Sashe 52
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Makarantar tay recomending masa don taji labarin ance schl din yana da kyau ana kuma kkrin basu ingantaccen ilimin boko dana islama
Uniform dinsu dark grey nd white nd its modest zallan makarantar yaran musulmai ne frm o level to A level. Session seesion sukeyi guda hudu ko shida, ba years ba, Dake dama tsarukan karatun su acan danamu ya bambamta sosai hakama shekarun karatun nasu baida yawa kamr namu anan nigeria.
Makarantar suna saka normal riga da wando da hijabi sann kowani dalibi yana tafiyne bisa kkrinsa da jajircewarsa ba bisa ajin sa ba ..so is normal ka kammala karatunka kafin wanda kuka shiga tare dasu inhar kana da kokari sosai.
duk wani bayani tayi masa har saida ya nuna ya gamsu har ya bata tabbacin cewa shine sai biya komi karsu damu.
Yau Da murna sosai aranta sukayi hira me tsayi har ya gaji ya fita yajeshi zagawa cikin gari
Dagata dayan bangaren har hajiy badiatu ta saki baki ta sanar da mahaifin mahmud batun tafiya da hafsa kasar turkey domin tayi karatu saidai bata fito fili ta gaya masa harsun zanta hakan da yar uwantan ba kawai inform of neman shawara ta kawo masa zancen sabida tana mugun son taji ra'ayin shi akai...
Ita harga Allah aranta auren kawai take so musu amma ta lura kamr abun bazai yu tawajen mahmud acikin sauki ba.
Dan shiruu mahaifin nasa yay cikin nisan tunani snn yace mata ta sarara mishi akai zai kira mahmud din suyi magana in sun zanta zai sanar da ita duk abunda ya yanke game da hakan.
ahaka suka bar maganan snn tafice sashenta ta same yar uwartan tana zaune nan kowa ya sanar da kowa duk abunda suka tattauna.
Wajajen karfe 11:30am na safiyar ranan shemau ta iso kofar gidansun acikin dankareren jeep din saurayinta, bata bari sun shiga ciki ba ta tsaya daga waje ta kira me gadinsu ta hau tambayar sa ko mahmud din yana ciki dan akira mata shi.
Tsabar duniyanci da jiji dakai Ji take kamar inba ya nan ita bazata iya shiga cikin gidan taje ta tarar da jarabar uwarsa ba.
Mai gadi yace mata bai jima da ficewa ba tana jin hakan aranta tace ashe ma yaji sauki. Ta ja tsaki me tsayi tanamai nadaman tahowa abujan ma gaba daya.
Sallamar mai gadin tay tabi tabawa driver umarni akan ya juya da ita kawai yakaita shoping sabida alhajinta ya riga ya turo mata kudin kashewa tun da sassafe.
After a while lokacin har anyi sallahn asr ana neman karfe hudu saura
Hajy binta ta sake bawa hafsa recipe na abincin da zata girka musu na dinner dake da wuri suke cin abincin dare inyay nisa ne suci maka shi bayan sallahn magriba .
Dan haka suna iddar da sallahn asr hafsat ta shirya sukaje kasuwa ita da driver da hajiya bintan sukayo cefane basu dawo ba sai ana neman karfe biyar saura.
Lokacin mahmud ya dawo yana dakinsa yana kwance, mahaifyarsa ce zaune a falo ita daya tana kallon sunna tv da yar gilashi a kan idanunta.
Wajen zama hjy binta ta nema a gefenta ta jonata ita kuma hafsat kitchen din ta wuce direct tafara shirya musu abincin dare.
Sukansu bawani dadin sata aikin sukeji ba amma babu waata hanyar da zaa cireta a damuwa cikin sauki inba tana aiki tana motsa jikinta ba,ita kanta hafsa din tafi jin dadin aikin sabida muddin ta koma dakinta tunani kala kala suke cike mata kwakwalta.
Banda iyayenta datake yawan tunawa lamarin aurenta da mahmud na damunta aranta bana wasa ba.. bata jima da dena jin matsanancin tsoron auren ba har saida hajya binta ta dinga janta ajiki tana kalallameta da nasihohi masu shigewa jiki.
Gashi ayanxu tafara jin auren aranta amma aranta tasan hala bazata taba samun matsayin matar aure a zucyar mahmud ba.
Hajy binta na zaunawa baifi da minti goma ba hjya badaitu ta fara yi mata bayanin yadda karshen maganansu ya kasance da mahaifin mahmud.
Hjy bintan Tasha mamaki dataji ance har ya kira duk ta dauka sai ya dan dauki lokci kafin nan ya basu amsa dake sunsan shi yana da zurfin tunani.
Ashe bayan ficewarsu kasuwa bada jimawa mahmud din ya shigo gidan yana waya da mahaifinsan akan batun da suka bijiro musu dashi na hafsa.
nan suka hadu su ukun da shi da mahaifyarsa suka tattauna as usual suka masa nasiha akan hafsat din duk dama mahmud bai taba sanin cewa mahaifyarsa tana cikin baqi cikin aurensa da shemau sosai ba sai yau dayaji ta furtashi agaban mahaifinsa.
Ya kasa cewa komi dan duk gaskiya ta dinga furtawa. Shemau sam bata kyauta ba, musmmn ma dayay jinya har yay sati guda bata lekoshi ba bare ta damu.
Yasan mahafyarsa bata son bacin ransa amma abun sosai ya dameshi dayaga tay raising korafi akan shemau agaban mahaifinsa dashikansa batare da ta boye abun aranta ba.
Hakanan Hjy badiatu ta dinga bambami akan dabiun shemau tana kuma Allah wadai.
Mahmud Baida zabi face ya cire kunya ya kare matarsa da uzurrrika snn ya basu hakuri sosai yay ma mahaifyar tasa alkwarin cewa zai yi ma shema'un fada idan tazo.
Mahaifinsa yay masa nasiha batare da ya zafafa masa harshe akan zancen shemau ba.
Yariga yasan yanayin dansa inhar yanason Abu aransa toh tsakani da Allah zaiso abun hakama idan har yaki abu to duk duniya in za'a taru baza'a iya sakashi yaso ba.
Bayanan sukayi magana akan karatun hafsan me gabaki daya nan kowa ya amince akan batun kaita karatu kasar waje dan ta samu ingantaccen lokcin nitsuwa wa kanta da kuma ingantacen ilimi a dan kankanin lkcin da zai bata daman yin rayuwar aurenta cikin sauki.
Mahaifinsa yace masa yabari shine zai dauke dukkan nauyin karatuntan ta dakansa iya kar abunda sukeso dashi yay musu shine ya tabbata yana zuwa can turkeyn dubata akai kai sabida kiyaye shiga hakkinta na aure.
Mahmud bai wani so hakan aransa ba sabida hasali baison ya fiye samun kusanci da hafsan sosai dan baisan wani abun da bai shirya masa yazo ya shiga tsakaninsu amma tun da iyayensa suka nuna iya hakan suke so kawai sai sake ransa ya amince yabarwa Allah komi
Hjy binta ta jinjina kai cikin gamsuwa da bayann nata snn tace toh meyasa kukace kune zaku amshe nauyin karatun shima ai hakkin sa ne ya ilimnr tar da ita..
Hjya badiatu tace a'a yanxu zamani ya canza binta. Kinga Yarinyar nan nine naje na daukota na kawota gabana a matsayin amana baza mu so mahmud ya aureta nan gaba ta fuskance ukubar namiji ba.
Hjy binta tace bangane ukubar namiji ba kamar yaya kenan shin baku yarda da mahmud din bane?
Hajy badiatu Tace kwarai kuwa ai namiji ba abun yarda bane..toh kar kiga nina haifesa amma namiji fa namiji ne. Muddin namiji Ya same mata acikin sauki sann ace shine ya ciyar da ita ya ilimantar da ita anan gaba gani zai yi kamar she owe him evrything bazai darajata ba..
kai koda mahmud baida niyyar wann tunanin shedan in zai jefeshi da musiba atanan zai fara Gashi yana son wancan matarsan baison ganin lefinta insuka taru akan mareniya ai shikenan na shiga uku ni badiatu
..nide ina tsoron yazo yaci amanar yar marainiya nan dan wallh alhaki ba akansa kawai zai sauka ba harda ni dana daukota. Gara dai mu mata rikon iyaye mu ilmantar da ita mu neme mata abun yi in yaso shi ya sauke sauran hakkin.
Nifa daraja kawai muke neme mata a idonsa binta bawani abu ba ko ya ke kika fahimce abun?
Cikin sauke nannauyar ajiyar zuciya hajy binta tace tabbas wann magananr taku tabi kan hanya dake wann zamanin abun tsoro ne maza sam basu san menene ma'anar aure bama bare susan darajar matarsu, kina dai gani yanzu a auren soyayyar ma abu kadan sai kiji namiji bayan sati biyu an sako yarinya? Ga auren sha'awa dayay ma wann zamanin nasu katutu, ayi soyayya kamr zaa cinye juna bayan kwana biyu in akasamu abunda ake so shikenan kindawo super story...Gashi dai matan sune da shan wuya daga baya, su daga murya ace basu da hakuri, su fito kuma su zama abun tausayi yo katon bijimin namiji ya maidake bazaura kina yar yarinyan ki..
Cikin kyabe baki hjy badiatu tace musiba akan musiba Allahumma ajirni fii musibati..shiyasa zinace zinace yay yawa har abun ya fara zamowa yayi. To yarinya karama an tula mata kayan mata kwana biyu taji zakin namiji shikuma daga zarar ya kashe shaawar sa ya sakota meya rage mata face ta fito ta bibiye maza?....kai subhanallh karshen duniyar nan dai tazo.
Hajya binta tace tabbas, nide bani da tacewa face Allah ya saka muku da alheri. Dama Kyaun mutum shine ya so ma dan wani abunda zaiso ma dansa nima kunga na dauki darasi awajenku in sha Allah zan dauki yarinyar nan tamkar yar cikina mudai fatar mu shine Allah ya saka hakan ya zamo alheri agaremu duka.
Hjy badiatu tace Ameen ya rabbi ina da yaqini kuma ina kan addua cewa hafsa alheri ga rayuwar mahmud..
Ahaka suka cigaba da tattaunawa har yamma ya rufa kowa ta haura sama domin kintsawa sallahn magrib da ishai.
Fannin shema'u kuwa tun
Datay shoping dinta ta wuce wani tsabgar na daban bata wani damu ba musmmn da taji ance jikin mahmud din ma da sauki yanzu.
Kamar yadda aka sabar ma hafsa tana kammala abincin ta kaiwa kowa nasa inda ake ajewa snn ta shiga wanka tay fesss kamar yadda hjy binta ta umarcrta akan tanayin wanka sau biyu a kowani rana snn tana saka kaya masu kyau koda bazatayi kwalliya ba.
Mahmud na zaune akan dadduma yunwa ya fara tabashi kadan ya dago kanshi zai duba ko hafsat ta fito caraf kuwa idanunshi suka sauka akanta, tsayawa cak yay yanata kallonta dake yau abaya ta saka ba hijabin data saba sawa in zata kawo mai abincin dare ba, gashinta ta kamshi baya sanyin iska yana swaying dinshi kadan kadan ta cikin mayafi