fine for real nifa banason kina strssing kanki har haka ne.
Ajiar zuciya me nauyi ta sakar masa haba ibrahim ai nagaya maka cewa i have to come and see u da idona tunda hanklina yaki kwanciya akanka. pls Can i stay har asha ruwa akwai maganan danake so muyi dakai akan mahaifinka, ta dada saukar da murya kasa kasa cikin lallami tace pls we need u son, gabki daya kamfanin babnka na pharmaceuticals a india bamai kulawa da shi gashi komi acan yaja baya yan hinduism din nan sun sakoshi agaba acan sabida kasan tsanar da suke ma malaman addinin musulunci daban yake as they consider yr dad as one sabida yana harkan international sharian nan
Son, u have ur medical licence kuma nacan kasarsuce kuma kasan dama da sunanka ya bude wajen kozamu dan tattauna akan haka?
Cikin lumshe ido da budewa tare da tuna kalar azaban jinyar dayayi akan ire iren wnn damuwar yasaka yace no pls, no pls, i am sorry mamaa, not here zanzo. Nine zanzo wajenki kinji. Zamuyi maganan amma Not today dan Allah.
ranta adan harde tace Kode bakason matarka tay fushi dan nazo, naga tun zuwana take masifa dan taganni da basket toh inde bacin abincina zakayi ba intafi da abata gida, dama dakaina na girka maka. kardai na wucene ta dauka ta zubar a bola ai Aliyu yasha gayamin haka takeyi in sun kawo maka abu in baka nan.
cikin lallami yace kiyi hakuri, and dats not it maaa, Karkice haka is not abt her at all. Kuma namiki alkwarin zanci abincin nan naki kinji.
cikin nuna rashin jin dadi Tace toh shikenan naji ni
Zan wuce ibrahim kasha ruwa lfiya.
Tun bai amsata ba ta gyara mayafin lufyrta snn tayi yunkurin ficewa hannunta taji ya rike gam gam anashi cikin wata maraitaccen yanayi yace maa pls i hope ure not upset with me.
nan saiga meenal ta karaso gabansu babu wani kunya tattare da ita ta dan dafa kafadunsa tana neman narke masa
"babe ya da haka kabarta tatafi mana kar asha ruwa tanakan hanya.
a dake ya juyo kanta ya mata wani irin mugun kallon da batasan sanda ma hannuntan ya zame ajikinshi ba..
muryansa a murde yace Amina kun gaisa kuwa?
Kifi kifi tay ido kamar munafuka cikin ii iii na tace e..e..nop, but babe ai naga kuna magana ne shiyasa.
Wani irin tsawa ya daka mata saida dukansu awajen suka razana yace baki da hankline ba tare nazo nan na sameku ba and even so Dats not a reason for u enuf to disregard my mum.
Bakinta na rawa rawa tace toh sorry sann..u sann..u sannu da zuwa mumyn khaleel yaa azumi yasu dady.
Ko amsata matar batay ba tabita da kallon da kare ma bazaici ba
Cikin katse meenal din khaleel yace dauki basket din nan ki tafi dashi kitchen kishiryashi a tray yanxu ki kawo zamu sha ruwa tare da mama na a sama.
wani irin kallo ta masa na raini da tanbada tana bambami kasa kasa sai cewa take tabbb di jam abincin da Aka cikashi da sihiri da maganin boka dan arabani da mijina toh wallh baza'a ci abincin nan agidan nan ba sai in bayan raina.
shibaima ji dakyau ba amma sosai mhaifyar tashi ta shaka abun har ranta, sosai taji rantan ya mugun baci da furucin da meenal tay.
Tana tura musu baki ta dau basket din tafara tafiya dashi wato ko nisa batay ba tabi tasakeshi akasa dagangan ya fadi kacachau akan floor haka rabi daga cikin hadaden abincin dake cikin flask din ya zube akasa dan da mugun karfi ta kwada tabi ta tsuguna ta kama kafarta tasaka wani uban ihu wai tsinin takalmine ya kayar da ita.
Dukansu kallonta sukey cikin jinjina ma makircin ta dan duk jikinsu ya basu dagangan ta zubar
Ya juya ya kalle mum dinsa lkcin ranta ya mugun baci yace maa mama kiyi hakuri zanje na kwashe abinci sai muje dakina we can still have our time der kinji
Kafin tay magana taga ya wuce da sauri sauri ya kai wajen tun kan ya iso meenal tahau mika mai hannu tana kuka waiko zai dagata,.Wani irin tsaki yaja mata tare da shareta a sigar mafi cin rai. Sai dan wann attitude din dayay batan ya mata ciwo aranta bana wasa ba.
tanaji tana gani ya dauke kansa akanta ya tsuguna daf gabanta yahau tattara abincin.
Inkafarta ya tare mai gani haka zai ture abar banza.
Wani irin ihu meenal take masa kamar yankata akeyi.
..wayyo, wayyoo wayyo Allah na Khaleel khaleel my leg my leg my leg i think i had a sprain wayyo khaleel pls pls ka dubamin mana why are u ignoring me nowwww
wayyo Kafa ta na shiga uku Khaleel. Aaahh ahhh mummy naaa mummy naaaa mummy mummy wayyo Ynxu sai Azo har gidanmu arabani dakai?
Kamar baiya wajen haka yay ignoring inta abincin da zafi yana kona masa hannu amma dake kwata kwata baison ran mamanshi ya baci akansa haka ya kwashe wanda zai kwasu tass ya bar dan kadan din a kasa snn ya daga basket din dakansa ya nufo wajenta dashi.
Yana daga kafafunsa meenal ta kama kasar jallabiyar da karfin tsiya